Sashe 89
In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daidai Dady yazo zai shiga shashin shi yaji karan muryan Ammi har cikin zuciyan shi da sauri yay hanyar laundry Ammi dayagani akasa ga Omo duk fuskarta sai Amina da Amarya suna tsaye akanta suna dariya sabida yanda Ammi ke cije lips sabida zafin Omo daya shiga idanunta takasa bude ido ga mugun bugewan datayi abaya, bama susan da Dady ya shigoba, saidai suka ganshi tsugunne gabanta yana kakkabe mata fuska da hannu, kamshin shi kawai Ammi taji tagane shine awurin, ahankali Dady yakama bakin babban rigan jikinshi ya share mata fuskar sanan yasa hannu yadaga ta tsaye tareda juyowa ya kalli su Amarya dasukai zuru zuru suna kallonshi dan basusan ya dawoba, cikin wani irin fushi yace "nabaku nan da awa daya ku tattara kubarmin gidana, bazaku maidamin da gida na mahaukata ba I've tolerated you people's enough not anymore, karwacce ta tafinmini da yarana, na sakeku saki biyu! Kuma wlh nadawo nasame ku a laundry nan sai kunsha mamaki na bazan kara zama da wacce bata neman zaman lafiya ba" yanaji suna salati Amarya nacewa. "wlh Alhaji sonkan ka yay yawa, ai harda ita, itafa tafara marina, mesa baka saketa ba" cikin fushi Ammi dake kokarin fizge jikinta daga nashi tace "inda yamin danaji dadi danna mugun gajiya da aurenshi nima nabarmuku mijinku ku cinye" hannun Ammi Dady yaja yafita daga laundry yaji kalaman ta har tsakiyan ranshi yay flat dinshi da ita, bedroom dinshi yabude ya shiga yasa hannu ya yaye hijabin jikinta yana kallon cikinta daya fito yay wani irin murmushi sanan yakama hannunta suka shiga bathroom, ahankali ya kunna tap ya debo ruwa yawanke mata fuskan tass sanan yace "bude idanun mugani ko da omon aciki" ahankali tabude idanun ganin babu yajin omon yasa yace "sannu, muga bayan dakika bugen" yay maganan yanakai hannunshi kan bayanta, ture hannunshi tayi batare data kalli fuskarshi ba tace "am fine thank you" sanan tajuya tabude kofar bathroom din tafito hijabinta dake kan gadonshi tadauka tazura tai hanyar fita.
Da sauri Dady yarike bayan hijabin nata, wani irin fushi ne yazoma Ammi wuya batasan sanda tacire hijabin ba tabarmai tabude kofar bedroom din tafita daga dakin dasauri, binta Dady yayi da sauri yana kiranta. "Ummu Aliyu, Ummu Aliyu" flat dinta Ammi takai ta shiga zata maida kofar tarufe Dady ya shigo da sauri tareda sa hannu yarike waist dinta yana maida kofar yarufe kaman zaiyi kuka yace "Ummu Aliyu dan Allah ki saurare ni" dudda tana bala'in fushi dashi bazata tabaso wani ko wata yaji matsalansu da Dady ba, waigawa Ammi tayi yar aikin ta tagani zaune akasa afalo kanta akasa, kiranta Ammi tayi. "Larai harkin gama aikin" "eh nagama hajiya" yarinyar tafadi kanta akasa ahankali Ammi tace "to zoki tafi anjima zan kiraki kinji" tashi tayi da sauri dan itama duk kunya yacikata tace "to hajiya zanbi ta kofar kitchen" gyadakai Ammi tayi tace "daganan kidau abin nan kikaima babarki" gyadamata kai tayi tace "Allah amfana" daga Ammi har Dady juyawa sukayi suna kallonta har saida sukaji karan maidai kofar kitchen tarufe sanan da sauri Dady ya kalleta yana rikeda waist dinta har lokacin yace "Ummu Aliyu dan Allah ki saurareni" wani irin juyowa Ammi tayi ta kalli Dady shi kanshi baisanta da irin wanan fushinba hannunta tadaura akan nashi dake kan waist dinta tana turewa tace "karka kara cemin Ummu Aliyu, kaman yanda ka nunamini kaiba mahaifin Aneesa bane kuma bazaka taba zama mahaifi gareta ba haka nima babu abinda ya shafeni da danka kowa yarike nashi kaji kasha Alhaji, kasakeni banda lokacin sauraronka wlh" sosai kalaman ta suka daki zuciyarshi, ahankali yace "ni mahaifine ga Aneesa har gobe wlh kuskure na aikata danake danasani yi amma hakan baya nuna niba mahaifi ga Aneesa bane har gobe ni mahaifi ne gareta" wani irin murmushi Ammi tayi irin murmushi nan mai ciwo tace "Alhaji kenan, bari na tuna maka wani abu, katuna ranan daka daga hannu ka wankama Aneesa mari agaban kowa atsakar gidan nan?" Ammi tai maganan tana kallon fuskanshi, lumshe ido Dady yayi da sauri yakasa kallon Ammi yanajin wani iri, Ammi tacigaba. "ka jata kaman kanajan dabba kai dakin computers dinka da ita" dan shiru tayi sabida yanda abin kemata ciwo ta fuzar da iska sanan tace "katuna yanda ka kikkifa mata mari am sure Aneesa saida idanunta sukaje dark mode for some few minutes sabida marukan dakamata kafin karufeta da mari kaman kasami jaka, dudda haka banji haushin ka ba a lokacin still namaka uzuri dan aganinka itace tabama dan gwal dinka zinare, na saukar da guiwowina biyu kasa tareda hade