Sashe 41
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma da gaske ita wannan Felisha
in take sonka bata da wata manufa a kanka?"
"Wallahi bata da wata manufa yo Lolo inma tana da wata manufar zadai muyi aure.
Ta ri
e manufarta nima in ri
e nawa.
Da kike ganina ni kaina ina da manufar auren nata.
In kin lura ai ba budurwa bace ta ta
a yin aure a baya suka rabu da mijin a shekaru zata yi Rahama kinga kuwa ai ba sa'ar aurena bace.
Wallahi lolo rayuwar cikin gidanmu abun dubawace shin mu haka zamu
are ne?
Kinsan Allah shi yasa kawai nayi amfani da damata kawai.
Kuma Felisha tace zata mayar dani makaranta ko da iya karatun na tsira ai na gode.
Balle inna tafi na tafi kenan"
Haka dai mukaita tattaunawa har muka iso Dutse.
A bakin tasha ina tsaye zan sai lemo da Ayaba sai muka ga Sama yana tu
a wulbaro.
Uzairu zuchiyata kaga can Sama"
Ai kafinma in rufe baki Uzairu zuchiyata ya shiga kiran sunanshi.
arasowa yayi.
"Ku kuma me kukeyi anan na ganku da jaka tafiya zaku yi ne?"
Hmmm Sama kenan.
Baka ko le
owa gida kama mance damu sai dai matarka da'ita aketa komai.
Gaza shima matarshi ta gudu ga ciki a jikinta.
Matarka shekaran jiyannan da tazo bikin Adama take fa
a mana kana kudu wai neman ku
i ashe a wannan kudun kake"
Uzairu zuchiyata yace..
"Dama duk guje_gujennan ka dena kayi dakonka ka koma gida kayi kwanciyarka a gado ai yafi maka kwanan tashar.
Duk da dai a tashar kai kam ka girma dole kafi gane hakan.
Bijeka wallahi baka da wata maraba da majinuni.
Lolo muje kinji"
Sama ya dubemu yace.
"Kada ku sake ku fa
a mata kun ganni.
Inna tara abinda zan tara kafin haihuwarta zan koma.
Duk da wallahi ban tara ko sisi ba ku
in ana abinci da haya
i kawai yake
arewa"
Nan mu dai muka barshi yanata surutai harda ashariya fa kamar haukacewa ma yayi wallahi ni ko saina
auki damuwar duniya na
aurama kaina Uzairu zuchiyata kuwa ko a gyalenshi sai harkokin gabanshi yake yi.
Niko muna shiga gida da zancan naso in tari Rakiya sai muka ga Gaza a zaune a tsakar gida yana cin abinci a roba ya rame duk ta tara suma.
"Kaga Sabuwa da Uzairu Zuchiyata.
Eh ai naji kuna cikin alkhairi dumu_dumu kai Uzairu zuchiyata ka samu mata eh a Canada.
To in Allah yayi tafiyar taku muma
ila eh silar mu auri turawan canne yasa.
Kema Lolo ina miki fatan eh wani baturen yace zai aureki Allah kuwa.
Gashi na dawo na tarar eh Adama anyi aure.
Allah ni mamakina ma eh ya akayi su Sadiya wai basu shiga ba eh sai Adama guzuma.
Gashi wai Madamcy ta tafi nazo na tarar tabar
akin sunnah.
Zata eh dawo Amman munyi waya da ma
aurin auren eh namu"
Wallahi tun muna gane me yake cewa mu dai har muka dena fahimtarshi a fahimtata shima kamar matsala ya samu fa.
Ya shiga mana labarin firsina.
Ni dai zama nayi ina wuce gajiyata.
Uzairu zuchiyata yana zaune a turmi yana cin ayaba yace.
"Ai gara ta dawo tunda kaima ka dawo tazo ta haihu.
Nima dai na kusa shiga daga cikinnan
an Babannan da muke ji ana cema abokanmu muma ace mana"
Uzairu zuchiyata Wayarka fa aketa kira"
Dariya yayi yace.
"Ke rabu da
an wahala.
