← Book details In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 123 OF 128

Sashe 123

In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahankali yace "stop crying Ma Choupette please" cikeda son tamai magana yace "kinsan mesa na kada bodyguards dinan su su tafi California?" ahankali cikin kuka ta kadamai kai, hannunshi yasa cikin Black jacket din dake kan white t - shirt dinshi yaciro emirate business class tickets guda biyu yace "tadaaaa!" yana murmushi yashiga kadamata tickets din a fuska dantai murmushi yace "we are going for our honeymoon a Maldives Coco, just me and you saisa na kadasu, by 12 noon zamuyi boarding daganan naija zuwa Dubai, zamuyi 7hrs 20 or 30min, maybe 8hrs self to dubai, zamuyi 2hrs 20min transit a dubai, sanan saimu tashi daga Dubai to Maldives kuma is 4hrs5min flights, yau zamuyi 13 zuwa 14hrs tafiya, stop crying okay please My love, please smile for me mufa ango da Amarya ne eh amarisco chasco rere" dan murmushi tayi sabida yanda yay maganan cikeda so ya shafa dimples dinta yace "that's my wife, tashi mutafi, just me and you Coco, I love you very much" hannunshi takama ahankali tace "I love you too dan yarona" hahahah dariya yayi yace "sai mun fara honey moon za'aga waye yaron wani nida ke dama gashi naga kin waniyi bulbul dake" dariya tayi ya rungume ta ta kafada sukai upstairs.

_*Oh Hello GGM, please daga wanan page din you can kindly rufe karanta littafin nan dan as of next page, har sama are freaking hot pages, sex lifestyle, sex education, new adventure da sauran su, in kinaso kiji saiki gyara zama and learn freaking new knowledge*_

