Sashe 39
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inma lallai akwai bu
atar hakan dole saida amincewarsu
ari bisa
ari da saka hannu kan takaddar yarjejeniyar cewar an bani abu kaza da amincewarsu bakuma ya cikin gado, ko hakan akayi an tauyesu.
Malama in kowa ya yarda Kudidi da Sa'a ba zasu ta
a yadda ba.
Ayi ha
uri kawai ina kan nema da izinin Allah komai zai wuce.
Ni da magana nazo Kawu inason in mayar da Sabuwa
akinta gaskiya "
Idanu Malama Babba ta zare kawai sai ta saki kuka kawai.
Kan Babangida ya sake cajuwa shi ka
ai yasan irin azabtuwar da zuchiyarshi take yi.
Ga wani irin masifaffen kishin Sabuwa da yake ta danne mishi numfashinshi.
"Kul ka kuma zuwa mana da wannan maganar.
Ni dai ko bayan raina kada ka sake gayyato mana Sabuwa cikin haularmu, sannan ai kasan aurenku ya
are har sai in Sabuwa ta yi wani auren ta fito ko?
Ya kake son sake saka mahaifiyarka a cikin mawuyacin hali alhalin kasan a cikin halin jinya take."
ewa yayi har wani jiri na dibarshi.
"Kuyi ha
uri bazan sake wannan zancan ba in sha ALLAH wannan shine jarabawata son Sabuwa shine
addarata."
Fita yayi a gidan yana ha
a hanya.
Sai da akayi magriba ya shiga majalisarsu daidai ana cin abinci.
Lokali ya zara ya dinfa cunkusa abincin bama tare da yasan me yake yi ba.
"Maza wai lafiya ko kuwa Sumy ce ta zaburar dakai ne haka?
Hmmm kasan Allah da ace nasan haka matan yaren ibra suke da irin wannan masifar babu abinda zaisa in taimaki yarinyarnan Allah nake fa
a maka.
Yarinya tabi duk ta fitini kowa ni kaina bata
yale ni ba kai Adeiza masifa ce"
Murmushi Babangida yayi kawai tare da girgiza kanshi.
Amman ya kasa cewa uffan, yayi hankali bazai ta
a sake fitar da maganar iyalinshi ba.
Lokalin ya ajjiye ya zuba zo
o ya sha ya idasa cika cikinshi.
Kafin ya mi
"Kunga bari in samu in rarrafa anayin isha ina da
alibai yau sai mun ha
u gobe."
A hanya ya tsaya ya siya kayan tea leda biyu
aya nasu
aya nasu Mardiyya.
A gurguje ya shiga gidan ya ajjiye mashin
inshi da ledojin biredin ya fice.
ar Shuwa:.
Babangida yana fita ta
aga waya ta kira Mama a waya.
"Mama a saka mun idanu akan Babangida ya tawo dashi da tsinannun yarannan zai kawo su wajen Sabuwa.
Naga kanshi yana rawa kamar so yake ya dawo da'ita ma fa.
Dan cemun yayi har maganar ta fa
a ma."
Mama daga cikin wayar tace.
"Ah haba dai wane mutum ai wallahi bai isa ya mayar da Sabuwa ba ta fita kenan.
Yaran basa nan da kaina zan saka miki idanu akan komai."
Da wannan sukai sallama
ar Shuwa ta datse wayarta tayi jigum akan kujera tana ta aikin tunani.
Ai kuwa sai can Mama ta yo mata filashin da sauri ta kira.
Mama ta labarta mata ai Babangida ya haura layin harma ya kori Sabuwa gida daya taddata tana ta
"Da gaske in muka yi sake kina ji kina gani Sabuwa zata dawo gidanki.
Abunyi shine gobe ki
arta kizo nan gida sai mu je wajen wani boka zai fa
a mana duk abunda ake ciki.
In muka ji nasan matakin da zamu
auka akai.
Ga Adama ma gobe za'a
aura aurenta ai na fa
a miki ko?"
Tsaki
ar Shuwa tayi tace.
