Sashe 117
In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kiran sallan Magrib da Aliyu yaji yatadashi daga bacci mai shegen dadin daya kwasheshi, ahankali yasaki nipple dinta dake cikin bakinshi dan akanshi yay bacci yatashi zaune ashe har ruwan ma ya tsaya, wayarshi ya lalluba achan saman gado yajita daukowa yayi ya haska fuskarta sosai take bacci gadan bakin nan abude tana munshari ahankali bamai kara sosai ba, murmushi yayi yakai yatsarshi yakama lips dinta tahade tareda kiran sunanta. "Tiger toes" bakinta da aka rike dayasa bata fitar da numfashi da kyau yasa tabude ido, hada ido sukayi dashi yana murmushi yana kallonta da sauri ta kife kanta har zai biyemata yaji ana tada salla hakan yasa da sauri ya diro daga gadon dan baiso yana missing jam'i yadau boxer dinshi daga kasa yasaka yana kallonta yace "go and shower kiyi salla bari naje nai wanka agurguje natafi mosque ko raka'a daya nasamu" wandonshi yaja yasa sanan yadau riganshi yasaka batare dayama tsaya mayar da belt dinshi ba yadawo wurin gadon daga ta yayi ahankali turomai baki tayi batare data bari sun hada idoba tace "aina tashi" murmushi yayi ganin yanda take wani nonnokewa ita adole kunya takeji bayan tagamamai sambatu dazu wayanshi dake kan gadon yadauka yadaura mata akan jikinshi yace "hold this Inna dawo daga mosque zan kiraki, jekiyi wanka in kuma nadawo bakiyibaa nizan miki Allah" yawuce yafita agurguje, yasauka kasa daidai Ammi na shigowa part din sosai tai mamaki ganin sai yanzu yake fitowa binshi tayi dawani irin mugun kallo shikuma ya washe mata baki cikeda farin ciki yace "Mum banriga naci abincin ba wlh bari naje nai salla saina dawo naci" wani irin kallonshi Ammi take ganin Aliyu baisan menene kunya ba tace "kaga nan Aliyu karna kara ganin kafanka ashashin nan, abinci zan aikoma dashi side dinka, kar in kara ganinka a flat dinan, kaida Aneesah sai ranan itiyau idan anfito da ita zaku tafi Airport, nida babanku mun riga mun gama magana ranan asabar za'a hada gangariyan biki ango kuma baya ganin Amarya sai ankawota dakinshi kadaijini" kaman Aliyu zaiyi kuka yace "Mum yaufa Sunday tayaya bazanga wife ba harsai ranan Sunday mai zuwa" hararan shi Ammi tayi tace "common wuce katafi masallaci ba wife ba wuf ne, mara kunya kawai" turo baki Aliyu yayi yana kunkuni yace "wlh ni saina zo nan Inna dawo daga masallaci" yawuce yafita salati Ammi tayi ahh lallai tahadu da mara kunyan siriki, batason taje dakin Aneesah kota kirata dan batasan wani yanayi take cikiba, karasawa wajen dinning din tayi ta bubbude warmers din ganin ba'a taba komiba yasa ta kwashi abinci takai kitchen tasasu a microwave saida tai warming dinsu sukai zafi sosai sanan tafito ta hada na Aliyu tsaf a tray tafita tsakar gida takira daya daga cikin ma'aikatan su tace yakai flat din Aliyu ya karba yakai. Sanan ta kulle flat dinta da key tadawo tai zamanta afalo ana kiran isha'i tayi abinta ta cigaba da kallo, tanaji Aliyu yadawo yana knocking tacemai kawuce flat dinka Aliyu jiyayi kaman zai mutu dan yaso ya kwana tareda Aneesah, hakanan ganin Ammi batada niyyan budemai kofan yasa yawuce yatafi flat dinshi akumbure.
Wajajen 10 Dady yataho flat din jin kofar a kulle dayake already yanada key tareda keys dinshi yabude ahankali ya shiga yana rike dawani babban leda na super market sai wata katotuwar Teddy bear da aka rubuta _am sorry ajiki_
Ganin babu kowa afalon yasa yay stairs yay sama, dakin Ammi yafara budewan ganin bata dakin da alamun bayi ta shiga yasa yarufo kofan yay kofan dakin Aneesah gabanshi nafaduwa sosai yana wani irin jin kunyan ta bana wasaba, tsayawa yayi ahankali gaban kofan yasa hannu yay knocking.