hannayena ina rokanka Alhaji nasan kana cikin fushi na rokeka da Allah abi abinan ahankali kowani hukunci zakama yarinyar nan kamata amma karkasa polisawan nan sutafi da ita, Alhaji Muhammad Ibrahim kaji rokona kaji kukana amatsayina na mahaifiya lokacin danake maka? Kaji tausayin kukana? Karka kara kiran y'ata yarka, karkuma ka kara kiran kanka da mahaifinta, Allah karya bama y'ata mahaifi irinka, ga danka ko yarka nan wanda ina gayamaka ka rubuta ka ijiye ranan dazan haifomaka kome acikin nan ranan aurena dakai zai kare, ko yanzuma tsoron Allah ne yasa nabar kaina dashi" ganin yanda Ammi kemai masifa yasa zuciyarshi ta katse ahankali yasaki kafadarta ya tsugunna mata yana rikeda hannayenta gudun karta tafi, wani irin dauke kai Ammi tayi danko kadan baya freaking nata, cikin wani irin murya na bala'in ban tausayi Dady yace "ki yafeni, ki yafemin Rukayya, nai kuskure, naci amanan ki dana Aneesah, shirin shaidan ne da kuma kaddara wanda Allah ya kaddara sanan yarubuta cewa zai samemu, inason Aliyu bazan miki karyaba sanan ina sonki son dabanjin zan iya rabuwa dake aduniyan nanba, kidena maganan saki wlh inhar ina cikin hayyacina bazan taba sakinki ba" dan shiru yayi yana kallon fuskan Ammi yanda take kallon gefe kaman bada ita yakeba, ahankali yace "Aneesah na ina? Inaso naje naganta nabata hakuri na roketa gafara" dan murmushi Ammi tayi mai kara tace "Aneesah na bata bukatan roko koma menene naka, yarinya na have moved on, bazaka sake ganinta ba har abada" da sauri Dady ya girgiza mata kai zuciyarshi tamai wani irin nauyi kaman hawan jininshi nagab da tashi yace "karkice haka, Aliyu na bala'in son Aneesah da aure, banda burin daya wuce nakara karfafa zumuncin dake tsakanin mu, kiyakuri komi yawuce for the sake of yaranmu dakeson juna" da yatsa Ammi ta nuna kanta tana kallon Dady tace "inhar nine nan na tsugunna na haifi Aneesa da kaina y'ata bazata taba auran dan gwal dinka ba, Aneesah bazata taba auran danka ba namaka wanan alkawain walla...." da sauri Dady yatashi yadaura hannunshi kan bakin Ammi yana girgixa mata kai hawaye yacika idanunshi sosai, ahankali yace "karkice haka Rukayya, nina miki laifi, yanzu haka haryau Aliyu fushi yake dani wlh bayamin magana, don't punish Aliyu akan laifin da mahaifinshi ne ya aikata, Inaso yau around karfe biyu na dare ki leko ta window kiga, zakiga Aliyu a tsakar gida yana exercise kaman zai kashe kanshi, my son is suffering, Aliyu nacikin damuwa fiyeda tunanin ki kina ganin fuskanshi zaki gane hakan, Rukayya namiki laifi, namiki laifi kimini duk hukuncin daya dace dani anan gidan, amma karki hana marayan d'ana abinda yakeso dan girman Allah, ki barshi ya nemi auren Aneesah" hannunta daya rike Ammi ta fizge tace "lokacin daka kulle mini Aneesah karabani da ita baka taba tunanin ita marainiya bace dake kallonka amatsayin uba, ko maza sun kare aduniyan nan saida ta mutu ba aure data auri danka daka kulle ta agidan yari akai, gaka ga danka nan kajika kas......." kasa karasa maganan tayi sabida turo kofan da akayi atare daga Ammi har Dady suka dagokai suka kalli kofan Aliyune ya shigo babu ko riga ajikinshi saidan boxer idanunshi sunyi jajir yana kallon Ammi kaman yanda take kallonshi da shanyayyun idanunshi, daga Ammi har Dady kasa cemai komi sukayi, kama kofan Aliyu yayi yarike gam cikin wani irin murya kaman na wanda y yake abuge yace "Mummmmm, An...e.s" kasama fadin sunan yayi da kyau yawani irin zube awajen da sauri Dady yay kanshi. "Gadanga na, Aliyu, Gadanga na" ya shiga tapping kumatunshi yana kiranshi, kafe fuskar Aliyun Ammi tayi da ido kafin tawani irin juya tai sama ko kallo na biyu bata basuba.
6️⃣3️⃣ & 6️⃣4️⃣
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa bank can also send MTN card to WhatsApp number na_
_GGM you guys have my heart abeg, thanks for loving ATSAKANIN SOYAYYA_
_inma bakida kudi karki karanta banyi forcing kowa ta karanta littafi na ba, dan wlh kika karanta baki biyaba ban yafeba_
_masu fitarmin da littafi waje kunma kanku kuma bazan gaji da fadi muku ban yafeba sai Allah ya sakamin_
Ko kadan Dady baya feeling heart dinshi na beating hakan yasa da sauri yadauko ruwa ya yayyafamai, bude idanunshi dasukai jajir yayi yadaura hannunshi akan kirjinshi yana nishi sama sama da sauri Dady da yagama rudewa yace "sorry Aliyuna, kirjinka kema ciwo? Sannu kaji karka damu Mummy ka zata hakura zata baka Aneesah, tashi muje nakira Dr yadubamini kai" da taimakon shi Aliyu ya iya mikewa tsaye yakaishi flat dinshi sanan yafito da sauri yaje mota yadauko phone dinshi danya kira Dr....