"Shikenan goben zanyi
ari inzo muje Allah yasa ya barni kinsan shi da shegen kafiya.
Bari in je cefane Mama sai mun yi waya"
Wayar ta datse ta wancakalar a kan kujera.
Ta jima tana aikin tubkar mugunta a zuchiyarta sai da
yar ta samu ta mi
e ta sake gyara
akinta, ta sake zanin gado ta wanke ban
akinta tas.
Kana ta rufe
akinta suka tafi cefane ita da ma
ociyarta Jamila
awarta.
Suna tafe suna tattauna matsaloli sabida itama Maman Abdul
in saura sati biyu mijinta ya
aro aure.
Duk ta
arar da rabin kayan
akinta bokaye nata faman cin ku
inta suna ta mata
aryar auren bazai yiwu ba tana zaune zaice ya fasa amman har saura sati biyu bata ji yace uffan ba.
Sai shirye shiryen biki da yake ta
arfi.
Yau danginshi ma suka kawo mata akwatin dannar kirji.
Daga haka tayi saranda.
Har suka je suka yi cefanen hira
aya ce suke yi har suka shigo cikin gidan.
Matan gidan ko wacce tana kitchen anata girki, wasu kuma sunata shirye_shiryen
aurawa.
Ramatu tana
ofar
akinta anata mata lalle ja.
Sumy kuma tana
aki ta
ure wa
ar yarensu tana ta bi.
Ita bata fitowa cikin matan gidan zaman hira sam.
Asalima bata kallon kowa kota fito abinda ke gabanta take yi.
Hatta su
ar Shuwa basa gabanta asalima kallon raini da gazawa ta ko wanne
angare take yi musu.
Jiki a mace zuchiya cunkushe da tunanuka
ar Shuwa ta dinga aiyukanta.
Ta sha wuyar dakan sa
wararnan sosai da sosai.
Saida ta gama ta aika yara suka kar
o mata kular Ramatu da Sumy.
Ramatu dai ta bayar da tata kular.
Amman Sumy sai cewa tayi da
an aiken ace ta
oshi.
Saida Yar Shuwa ta gama komanta ta sha wankan yamma ta nufi
akin Sumy domin da sanar mata dalilin da yasa bata kar
an abinci duk ranar girkinta.
Dake yau zuchiyar tata a kusa take.
Ai kuwa tana shiga kitchen
in Sumy ta sameta a tsaye tana ka
wai ga taliyar
an yara a kula taji kifi da kayan lambu.
"Wajenki nazo malama"
A rainace Sumy ta juyo tace.
"Ay to shiga gani nan"
Hararar juna suka yi
ar Shuwa ta ja
aramin tsaki ta shiga.
Tana shiga taga atampopi da shaddaji sunfi kala talatin a
asan kafet gasu sababbi dal dal kuma bana akwatunanta bane dan fes ta haddace kayan akwatunanta tsab.
Zama tayi taci gaba da
are ma falon kallo komai yana zaune a muhallinshi.
Cikin yau
i irinna matan da suka jima a bariki bariki ta sansu suka santa.
"Gani Allah ya sa lafiya.
Kuma Allah yasa inji alkhairi"
"Kusan ba lafiyar bace ta kawo ni ba gaskiya.
Na zone cikin lumana in tambayeki dalilin da yasa duk ranar girkina bakya cin abincina sai dai kiyi naki kici ke da agolan
an da kika tawo mana dashi.
Naga in Ramatu ce take girki ai kina ci.
Shin abincin nawa ne babu da
i, ko kuma tsabtatace baki yadda da'ita ba da bakya cin nawa abincin yau dai inaso in sani.
Dan kwanaki nayi ma Jannaty magana yace in bar zancan."
"Au ashe ma yace ki bar zancan shine baki ji maganarshi ba kenan?
To ni dai bani da lokacin amsa wannan tambayoyin wanda ya zaunar dani in yana da abun fa
a shi zaice.
Kinga anata kiran sallah kinsan mu akan lokacinta muke yi.
