Sashe 4
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko ya dawo ko kar ya dawo zamu je gidansu dan asan da ajjiyarshi a jikinki tunda haihuwar cikin za'ayo dole
anwar na
Da haka muka rabu dasu ina cike ni kuma da mamakin Akuyancin Babangida.
Duk sanda zan kira wayarshi a kashe take har Allah ya kawo mu kwana biyun wa'adin shara
in da Maigogul ya gindaya.
"To Lolo taso muje rana bata
arya.
Cicib yana waje yana jiranmu"
Riga da wandone a jikina a haka na mi
e na warware gyalen dake
aure a kaina na yafa, wu
a na soke a
uruna muka fito.
Har munzo bakin
ofar gida Rakiya ta tawo da sauri.
"Maigogul wai yanzu in kunje me zaka cema mahaifan yarannan?*
Kafa
a ya
aga tare da cewa.
"Me kuwa zan fa
a musu daya wuce abinda ya faru.
Ke kinga mu sai mun dawo"
Haka suka sakani a gaba abun hawanmu har kofar gidansu Babangida.
Ai kuwa almajirai cike da makaranta anata karatu.
Ga wani farin dattijo mai cike da kamala da haiba.
Yanayinshi ka
ai ya tabbatar da yana da managartan halaye Albasa ce kawai batai halin ruwa ba.
Wallahi ko ku kuka ga mahaifin Babangida sai kunji inama wani
an uwanku ne.
Ga gidannan.
Inaga wannan shine mahaifin nashi."
Na fa
a ina kallon Maigogul.
A cikin abun hawan muka fito ga Cicib harda
ankwali a kanshi duk da ma ba'a rabashi dashi.
"Abinda za'ayi Maigogul bari inje in karawoshi gefe muyi abinda ya kawo mu.
Ikon Allah ko meye kuma ha
in kifi da gaska?
Uhm yau za'a yita ashe da dukkan halamu"
Yana rausaya.
Ya isa gaban Dattijon yana tsaye babu wargi ko wasa sam a tattare dashi.
Bama jin abinda suke fa
i amman dai munga Cicib ya nuno mu Dattijon ya juyo ya kallemu.
Yaro ya tayar daga cikin gardawa ya shiga zauren gidan, shi kuma Cicib ya tawo wajenmu da rausaya.
"Maigogul muje an mana iso zuwa cikin zaure.
Naga tsohon babu wasa daidai da fara'a ya
i yayi."
"Ai sai ki shige muje.
Ki rasa wanda zaki bi kema sai talaka duk samarinku masu ku
i yanzu jibi gidan malumta kika kawo mu, yaushe za'a wanye lafiya ke da gani"
Cewar Maigogul.
Ni dai bakina shiru inata binsu a baya har muka shiga zauren muka samu Dattijonnan a zaune a tabarma yana tsumayarmu.
agowa yayi ya kalleni tare da saurin sauke kanshi.
Zama muka yi dukkanmu muna fuskantarshi.
Sai daya sauke gauron numfashi kana yace.
"Toh Assalamu alaikum tunda ku bakui sallama ba"
Maigogul yace.
"Adana sallamarka domin ba ita muka zo ansaba"
Murmushi yayi irinna takaici tare da raina wayon Maigogul.
"Malam ai wajibine amsa sallama ga duk musulmin da akaima.
A
a'ida ku da zaku shigo ai ku yafi dacewa da kuyi sallamar.
Amman nayi muku ma kun kasa maidomun da'ita?
To meke tafe daku haka?"
arashe maganar yana nazartarmu.
"Kaine mahaifin Babangida kacigari?"
Cikin alfahari yayi murmushi yace.
"Uban masu gida kenan.
Nine mahaifinshi meke tafe daku?"
Zama Maigogul ya gyara shima cikin alfaharin yace
"Wannan
a tace ta cikina.
Wannan kuma amininane wanda baida tamka.
Kar in cika ka da surutu a ta
aice Babangida
anka yaima
iyata cikin shege.
Kaga cikin ai a jikinta harma ya bayyana ko?
Wata hu
u ne gashinan.
Ga takaddar shaidar tana
auke ma da cikin ke lolo bu
e cikin ya gani"
Salati Baba Malam ya shiga yi a hankali.
