← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 46

Sashe 21

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Babu shiri Kawu Manga ya ja hannun Malama ya fita da'ita ya zaunar da'ita a benci inda mata ke jira dan shiga ganin likita.

Shigar da yayi ne ya samu Babangida ya caka ma Khalid almakashi a tafin hannu Allah yaso bai shiga da yawa ba sai dai wajen ya fashe.

Tsakiyansu ya shiga gashi Babangida ya kawo naushi ganin Kawu Manga a tsakiyansu yasa ya sauke hannun nashi idanshi
aya na zubar da hawayen kishi mai zafi.

"Ku barni dashi bakwa jin abinda yake fa
a da gadara wai da tana hannunshi ko bazai bamu itaba.

Dan uwar ubanka kai an fa
a maka ni kanwar lasa ne.

Wallahi sai nayi shari'a da kai akan keta mun haddin aurena daka yi"
Babangida ke magana maganar cikin rufewar idanu yake yi.

KHALID dake ri
e da tafin hannunshi ya danne inda Babangida ya caka mishi almakashin da babban yatanshi yace.

"Sabuwan da kake son kaga ta mutu ka huta.

Matar da ka
aura ma cutar hawan jini da ciwon damuwa a kanta kake haka?

Ai babu namijin da zai so Sabuwa sama dani.

Ka zauna kananan zamu yi aure ni da ita"
Ai ashe ba'ai komai ba
azu.

Babangida baisan sanda ya janye Kawu Manga ba shi da Mustapha suka shiga aikama da Dr sa
on naushi.

Kafin kace me aka soma cika har saida aka kira
an sanda suka wuce dasu dukkansu.

An dai ci sa'a dpo yasan Kawu Manga yasan Malam Baba shi yasa
urar cikin awa uku ta lafa akai musu tsakani tare da tuhumar Khalid inda Sabuwa take .

Zancan
aya ne baisan inda take ba.

Yara kuma tun sanda za'a tafi dasu Babangida ofishin
an sanda Kawu Manga ya kirawo Wawo a waya yace ya zo ya
aukesu a asibiti ya kaisu gidansu
Hakan kuwa akayi aka maidasu gida, sukaita kuka a
akin Mamansu.

Ma
ota sai shigowa suke yi suna musu jajen
atan Mamansu.

Ga Babansu a ofishin
an sanda, ga kakanninsu a kwance babu Lafiya "
SABUWA:.

Sannu kan hankali idanuna suka bu
e tarwai.

Wani irin sarawa da kaina yayi ne yasa babu shiri na
an runtse idanuna.

Jijiyoyin gefen kaina sai aiki suke yi tamkar an kunnasu.

Abubuwan da suka faru a kotu da baro gida dana yi izuwa
akin hotel ka
ai na iya tunawa.

Da sauri na sake bu
e idanuna sai na ganni a asibiti harma hannuna a sa
ale da robar
arin ruwa.

Gefe da gefena na waiga matane da ko sun
arani a shekaru ka
anne ko wacce tana kan gadonta.

Macen dake hannun dama na idanta ita biyu.

"Baiwar Allah yau kin farka kenan masha Allah.

Sannu kinji Allah ya bamu lafiya baki
aya."
Na bu
e baki zanyi magana sai naji na kasa
aga harshena.

Ko dana yinkura zan mi
e izuwa zaune shima sai naji na kasa jan jikin nawa.

Ga kuma jiri dana soma gani
akin ma a wani hargitse nake ganinshi.

Wasu hawayen ba
in cikine suka soma zubowa daga kwarmin idanuna suna gangarewa ta gefe da gefen fuskata.

"Yauwa Baban Adam ko zaka yima ma'aikatan jinya magana.

Kaga matarnan da aka kawota kwana uku da suka shige itace ta farka."
Na jiyo amon muryar matar dake hannun damana.

Kwana uku, kenan har kwana uku nayi a kwance bansan inda nake ba.

