← Book details In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 128

Sashe 113

In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ganin ta sakinmai kuka sosai yasa ahankali yasaki Boobs din yana matsawa yadaura kanshi kan fuskarta yana lashe hawayen dake zubomata, ahankali yace "wat why are you crying?" hannunshi dake squeezing boobs dinta dashi ta kabar tace "nika dena shamin uhm.....it hurts" murmushi yayi yanason yay kissing dinta da ta kawad da fuska, murya chan kasa yana wani irin shinshinata yace "serious? Bari na kunna wuta naduba naga mesa yake miki ciwo" da sauri tarikeshi ganin yana neman tashi tai ihu tace "a'a nika bari, Ya Allah dan Allah kadena min haka banso Ammi zatamin fada karka kara shigowa dakina" make mata kafada yayi ashgawbe yace "oh'oh ni saina shigo wlh, kuma ni kidena cimin Ya Aliyu, give me a love name" dan murmushi tayi ganin yanda yake mata shagawaba akan jikinta sake shagala tayi taja kunnenshi duka biyun, ihu yayi ashawabe. "auuch it's hurts wife" sakin kunen tai ahankali tareda shafa fuskarshi ahankali in a loving way, wani irin sanyi yaji hakan yasa ahankali yamaida kanshi kan kirjinta yay lamo tareda kankameta feeling kaman let this moment not end at all kaman they should remain like this forever, ahankali take shafa bayanshi har zuwa keyanshi tana sauraron yanda zuciyoyinsu ke bugawa atare, murya chan kasa cikin wani irin yanayin na shaukin so tace "zan samaka suna guda four, English Name, Hindi Name, Hausa Name, Arabic Name, and a Naughty name" takarashe maganan tana murmushi sosai, da sauri cikin wani irin farin ciki yadago kanshi ya kalleta dudda baya ganin fuskarta but yana ganinta a zuciyan shi da sauri yace "super excited, yay am happy, wife is going to give me names" murmushi tayi kafin ahankali tana turo baki tace "to ka kwanta kadena kallona" da sauri ya maida kanshi kan kirjinta yadaura hannunta ahankali saman boobs dinta ba tace mai komiba ganin bai matseshi ba, ajiyan zuciya tadan sauke kafin ahankali tace "English name dinka is SNUGGLES kasan mesa nasamaka snuggles sabida kafiye son shiga jikin mutum, kacika son cuddling all the time" wani irin murmushi Aliyu yayi yawani kara shigewa jikinta yana sauraronta, ahankali tace "I will name you a Hindi that is indiyanci as LADDU" wani irin ihu Aliyu yayi yace "may nayyyyy wife Laddu kuma it sounds like strong tusa" dariya sukayi dukansu atare kafin ahankali tace "Laddu is a very delicious sweet da indiyawa can not live without it, I name you Laddu cus to me you are more than a delicious sweet to me" cikin wani irin yanayi Aliyu yace "okay okay now am super emotional wife, I wanna cry" girgiza mai kai tayi tana shafa kanshi tace "no don't kaji Snuggles" gyadamata kai yayi ahankali, murmushi tayi tace "يا قمر that's my moon, you are just some dake haska min acikin duhu, ni zarah kaikuma wata agareni" murmushi yayi yawani kankameta tareda manna mata kiss awuya, ahankali tace "sunan dazan saka maka kuma a Hausan ce shine TSIGAN JIKINA, you are some one da any slight touch of yours nasa TSIGAN JIKINA TASHI now your naughty name" wani irin jijjiga yafara a jikinta yana cizan lips dinshi yace "say it please gurl, eager" murmushi tadanyi tareda juya idanunta dan kunya takeji, jijjigata yayi cikeda kosawa yace "please wife kifadamini inji" da sauri tace "to nika barni ai zan fada" da sauri yace "okay fada to" cikin wani irin murya chan kasan makoshi tace "your naughty name is HOT STUFF" tana fada tawani irin tura shi aguje zata tashi ihu Aliyu yayi ya fizgota ya kwanta wanan karan tareda daura ta kan jikinshi ya daura hannunshi kan waist dinta, yace "Lorddddddd I fucking love this naughty name HOT STUFF" rufe fuskarta tayi da hannayenta cikeda kunya tana murmushi, hannunta yakama yasauke kasa ahankali yajawo fuskarta daidai fuskarshi murya chan kasa yace "kin iya sama mutum suna wife, your husby is really a hot stuff, dan ma baki ganni tsirara ba, I got some goody goody abubuwa install on this your Leo's body, am really a Hot Stuff baby zan nuna miki tonight, I will stripe my self naked right in front of your ey......." hannunta ta daura akan bakinshi tana dariyan kuka.