Ha
a ka
uwa da damuwa sosai sun bayyana a fuskarshi ainun.
Cike da mamaki yace.
"Babangida kace fa?
Bana jin ko cikin mafarki Babangida zai iya neman mace da fasi
anci balle har ace tana
auke da cikinshi.
Kamar yadda kuka gani nan gidan gidan malamai ne.
Shi kanshi Babangidan Malami ne.
Sabida haka ba Babangidan wannan gidan kuke magana a kai ba.
Nawa Babangidan ya
oshi da tarbiyya.
Jibi
ar da kake ikrarin taka ce, ji da irin shigar data biyo ka ta tsuke jikinta tamkar ba yarinyar musulmai ba.
Kai da kake a matsayin mahaifinta baka ji kunyar
akko
iyarka a tsirara ba, wai ashe har lalacewar al'ummarmu ta kai haka?"
Ai kuwa daga haka Maigogul da Cicib suka mi
e nan suka shiga
aga murya da zagin Malam akan shine marar tarbiyya dashi da mazinacin
anshi.
Yana ta basu ha
uri kan in maganar tayi zafine.
Hankalinshi ya tashi yadda yaga su Maigogul suna
aga murya Cicib sai tattafa hannaye yake yi.
Lamarin daya tunzura almajiran Malam suka zo sukayi waje damu.
Dan ba
aramin
aukar zafi su Maigogul suke yi ba.
Abunda su Maigogul suke nema kenan suka hau ihu da tafe tafen hannaye jama'a suka taru aka shiga basu ha
uri Maigogul nata
arin sai yayi ma mutane bayanin dalilin
zuwanmu.
Amman dai baici nasaraba sabida yadda suka
i saurarenshi suke ta bama Malam ha
uri.
Yaran Malam daga cikin makaranta mata_matan duk suka fito.
Harma dasu Malama Babba.
Malam ko a fuska yayi mamakin abinda su Maigogul suka yi.
A tunaninshi duk abinda ya fa
a mana si gaskiya ce sai dai mu
i kar
"Kuyi ha
uri ni ban zaci ranku zai
aci ba.
Amman a inda babu
asa anan ake gaddamar kokawa.
Kuzo muje zan aika a kirawo Babangida a duk inda yake, kada ku zubar mun da mutunci a unguwa na rokeku ana mugun ganin darajata.."
Jin an ambaci Babangida Malama Babba tace.
"Wai to su
in su waye Malam da zasu zo da irin wannan hayaniyar.
Ko da yake ko a shigarsu banga wata kamala ba ballantana tarbiyya ba ina namiji ina kallabi"
Ina jin haka nace.
A_a fa Dattijuwa ki kiyaye harshanki, dan bazan tsaya ina gani ku dinga aibata mun iyayena ba.
Dan haka wallahi ku kiyaye"
Nayi maganar ina ciccijewa irinna mata
an daba."
Sa'a ce ta matso kusa dani ta daki kafa
ata.
Nayi mata wani mugun kallo tace.
"To in bata kiyaye harshenta ba me zaki yi mata?"
Dariya nayi mata tare da
aga rigata suka ga Shar
iyar wu
a a cikin gidanta a soke a
uguna.
Baki Malam ya bu
e su Malama Babba duk suka bude baki.
Itama maras kunyar babu shiri ta matsa baya.
"To duk dai mu jira wanda ya ha
a wannan fitinar.
Ku mu koma daga zaure.
Ku kuma ku koma makaranta kuci gaba da koyarwarku.
Ke Sa'a ki kirawo mun wayar Babangida kice ina nemanshi maza, duk a inda yake yazo.
Kome yake yi ya bari yazo zasu tabbatar da
atan kai suka yi"
Haka muka sake
ungumowa muka shigo zauren.
Tunda aka zauna Maigogul yake ta mita da farfa
an maganganu.
Sama da
asa Baba Malam ko
ago kanshi baiyi ba bare har ya kalli Maigogul.
Shigowar Sa'a zauren da sallamane yasa Dattijon ya
ago kanshi.
"Yaya akayi Sa'a ince an sameshi dai?"