Ni wallahi Felisha tana aurena sim zan sake.
Kinsan turawa da kishi yanzu saita yanki jiki ta fa
i ta mutu.
Ko tayi kukan kura ta kasheni.
Ko ta rataye kanta Dama itace zata mutum da sau
i kinga na gaji dukiyarta"
Dariya muka yi harda Gaza shima.
"Bari in eh yi wanka inje inyi aski kafin Madamcy ta dawo.
Rakiya ta tafi kayi nayi Hauwa kuma wai Layuza ta haihu jiya ma a gidanta ta kwana."
Baki na ta
e kawai mukai zamanmu a tsakar gida.
Da fa
a Rakiya ta shigo da tarkace cikin
aton Buhu a kanta.
Tanata zage zage har ta dire.
"Au kun dawo ne?"
Mun dawo Rakiya.
an biki basu dawo bane?"
Zama tayi a kusa dani tace.
"Hmmm basu dawo ba Lolo sai anjima nake ga ko yamma.
Ke Lolo jiya dai da daddare Adama sai da ta laka
ama uwargidanta duka"
Salati muka saka ni da Uzairu Zuchiyata Rakiya kuma ta zuba tagumi tana girgiza kai kawai.
"Dama an shirya hakanne dan a gano wace irice Adaman ita kuma maimakon ta kwantar da kanta ta tura musu aniyarsu saita kasa daurewa ta biyema su Labbai har abinda zai faru ya faru.
Allah dai ya ta
aita kowa laifin uwargidan yake gani"
Kai kawai na girgiza na shura mata tsarabar kayan marmari dana yo musu na mi
Ni kam zanje in watsa ruwa in kwanta in huta.
Ashe Layuza ta haihu kuma?"
Na fa
a ina ta
e bakina.
"Ta haihu ranar da kuka tafi
anta namiji.
Hauwa ma tana can ta tare.
Sai kuka ga Gaza shima ranar da kuka tafi kwatsam su Adama sun kama hanya sai gashi uwa an jefoshi.
Masu
aure musu
uru sunsa an sakoshi ba ana shirin doka gangar siyasa ba.
Hmm itama matar tashi tana hanya yau zata dawo"
Tana cikin wannan labarin Gaza ya fito daga
akinshi ya nufo Rakiya.
"Ga
an madubi in Madamcy tazo ki bata.
Wannan dubu biyun ki bata na cefane dan ba dawowa zan yi da wuri ba ki fa
a mata zanyi dare"
Rakiya tasa hannu ta karba yana fita nabi bayanshi nayi shigewata gidanmu.
Bu
ofar nayi na jefa jakata na zari bokiti na ja ruwa a rijiya nayi wanka fes kafin na shiga
aki.
Ai banci ta bacci ba, ko ina kaca kaca saida na share awa guda ina gyare gyare kafin na samu dama na kwanta bacci yayi awon gaba dani.
Cikin baccin wayar Khalid ta tasheni.
Idanuna a lumshe na
aga wayar
Hello ranka shi da
"Mitsiyaciyya la'ananniya tamba
iya kawai.
Ai babu shiri na wattsake nice harda mi
ewa zaune zumbur.
Matar Khalid ta zageni ta zageni yadda take so.
"Kece Sabuwa wacce ta hana mijina sukuni kika hana ya dinga kwanciyar aure dani ko?
Mitsiyaciya la'aninniya ai an bani labarin har gidana ya ta
a kawoki.
Sabuwa duk ranar da mukai ido hu
u dake to wallahi ki kuka da kanki dan sai nayi miki abinda baki zata ba.
Shegiya karuwa mai bin mazan mutane"
Shiru nayi naita tunanuka masu yawa.
Jikina yayi wani irin sanyi.
Ajjiyar zuchiya kawai na sauke ina shirin zan sakko akan gadon in yi alwala akaci gaba da kiran wayata da lambar Khalid ni dai ban
auka ba alwala nayi nayi sallar la'asar na kulle
akin na nufi gidansu Rakiya.
