← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 46

Sashe 18

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai naji na
an samu sau
i babu laifi dai
Haka naita zuba ido yau Babangida zai dawo a_a gobe ne shiru har saida ya kwana ashirin cib da magriba sai gashi lokacin ina ka
a miyata ta yau
i nayi tuwona na alkama.
urama juna idanu muka yii kowanne cikinmu da abinda dai yake sa
awa a zuchiyarshi.

Nice na soma kawar da kaina.

Dana gama girkina bayan ya dawo sallahr isha na zuba mishi yaci.

Haka zaman yaci gaba da tafiya babu da
i cin mutuncin iyayena da cin zarafina babu wanda Babangida ya fasa saima abinda ya
aru.

Ya tsani yaga su Adama a gidana, ya kuma tsani ince zanje gida ganin gida.

So da yawan lokuta yana korar su Adama haka dole suke fita zukatansu a jagule kuma suna
yaleshine dan gudun kada su turgu
e mun auren nawa.

Har Maigogul Babangida ya ta
a kora wallahi a nanne Maigogul ya zazzare mishi idanu ya nuna baifa isaba.

Inaji sun da
e suna fa
i in fa
a.

Cin fa mutunci da cin kashi babu wanda Babangida bai mun ba, babu wanda danginshi basu yi mun ba.

Wata haihuwa da Sa'a tayi ne da naje suna ananne farkon ha
uwata da matar Babangida mai suna Zahiya fara kyakkyawar gaske mai hijabi da ni
abi.

Abinka da dangin miji an gama fa
ama kishiya sirrinka ko gaisawa yarinyarnan ta
i muyi sai fele
e take ta faman yi tayi nan tayi can.

Ni da Adama data rakani sai ido muka
auka muka zuba mata har habaici take zubarwa.

To ananne da naji ta ambaci sana'ar kawalci na dira a bakin mitsiyaciya nai mata kafirin duka na tarwatsa taronnan tsab.

Aurenma bai da
e ba suka rabu da ciki a jikinta daga baya cikin ya zube.

Kwatsam Babangida yace in shirya gobe gobe zamu tashi a wannan unguwar zuwa wata unguwar.

Cikin dare yasa naita ha
a kaya ina
aurewa a buhu.

Sassafe su Labbai suka zo suka taya ni harha
a kaya mota na waje anata loda kaya.

Muna gamawa naima matan gida sallama babu wacce tace zata rakani face maman Zahira kawata.

To Babangida ya gama shafeni da ba
in fenti.

Hmm muna zuwa
ofar gidan da aka tsaya sai muka ga motar kayan Amaryar a
ofar gidan akata aikin saukewa gasu Sa'a da su Gudidi da sauran maza
annen Babangida.
aki ga
aki ni da sabuwar Amaryar Babangida wacce za'a
aura auren a ranar.

Mu da su muka caku
a akaita jera kayan
aki matan gida kuma suna ta kallon ikon Allah dai.

Su Adama sai rarrashina suke yi sabida yadda suka ga na damu ainun.

Da daddare muna zaune ni da Rahama da naita ro
onta ta tayani kwana sai ga Babangida ya le
Ganin Rahama ne yasa ya koma.

Ni dai a wannan dare da
yar nayi bacci.

Masu karatu na barku da hasashe ku hasaso duk wani wula
anci da za'aima mace ta muzanta wallahi babu irin wanda Babangida bai mun ba.

Cikin
anin lokaci na lalace na fige na fice a hayyacina.

Abinci fa akwai a gidana babu wannan yinwar hakama sutura.

Amman ba
in cikin ba Babangida suke cusa mun yana da yawa sosai.

Gaga gaga haka rayuwa taita garawa matsaloli ta ko wanne
angare gana Babangida gana matarshi, gana danginshi, ga mai dungurungum na
an gidanmu.

Ko da yaushe a cikin zuwa beli muke.

