← Book details In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 128

Sashe 104

In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Maida kofan tayi tarufe ahankali karyay kara sanan takaraso cikin dakin ledan ta ijiye kan side drawer sanan takashe wutan dakin dakin yay duhu, hannunta takai kan bedside lamp ta kunna hakan yasa dakin yadanyi dim haske, zama tayi ahankali akasa kusada gadon sosai tadaura fuskanta kan gadon tana kallon fuskars, hannunta tadaga tadaura kan gadon tareda lalubo hannunshi tarike dan wani irin tsoro taji tanaji, hannunshi dataji har lokacin da zafi yasa taji wani irin mugun tausayinshi, ita kanta batasan iya adadin son datakema Aliyu ba, tasan duk lokacin datake taredashi yanayin beat din zuciyarta chanzawa yake, whenever she's with Aliyu she feels complete, duk wani abu nashi tanajinshi har ciki cikin zuciyanta, Ammi ce tafado mata arai, wani irin faduwa gabanta yayi yanzu tasan hankalin Ammi yatashi bana wasaba, Su Baffa dasu Khaleelu duk an bazu ana nemanta, zasuyi ta tunanin inda take, Hafiz! takira sunan Dr ahankali, fashewa da kuka ahankali tayi tasan bata kyautamusu ba, zai kalleta a matsayin mayaudariya, wanan wani irin abune saidai kawai suji tayi aure dawani daban? Ta yaudari yan uwanta da Dr, me aciki inda ta tsaya tsayin daka tanunama Mai Martaba batason Aliyu da ba'a daura musu aureba but takasa, mesa takasa jurewa, bazata iya bude ido taga Aliyu na wahala ba dan kowani yanayi Aliyu keciki tanaji aranta sosai, his happiness tanaji, his sadness tanaji sosai. Tunane tunane tacigaba dayi tana kuka mara sauti har wani wahalallen bacci yay awon gaba da ita azaunen tana rikeda hannun Aliyu gam kaman inta saki za'a sace matashine
Kaman amafarki sama sama takejin karan tari dakuma shesheka kaman na kuka, dakuma hannun Aliyu data rike dataji kaman ana kokarin fizgewa, cikin bacci zuciyarta na ayyana mata Aliyu dawani irin sauri tabude idanunta da bacci ke ciki sosai ta kallai, Aliyu tagani idanunshi arufe sai tari yake sosai yana wani irin nishi yana dukan kirjinshi tawajajen zuciyanshi da hannu hawaye nabin idanunshi dake nan a lumshe, wani irin jumping Aneesah tayi tareda hawa kan gadon arude baccin idanunta na washewa tass, fuskarshi ta shafa arude tana sharemai hawayen tana kiran sunanshi. "Ya Aliyu, Ya Aliyu menene meke maka ciwo eh? Dena kukan kaji" tai maganan tana kama hannunshi dayake dukan kirjin nashi dashi dan hanashi yin hakan, ahankali tai placing hannunta kan heart dinshi ko ita kanta saida taji wani irin abnormal bugu da zuciyan keyi, baki yabude har lokacin idanunshi arufe cikeda tsantsan ciwo yace "ahhhhhh" yana wani irin mika kaman wajen namai ciwo sosai batasan lokacin data fashe da kuka ba ahankali tana shafa fuskarshi tana kiran sunanshi. "Ya Aliyu na wake up, meke maka ciwo? Ganinan, am here, am right here kaji, Aneesah kane am right here" tai maganan calmly dawani soft tone kaman mai whispering tana shafa fuskarshi with so much affection dakesa mutum yaji natsuwa ta shigeshi, ahankali yabude bakinshi cikin muryanshi da bata fita sosai tsabagen zafin ciwo batare daya bude idanunshi ba yace "My Aneesah, Aneesah nah!" da sauri ta matsar da fuskarta da hawaye kebi dab da fuskarshi tana kara matse hannunshi datake rike dashi gam, ahankali tace "uhmm, ganinan Ya Aliyu, am right here next to you, kedana ciwo kaji ko hankalina yadan kwanta, am right here bude ido kagani" tai maganan tana sa hannu tana share hawayen dake bin fuskarshi tana kallonshi wearing a smile akan fuskarta daya bayyanar da cute dimple dinta, ahankali yake bude idanunshi dasuka mai nauyi sosai kaman duwatsu tsabagen nauyin baccin da akasa yayi, da kyar yabude su duka yadaura su kan kyakyawan fuskan Aneesah dake saman kanshi tana kallonshi tana murmushi hannunta a saman kan fuskarshi tawajen sajenshi tana shafawa ahankali har zuwa kunnenshi in a very caring manner, lumshe idanunshi dakenan jajir yayi ahankali yadade yana picturing a moment like this only shi da Aneesah tana pampering nashi like her little boy, and he can't believe that the moment is actually happening. Ahankali Aneesah cikin wata irin kwantacciyar calm voice dinta while shafaring sajenshi takira sunanshi ganin yasake kulle ido. "Ya Aliyu please open your eyes ko hankalina ya kwanta" kadan kadan yake bude idanun har yabudesu duka yasake daurawa akanta, cike da tausayinshi kaman zata fashe da kuka tai cupping face dinshi da duka hannayenta biyu dasuka sha lalle dat are so soft and moist, ita kanta bama tasan me takeyi ba all she knows is she wants him to get better, murya chan kasa tace "meke maka ciwo eh nakira Mai Martaba akira maka Dr? Yabani waya yace a kirashi in ka farka da any matsala, meke maka ciwo uhm?" wani irin kallon cute face dinta da bedside lamp ke haskomai yakeyi, in this life baijin he will ever love another woman kwatankwacin irin soyayyan dayake ma Aneesah ba, he love this gurl and he loves everything about her, how she talks, how she walks the talk, how she acts and react, yana ma Aneesah tsantsan so, he just can't believe she is now his, look at how close they are now, feeling her warm breath dake flashing on his face makes him feel like cuddling her and remain like that forever. Ganin yakasa magana sai kallon fuskarta da yakeyi yana fitar da numfashi sama sama yasa taji hankalinta yatashi da sauri ta dirka daga kan gadon tasauka kasa tadau ladan data ijiye kan side drawer hannunta har rawa yake ta shiga neman wayan da Mai Martaba yabata data jefa ciki, ahankali ya juyar da fuska yana kallonta tundaga kan yatsun kafarta dasuka sha jan lalle yake kallo har zuwa curved hips dinta da gajeren pink wandon baccin ya bayyanar dasu ga skin dinta na shinning, daura idanunshi yayi kan boobs dinta dasuke nan kaman zasu fasa rigan su fito da small small nipples dinta dasukai shaida tarigan kana ganinsu kaga innocent nipples da no one has ever touched them or suck them before wani irin boyayyen ajiyan zuciya ya sauke aranshi yace black girls are beautiful.

