Sashe 24
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To a dai fahimtar dasu ba'a zaman aure da zalunci.
Haka zalika ba'a aure dole balle irin nata auren mai cike da zalunci.
A irin kondishon
in da take ciki ba'a bu
atar ko tunani ta yawaita balle shiga wata damuwa.
Inaga Sabuwa ni zan tafi ko zuwa dare sai in dawo inaso shi Baba mu gana dashi ko zai fahimceni"
Da sauri na
ago Labbai tayi carab tace.
"Ai shi tafiya yayi Allah ka
ai yasan yaushe zai dawo ma.
Sai dai in ya dawo ko a waya ne saita sanar maka"
Muka ha
u muka rakashi har bakin motarshi muna mishi godiya marar iyaka.
Kayana ya sauke mun
Muna shiga
akin sai ga Maigogul ya fa
akin afujajan babu ko sallama.
Tsaye yayi hannunshi ri
e da
ugu yana kallona tar.
"Lolo kece ashe da gaske ashe zaki dawo garemu?"
Nice Maigogul "
Sai kuma naga ya zauna yana
are ma
akinsu Adama kallo
Labbai na gaban tukunya tana zuba abinci, Uzairu zuchiyata ko hankalinshi na kan waya sai murmushi yake yi.
"Lolo sabida mun hana mijinki ya sakeki sabida ke
ar abu ta kazan ubace shine kika tafi wajen shi Khalid mai hure miki kunnen gabaki
aya ayi duk abinda za'ayi ko?
Ai kin bamu mamaki kuma baki cika
ar duniya ba da kika dawo.
Sannan da kika tawo wajensu Adama kin kaso auren ne hankalinki ya kwanta ko?"
"Haba Maigogul wai me yasa baku damu da rayuwarmu bane, ku dai kan ku kawai kuka sani?"
in Adama kenan.
Da
uwa yayo mata.
"Ohh sabida kuna zawarci shi Dakacin da yake zuwa wajenki yana baza
aryar kaya ya kasa turo iyayenshi.
Mijinki yanzu haka yana gida amman kin
i bashi ha
in kai shine ita kike so ta kaso auren nata.
In ta kaso kika san waye zai zo ta aureta?
Sannan in hakane baga can mijinki yana ta godonki ki koma kin
i ba sabida kina neman mai
o ba.
Shine ita kike son rabata da nata mai
on da yake hannunta ko?
Kuma ai ko dan Mardiyya ai ta daure tayi ha
uri.
Lolo mufa dukka wannan akan sonki muke yi wallahi Allah"
Adama tace
"Shikenan tunda haka kace a mayar da auren shi Alhaji in yazo zan fa
a mishi na koma gidan mijina shikenan ai.
Inata fa
a muku saki ukune aure ya
are a tsakaninmu
aryace kawai yake yi muku"
"Ni dai bance miki haka ba Adama.
Ba haka nake nufi ba ehe"
Sai naji yayi
asa da muryarshi.
Harma da bagarar da zancan ta hanyar cewa.
"Labbai mi
o mun inci in tafi.
Hiye harda kifin gongoni kuke girki ni ubanku kun barni cikin wahala"
Kai kawai na girgiza ina jin ba
in ciki tamkar yayi ajalina.
Saida ya zuba loma a bakinshi kafin yace.
"Kici yanzu in mayar dake
akin ki tun kafin kayi nayi ta dawo."
A_a Maigogul wallahi Allah na gama auren Babangida bazan sake zaman aure dashi ba.
Na gwammaci in kashe kaina kowa ya huta tunda ba
aunata kuke yi ba"
arashe maganar cikin tartsatsin kukan ba
in ciki.
Adama ta shiga labarta mishi halin da na shiga da duk labarin da Dr Kamilu ya basu.
Uzairu zuchiyata ya
aura da cewa.
"Yarinyarnan tana fa da
ancinta a wannan karon mu
an uwanta wallahi sai inda
arfinmu ya
are daga nan har kotun Allah ya'isa.
Wannan karon har ku in bakui wasa ba wallahi a kotu zamu maka ku a cire mana hakkunmu.
