Sashe 38
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sanda take gidanka ma..."
Fisge hannunshi Babangida yayi ya sha
e wuyan Khalid da mugun
arfin da Khalid ya kasa
watar kanshi.
Fitowar yaran da Maigogul ne yasa ya sake wuyan Khalid.
Da sauri na fito a motar yaran suka nufo ni.
Maigogul kuma ya nufo wajen Khalid har jikinshi na rawa.
Sororo Babangida yayi yana kallon yadda Maigogul yake
are_
aren son karasawa wajen Khalid har yatsu Maigogul ya take mishi.
"Ummi ashe kina waje.
Ina wuni?"
Cewar Mardiyya da take kallona cike da fara'a.
Ina nan ai banga shigowarku bane shi yasa.
To ya karatun?
Aminu, Yaya A
a'u yaya rashin ji?
Malama yaya rashin son magani."
Babangida yace.
"Ku dallah ku tawo muje ni na gaji"
Jin yadda yayi maganar da zafine yasa yaran sukai saurin juyawa.
Da harara ya bini kawai ya tusasu a gaba suka wuce.
Maigogul yana wajen Khalid yana zubar da mutunci.
"Ke Lolo tawo mana me kike yi a tsaye da yara ki barsu su tafiyarsu"
Yana juyowa yaga ni ka
aice a tsaye.
"Au ashe sunma tafi ai dai yafi.
Kinyi ba
o maimakon kiyi ciki dashi a_a sale_salin
an unguwa su ganku aje a tareshi ai mishi munafurci.
Ki kaishi can gidanku "
Wani
ududun ba
in cikine yasa nace.
Ai mun gama Maigogul."
Ina fa
in haka nayi shigewata ciki na barshi da Khalid
Ya suka
are oho ya dai shigo ya nemi gefen gado ya zauna yana dandalan yawu yana
irga ku
Rakiya sai harara take zabga mishi.
"Wai Sabuwa shi wannan
in da dai batun aure yazi dai ko?
Naga akwai gari a hannunshi ni dai na shaida mishi nanda kwana hu
u ma ya turo magabatanshi"
A_a Maigogul wallahi ni ba aurenshi zanyi ba.
Gaskiya karma ka karbi ku
insu Rakiya ki saka baki fa a wannan karon ba yadda zanyi ba wallahi.
Yaushe ma na gama warkewa akan ciwon ba
in cikin Babangida "
Takalmi ya jefo mun nayi maza na rufe fuskata.
"Mara kunyar kawai ni zaki ma ba
in ciki dan abu ta kazan...."
ewa nayi da sauri zan gudu yako yi nasara ya tare
ofa.
"Yau ga tsiya da wasali
asa.
Wai meye haka ne Maigogul karyata zaka yi ne ko me?"
Yana huci ga takalmi a hannunshi yace.
"Kinga wata shirgegiyar mota ce fa tazo wajenta Rakiya baki ga wanda yake cikin motar ba yaro matashi mai tsabta.
Ga ku
i yanzu wannan ku
in da kika ga ina kirgawa duk shi ya dun
ulo ya bani har jikinshi fa yana rawa.
Dama meye dalilin da yasa muka nace ta zauna a gidan wancan fitsararren tamba
en yaron ba sabida arzikin da take ciki bane?
To kuma yanzu Allah ya aiko mata da wani shine zata ce bataso.
Ga yayyenta da
annenta babu ma mai shinshinarsu in banda Adama da gobe za'a
aura aurenta.
Tana gani nine kwana a buzu ina buga
asa hakan baiyi ba har saida muka bi
an tsubbu kafin auren ya kusan tabbata zamu ce.
Shine wannan yarinyar zata mun haka?
Rakiya
yaleni da'ita nace"
Tare suka ha
u sukaita zagina Rakiya ta rufeni da duka Hauwa ce tazo ta fincikeni.
"Ke Hauwa babu ruwanki ki bari Rakiya ta ladabtar mana da'ita kaga
ar ba
in ciki"?
Ficewa nayi a gidan ina haki na koma can gidanmu.
Ina shiga Khalid ya kira wayata a zaure na tsaya na amsa wayarshi.
"Sabuwa ashe aurenki ya mutu shine kika kasa sanar dani, ko dai kina sha'awar komawa gidan mijinki ne ni ina can ina haukana a kanki?"
Ajjiyar zuchiya na sauke.
Na samu damar saisaita kaina dan na fahimci in banyi ma Khalid dabara ba wallahi sai dai inji labarin an
aura mana aure.
Harga Allah bana fatan sake fa
awa matsala.
Maganganun Babangida sun sake farkar dani ainun.
Ba haka bane.
Dama ni niyyata shine inna kammala iddata sai in neme ka."
Murmushi yayi mun yace.
"Burinmu ashe ya kusan ciki Sabuwa.
arayinki yananan a rufe madam
ina ma tuni na fa
a mata aure zanyi in saka matar a wannan wajen".
Murmushi nima nayi mishi tare da cewa.
Amman ai ina bu
atar lokaci.
Maigogul ya shigo yake sanar mana cewar ya fa
a maka nan da kwana hu
u ka turo.
To a zahirin gaskiya ina bu
atar kamar wata biyu masu kyau ko babu komai ai ya kamata in gyara jikina.
Kuma yanzu haka gobe za'ayi bikin Yayata, ni kuma goben ma tafiya zamu yi da Uzairu Zuchiyata."