Ganin ta ciro waya daga jakan tana daddannawa about to make a call yasa yasa hannunshi yakamo hannunta da sauri ta waigo jin anrike ta, cikin rashin kuzari tareda wani irin yimata yaushi kaman wanda zai sume ahankali yace "come" da sauri ta taho gaban gadon tana ijiye wayan agefe danta zaci wani abune tadan duko tana kallon fuskarshi tace "menene Ya Aliyu na meke maka ciwo eh?" bedside lamp ya kalla da jajayen idanunshi da sauri ta kalli wutan tace "bakason haske yana damunka na kashe maka?" gyadamata kai yayi kaman wani dan yaronta, da sauri ta juya yana rike da hannunta batare daya sake taba ta kashe wutan bedside lamp din, tari yayi da sauri muryanta har rawa yake tace "y....ya Aliyu bari nakira mai Martaba bakada lpy jibi yanda jikinka keda zafi kuma sai.....t......ta....tari kake" takarashe maganan muryanta na rawa sosai kaman mai shirin fashewa da kuka dan tausayi yake bata, ahankali yajawo hannunta murya chan kasa yace "come" da sauri tahayo gadon, jawota yayi ya kwantar da ita ahankali kan kirjinshi yana sauke ajiyan zuciya, kaman yahadata da shocking haka taji da sauri ta sauka gefenshi ta kwanta ta side din daman shi jikinta nadan bari, baice mata komiba ya mirgino ahankali tareda daura fuskarshi kan wuyanta yana sauke ajiyan zuciyanshi dake fitowa mai hucin zafi yadaura hannunshi kan flat stomach dinta yana shafawa, wani irin nishi tayi danji tayi kaman ya jonata da current, ko kadan bata saba kwanciya kusada namiji ba, hannunshi dake kan cikinta ta ture ta tashi zaune da sauri jikinta na rawa tace "Ya Aliyu ni bari na kwanta akasa kaga juyi kake bakada lafiya karna takurama ko" tai maganan tana rarrafawa ta sauka daga kan gadon harda dan gudunta, sosai Aliyu yaji zuciyar shi na beating fast yafaramai ciwo dan he really wants to hug her tight, ahankali yasaki kuka kaman wani karamin yaro yana nishi dan zuciyanshi namai ciwo sosai dan is as if zuciyanshi kome takeso amai, once baisamu ba saiyaji tafara mai ciwo tana bugawa.
Chapter 104 · 0% Book details