← Book details Imaan Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 207

Sashe 49

Imaan Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read

confirm ko Muhsin ya tafi da nawa cos I can't find it here" komawa tayi ta xauna ta basa wayarta ya amsa ya gama danne dannensa sai ga ring din wayarsa, ya mayar mata yace "ohhh thanks yana nan ashe" ta fita motar tace "Thanks" yayi murmushin da ya bayana dimples dinsa yace "You are welcm" Xaune ta ga Mujaheed gun mai kiosk a kofar gidan yana kallonta, duk da yanda gabanta ya fadi ta dauke kai da sauri ta wuce cikin gida ta rufe gate.
Chapter 49 · 0% Book details