Sashe 34
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babangida kada ka bani kunya kasan da sanin kai ka lalatamun rayuwa kuma kai ka ajjiyeni sai yadda kake so kake yi dani a hakanma ai ka karya ka'idar wata ukun da muka tsayar amman dai nayi maka uziri kaima ka sani."
Idanunshi ya lumshe ita
ar Shuwa tana ganin tamkar lumshewar da
ine.
A
angarenshi lumshe idanun da yayi na ba
in cikin rayuwarshi ta bayane da irin yadda sukaita gudanar da rayuwar wa jo ko shi da Sumy ya maisheta tamkar matarshi.
A tunaninshi biredi zaici ya yaga leda irin tunanin da yayi akan Sabuwa sai gashi ledojin sun
i su yagu miki.
Kusan matanshi saida ya sansu a waje ya gama
ebe duk wata albarka ta jikinsu kafin ya aurosu.
In aka ware
aiku wanda bashi ya sansu a farko ba suka yaudareshi da kamewarsu ashe suma tantiranne irinsu Hamida kenan.
Ai lallai dama ance mazinaci baya auren kintsattsiyar mata sai mazinaciya irinshi.
Face wa
anda
addarace ta ja rayuwarsu zuwa ga mazinatan alhalin su basu san hanyar zina ba.
Yana tsoron a wayi gari ayi zina da yaranshi mata kamar yadda yaita zinace zinace da
an mutane.
Yana kuma tsoron yaranshi su auri miji irinshi a baya.
Shi yasa yanzu yake hana kanshi bacci sosai yake tsayuwar dare, yawan sadaka, da yawaita azumin litinin da alhamis ko Allah zai yafe mishi kusakuranshi na baya.
"In sha ALLAH Sumy.
Da mun taso zan kiraki in sanar miki mun kamo hanya.
Sauran maganar in na iso ma karasheta ki kwanta kiyi baccinki Amaryar Babangida kaci gari daga ke ba
ari an rufe
ofa"
arashe maganar yana jin tamkar zuchiyarshi zata bullu
o ta fito sabida ciwon da take yi mishi Lokaci guda idanunshi suka sauya daga farar zuwa jajaye.
ar Shuwa ta sha
a iyakar sha
a ita a tunaninta iskancin nashi ne ya motsa jin muryar Sumy.
ewa yayi yana shirin shigewa ciki
"Abincin fa?"
Juyowa yayi ya kalleta yama mance tana zaune a wajen.
"Bana jin cin komai Sabuwa In akwai madara ki bani tea kawai ya wadatar dani bakina babu da
i.
" Taji sarai da sunan Sabuwa ya kirata.
Taji zafi mai yawa amman saita kanne.
Duk dai yadda
ar Shuwa taso hilatar Babangida su raya wannan daren ta mantar dashi damuwar da sabuwa ta saka shi a ciki abun yaci tura dan kusan a kan sallaya Babangida yayi bacci a lokacin tayi jiran har bacci ya
ebeta.
Da asuba da zai tafi masallacine ya tasheta shi kuma ya fice.
Su Aminu ya shiga ya kira suka wuce masallaci.
Suna fitowa daga masallaci
akin Sabuwa ya shiga kai tsaye ga hotonta a kafe a bango.
Gani yake yi kamar zata
ullo ga
amshinta daram a
akin yanata sha
Bayan sun gaisa da yaran sai yace yau baza su je makaranta ba su shirya akwai biki a gidan
an Ringim ma zasu zo.
Mardiyya saita tashi tsam ta shige uwar
aki.
Kawai sai Babangida yaji ta bashi tausayi sai yabi bayanta.
A kan gadon Sabuwa ya taddata tayi ruf da ciki tana kuka.
"Mardiyya" Ya ambaci sunan yarinyar.
Amman abun mamaki sai ta
i kulashi dole ya tattaka ya shiga ya sameta.
"Kiyi ha
uri kina gani ba a san raina na rabu da umminku ba.
Asalima al
aline ya raba auren da kanshi.