Wannan ya yi sara, a_a wancan yayi sata, wancan yayi ma mace ciki muke nan a haka zamu
are.
ar Shuwa sabida tsabar damuwar da take ciki ko gidanta bana zuwa daga baya ma suka koma maiduguri can dangin mijin duk da danginsu
aya.

Gaga_gaga
Ina zaune da tsohon cikin Aminu a kan gadon Rakiya anata ta
in bikin Sadiya ni dai bana cewa uffan sabida tun jiya nake jina wani iri dai.

Toh ni kam Rakiya zan tafi gida.

Jikinne nake jinshi babu da
i inaga haihuwarnan tana hanya dab take da isowa"
Adama ta mi
e tace.

"Ni kaina tafiya zanyi Lolo.

Allah ya kaimu asabar
in duk abinda ake ciki kafin masu kawo kayan su zo zamu ha
a abinda ya dace.

Ina mota a zaune zani gidane na tuno mai zai hana in dinga duba tunda babu wahala Maigogul a gabana yake yin abubbuwa da yawa.

Murmushi nayi dana tuno ba
aramin ku
i zan samu ba kuwa.

Ina isa gida na
uda ta kamani matan gidanmu ne suka tsaya mun hardai na haifo
ana namiji naci azaba har sau biyu na suma bayan yaron ya duro duniya.

Ko da aka kira aka sanar ma Baba Malam batun haihuwar shiru har washegari babu wanda yazo barka.

Babangida ma yana
akin sabuwar Amaryarshi da bata fi wata biyu da tarewa ba.

Jiya dai ya le
o ina kwance bayan mun dawo asibiti.

Amman fa baice mun sannu ba.

Ya dai le
a fuskar yaron a gaban Adama yace.

"Wannan dai nawa ne.

Amman ita waccan a nuna mata ubanta tun wuri"
Mardiyya na kalla sai ta bala'in bani tausayi sai kallon uban take yi.
ar Shuwa ma sai sake tabbatarmun take yi Mardiyya ba
ar Babangida bace duk da kamanninsu, ni dai ce mata nake yi ta bar wannan zancan yarinya dai tashi ce.

To shima bai yadda tashin bace.

To yau da muka wayi gari babu wanda ya le
o mu tsakanin Babangida da matarshi.

Ga jariri bashi da sutura sai kayan Mardiyya na jinjirantaka ake saka mishi a hakan
A cikin kwana na uku da daddare Baba malam yazo yayi mun barka ya
akko dubu ashirin ya bani.

A cikin kudinne na samu na bayar da
inki, su
unshi da kitso duk a ciki nayi.

Ranar suna da safe sai ga Amarya
ebe_
ebe ta shigo da atamparta a leda ta tarar dasu Labbai harda Uzairu zuchiyata sunata
ulla zo
o da kunun aya.

Ta yi mun barka ta bani wannan Atampa ta fita.

Haka akaita zuwa suna
awayenmu na makaranta, ma
ota da
an gidanmu.

Da rana can wajen azahar tawagar gidansu Babangida suka iso.

Daga lokacin taron suna ya watse aka rabu tsiya_tsiya dambe har ma
ota Adama ta kwa
e ma Sa'a hijabi a
ofar gida akaita karawa.

Zagi ta uwa ta uba sabida Aminu yaci sunan mahaifin malama Babba bisa umarnin Baba malam, shine fa wannan rikicin.

Ni kuwa sabida tsabaragen ba
in ciki
aki na shiga na kulle sai kuka.

Da la'asar gidan suna babu kowa duk kowa ya watse.

Ga ubn tulin aiki da ragowar abinci da ba'aci ba.

Sabida tsabar haushi haka na goya Aminu a baya Mardiyya na biye dani na fito naita aiki.

Abinci kuwa matan gidanmu babu wacce tayi girki abinci faca faca har ma
ota.

Maman Abdul ce tai ta tayani aiyukannan zuchiyata kamar zata fashe dan ba
in ciki.