Ku dama Shuwa Sallah bata damesu ba"
Tana fa
in haka ta shige
ofar da zata sadata da ciki ta bar
ar Shuwa bakinta a hangame.
wafa tayi ta taso ta koma
akinta tana jiran Babangida ya dawo ayi wacce za'ayi.
Tana sallar magriba ya shigo ya ajjiye mata ledar biredin karyawa ya fice tasan kuma sai goman dare zai shigo.
Tana zaune har ya dawo yaran duk sunyi bacci.
Waje ya samu ya zauna da sauri ta tarbeshi harda murmushin dole.
Duk da kishinshi ne fal zuchiyarta Allah ya gani tana mutuwar son Babangida gashi ta
auki kishin Duniya ta
aura akan Babangida.
"Wanka zaka soma yi ko abincin zan kawo maka"?
an gajeren tsaki yayi yace.
"Wankan dai.
Abincin ki saka a firji da safe zanci a
oshe nake tam"
Kanta basai ya
aure ba.
To ranar data fita a girki ma baici abincinta na safe ba, baici na dare ba.
Gashi yauma yanaso yace mata bazaici ba.
Ita kanta Ramatu da take kar
an abincin sau da dama tana ganinta zata kira almajirai ta basu, duk da dai tana ci ba kamar Sumy da bata ci ba.
A sanyaye taje ta ha
a mishi ruwan wankan.
Yana wankan ita kuma ta saka abinci a firji ta sake
akan tsumi banda wandda ta dinga
irka da yamma har danshi take yi dab magriba.
Kayan baccinta ta saka mai
aukar hankali kayan da in dai ta saka ranar kam ba'a cewa komai ne.
Amman yau kam ko kallo bata ishi wanda akai dominshi ba.
Asalima zazza
i taji a jiknshi kau dole ta
allo fanado ta bashi ya watsa ya bi da ruwa.
Haka ya kusan kwana, ko ace ya kwana akan sallaya ko da yayi sallar ya gaji a wajen yayi bacci.
Duk rashin bacci ishasshen dake idanunshi kiran sallar farko ya mi
e ya shiga ban
aki ya goge bakinshi ya
auro walwala da zai fita ya tashi
ar Shuwa ya fice.
Saida yabi
akuna biyun ya tashesu.
Har zai fice a
akin Sumy yana jaye da hannun Amir tace dashi.
"Ji mana wallahi ka takama matarka wannan yar Shuwa
in kunne na fita bu
ewar idanu da zallan iskanci ai kai ka sani.
Wallahi Allah ka ja mata kunne kada in kamata in zauneta."
Kai ya girgiza yace.
"Ke kenan fa
a bakya ko gajiya Sumy bakya ko jin kunyata da nauyina ji yadda kike
aga mun murya a gaban yaro"
"Wa wai namijin duniya shi zanji kunya?
Ka yaudari kanka kasan babu wata kunyarka da zanji.
Yadda baka ragamun ba, yanzu babu ragama
in da zanyi ina dalili ma to"
Tana fa
in haka ta shigewarta ciki.
Shi kuma ya ja hannun Ameer zuwa
arayin su Mardiyya.
Su Aminu ya kira suka tafi masallaci.
Basu suka shigo ba saida rana ta fito sukai nafila kana suka shigo.
akin su Mardiyyan ya sake komawa ya saki Ameer ya tafi wajen uwarshi.
Shayi da biredi da
wai Mardiyya ta ajjiye ma Babansu a gabanshi.
Murmushi yayi daya tuno irin tsugunan sak da Sabuwa take yi in zata bashi abinci irinshi sak Mardiyyan tayi.
"Allah yayi muku albarka.
Yau babu islamiyya anyi hutu ko?"
"E Baba amman muna so zamu je gidan Anty Alawiyya yau suna"
Sai da ya cinye biredin bakinshi yace.
"Af ashe yau suna kinga na mance shaf.
To shikenan ai sai ku shirya kuje.
Iyayen naku ma dukka zasu je."
Malama ce tayo carab tace.