_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤

87

_komawa baya kadan_

Aneesah tagaji iya gajiya acikin jirgin nan, dudda she's damn comfortable but ina batasaba zaman jirgi for this long ba, in fact wanan nema second time data shiga jirgi, first time was ranan nan tafiyan su daga kaduna zuwa Abuja wanda ko minti talatin batajin sunyi cikin jirgiba suka sauka wanan kam sunyi sauka, ko yaya yanayin jirgin ya juya saita reacting tana sauke ajiyan zuciya kaman hanjin cikinta zasu zubo waje takeji, daga bayama kuka tasakin ma Aliyu ahankali ta shega reramai ita tagaji jirgin ya saukesu sukoma gida abinsu, dariya yadinga mata yana lallashinta har suka sauka a Dubai sukai transit lounge dan hutawa, ganin tawani irin gaji kaman tai dambe da mutum ashirin da daya yasa yakira wata massager mace dan tamata massaging jiki da feet dinta, wani kujera matar tabata, ahankali Aneesah ta tashi ta zauna sanan aka bubbuga mata baya tabata wani clean massage dake relief din stress sanan ta mussike mata feet dinma, tuni taji gajiyan ya saketa jikinta yamata dadi sosai, yamusu order hadadden abinci mai rai da lafiya dayasan zata iyaci, shi yadinga feeding dinta sai nan da nan yakeyi da ita kaman wata kwaiduwan kwai, tadanci abincin ba laifi, sanan ya rakata hanyar bayin mata yace ta shiga ya tsaya a wajen wajen yana jiranta, saida tai duk abinda take bukata tafito suka koma wajen zaman su yana rungume da ita duk abinda tace tanaso saiya nemo mata har lokacin komawan su jirgi yayi, kuka tasakinmai wiwi wai tagaji da kyar ya lallabata suka tafi yace mata bazasu dade kaman dazuba, nan suka shiga jirgin haka sai lallabata yake daga bayama bacci tayi har suka isa MALE AIRPORT, MALDIVES.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Shafa fuskarta yayi har zuwa soft lips dinta dasuka dan bushe sabida sanyin AC jirgi, ahankali tabude idanun ta jin cold fingers dinshi tickling her mandibles zuwa lips dinta, daura forehead dinshi yayi kan nata cikin wani murya na so yace "Hey Lazy, mun iso, get up let's go, kona miki babu" dan lumshe ido tayi tabude cikeda bacci dakuma gajiya ta sauke ajiyan zuciya, ahankali tamikamai hannunta, kama hannun yayi yadagata yadau dan handbag dinta dashi kadai ne suka rike sanan suka fito daga jirgin dudda baccin dake idanunta bai hanata fadin wow ba a zuciyan ta, dudda darene bai hanata ganin kyawun wajen ba yana rikeda hannunta sukai komi suka fito daga Airport din already wani yacht ⛵ na jiransu yarike wani babban takarda da sunan Aliyu ke jiki, suka karasa sai kallon yacht din take
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_
Tana kara kallon wajejen ganin gabaki dayan Airport din a tsakiyan ruwa yake, ganin yanda take kallon ko ina yasa Aliyu yakai bakinshi saitin kunnenta murya chan kasa yace "welcome to our honeymoon world Coco, am zamuyi making love awurin nan" akunyace ta dauke fuska tanadan murmushi hannunta yakama suka shiga yacht din bata taba ganin ruwa hakaba sai kalle kalle take sanan mutumin suka gaisa da Aliyu in English yaja yacht din Aneesah daura kanta tayi kan kafadar Aliyu ta rikeshi gam tana kallon sabon duniyan da Aliyu yakawo ta da bata taba sanin akwai irin shi ba, saying is fine kadai is understatement, agaban wani hotel dataga an rubuta SIX SENSES LAAMU mai yacht din yay parking, innalillahi this is paradise din duniya Aneesah tafadi aranta, hannunta dataji an kama yasa ta dago kanta wani murmushi Aliyu ya sakan mata ahankali yace "I can't take you to paradise da inada ikon hakan wife, shall we?" ya tambaye ta kaman wata queen Elizabeth yake tambaya, gyadamai kai tayi tabashi hannu fitowa yayi da ita daga yacht din suka shiga cikin hotel din ko kadan Aliyu bai nuna yanajin kunyan yanda take kalle kalle ba harda juyawa dakai ba saima kara sata dayay ajiki yana nan nan da ita, zaunar da ita yayi kan hadaddun kujerun reception din yakarasa wajen receptionist din dan almost a week ago yagama booking da everthing dasu online beach villa yamusu booking dan yanason wajen da suna gaban beach kuma dagashi sai Aneesah ne awurin babu wani mahaluki saisa yay booking villa gabaki dayanshi for just him and her, karban wani key yayi daga hannun receptionist din, saiga wasu maza guda biyu sunsa fararen t-shirt da aka rubuta mall ajiki kowanen su rike da manya manya akwati guda daidai suka karaso gaban Aliyu sukace Mr Aliyu right, ID dinshi yanuna musu sanan suka fito yakama hannun Aneesah suka fito, komawa cikin yacht din sukayi yacigaba da tafiya aruwa sai kalle kalle Aneesah take yakaisu wani hadadden Island dake dauke da bishiyoyin kwakwa dasuke kadawa sabida iska saiga wani bungalow hadadden gaske da aka gina da Wood,(zan nuna muku hoton gidan) karasawa sukayi Aliyu yahau dan benen rikeda hannun Aneesah dake kallon ko ina kaman wata yar kauye yabude musu kofa ta shiga shikuma ya tsaya ya karbi akwatunan su ma'aikatan suka koma shikuma ya shigo dakin da akwatunan yanamaida kofan ya rufe, tsaye yaga Aneesah ta tsaya tana kallon ko ina na hadadden dakin da aka jera candles masu kamshi tsakiyansu flowers har zuwa kan makeken bed din da flowers ke kai, saikuma makeken TV dakin dake aiki yana nuna _welcome to your unforgettable honeymoon Palace Leo & Tiger Toes_ juyowa tayi ahankali ta kallai rungume hannu yayi ya jingina da kofa yana kallonta, lumshe ido yayi yabude ahankali yace "do you like it?" da gudu ta taho tafada jikinshi sai kuka tamakasa mai godiya, ahankali yake shafa bayanta baice mata komiba yana feeling warm jikinta saida yaga kukan yafara yawa sanan yace "hey stop crying, come and shower ko zakiyi wanka a swimming pool dinmu kokuma a beach ne?" makemai kafada tayi tana sakinshi, murmushi yayi yanuna mata bayi yace "go and shower ga kayan sawan munan a boxes dinan" bayi tawuce kaman yanda ya umurceta bayin bazata iya tsayawa fadin kyawunshiba ita gani take kaman a aljanna suke ma.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Kiran telephone din dakin da akayi yasa Aliyu karasawa wajen yay picking tambayan shi hotel din sukayi akawo musu abinci dan yariga yabada izini no body should come to his Island batare da sun sanar dashiba, basu izinin kawowa yayi sanan ya tube kayan jikinshi yarage dagashi sai boxer, cikin five minutes akai knocking kofar su, bude kofan yayi yabasu izinin shigowa, jera abincin sukayi kan wani mini dining dake dakin wayaga world class food, brunch suka kawomusu saisunci sun ture abinci sunfi kala fifteen sanan suka fita, kwanciya yayi kan gado shi baimason waya dakowa hakan yasa text kawai ya turama Dad sun isa sanan ya kashe wayanshi gabaki daya yabude jakan Aneesah yaciro nata yatura Ammi sun isa sanan ya kashe wayan nata itama, shida ya kunna wayoyin nan kuma sai ranan dazasu koma California.

Gama wankan Aneesah tayi hakanan tasami kanta da kunyan fitowa sanye da hadadden mint green bathrobe din data gani a bayin sabo tasaka, daga baya da kyar tabude kofa tafito kanta akasa, murmushi Aliyu yayi baice mata komiba yatashi ya shiga bayin dan yanaso tai feeling comfortable just for tonight shima dan yasan tagaji ne da baiga abinda zai hanashi screwing pussy matar shi ba this night.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_
Chapter 123 · 0% Book details