To wama ya kawo ni nan.

Kaddai Babangida dasu Adama sunsan inda nake su suka kawo ni nan?"
Duk wa
annan tambayoyin da nake ma kaina a zuchiyata nake yi.

Take naji
arfi ya shigeni harna yin
ura zan tashi zaune kuma jikin ya motsa jirine dai yasa na koma.

Wanda aka kira da Baban Adam bai jima da fita ba sai ga wata ma'aikaciyar jinya biye dashi turyan_turyan har izuwa bakin gadona.

"Sannu baiwar Allah kin farka yaya jikin naki?"
Kafin in bata amsa ta shiga dubani tare da aunani da wannan abun awon nasu da suke ma
ewa a wuya da kunne.

Da jima sosai a kaina tana duba lafiyata
MRS Bukhari
Sai kuma Allah ya kaimu Ranar Asabar.

Son so
[8/16, 5:47 AM] BADA'AT IBRAHIM: IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA
Ta jima a kaina kafin daga bisani ta tambayeni.

"Yanzu da me dame kike ji a jikinki"
Jiri da ciwon kai.

Sai kuma ina ji kamar in kashe kaina" Na fa
a harshe da nauyi.

"Subhanallah.

Kiyi ta adda'a in sha ALLAH komai yayi tsanani sau
i na nan zuwa."
Amman waye ya kawo ni asibitinnan dan Allah?"
Na tambayeta muryata ta sake yin sanyi.

"Dr Kamilu ne ya bani ke dai.

Amman sanda aka kawo ki bani ce da duti ba ranar.

Shi kuma yanzu baya nan sai zuwa dare yake da duti.

Sai dai yace in kika tashi duk abinda kike bu
ata a kawo miki.

Me zaki iya ci ko sha a kawo miki?"
Idanuna na lumshe ina hamdala a zuchiyata da akace wani ne daban ya kawo ni asibiti ba Babangida ko
an gidanmu ba.

A kawo mun ruwan zafi kawai"
Na fa
a ba tare dana bu
e idanuna ba.

Tunanin ko a wanne hali
ana suke shi ya jani har wannan ma'aikaciyar jinya ta dawo ba tare dana sani ba.

"Tashi ki sha shayin ko saina taimaka miki ne"
Ajjiye shayin tayi a durowar gefen gadon ta cire mun ruwan daya
are a hannuna.

Taimaka mun tayi na zauna tare da jingina a fuskar gadon.

Shayinnan kakkaura zafinshi daidai da sha.

Dana kafa kaina ban sauke ba saida na shanye tas.

Ba dan yinwa ba ba kuma dan da
i ba.

Sai dan Allah Allah nake yi in gama bakina babu komai face
aci.

Sai nake ji kamar in doka kofin da
asa, ko in jijjige gadon da nake kai.

Bayan kamar minti goma ma'aikaciyar jinyarnan ta dawo da bokitin ruwan dumi a hannunta zuwa ban
akin dake cikin
akin jinyar.

Sai da ta kai ta dawo inda nake.

"Ga ruwan wanka can na kai miki ko zaki daure kiyi wankan kafin Dr Kamilu ya kawo miki kayan sawarki?"
Dan gudun kada in gwasale bajintarta yasa na amince da taimakonta na isa ban
akin tsabtatacce tamkar ba asalibiti ba sai dai warin izal da yake yi kamar ko wanne asibiti.

Ina kwara ruwan duminnan a jikina hawaye na wanke mun fuskata tunanuka cunkushe fal kaina.

Gurina shine gina sabuwar rayuwa a duniya Sabuwa.

Da haka na gama wankan na
auro alwala na goge jikina da farin tawul
in dana ga ta rataye mun a bakin
ofar ban
ain.

Saina maida kayana da wari ma suke yi.

Da bin bango na fito majinyatan dake kwance sai sannu suke yi mun da jiki.