Aneesah da tun bayan fitan Aliyu ta tashi ta yaye zan in gadon agurguje dan duk sun jika sanan tadau wani zanin gadon ta shimfida ta gyara dakin tsaf sanan ta shiga bayi tai wanka tsarki tsaf tafito ta shirya cikin wani dogon rigan atampan ta tai sallan Magrib bata tashi kan dadduman ba ta dinga karanta Al Qur'ani har lokacin isha'i sanan tayi shima ta zauna kan dadduman takasa tashi tafita gashi yunwa takeji amma mugun shakkan haduwa da Ammi take batasan me zatace mataba, knocking dataji anyi yasa gabanta yawani irin mugun fadi dan tasan Ammi ne, to me Ammi ke nufi da knocking din datayi ko tasan abinda sukayi ne dan Ammi bata knocking kai tsaye take shigowa, tunane tunane ta tsaya yi gabanta nafaduwa takasa karasawa ta bude kofan Dady yakara knocking kofan for the second time, wani irin faduwa gaban Aneesah yayi, jikinta har rawa yake da sauri takarasa wajen kofan, ahankali tabude kofan tana zaro ido, hada ido sukayi da Dady dake rikeda wani katon Teddy bear dakuma leda yana tsaye yana kallonta, kirjinta ne taji yamata nauyi sosai abubuwan da Dady yamata suka shiga dawomata dudda tasan tariga ta hakura kodan darajan danshi Aliyu datake aure dakuma mahaifiyanta dayake aure, amma jiyata abin na over powering nata da sauri tajuya baya dan bataso tamai ranshi kunya ko kadan, shigowa dakin Dady yayi da sauri yakama hannunta ahankali yace "Fateema" wani irin juyowa Aneesah tayi ta sauke mai manya manyan idanuwanta irin kallon nan na kacutar dani, cikin wani irin tone na mai shirin tin kuka tace "Na'am Abba kazo mari nane kokuma kazo karufeni da duka ne wanne daga ciki?" da sauri Dady ya girgiza mata kai feeling wani irin bad kan abinda yamata har baya so ya tuna yanda yama Aneesah wanan marin daya dinga mata, sosai yaji zuciyan shi tai weak, muryan shi tai rauni kunyan Aneesah yacika idanunshi kai! Bayama ko makiyinshi fatan yay irin kuskuren nan dayayi he is ashame of himself, girgiza mata kai Dady yayi zuciyarshi ba dadi yama rasa mezaice da kyar ya tattaro yan kalaman bakinshi yahadasu ahankali yafurta "am sorry daughter" fizge hannunta Aneesah tayi daga nashi wani abu nataso mata awuya cikin wani irin ihu tace "don't tell me sorry Abba, I don't want your sorry, do you have any idea akan abinda nai facing a police station kafin ma akaini gidan yari kasani?" tamai ihu hawaye na zubowa daga idanunshi ayanda Dady yazo yana cemata sorry nan dama baima mata maganan ba da bazama ta damuba dan yanzu Aliyu takeso batason tana tuna komi nada, yanda Dady yazo yana cemata ta yakuri dinan yanasa tana tuna wahalhalun da tasha a gidan yari da komi, ganin yanda hawaye yafara fitowa daga idanunta yasa Dady yaji kaman yay ihu ya cuci Aneesah sosai kuma yau bazai bar dakin nanba harsaita yafemai, ahankali ya ijiye ledan hannunshi da Teddy bear akasa, sanan yadauka ahankali zai ijiye guiwanshi kasa da sauri Aneesah da hawaye ke zuba daga idanunta tace "me haka Abba? Karka fara ka ijiyema yarinya kaman ni guwiwa akasa, nariga nayafe ma katafi please banso ina ganinka" tai maganan tana juyamai baya, ahankali Dady yakarasa kai guiwanshi kasa gabaki daya zuciyan shi yay nauyi he is seriously out of words for the second time ahankali yakara cewa "kiyakuri Aneesah, ki yafemin dan Allah" hijabi Aneesah tadaga ta daura kan idanunta tafashe da kuka sosai tace "Abba bayan kagama min dukan nan saida kamin targade a hannu aka tafi dani police station hannuna a kumbure, awani daki suka kulleni kaman dakin kaji, ni bana iya tsayuwa sanan bana iya zama, dakin punishment ne haka nai awa ashirin da hudu chur adakin nan ba ruwa ba abinci, hannuna na ciwo sabida targade, nai kuka nai kuka har idanuna suka bushi, da aka tashi budeni wani ruwa mai datti dakeda sanyi sosai aka watsomin aka tadani har fitsari saida nai ajiki, wasu mata biyu suka shigo da gora akamin dukan bala'i bakina jini, hancina jini aka kara rufeni, nai kuka nai kuka nakira Ammi nakira har mahaifina daya rasu Baaba babu wanda yazo ya taimakeni" arana na uku kaman nama mutu haka nakejin kaina danba abinci acikina kafafuna sun kumbura haka akazo aka jani aka wurgani cikin wani mota akai wani gidan yari dani daban taba sanin akwai shi aduniyan nanba......." tafashe da kuka sosai, chak Aliyu ya tsaya abakin kofan yakasa shigowa yanajin maganganun da Aneesah keyi ranshi na suya.