Sashe 30
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dole a fara yun
urin sulhu, amma idan hakan ya ci tura, kuma mijin yana da laifi, za a iya sakinsu ba tare da neman yardar miji ko mayar da sadaki (khul
i) ba.*
*Majiya: Mukhtas
ar Khali
l 1/111*
Idan aka zo ga magana, halayen rashin da
a daga miji
irin su duka, barin mata, ko zina
suna daga cikin hujjoji masu
arfi da za su iya ba wa mace damar neman saki daga al
alin shari
ar Musulunci.
Manzon Allah
da kansa ya ta
a shiga tsakanin wani miji da matarsa da ake bugunta da
arfi, inda ya kafa misali na doka cewa shugabanni su gyara irin wannan hali.
Aliyu
an Abi
alib ya ruwaito:
*Matar Al-Walid ibn
Uqbah* ta je wurin Annabi
tana kuka tana cewa,
Ya Manzon Allah!
Al-Walid yana buguna ni!
Sai Annabi yace:
*"Ki ce masa: 'Ya ba ni kariya.'"*
Bata da
e ba sai ta dawo tace:
Bai yi min komai ba sai
arin duka!
Sai Annabi
ya yayyanka wani yanki na rigarsa ya ce:
*"Ki ce masa: Lalle Manzon Allah ya ba ni kariya!"*
Bata da
e ba ta dawo tace:
Bai yi min komai ba sai
arin duka!
Sai Annabi
ya
aga hannuwansa yana cewa:
*"Ya Allah!
Ka hukunta Al-Walid, domin ya yi mini laifi sau biyu!"*
*Majiya:* *Musnad Ahmad 1257
Ingantacce (Sahih)*
Dangane da yadda mijin Sabuwa ke zuwa kan shinfi
arta kuma
*Shaykhul-Islam Ibn Taymiyyah ya ce:*
...
*Ya wajaba ga namiji ya kusanci matarsa ta hanyar da ta dace da al
ada.
Wannan yana daga cikin manyan hakkinta a kansa, ma fi girma fiye da ciyar da ita.
An ce wajibi ne akalla sau
aya a cikin kowane watanni hu
u.
Wasu kuma sun ce ya danganta da bu
atarta da
arfin mijin, kamar yadda ciyarwa ke zama bisa bu
ata da iyawarsa.
Wannan ra
ayi na biyu shi ne mafi inganci.*
*Majiya:* *Majmu
al-Fatawa 32/271*
Ya kamata mijin ya kusanci matarsa ta hanya da za ta gamsar da sha
awarta, ba wai kawai ya tsaya kan jin da
in kansa ba, kuma ba da tsauri ko tashin hankali da zai cutar da ita ba.*
Shari
ar Musulunci ta gane cewa watsi da bu
atar jima
i ba matsalar jiki kawai ba ce, sai dai tana shafar nutsuwar zuciya da lafiyar kwakwalwa, wa
anda su ne ginshikan zaman lafiya a aure.*
*Imam Ibn Qudamah:*
An so (miji) ya rika wasa da matarsa kafin jima
i, domin sha
awarta ta motsa, ta ji da
in jima
i kamar yadda shi ma yake ji.*
*al-Mughni
10/232*
A bisa wa
annan hujjojin da wa
anda lokaci ba zai bani damar zaiyanosu ba
Sabuwa na sake ki, in kin gama idda kin samu miji kiyi aurenki na rufe wannan shari'ar ta
are.
Sakin yana nufin babu damar kome har sai kin yi wani auren kin fito.
Kina da damar ri
anki in kina so.
Kuma ratayayyen hakkine a kan ubansu ya
auki
awainiyarsu bisa daidai samunshi da kotu zata duba ta ayyana mishi ku
in da zai dinga baku duk wata.
Bugu da
ari su saurara kuji abinda Allah yace.