Tace "nika denamin maganan iskanci sani jin kunya yake wlh, ashe haka kakeda surutu dako gaka shiru shiru kaman bawan Allah" bude bakinshi yayi ya dan cije hannunta data rufe bakinshi dashi da gudu ta janye hannunta tafada kan gadon tana "wayyo Allah Ammi hannuna" dariya yayi yabata side cuddle tareda daura fuskarshi kan gefen fuskarta ya shigar da ita jikinshi sosai duk sukai shiru suna sauraron ajiyan zuciyan juna, Murya chan chan kasa Aneesah tace "Laddu" ahankali shima yace "yes wife" murya chan kasa tace "don't ever leave me" da sauri yace "I wouldn't do that for anything in this world" shiru duk sukayi , almost 5min sunyi shiru ahankali yace "are you there wife" gyadamai kai tayi tace "yes I am يا قمر" wani irin cute smile yayi yace "nima zan saka miki sunaye na yarurrukan dana iya, English name, Arabic name, Hausa name, Hindi name, Italian name, Korean name, Russian name, French name, saikuma Tsokana name" murmushi dukansu sukayi atare, hannunshi dake kan cikinta ta kama ahankali tareda lumshe ido tace "uhn start" lips dinshi yadan lasa tareda sauke asirtaccen ajiyan zuciya yace "English name" dan shiru yayi kafin ahankali yace "wife do you know that I have three good English names for you dan one yamiki kadan" wani irin murmushi tayi cikeda jin dadi da sauri tace "fadamin inji nakosa wlh" yanda tai sounding so excited yasa yace "okay" yadan gyara murya ahankali yace "English names din dana saka miki are Tiger Toes" zaro ido tayi da sauri ta juyo tai facing nashi kaman zatai kuka tace "nine Tiger Toes" dan dariya yayi ya rungume ta tsam ajikinshi tareda lumshe ido ahankali yace "I call you TIGER TOES because you are such a short-tempered girl, kin tuna ranan dakika zubamin mari kika zageni?" da sauri tabude ido zatai magana ya girgixa mata kai yace "nayy I don't want you to talk I've forgiven you okay, mucigaba" yay murmushi tareda jan hancinta iskan dake kadawa sabida yayyafin da aka fara yafara kadawa, lumshe ido yayi yana shakan kamshin kasa dake shigowa dakin sanan yay murmushi yace "your second english name is MY FIGHTER" kaman zatai kuka ta turo baki tace "Snuggles this is cheating nine fighter" gyadamata kai yayi yace "Tiger Toes you are My fighter because you fight with me all the time, and the first time dana fara ganinki fada naga kinayi kina tsiwa, I love your fights it attracted my heart wlh" yay murmushi itama murmushi tayi tana tuna ranan datai fadan harda yima Nazeef zanen lalle a fuska, murya chan kasa yace "english name din dana saka miki na uku is MY Coco" wani irin murmushi tayi dan sunan sounds sweet to the ear, murmushi shima yayi yace "you are brown skin so is Coco beans, banda haka am completely addicted to you and I feel bazan taba iya rayuwa babu ke ba that's why you are My COCO" murmushi tayi sosai har yana jin sautin murmushi, shima murmushi yayi ganin he is making her happy with the names, sanan yace "Arabic name din dazan samiki is حياتي, My Life, u are my life Coco, without you life is meaningless" kankameshi tayi sosai tama kasa magana tsabagen farin ciki, ahankali yace "Hausa name dinki is FURE that's flower, my flower girl, so beautiful ga kama idanun, if you look you must relook that's how My Tiger Toes is" dariya dukansu sukayi atare kiri kiri Laddu ya rada mata suna yatsun Tiger hmmm, murya chan kasa yace "Hindi name dinki is MERA PYAAR yana nufin My Love, if you ain't My Love what are you then?" yatambayi kanshi kafin ahankali yace "You are the love of my life Mera Pyaar" shiru tayi tanajin wani irin sonshi na shiga bloodstream dinta bata taba sanin haka soyayya keda dadi hakaba sai tsakanin jiya da yau dinan.
Chapter 113 · 0% Book details