"A_a Baba Malam wayarshi a kashe take.
Mun kira kiran duniya tana rufe"
Jim yayi yana nazari, can ya dubu Maigogul yace.
"Ko zaku dawo da daddare dan ALLAH sai ayi komai a gaban shi Babangidan.
Tunda yanzu baya nan.
Shine ka
ai zai tabbatar mun da gaskiyar lamarin?"
Maigogul yace.
"Zamu tafi mu biyu.
Amman ita wannan tazo kenan ba zamu koma da'ita ba ehe wannan furucin cewar babu tarbiyya tattare damu naka
an shine mai tarbiyya wallahi zan nuna maka ni bansan ma me ake nufi da tarbiyya ba"
Malam Baba ya dubi Sa'a yace.
"Kiyi tafiyarki Sa'a.
Amman in kin fita ki kirawo mun manga lallai inason ganinshi"
Sai da Sa'a ta fita kafin Malam Baba yace.
"Bawan Allah ban gane me kake nufi da cewar
arka tazo kenan ba.
Ko za kai mun bayani?"
Cicib ya kar
e yana tafi yace.
"Nufinshi shine Sabuwa zata zauna a wajenku har Allah yasa ta haife abinda ke cikinta.
Inta ajjiye muku
anku sai ta dawo gida.
Ko ba hakan kake nufi ba Maigogul Aminina ?"
Gabanane naji ya take ya fa
i a raina na furta.
A nan gidan za'a barni har saina haihu fa?
Tab
i jan hakanma ba mai yiwuwa bace nasan sun fa
ane dan kawai su tsurar da iyayen Babangida aure ayishi dole.
Murmushi Baba Malam yayi tare da girgiza kai.
"Toh shikenan zata zauna
in har zuwa dare zuwa lokacin Babangida ya dawo, kuma kun dawo in aka
are magana sai ku tafi da'ita babu wani dalilin da zaisa ta zauna damu a nan ina mai tabbatar muku wannan yarinyar bata san
ana ba.
Sannan in zaku dawo shi wannan mai kallabin yayi ha
uri kada yazo dashi"
ewa su Maigogul suka yi Cicib yace.
"Kar ka shiga inda zaka kasa fita Malam"
suka ficewarsu suna sambatu.
Baba Malam ya dubeni ya maya idanuna a tsaitsaye a cikin nashi.
"A ina kuke ha
uwa da shi Babangida yarinta ki gayan gaskiya?"
Cikin halin ko in kula nace.
Ranar farko dai a Club muka ha
u dashi.
Daga lokacin mukan ha
u a Hotel, ko a shagon abokinshi dai"
Idanu Malam Baba ya lumshe yace.
"Menene Club
in da kuka soma ha
uwa shima Hotel
in fa?
"
Ina taunar cingam nace.
Gidan rawar dare wanda ake caku
uwa maza da mata ayi rawa ayi shaye_shaye dai haka.
Shi kuma hotel zango ba
Kai ya girgiza yana jinjina lamarina.
Ni kuma a irin rashin tarbiyyar mu bansan cewar yin wannan bayanin ka
ai ba
aramar fitsara bane.
"Kin tabbatar cikin dake jikinki na Babangida ne?"
Ah sosai ma.
Ko shima ya sani.
Daga ranar dana sanar dashi ina da cikin.
Tun lokacin har zuwa yanzu wayarshi ma a kashe take."
"Babangidan shima yana shaye_shayenne ko ko dai bayayi?"
Yana shan taba.
Baya ga wannan baya shan ko wanne nau'in kayan maye
arya da ciwo"
Kai kawai Malam Baba yaita girgizawa har wani bawan Allah mai kama dashi ya shigo ya gurfana a gabanshi.
Rauni linkib ya nuna a idanunshi harda muryarshi, izuwa motsinshi.
"Manga yarinyarnan ka tafi da'ita gidanka ta zauna.
Zan nemi ka kawo mun ita zuwa bayan isha.
Sabuwa ko?
Tashi ki bishi.
A bata hijabi ta saka in zata dawo"
"Amman Yaya meke faruwa ban ta
a ganinka a cikin irin wannan yanayin ba.
Meke faruwa dan ALLAH ka barni a duhu.