Amman ki sani inda rabo sai kiga Allah ya sake
addara na zama mijin Sabuwa a karo na biyu.
Ki dena kuka ki rungumi
annenki nima ina tare daku.
Abu na gaba da zance miki umarni na baki kada ki sake
aga wayar Sauban in da hali ki kulle layinshi ta yadda bazai iya samunki ba kinji ko?"
Kai ta
aga mishi tana shesshe
ar kuka.
Yaita rarrashinta dai
Tashi yayi ya fice danji yake kamar ya rungumeta su ha
u suyi kukan rashin Sabuwa.
Yana shiga ban
aki ya fa
a yayo wanka
Shida da rabi har ya gama shirinshi tsab sai
amshi yake yi.
Ku
in cefanen abincin
an biki ya
irgo ya ba
ar Shuwa da ku
in girkin dangin Amarya.
Sai ta nuna ita ba zata kar
i na dangin Amarya ba sai dai ya ba Ramatu.
"Hmm duk rashin kunyar Sabuwa inna sakata abu tana yi.
Allah sarki Sabuwa mai bakin tsiwa alkhairin Allah ya isar miki a duk inda kike, ha
a nayi rashi
Ni kam mun tafi sai mun dawo"
Har zai fita ta kar
i ku
in cefanen girkin dangin Amaryar sabida yabon da yayi ma Sabuwa ya daketa ainun.
A gurguje yayi sallama da Ramatu sai fuskewa take yi dai.
Su Aminu ma yayi musu sallama kai tsaye gidan Kawu manga ya wuce acan suka ha
u da abokanshi kusan mota hu
u suka yi.
Biyu ta maza, biyu ta mata masu kai kayan akwati da
akko Amarya cikinsu harda Yar Malama Babba Yaya Hanne.
arfe takwas na safe suka
auki titi fetal zuwa jihar kogi.
Basu suka isa garin ba sai
arfe shidan yamma, da taimakon waya da Babangida yaje ta faman yi da Sumy har suka
arasa gidan wan mahaifinta inda anan akai musu masauki.
A lokacin ne Babangida yasan Sumy yaren Ebura ce yasan dai tana da yare amman basu ta
a maganar yarenta ba tunda barikin zallah suka saka a gaba.
Da halama dai danginta talakawane sosai dan gidan wan mahaifin nata ma abun tausayi a shagon maza aka saukesu su Sa'a kuma akayi cikin gida dasu.
Duk sun gaji motocinsu dasu kansu sun wahala sosai, ba'a binsu ko wacce Sallah dan haka sai aka gabatar musu da abinci a matsayinsu na ba
Sakwara da miyar
anyen kifi wanda akafi sani da tarwa
a masu harshen nasara kuma su kirashi ( cat fish) dashi aka tarbesu da kunun za
i na jar dawa mai sanyin gaske.
angaren tarban ba
i da karamci iyayen Sumy ba daga nan ba.
A cikin gidan ma su Sa'a sun samu tarba da girmamawa mai kyau kuma sun kar
i akwatunan da aka kawo cikin yabawa da adda'ar Allah yasa gidan zamanta ne.
Sai yara yare akeyi hausa ma bata ishi da yawan dangin Sumy ba.
Sai da daddare Sumy ta samu ke
ewa da Babangida da wata
awarta data rakota.
"Sumy naga kin sake yin kyau ko dai
yallin Aure ne?"
Cewar Babangida da yake da zuba lallausan murmushi na dolen doliya.
"To haka dai kace, ni fa saida aka tabbatar mun da isowarka kafin hankalina ya kwanta.
Tunda nazo ban samu nutsuwa ba ga gulmammaki da aketa faman yi a kaina ta dalilin Amir.
Wasu sun yadda ta hanyar Aure na same shi, wasu basu yadda ba har saida suka ji labarin zan koma gidan Babanshi sannan suka yadda"
Shiru yayi kawai yana tunanin yadda son zuchiyarsu yasa suka haifo yara bata hanyar Aure ba.
Shin da wanne idanu yaran zasu kallesu a gaba in abun ya bayyana?