(49) Al-Ahzaab
Ya ku wa
anda suka yi imani! idan kun auri muminai mata, sa'an nan kuka sake su a gabanin ku shafe su, to, ba ku da wata idda da za ku lissafa a kansu, kuma ku yi musu kyautar jin da
i kuma ku sake su saki mai kyau.
(236) Al-Baqara
Kuma babu laifi a kanku idan kun saki mata matu
ar ba ku shafe su ba, kuma ba ku yanka musu sadaki ba.
Kuma ku ba su kyautar da
awa, a kan mawadaci gwargwadonsa, kuma a kan ma
untaci gwargwadonsa; domin da
awa, da alhari, wajibi ne a kan masu kyautatawa.
(237) Al-Baqara
Kuma idan kuka sake su daga gab
nin ku sh
fe su, alh
li kuwa kun yanka musu sad
ki, to, rabin abin da kuka yanka f
ce idan sun y
fe, k
wanda
aurin auren yake ga hannunsa ya y
fe.
Kuma ku y
in ne mafi kusa da ta
awa.
Kuma kada ku manta da falala a tsak
ninku.
Lalle ne Allah ga abin da kuke aikat
wa Mai gani ne.
ali ya tambayeni na yafe ko ya bani ku
in.
Darajar Baba Malam yasa nace nayafe mishi.
ali ya
aura da cewa
"Shi kuma Babangida kotu zata ci tararshi na
in amsa kiran da kotu tayi mishi dan kotu ba sa'arshi bace"
Na sanar ma al
ali bani da bu
atar ri
e yaran yaje ya ri
esu.
Ina gama fa
in haka.
ali ya rubuta takadda tare da buga hatimi a jiki yasa magatakarda ya mi
o mun.
Guduma ya buga duk muka mi
Da gudu na fita waje nayi sujjada a
asa ina godema Allah har da kuka dan murna.
Su Labbai ne suka
aga ni.
"Cau cau wallahi kunsan Allah dama yau nayi niyyar saka kan Babangida gabas in mishi kisan mummu
e dan naga shari'ar ta
arewa ashe zata
are, na Allah basa
arewa."
Cewar Gaza da yake taya ni murna.
Duk
an uwana suna bayana abinda yake sake
arfafa mun guiwata kenan.
Maza muka shige motar Dr Kamilu muka fice a kotun.
Mahaifiyarshi kuma tata motar ta shige ta tafi wata kotun dan tsaya ma wata matar itama, aikin fa kenan zamani ya lalace da gaskiyarka in baka da hanya ba lallai ka samu adalci ba.
Inajin wani irin da
i marar misaltuwa na ratsani jina nake tamkar an sauke mun dala da gwauron dutse a kaina.
Team Babangida kuma ya jikin naku?
BABANGIDA:.
Babangida kuma da
yar aka jawoshi daga kotun ya fito dan ji yake duniya na juyawa dashi ga ba guiwa
.
Take yaji wani irin matsanancin son Sabuwa ya shigeshi so mai girman da bai ta
a yima mace makamancinshi ba.
Gashi gobe asussubar fari zasu wuce garinsu Sumy
aurin aure tare da su Sa'a da zasu tafi da akwati.
Ya
uta yayi ma matan nashi kaya kala bibbiyu da
yar da ku
inki.
Kawu manga ne ya iso kusa da Babangida ya dafa shi suka ha
a idanu.
"Mustapha kayi
ari ka tawo da Babangida can gidana akwai zama da zamu gudanar na family.
Babangida ita fa rayuwa da kake gani haka take juyawa da duk wanda yayi wasa da'ita duk wanda yayi guga da zummar
iban duniya
arshe inya jawo bazai tadda komai ba.
Ba kai bane baka
auki saki a bakin komai ba?
Sai gashi yau kaine al
ali ta sakar maka mata kuma ta saku har a wajen Allah gashi harma ka shiga mawuyacin hali akan haka.
Nifa na
auka farin ciki zaka yi naga gobe_gobennan zaku wuce wajen
aurin aure.
