← Book details Imaan Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 207

Sashe 21

Imaan Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read

ta fadi wllh don ba ruwana" Mujaheed ya xabga ma imaan harara yace "Baxa ki tsaya da kyau ba" cikin kuka tace "Wllh ba karya nake ba yaya kafar ya rike min" kalle kallen wajen ya fara yi, can yayi tsaki ya dauketa kamar yar baby ya nufi bangarensu da ita, gam ta rikesa tana rera kuka.🌟⭐ *Imaan*⭐🌟
Chapter 21 · 0% Book details