Ina shiga na tarar da madamcy ta dawo tana girki a gaban
akinta.
Dariya tayi data ganni, nima nayi mata dariya.
Wato kinji masoyin naki na hannun
arfen ya dawo shine har kin dawo.
Wannan soyayya dame tayi kama"
Dariya muka saka duka harda Rakiya da take shanya.
Su Labbai ne suka yo sallama suka shigo kwararam kwararam.
"Ya na ganku haka babu komai a hannun kowa?"
"Ai Rakiya ke dai bamu waje kawai.
Madamcy kin dawo kenan?"
Cewar Labbai data zube a tabarma.
Nan duk muka baje akaita hira ana mayar da zance.
Suna bamu labarin fa
an da akayi.
Muma muka basu labarin abinda ya faru da basanan.
Mune har magriba muna gidan.
Matar sama ta mi
e tace.
"Ni kam zan tafi gida Rakiya sai wani lokacin kuma"
Binta muka yi ni da Labbai zamu rakata anan na labarta mata inda zata je taga mijinta yana gari babu inda yaje."
Washegari saiga Khalid yazo mun a ki
ime fur na
i saurarenshi na fa
a mishi ya fita a rayuwata bazan ta
a aurenshi ba.
Tun yana magiyar harya hakura tun yana kiran wayata yana samu harma na kulle layin nashi ta yadda koya kirani baya samuna, tun yana zuwa
ofar gidanmu ya turo yaro, wallahi har ya soma shigowa kai tsaye.
Sau biyu yana dur
usawa akan guiwowinshi akan yin yi mishi rai, na biyun har hawaye yayi mun yaita mun rantsuwar zai zauna dani duk rintsi ni kuma na
i fur Allah.
Gaga_gaga haka lamura sukaita tafiya kwanaki nata tafiya har kamar wasa yau saura kwana biyu tafiyarmu canada mun gama shirya komai tsab akwatunanmu sababbi mun zuba duk abinda muke bu
ata lokaci kawai muke jira gobe zamu wuce Kano.
Daga kano zamu shiga jirgi zuwa Lagos ta can jirginnu zai tashi da izinin Allah
AR SHUWA:.
"Mama wannan mutane haka dan
am anya kuwa zamu tsaya?
Suna fa nace zanje kinsan halin dangin miji yanzu sai su iya fa
ama Babangida banzo da wuri ba"
Hararata Mama tayi tace.
"To saime su fa
a mishin mana.
Ke da kike neman yadda zaki kafu da kyau a gidan kuma.
Ai ba'a bori da sanyin jiki ni naso ma in kaiki Maiduguri ne
ungurungum ayi a gama.
To mijinki baya barin tafiya ke kuma kina tsoron kada ya sakoki.
Ina mamakin irin son da kike yima mijinnan naki shi ba ku
ine dashi irin na da ba balle kice
Saifa kin tashi tsaye zaki iya kar
ancinki"
ar Shuwa tace.
"Wallahi hakane Mama kinsan amaryar da ya kawo itama tazo da nata salon iskancin duk tabi ta tsaneni kofa abincina bata ci shi kuma ya
aure mata
uru baya cewa uffan sai dai duk ranar girkina tayi nata"
Mama tayi tsaki tace.
"Ai saiki samu hujjar da zaki saka borin cewar tunda abun hakane a raba girki ko wacce ta dinga yin nata.
Dama yanzu wa yake wani yayin girki da kishiya ai kowa yaci nashi gudun kada a barba
a maka abinda zai zo ya halaka rayuwarka"
Zaman wata matashiya da ba zata haure shekarun
ar Shuwan bane yasa suka tsayar da hirar tasu.
"Akwai mai waje fa baiwar Allah "
ar Shuwa ta fa
a ma wannan matar.
Sai tayi murmushi tace.
"Nice mai wajen Yar aikinace nasa tazo ta kama mun layi saida na tashi daga bacci shine nazo"
Kallonta dukka suka shiga yi.
Da gani matar mai ku
in gaske ne dan komai na jikinta na ku
ine gata da fara'a.