← Book details In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 118 OF 128

Sashe 118

In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin kuka sosai tace "saida aka kaini gidan yari wasu mata suka sakamin kayan gidan yarin dan banda ko karfi daya da zan iya sawa da kaina aka daddaukeni hoto tareda bani No 56 na rike sanan suka jaani ki suka yar awani cell aka rufe, matar cikin cell din hakanan ban mata komiba ta shiga dukana har kunnena yahau jini luckily wata mai gadinmu tazo wucewa taga yanda take dukana tabude da sauri aka daukeni sai asibiti nan wata likita mace tasa aka bani abinci tabani magani sanan aka kira mai gyara aka taru aka rikeni aka gyaramin karayan da gocewan dasukai tsami sosai ahannuna" tai shiru tana goge majinan daya zubo mata tsabagen kukan datake yi sanan cikin wani irin murya kwanana biyu a sick bay aka maidani cell dina kaman an maidama cell mate dina nama haka takecin zaluna ta daken muka fita lunch dakuma daily duty gang dinta ma su dakan, danaga suna shirin kaini lahira ahankali ahankali zuciyana yafara bushewa ganin no body is coming for me, ba Ammi na, ba Ya Aliyu mai sona, babu su Baffa na yasa nace hala anan zan kara she rayuwana, inhar anan zan karaki rayuwana dole na koyi zama anan, zuciyana ya bushe kayau na nemo kwalabe na sato wuka a kitchen d next time da cell mate dina tazo zata dakan na chakamata wukan aciki, guards suka kamani aka dinga dukana, haka nazo na addabi kowa aka fara kirana barkono tun ana dukana naji zafi nazo bamanajin komi zuciyana ya bushe, ko da wuka zasu dakan bazan musu kukaba, ranan da nazo na chakama wata guard dinmu wuka akazo akai locking dina a punishment room, dakin duhu ga berayi nai wurin sati biyu adakin kafin wata rana akazo aka fitar dani bana ma gani sosai nadai tashi naganni a motar Dr Hafiz" wani kukan tafashe dashi sosai harta a tsugunna wa batare data juyo ta kalli Dady ba dan bataso ta kallai, cikin kuka sosai tace "nasan har kasan raina banason Dr Hafiz amma naso na aureshi yamin hallaci, yasoni a lokacin da zuciyata ya bushe nadawo kaman kare kamin bakamin ba duk daya nadawo kaman yar daba, yajani ajiki, yasoni ya zame mini Yaya, he treated me and love me irrespective of am a wild girl da bada good history nafito daga prison kafin danka yazo yasaceni, a lokacin dana fito daga gidan yari naso ko ace hanyace nasata nazo na farkamaka ciki da wuka kasan irin azaban danasha amma mutum daya nake tunawa na danne zuciyata, Aliyu! Inason Ya Aliyu dayawa da wlh sainasa kaji kwatankwacin azaban danasha a gidan yari" hawaye ta share da bayan hijabi ta tsayar da kukan cikin muryan kuka tace "katashi kafitan mini daga daki Abba kokuma nina fitanma daga gida, nariga nayafema katafi" cikin wani irin murya kaman na wanda ke shirin mutuwa Dady yace "kiyakuri Aneesah ki yafema mahaifinki" "kaiba mahaifina bane kai Baban Mijinane!" Aneesah tafada cikin zafin zuciya tace "mahaifina yarasu tun ina yarinya wanda nadau matsayin nan nabashi yanunamin niba yarshi bace, katashi kafita daga dakina Abba I don't want to see you kana tunamin da da".

In kika fitarmin da book waje batare da izini naba Allah ya sakamin tsakanina dake
Jan guiwa Dady yazo har inda take idanunshi sunyi jajir kaman zasu zubo da hawaye, ahankali yadaura hannunshi kan kafadarta yajuyo da ita, kasa daga idanu ta kalleshi tayi idanunta akasa tana wani irin nishi tsabagen zuciya, hannunshi Dady yakai kan habarta yadago da fuskarta dago jajayen idanunta tayi ahankali tadaura akan fuskarshi wasu hawaye masu zafi suna fita tanamai wani irin kallon nan daza'a kira da kallon tuna duk abubuwan daya mata, girgiza matakai Dady yayi hawaye na zubowa daga idanunshi zarrr, awani irin hankali yace "am sorry daughter na, am sorry for all the suffering, the trauma and everything am sorry, forgive Abban ki Aneesah, Abban ki yay kuskure, nai shirme kiyafemin, I am so sorry" wani irin fashewa da kuka Aneesah tayi harda shesheka majina shaaa tsabagen kuka tuna da takeyi bana wasaba, hannu ahankali Dady yabude mata alamun tazo yana girgixa mata kai he is feeling bad cutar da ita dayayi kaman yayta ihu, cikeda rauni yace "kiyafema Abbanki, Abba is sorry sosai plsss" Dady yakarasa maganan wasu sababbin hawaye na zararomai dawani irin gudu Aneesah tafada jikinshi ta kankameshi tana kuka sosai ahankali Aliyu ya leko dakin yana goge hawayen dasuka zubomai da bayan hannu daga Dady har Aneesah sun bashi tausayi, Dady yay kuskure but he's so sorry, Aneesah kuma is hurt an cuceta ba kadanba, ta wahala akan abinda kazafi akamata, jingina yay da bango yana goge kwallan dake zubomai yana kallon zama he is way too happy Aneesah ta yafema Dady shi now his mind is at peace ✌ ._how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_