"Lafiya kake kuwa sai naga kayi rama kamar ma ba kaiba"
Muryar Sumy ta daki dodon kunnenshi.
Murmushi kawai yayi ba tare da yace komai ba.
Mustapha ya
araso inda suke da sallamarshi kamar gaske.
""Sumy babu
an wani Club ne haka a garinnan naku muje mu huce gajiyarmu.
Ko ya kace tubabbe?"
Ya doki kafa
ar Babangida da sigar zolaya yayi tambayar.
Harara Babangida ya doka mishi.
"Wallahi kayi ma kanka karatun tanutsu Mustapha kaji tsoron Allah"
Dariya suka saka harda tafawa tamkar mata.
Yana dariyar yace.
"Zancan gaskiya mu kam a rakamu wani hotel mu kwana acan na fuskanci kamar bakwa samun wuta, ni kuma wallahi bazan iya kwana ba'a
ashin fanka ko Ac ba."
Sassauto muryarshi yayi yace.
"Sumy waccan
awar taki ta sha ce ko ta kaiwa kasuwa?"
Babangida ya ha
e rai yace.
"Wai meye haka Mustapha?"
"Ha'a to me nayi.
Kasani ko a
aura auren tare da zata amince dan wallahi na samu wannan kayan zuwa koton
arfe yayi mun rana."
Da kallo Babangida ya bishi dan ya gasgata abinda yake fa
an da gaske ne.
Ya tabbatar da gaske Mustapha yake yi dan ya sanshi ba sanin yanzu ba.
Sumy tace.
"Ai kuwa da ace gaske kake zaka aureta sai mahaifinta yafi kowa farin ciki.
Diyar wan Babanmu ce a gidansu aka sauke ku.
Ta girmeni gaskiya Allah dai bai fito mata da mijin bane kuma har digiri tayi.
Ana dai zargin kishiyar Mamansu ce tayi musu asiri.
Dan har yayyenta guda biyu mata ba su yi aure ba.
Ba'a ma zuwa zance wajensu"
Mustapha yayi dariya yace.
"Kunsan Allah?
To ni naga waje asirinnan fa ya karye.
Sumy in mahaifin yarinyarnan ya yarda gobe a
aura aurenmu tare da naku, Kawu manga duk zai kar
a mana auren tuwona maina"
aramar magana wasa wasa sai ta zama gaske.
Da su Babangida suka tari Kawu Manga da zancan salati ya dinga yi kafin can yace.
"To shikenan kuje zamu tattauna da mahaifinta duk yadda ake ciki kwa ji koma menene.
Sha'aninku ni tsoro yake bani Mustapha.
Zan kuma yi waya da Baba na shago tukunna in ya amince Hajiyarka ta amince shikenan."
Mustapha ya samu damar ke
ewa da Adeiza.
Inda abun yazo mata kamar almara a guje ta amshi Mustapha hannu bibbiyu cike da mamaki ma.
Haka mahaifinta da labarin yazo mishi kamar bazata yaita murna yana gode ma Allah.
Hakanne kuwa ya faru washegari da misalin
arfe sha
ayan rana aka
aura auren Sumy da Babangida, dana Mustapha da Adeiza a bisa sadaki dubu
ari_
ari.
Mahaifin Adeiza yayi ma Mustapha bayanin dama su a yarensu miji shi ke yin kayan
aki basa kai mace da komai.
Ko Sumy ita dai ta ha
a ku
e tayi ma kanta kayan
aki tayi
aryar Babangida ya tura mata ku
in yace ta siya.
A cikin garin lokoja ta sai kayan
akinta na gani a kuma gani.
Mustapha yayi na'am da bayanin mahaifin sabuwar matar tashi.
Cikin minti talatin aka fito da Amare da
an tsakiyarsu da mota guda na kayan hatsi na gara suka
auki hanyar komawa Jigawa cikin ayarin motocin Amare.
SU ADAMA:.
Sassakkowa suka yi tare da karnukansu da sanduna a hannunsu sai muzurai suke yi.