Yanzu fa da a
asar wajene hukuncin ma kisa za'ayi muku"
Labbai tace.
"Tabbas kuwa a wannan karon dole sai Lolo ta rabu da mijinta tunda dai tace bata yi.
Bari ma in kira su Rahama in sanar musu da dawowarta.
Mardiyya ma akwai waya a hannunta bari in kira su ro
i Babansu suzo"
Nan da nan ta kira su Rahama.
Tana kashewa ta kira Lambar Mardiyya ihun yaran naji suna karanto adda,ar godiya ga Ubangiji
Ai sai kukana ya tsananta."
"To ai shikenan.
Na tsame hannuna a kan sha'anin Lolo.
Ai kowa rai yaima da
i ba kamar maishi ba.
Kuma duk da
in inuwar gemu taba kai ga ma
oro ba.
Allah ya baku sa'a mu
an kallo ne.
Nauyin ki ba a kaina zai
are ba inma kin fito yawon tazubas kike sha'awar komawa gaki ga duniya.
Har ku koma ga Allah ba ku isa kunyi abinda ni ko uwarku tayi ba.
Kai kuma da kake cewa a yanke mana hukuncin kisa Bismillah.
Lolo kiyi ha
uri ki dena kukan haka kukanki na dafani kinsan sonki"
Kwanon daya ci abincin ya jefo ma Adama a fuska ya fice.
Hmm ka
ai na iya cewa.
Idona kawai na runtse na kwanta na juya bayana kawai.
Ina jinsu sunata hirarsu har Rahama ta
araso, su Sadiya ma duk suka shigo da suka dawo.
Harda Hauwa saida ta rarrafo tazo ganin
wab.
Rakiya ma tun kafin ta dawo gida labarin dawowata ya isheta.
Itama ansha tababa da'ita su Adama ke Magana ni ko bana ko bu
e idona ma.
ota sukaita shigowa munafurcinsu ni dai sai dai ace musu bacci nake yi.
Idanuna biyu ras.
Mardiyya:.
Suna zaune tana ba Malama maganin da Babansu ya kawo mata na mura tana sha.
ar Shuwa tayo sallama ta shigo tare da tsayawa a kansu.."
"Ba wanki kike mun ba ubanme yasa kika barmun wanki kika dawo wajen wannan makirar yarinyar.
Ke ga mai
anne ko?"
a'u yace.
"Ita ba makira bace wallahi.
Kuma in ummin mu ta dawo saina fa
a mata duk dukanmu da kike yi"
Ai kafin Mardiyya tayi magana tuni Yar Shuwa ta makanta ganin A
a,u da wani zazzafan gigitaccen marin da sai da ya shi
"Kaji mun
aramin marars kunya.
Ko da yake barewa ba zata yi gudu
anta yayi rarrafe ba.
Tunda ka Tsotsi nonon Sabuwa kuma jinin Maigogul da kayi nayi yana yawo a jikinku dole kayi.
Ke kuma dan abu ta kazanki zaki wuce ne ko saina
allaki?".
Da sauri Mardiyya ta dure Malama ta fita ta koma kan tulin wankin da
ar Shuwa ta tula mata dana Fati dana Babangida ma.
Zuwa tayi ta dasa kujera tana kallon Mardiyya tana zage_zage.
Wayar da Babangida ya mallakama Mardiyya dan ya dinga jin ya suke in baya nan.
Da kum su ri
a magana da Sauban itace ta shiga ruri.
Ganin number Labbai yasa ta
aga da sauri.
Ai tana jin abinda Labbai tace sai ta mi
"Kika ce Umminmu ta dawo?
Alhamdulillah"
Iyakar abinda tace kenan ta kwashi gudu sai
aki.
Su Aminu suna kan Malama da take ta faman kukan ciwo.
Mardiyya ta shigo sa gudu ta
auki hijabinta ta saka.
"Ku taso muje wajen Babanmu ya bamu ku
in mota Umminmu ta dawo.
Ai nan suka shiga murna a gaggauce suka fito
ar Shuwa sai kwa
ama Mardiyya kira take yi amman ko waige.
