Sashe 9
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Naso in fito amman gardawan Baba malam suka tare hanya bisa umarnin Baba malam akan kada su sake ko le
e in yo.
Dariya kawai nayi na koma ciki.
A zaure na hu
u muka ci karo da shi zai fita ko kallo bai isheni ba na
age kaina sama.
A haka dai na kwana biyu a gidan nan yaran gidan sai zurubtun zuwa suke yi
A kwana na hu
u ne aka sallamo Malama Babba daga asibiti.
Babangida:.
Washe garin ranar da Sabuwa ta kwana a gidansu da safe dai asibiti yaje ya duba jikin Malama Babba yai ta bata ha
uri shine harda kuka akan sharrin shai
anne kuma shi wallahi ba cikin shi bane.
Take Malama Babba da jin haka ta sauke ajjiyar zuchiya taji har
asan ranta ta gamsu da abinda yace.
"Na yarda da kai Babangida.
Amman ta yaya zanyi ma Malam magana ya yarda da kai?
Kasan Malam yadda
aya ce a wajenshi.
Amman zan yi iyakar yina dan ganin na wanke ka.
Ita kuma ba
ar dagar yaya za'ayi ta bar gidannan?
Bazan iya zama a gidannan muddin tana ciki ba"
Sa'a tace.
"Babu fa yadda muka iya amman zama dole kinsan tunda Baba malam yace ta zauna Magana ta
are.
Tananan tana zuba rashin kunya,
an uwanta ma marasa mutunci suna nasu.
Wawo dake tsaye duk yana saurarensu yace.
"Malama Babba baifa kamata kima yarda da Babangida ba.
Ai ya amsa cewar yayi mu"amala da'ita a gaban Baba malam."
Malama Babba dake fama da jikinta tace.
"Amman kasan yaso yayi Magana bayan ya amsa hakan malam ya
i bashi dama.
Wawo
ana bafa zai aikata irin wannan
arnar ba"
Murmushi kawai yayi shi yasan dama Babangida bazai ta
a zama mai laifi a wajenta ba.
Asalima son da take nuna mishi da yawa
ila shi yasa ya jawo musu wannan abun kunyar da za'aita zancan har abada.
Daga asibiti Babangida majalisar abokanshi ya wuce ya nemi waje ya zauna shiru anata hirar mata Babangida dai sai dai in wannan yayi magana ya kalleshi har dai Mustapha ya ankara Babangida baya magana ga majalisa ta hautsine da musun wasu mata biyu kan waccece tafi kyau kowa na tofa albarkacin bakinshi.
"Babangida kacigari tunda ka shigo majalisarnan baka ce ci kanku ba.
Meke faruwa ne.
Ko sabida rashin lafiyar Malama Babba ne?"
"Uhmm ku dai ku bari
Wai kunsan Sabuwa a cikin gidanmu
akin mahaifiyata ta kwana dan bura'ubanci?"
Zare idanu dukkansu suka yi, ai sai kallo ya koma sama.
"Kamar ya a gidanku ta kwana.
Kaddai akan cikin da tace tana dashine?"
Nan Babangida ya kwashe labari yake ta basu.
Yasan akwai yadda mai
arfi a tsakankaninsu.
Cikinsu babu wanda baima mace ciki an zubar ba abokaine su irin na cin mushennan.
Tuni Malam Baba ya da
e da rabashi dasu.
Amman halin
an yau yasa Babangida yayi biris da garga
in Baba malam malama Babba kuma ta goyi bayanshi.
"Tabb amman Sabuwa ta kuikuya maka akuyanci.
Amman zata ga bunsuranci.
Kai wanne mataki kake ganin yafi dacewa ma da'ita ne?"
Cewar Mustapha dake tsaye yana ta hargagi da zage_zage"
"Wallahi ban sani ba.
Tun jiya nake tubka da warwarar hukuncin da zan yi mata amman ban tuno ba.
Mustapha wallahi saina koya ma Sabuwa hankali.
Sai taji a cikin ranta ta tsaneni ta kuma tsani bariki.
Cikin da take takama dashi saina zubar dashi dan ubanta ko zan mutu ba zata haihu ba."