Danni ba zuwa zanyi ba tunda dai munje an ganmu mun gabatar da kanmu da sadaki ai magana ta
are"
Su Sa'a dasu Wawo ne suka zo suka wuce su Kawu manga ko wanne zuchiyarshi babu da
Babangida na bayan motar Mustapha yayi shiru kana ya takure waje guda ya shiga wani irin zurfin tunani.
Irin diramomin da sukaita yi da Sabuwa, da Cus da yake kiranta, da irin yadda ya hanata sa
at yake ta tunowa.
"Babangida yafa kamata ka sararama kanka akan batun Sabuwa.
Ni dai wallahi tun daga farkon ha
uwarku kawo yau da Allah ya
addara
arshen zamanku bansan wata riba da zance kunci a aurenku ba.
Tunda dai yarinyar ta shigo rayuwarka kake ta karo da matsaloli manya.
Shin Babangida ko dai kana son Sabuwa ne mu bamu sani ba ka barmu a duhu?"
"Wallahi Mustapha nima ban san sonta nake yi ba ashe mugun sonta nake yi.
Amman ina jin wani irin yanayi a jikina akan Sabuwa sosai.
Nafi yawan tunaninta fiye da duk matan dana aura a rayuwata.
Mustapha ina ga fa soyayya da kishin Sabuwa ne ya lullu
emun zuchiyata ya haifar mun da muguwar tsanarta.
A yau dai naji duk duniya babu macen da zan iya rayuwa da'ita sama da Sabuwa.
Mustapha wallahi badan kada a saki Malama Babba bane yasa na dage na
i sakin Sabuwa ba.
Sonta nake yi naga
an taskar Badiat suna ta bina da bita da
ulli tuban nawa ma sun kasa yadda dashi"
Dariya Mustapha yayi yace
"Kaga wannan Ummin Maman hum yarinyar akwai da
in murya ko ita zata maye gurbin Sabuwa ne?
"
Da harara Babangida ya bishi kawai daidai isowarsu
ofar gidan Kawu manga can suka baro Kawu Manga tare da Baba Malam.
"Ni shawarar da zan baka kawai ka mance da Sabuwa a cikin rayuwarka kayi tsayuwar daka wajen ganin Baba Malam ya yafe maka.
Ga mata nan birjik a bariki wa
anda suka fi Sabuwa kyau yara masu asalima.
Naga gobe
aurin aurenka ma zamu tafi.
Sumy kam ai tayi kuma duk wani taro zaka iya shiga da'ita ba tare da anji kunya ba yarinya ga turanci."
e murfin motar Babangida yayi ba tare da yace dashi ci kanka ba ya wuce cikin gidan.
Ga takalman
a uwanshi nan a
ofar falon yana jiyo hargagi da maganganu marasa da
i da Sa'a da Kudidi suke fesarwa.
Idanu ya lumshe shikenan shi kullum a kanshi ake zama a falimi?
To shikenan ta faru ta
are zama ya
are tunda dai har Sabuwa ta fice a rayuwarshi ai.
Sai hankalin kowa ya kwanta Allah ya isan da mahaifinsu yayi mishi ta hau kanshi.
Babban abu mafi ciwo sakin Malama Babba da Baba Malam zaiyi a matsayinshi na
a ace shi yai sanadiyyar tsinka igiyar auren data ri
a ta haure shekaru sama da sittin kaico.
A hankali ya zame takalminshi ya shiga da sallama.
Uwa kenan itace ka
ai ta iya amsa sallamar Babangida har tana nuna mishi wajen zama kusa da
afarta.
Sai yaji tamkar yayi wayyo.
Jikinshi har rawa yake yi ya tsallake su Wawo ya zauna adaidai inda ta nuna mishi.
Kannan nashi a
asa duniya tayi mishi atishawar tsaki, sai tamaule zuchiyarshi take yi a
irjinshi son Sabuwa na neman rayuwarshi."
MALAM BABA:.
"To Yaya mu fa ro
onmu a madadin ni da
anta shine ka daure ita Babba ta dawo
akinta dan ALLAH.