← Book details Imaan Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 152 OF 207

Sashe 152

Imaan Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read

ta samu bacci, ya xan yi da raina idan ka tasheta yanxu?" Bai tanka Inna ba ya shiga dakin, Safeenah na kallonta da sauri tace "Waye ba lafiya?" Inna ta marairaice tace "Wllh imaan, kamar baxata yi ba yau, nace kar ya tasheta ya ki saurarata, duk ya rikice...." Mikewa Safeenah tayi da sauri tace "Subhanallah bari in masa magana" daga haka ta shige dakin.
Chapter 152 · 0% Book details