Da wani bawan Allah suka ci karo yana neman
an aike.
Ganinsu yasa ya tsaidasu.
"Ku shiga cikin gidannan kuce ana sallama da Babangida kacigari "
"Ai Babanmu ne.
Baya nan yana makaranta"
a'u ne yayo maganar.
"A ina makarantar take dan Allah?"
Mardiyya tace.
"Babu nisa can
asan layinnan ne yanzu ma wajenshi zamu je"
Ai kuwa wannan ma'aikacin kotu yabi su Mardiyya har makaranta wajen Babangida.
Mai gadin makarantar ne ya shiga ya kirawo musu shi.
Tun daga nesa daya hango su Mardiyya tsaye da wani mutum sai yaji fa
uwar gaba.
Hakan yasa ya
ago
afa ya
araso.
"Baba Ummi ta dawo zamu je wajenta"
uruci dangin hauka.
Malama ce ta tari Babanta da wannan maganar.
Sai kan shi ya
aure ya shiga rarraba idanu tsakanin yaran da wannan mutumin.
"Assalamu alaikum bawan Allah kaine Babangida kacigari ko?"
Hannun daya mi
o mishi dan suyi musabaha shima ya mi
a mishi tare da amsa sallamar.
"Nine Babangida Allah yasa lafiya?"
"Sai alkhairi dama naje gidanka nemanka ne to sai yaranka suka ce dama wajenka zasu zo suma shine na biyo su.
In babu damuwa mu
an ke
e mana"
Yaranshi ya kalla yayi jim daga bisani yace.
"Mardiyya ku shiga ku zauna a waccan barandar ku jirani"
"To Baba"
Ta ja yaran zuwa ciki.
Wannan mutumi ya mi
o ma Babangida sammaci.
"Wannan sammacine daga kotun musulunci matarka Sabuwa ce ta shigar da
aran
Akan abinda take
aran, da kuma ranar halartar kotun yana jikin takaddar zaka gani.
Dama Abinda ya kawo ni kenan na barka lafiya "
Musabaha suka kuma yi har wannan mutumin ya wuce Babangida na tsaye kanshi na jujjuyawa ya shiga zurfin tunani.
Duk da ta
asan ranshi yayi matu
ar farin ciki da jin kalmar Sabuwa ta dawo, sai dai wannan sammacin ya danne mishi murnar tashi.
"Sabuwa uwar rigima da taurin kai.
Mu zuba muga waye zaiyi nasara a tsakaninmu.
Babangida shine mijinki tilo a duniya, babu
an abu ta kazan daya isa yasa in sake ki"
Muryar su Aminu ce tasa ya juyo da sauri ya kallesu.
"Mardiyya Ummanku wai ta dawo da gaske tana gida yanzu haka?"
"E Baba ta dawo Labbai ce ta kirani take sanar mun.
Acan ta sauka shine muka zo ka bamu ku
in mota muje wajenta"
Tashin hankalin da yake ciki ai sai ya kuma nunkuwa duk da yana da ya
inin su Rakiya zasu iya dawo da'ita ko Baba Malam ya kirata yace ta koma
akinta.
Da wannan dalilin ya sauke ajjiyar zuchiya.
Ya shafi kan Malama zafi rau.
"Mamana jikin har yanzu da zafi.
Inaga zansa zuwa yamma a kai ki asibiti"
i ya zaro a aljihunshi dubu
aya ya basu suka kama hanya suka tafi.
Shi kuma ya koma class amman ina ya kasa koyarwar sam dole ya nemi izinin cewar baya jin da
i zai koma gida.
Yana tafe yana juwa.
Su Ramatu ana tsakar gida an barbaje magungunan mata matan unguwar sun cika tsakar gidan anata batsa Babangida ya shigo.
Karab a kunnenshi yana jin sanda Ramatu take ba da labarin jiya data yi amfani da wani magani waishi kurman namiji wai saida Babangida yaita ihu tana rufe mishi baki."Kai kawai ya girgiza dan
arya take yi shi salab ma ya jita musamman jiyan.
Kanshi a
asa yazo ya wuce su ya shiga
akin Ramatu kwananta ne.