_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤

8⃣4⃣

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Kankameta back Dady yayi yana bubbuga bayanta yana girgiza mata kai cikin wani irin tone na rarrashi yace "am sorry daughter, is okay, ya isa" yana bubbuga bayanta, tadade tana kuka a jikin Dady kafin ahankali yacirota daga jikinshi handkerchief dinshi yazaro daga aljihu ya sharemata fuska tass harda hancin, hannunta itama takai ahankali kan fuskarshi ta gogemai hawayen dasuka zobomai, Murya chan kasa tace "na yafema Abba na, karka kara zubda hawayen ka sabida ni kokuma wani abu dakamin, dudda abinda kamin har kasan zuciyana wlh ban tsaneka ba Abba sabida ina sonka sosai starting from rana na farko dana bude ido naganka da bani da lafiya, you are a good man Abba ko soyayyan dakake ma Ammi na kadai abune agareni da bazan iya rikeka dashi ba, Abba am sorry too kayafemin I was not nice to you kuma na yarda da kaddara zuwana gidan yari kaddara ce dakoda bakai la kaini ba still sainaje sabida Allah yariga ya kaddara saina je gidan yari, kuma shairi kayan kwalba ne ai yanzu da kwalban yafashe bagashi wacce tayi asirinta ya tonu ba, Komi yawuce Abba na karka sake zubar da hawaye akaina na yafema nima kayafemin kaji Abbana" tai maganan wasu sababbin hawaye na zubo mata sharemata su Abba yayi da sauri kafin ahankali ya ijiye handkerchief din yay cupping fuskarta, ahankali ya daura bakinshi kan goshinta ya sumbaci goshinta tareda janye bakinshi ahankali yace "Allah yamiki albarka, bakimin komiba dudda haka na yafemiki duniya wa lahira, yanda kika yafemin dinan ubangiji Allah ya yafemiki duka kura kiran dakikamai, Allah yamiki albarka Aneesah ya kyautata rayuwanki sanan ya azurtaki da wadatan zuci thank you daughter na" murmushi tayi hawaye na bulbulowa ahankali tace "Ameen Abba na" murmushi yamata yace "No more crying" gyadamai kai tayi da sauri tasa hannu ta goge hawayen dasuka zubo mata, Teddy bear daya shigo dashi yadauka yamika mata, ahankali tasa hannu takarba tana murmushi ba'a taba siyamata Teddy bear ba saiyau, tana yawan sonsu datana yarinya intacema Ammi ta saimata sai Ammi tace babu kyau ranan lahira ana kiranka ka huramusu rai, rungume Teddy tayi tana murmushi, murmushi shima Dady yayi ya zauna da kyau yajawo jakan daya shigo dashi yana cicciro abubuwan daya siyomata wanda almost duka kayan kwalama ne, kafin yadauko wani red box da aka rubuta am sorry aciki yace "kinsan menene acikin nan daughter?" girgixa mai kai tayi tana kallon cute box din, Dady yace "kinsan sushi?" girgiza mai kai tayi da sauri tace "a'a Abba" gefenshi ya nuna mata akasan yace "zauna nan yau zamuci sushi tare, asalin Sushi abincin yan Japanese ne da akeyi da shinkafa, garnish with vegetables dakuma raw sea food dinan dakuma veniger, abinda yasa Sushi keda farin jini sabida shapes dinsu ne, they was this saying da ake cewa idan kaima mutum laifi to always apologise with sushi no matter yanda wanda kema laifin ke fushi dakai just a glance at Sushi zaisa yay murmushi, so are you ready daughter let's verify this saying are u in?" Dady ya daga mata hannu alamun high 5 cikeda so, hannu Aneesah ta bashi cikeda murmushi danta kosa taga ya Sushi yake tace "yes Abba am ready" bude box din Dady yay ahankali wasu hadaddun Sushi ne guda 8 sai gefe guda kuma chopsticks ne da ake amfani dashi aci, sai wasu bottles guda uku daya na ketchup, daya na soy sauce, daya na mayonnaise wanda zakaci dasu, wani irin murmushi Aneesah tayi dan Shushi looks super good to the ears yan micil micil dasu looking so adorable and takeaway, wani irin murmushi Dady yayi yana clapping yace "yayyyy the saying is absolutely right kema kina murmushi" dariya Aneesah tayi tace "Abba nakosa naci" da sauri Dady yace "okay wait, bari na zubamiki soy sauce yafi dadi dashi" yay maganan yana daukan bottle din soy sauce bedewa yayi yazuba kan sushi sanan yadau chopsticks 🥢 yadauko Sushi daya yakai bakinta, bude bakinta tayi ahankali ta karba Dady ya tsaya yana kallonta, ahankali take taunawa dudda yama bakinta wani iri dan this is the first time she is eating the food, but is testy she must admit cinyewa tayi tass tace "Abba another one" dariya Dady yayi looking so happy ganin she likes it yakara dauko na biyu zaikai bakinta.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_
Chapter 118 · 0% Book details