Haka dai sukaita tattaunawa tare da jinjina girman matsalar da Sabuwa ta saka abokinsu a ciki.
Babangida ya bu
e fitar dare da neman mata a cikin kwana biyunnan sosai.
A tunaninshi hakanne ka
ai zai wanke mishi damuwar da yake ciki.
Dan ba
aramin matsala yake ciki ba.
Baba malam:.
Dama jira yake yi a sallamo Malama Babba daga asibiti ya tara zama yayi musu aman abubbuwan da suke cin ranshi da irin binciken da ya saka akayi mishi akan Babangida da ita kanta malama Babban lokaci kawai yake jira yasa a zauna yayi musu amai.
Bincikenne bai kammala damuwa kuwa sai cin ranshi take yi a kwana bakwai da zuwan Sabuwa Dattijon saida yayi rama.
Kallo
aya zaka mishi ka gane baya cikin nutsuwarshi
Sabuwa
A kwana bakwai da nayi a gidan anyi rikice_rikice masu yawa.
Dan duk wa
anda suka zo ganina ba'a barinsu ma su shigo tun daga waje ake taresu a hanasu.
Daga haka sai rikici ya tashi.
Nima nayi yin
urin fita kusan sau uku abun yaci tura, a yin
uri na hu
unne na samu nasarar ficewa da misalin
arfe
ayan dare motar su Yar Shuwa na bayan layin suna jirana.
A guje na ja motar muka wuce fuu sai Club.
Ina bayan mota sai sigari nake sha ina jina fayau dani tsabar jin da
Kwanana bakwai cib babu sigari babu yawo
afafuna sun gaji har
ayi suke yi mun.
Ai kuwa muna shiga club na fa
a filin rawa na shiga ti
ar rawa ina aikin shan sigari.
Ban jima da shiga Club
in ba Babangida ya shigo carab idanuna suka sar
e a cikin nashi duk da wuta mai kalar dake kunnuwa ta
auke kanta bamu kasa gane juna ba.
Kamar mahaukacin zaki haka yayo kaina a lokacin wani namiji na shafa jikina.
Fisgata yayi zuwa waje ina turjewa yana jana cike da mugunta.
Bayan motarsu ya bu
e ya jefa ni ya rufe.
Ina hangoshi ta taga dafe da kanshi yayi shiru
Nasan Babangida mutum ne mai mugun kishi akan abinda yake so
Nayi mamaki daya nuna kishinshi a kaina a tunanina ai ya tsananeni shi da na farkema laya..
ar Shuwa da saurayinta ne suka
araso wajen motar.
"Lafiya zaka jawo yarinya ka turata a mota.
Tare nake dasu fa"
Cewar saurayin
ar Shuwa.
"Dan abu ta kazanka zaka san tare kake dasu.
Ba ni kake cema tare kake dasu ba?
Ina zuwa.
Nan Babangida ya soma nanna
e hannun rigarshi
Ai kuwa ya
ane wuyan saurayin
ar Shuwa fa
a harda fasa kwalba da yankan juna.
Ni dai ina mota inata aikin bubbuga murfin motar ga zafi kamar zai kasheni.
yar abokan Babangida suka jayeshi suka turashi a mota.
Mai motar ne ya cilla mishi keyn mota a cinyarshi.
"Kuje ka mayar da'ita gida ka dawo ka same mu."
MRS BUKHARI
Sai mun ha
i ranar litinin in sha Allah
[8/14, 7:22 AM] +234 802 205 9556: https://chat.whatsapp.com/JmCasXpUuuT0J6dfLTWFNk?mode=ac_t
18066696785.
Hussaina Bello
HAJIYA KAYAN KITCHEN KIKE SO MASU SAU
I DA KYAU.
KO KUMA SARIN KAYAN KITCHEN KIKE SO KI SOMA KIN RASA INA ZAKI SAMU AKAN FARASHIN DA KEMA ZAKI SAMU ALKHAIRI?
H@H AVAILABLE WHOLESALE AND RETAIL DUNIYA NE
MAZA TUNTU
E HUSSSAINA BELLO KAI TSAYE A LAMBAR WAYARTA.