Kai kawai nake
aga Musu ji nake dama in mutu in huta, ko kuma in
aura hannu aka in kwarmata ihu, ko kuma in kashe kaina zanfi samun farin ciki.

Wani irin
ayi
walwata take yi mun kwatanta muku ne bazan iya ba, zuchiyata tayi duhu kuma a cunkushe nake jinta.

Duniyar ganinta nake yi kamar mitsitsiyace kuma kamar ni ka
ai nake rayuwa a cikinta.

Iyakar kwatancen da zai kwatantu ya
auki hankalin mai karatu kenan.

Amman sanin ha
atan
in yadda nake ji sai macen da ta ta
a kamuwa da ciwon damuwa, ko kuma likitocin da wannan fannin suka karanta ne ka
ai zasu gane mai nake ji.

A haka nayi Sallah daga zaune inayi ina kuka.

Na dai yi ne ko zan samu nutsuwa amman abinda nake karantawa a cikin sallar ban sani ba.

Banma gama ramawa ba na hakura kawai.

Wannan ma'aikaciyar jinyar ce ta kawo mun maganguna na hadiya na sha ruwa.

Ban jima ba bacci ya
aubeni.

Bani na farka ba sai wajajen taran dare.

Abokan jinyata duk bacci suke yi, sai masu kula dasu da suke zaune wasu a kujerar roba wasu a
asa kan dadduma.

Durowar gefen gadona na kalla sai naga kular abinci, da filas din shayi da kayan shayi da wasu ruwa.

Kawar da kaina nayi, wanda yayi daidai da bu
ofar
akin namu.

Wani irin razana nayi da jin
aran
ofar har
ame jikina nayi idanuna na runtse su da
arfi inata adda,a a fili.

Na da
e sosai a haka da dabara na bu
e idona
aya sai naga mutum da fararen kaya a zaune a gaban gadona yayi tagumi yana kallona.

Da sauri na bu
ayan idon na gyara jikina tare da sauke kai
asa.

Baice komai ba, nima ko tari na
i yi, sai can ya sauke ajjiyar zuchiya tare da cewa .

"Yaya jikin naki?"
Da sau
i lafiyata
alau"
"Zan iya sanin sunanki?

Ni dai sunana Dr Kamilu nine mutumin daya kawo ki asibitinnan.

Mun ha
u dake ne a zangon ba
i.

Muka ganki a cikin wani hali shine muka
aukoki zuwa asibiti, yau kwananki hu
u za'ace a kwance"
Hawaye na soma zubarwa can saina soma shesshe
ar kuka.

"Kiyi ha
uri in tambayar ita ta saki wannan kukan.

Bari.

In zuba miki abinci kici zaki sha maganine"
Bance komai ba amman na tsagaita kukan.
i mun kwano yayi da farfesun kayan cikin saniya.

"Amshi ki daure ko bakya jin da
inshi ki cinye.

Magungunanki suna da
arfi kuma sister ta fa
a mun shayi kawai kika sha."
Kwanon na kar
a na soma ci a hankali a hankali har na gama.
an kwanon yayi ya ajjiye ya ha
o mun shayi a nanne nace mishi na
oshi.

Magunguna ya
allo ya mi
a mun ya
alle murfin ruwa ya mi
o mun.

Watsa magungunan nayi a bakina na bisu da ruwannan.

"Allah ya
ara sau
i.

Ga kaya nan na tawo miki dashi.

Zan turo sista zata zo ta taimaka miki.

In kina bu
atar ganina ki mata magana.

In kina bu
atar wayarki ma tana hannuna.

Ya kamata a kira wani naki ko?"
Da sauri na
ago na kalleshi.

Dan Allah in a kunne wayar take ka kashe.

In a kashe take na ro
eka ka sakata a bola bana bu
atarta, kuma bana bu
atar kowa"
Jin na fadi haka saiya lalla
ani har saida ya tabbatar hankalina ya kwanta kafin ya tafi.

Da taimakon sista na sake kaya.
Chapter 21 · 0% Book details