Malama Babba har gida tazo washegari ta tusa ni a gaba da
anta akan sai dole dole ya sake ni tana yi tana kuka.

Ana cikin haka Babangida da biro da takadda a hannunshi sai muka ji shigowar Baba malam yazo akan fa
an da aka gwabza jiya dan Sa'a ma tana asibiti sabida mahangur
an data dinga sha.

"Yayi kyau Babba ashe da kika ce asibiti zaki je nan kika tawo kin tusashi gaba yayi saki ko?

To kai kaji matsawar hannunka ya saki yarinyarnan to tamkar ka saki gyatumarka ne wallahi, kuma bazan yafe maka ba.

Za
i ya rage gareku.

Ramadan wuce ka mayar dani.

Ke Sabuwa Allah ya raya Baba Aminu.

"
Jiki a sanyaye malama ta fita, Babangida ya dinga dukana gani da
anyen jego babu
arfi a jikina
Take jini ya
alle mun, kusan wata guda nayi a asibiti dan na daku sosai.

Haka aka kuma kwatantawa a sunan A
a'u sabida shi kuma sunan mari
in Malama Babba ne yaci
anin mahaifinta wanda a hannunshi malam ya auri Malama Babba.

Sai dai shi wannan ba'a watse ba dangin dai Babangidanne suka watse.

Amman fa rikici harda zubar da jini dattijan unguwane suka yayyafama
urar ruwa a lokacin Babangida yayi ku
i yana da mota kuma naji labarin yana gini ma, ya saki mace ta biyar yana shirin zai
aro ta shida zuwa bayan
aramar sallah nima a bakin Alawiyya naji da bazan sani ba sai dai inga ana shigo da Amarya.

Ni kuma a lokacin na zama mai duba mata na zuwa cikin sirri ina musu duba kuma suna samun biyan bu
atarsu, ni kuma ina amfana da ku
en hannunsu harda ma kaji da turamen zannuwa.

Yadda harkar take duk bige ce gaskiya.

Babu komai a cikin duba face
arya da suddanaru.

Bugun
asa dai anayi ne dan a duba tauraron mutum a cikin wa
annan taurarinne ake duba abinda zai iya faruwa, misali kaga mutum a gidan bakwai ko hu
u, ko gidan tara.

Ko kaga wata guguwa, ko wani duhu, ko wani irin haske mai tsanani.

Siddabarune mara wahala sai dai in baka koya ba.

Iyakar abinda ka
ai na iya kenan tunda ni nasan la
anin da ake amfani dashi wajen duba.

Magunguna kuma duk bige ne, kuka, munjirya, rawaya, sabara, itacen kuka, sassa
en mangoro babu abinda bana bayarwa ince mace tayi amfani dashi.

Kuma sai kuga an dace dake shi dama tsafi gaskiyar mai shine na yarda da wannan hausar.

Amman bana aiki da aljanu, damfara ce kawai.

Yanzu dai kun gane ina fata? (Bana son fito da ha
anin sahihin bayaninne dan gudun matsala)
Gaga_gaga
Haka abubbuwa suka ci gaba da faruwa bayan Sallah kuwa sai ga Amarya Hamida an kawota.

Kafin a kawota nayi muku tsallake kusankwana Babangida yakke yi waya da Hamida akan gadona ina ji ina kuma gani.

A lokacin na soma sanyi na saduda da duk wani rashin kunya hankalina ya dawo kan tarbiyyan ya
rana musamman da Mardiyya ta soma zuwa makarantar boko da islamiyya.

Babangida sai ya sake samun damar ci mun mutuncina yadda ranshi yaso.

Abubbuwa da suka ci gaba da faruwa suna da yawa, tunda ku
i ya zauna ma Babangida sai ya sake bu
e faifayin neman matan baza, da yawan yin
inkuna, da yawan zage_zage da gore_gore dai.
Chapter 18 · 0% Book details