KO KUMA SHIGA CIKIN ZAURENTA DOMIN KASHE
WATAR IDANU
IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA BIYAR 5
*SON SO MASOYAN AL
ALAMINA*
*WANNAN SHAFIN DOMIN SOYAYYARKU NE MASOYAN ASALI INA JIN DA
IN YADDA KUKE NUNA
AUNA GA AL
ALAMINA.
YA ZAME MUN DOLE IN FARANTA MUKU KAMAR YADDA KUKE FARANTA NAWA RAN SON SO
Ai kuwa da mugun gudu ya figi motar saida kaina ya gwaru.
Haka yaita watangaririya da rayuwarmu a titi.
Yana yi yana kutuntumo manya zaguna yana
umamun.
Nima bakina kunsan bazai ta
a yin shiru ba yana zagina ina ramawa.
Wallahi sai kawai ya faka a gefen wata unguwa ya fito ya dawo gidan bayaa ya kama wuyana ya sha
eni sosai.
Taimakona
aya akwai wu
a a jikina jin ina kiciniyar zareta a gidanta yasa ya saki wuyana.
Na shiga sauke numfashi.
Gashi ya haye kaina yayi kane_ kane.
A cikin motar ya tumurmusheni tas har saida ya samu biyan bu
atarshi.
Yana haki yace.
"Wallahi saina sa da kanki kinyi nadamar zuwanki gidanmu
Kin ga wannan tsinannen cikin da bama nawa bane kika li
a mun?
In sha ALLAH shine ajalinki tare zaku mutu dake da tsinannen
an dake ciki saina zubar da cikinnan wallahi.
Sabida ke tacacciyar
ar balaja'u ce shine har zaki fito kuzo Club wani
an iska na shafa ki.
Kuma kike tunanin ni Babangida zan yarda cikin jikinki wai nawa ne?"
Sauka yayi a kaina ya dawo gidan gaba yana gyara zaman wandonshi.
Duk da jikina yayi laushi marata har wani zargewa take yi sabida ba
aramar mugunta Babangida yayi mun ba.
Amman
baisa na ragama Babangida ba.
Ai kuwa sai di mu mutu mu uku dani da cikin da kai ribar
afa
ila harda mahaifinka
Wallahi na tsanake bana
aunar in bu
e idanu in ganka a duniya .
Sabida kana ganin kai
an iska ne.
Ni zakaima ciki kayi tunanin kaci biredi ka yaga leda kuma Maigogul ya barka?
Kayi kuskure
aramin
an iskan dake
oye shi
an iskane a gidansu.
Ciki saina haifeshi kuma a cikin gidan da aka haifi ubanshi.
Shima shegen sai ya taka doron
asa yayi adawa da ubanshi.
Wallahi in bakai wasa ba wannan shegen sai ta zama ajalinka"
Haka yaja motar har muka iso bayan layinsu muna farfa
ama juna maganganu.
Inya fa
i goma zan fa
i ashirin dan bana tsoronshi sam.
"Fitarmun daga mota
ar balaja'u kawai
ke da Club har abada duk inda kika je zan kamaki dan dole zan ganki."
Baba Malam:.
Yana zaune akan sallayarshi yayi raka'a biyu a sallar data zame mishi jiki.
Ya jiyo sallamar Malama
arama a hankali tare da
an doka
ofar shima a hankali.
ewa Baba malam yayi tare da sake duba agogo.
A hankali ya iso bakin
ofar
arama lafiya a cikin darennan zaki tawo?"
Kafin ta bashi amsa Malama Babba ta
araso wajen.
"Me zan gani ni da kwanana Karama na son
wace mun miji?"
Ta fa
a ba'a fa
a ba, ba da wasa ba amman.
Dan tasan halin mijinsu sarai.
Kuma tasan a cikin halin da Babangida ya saka gidan.
Kallonta kawai yayi ba tare da yace mata uffan ba.
"Ina jinki
arama menene?"
"Uhm dama Alawiyya ce tace mun wannan yarinyar da take zaman Babangida bata nan ta gudu.
Na dudduba cikin gidannan kab har ban
aki amman malam bata nan"
Kai Baba malam ya shiga jijjigawa yatsanshi
aya saye akan le
enshi ya
an ciza.