"Uzairu zuchiyarki fa kika ce?"
Dariya nayi nace.
Au kishi ya motsa kenan?
Yayanane uwa
aya uba
aya.
Kano zamu je gobe dashi akwai abinda zamu yi ne"
Bamu gama wayar ba saida na tabbatar Khalid ya janye da batun turo magabatanshi nan da kwana hu
u an
age sai zuwa wata biyu masu zuwa.
Har a cikin raina bana jin zan iya aurenshi ko da maza sun
are.
Amman ina tsoron yin saki na dafe.
Naso batun bikin Adama ayi komai dani ko cikin abokan ango zamu dace duk da ko wacce cikinmu ro
onta shine ta dace wani abokin ango ya
illota yace yana so.
Da tunanuka ratata na wuni.
Dik da dai muna ta hira ana yima Adama tsiya sunje sun siyo kayayyakin bacci harda wanduna shine su Aisha da yaranta da suka zo zamu kwana tare suke ta mata dariya.
Sai naji ina kewar nawa yaran da yanzu suna gefena.
Amman inna tuno Babangida ya tafi da tulin buhunhunan
acin rai da kishi sai inji wani sanyi a zuchiyata.
Tabb yau babu zaman lafiya duk wacce take da girki yau zata gane kurenta in tayi wani wargi."
Washegari sassafe dan masifa muka wuce tasha ni da Uzairu Zuchiyata yaci uban gaye ya
wama gogul yayi kyau sai kamanninshi ya sake fitowa sak da Maigogul.
Maigogul har tasha ya raka mu bai baro tashar ba
arewarta har saida motarmu ta tashi.
arfe taran safiya a Kano tayi mana.
Uzairu zuchiyata ya kira wani abokinshi ko ina suka san juna oho sai gashi anzo har tasha an
aukemu a
atuwar mota, ni dai ina bayan mota nayi zuru."
Mrs BUKHARI ce taku
Babangida :.
[8/24, 10:16 AM] BADA'AT IBRAHIM: https://chat.whatsapp.com/IUKFTeul76p2VaAvQ5nk0U?mode=ems_copy_c
IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA SHA BAKWAI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
BABANGIDA:.
in cikin rashin nutsuwa yake yi.
Babu nutsuwa tattare dashi
walwarshi sai hasko mishi fuskar Sabuwa da Khalid take yi.
"Yanzu kana ji kana gani zai rabaka da matarka ya kuma aureta kai kana kallo?"
Zuchiyarshi ce ta shiga tunzurashi.
Tsaki ya saki kawai ya girgiza kai.
"Ina wallahi bazan ta
a bari haka ta faru ba.
Sai dai ni dashi mu rungumi juna mu mutu amman ba dai ya auri Sabuwa ba."
Wawan burki yaja a daidai bakin layinsu.
"Ku sauka kuje akwai inda zanje"
Yayi musu maganar a kausashe.
Babu shiri suka sakko yaja motarshi fuu sai majalisa dama acan suka yi da Mustapha zasu ha
u ya kar
i motarshi mashin
inshi ma yana majalisar.
Ko daya ajjiye motar bai zauna ba cewa yayi dasu yana zuwa.
Kai tsaye ya nufi gida Baba Malam yana zaune a kujera cikin almajirai yana kar
an karatu Babangida ya shiga da sallama.
Ita data zame mishi wajibi ita ya amsa amman dur
uso da gaisubar Babangida basa gaban Baba Malam.
"Baba Malam dan Allah kaimun aikin gafara kaimun izini in dawo da Sabuwa
akina tunda har yanzu iddarta bata cika ba.
Wallahi tunda muka rabu ban sake samun kwanciyar hankali bane.
Kuma a yanzu wallahi na tuba na dena duk abinda nake yi.
Nayi maka al
awarin bazan sake sakin ko wacce mace ba ba kuma zan sake jaji
o Aure ba"
ur Baba Malam yayi yana kallonshi yama rasa me zaice dashi.
Domin dashi da shi ai sun san saki ne da babu kome a tsakaninsu.
Ha
a yaga
imuwa da gushewar tunani tattare da Babangidan.
Yau ga ranar da yake yawan tunatar da Sabuwa zuwanta tazo.
Murmushi yayi yace.
"Bakin al
alami ya riga daya bushe.
Hala baka san
arfi da zafin shari'a bane ko?
To ka sani in ma sabida uwarka kake yi Babba ta bar gidana kenan har abada.
Kasan har saida na rabu da'ita na samu nutsuwa kuwa?
Kai yaro tashi ka kama gabanka kada ka sake zuwanmun da irin wa
annan yashasshun zantukan.
Inma turoka akayi ga amsa ka samar in kayi wasa
ar gaisuwar taka da nake amsawa sai in dena nan ba wajen wasa ko wajen gwaji bane"
Da sauri Babangida ya mi
e har yana tuntu
e ya fice a makarantar ya nufi gidan Malama Babba.
Acan ya tadda Kawu Manga a tsakar gida sunata tattaunawa duk akanshi ne.
Waje ya samu kusa da Kawu Manga ya zauna jiki a mace ya gaishesu dukkansu kana ya
auki tagumi.
"Toh kin dai ji abunda ake ciki.
Nayi nayi ya amince yaronnan yaci gaba da koyarwa a makarantar Wallahi ya
i fur.
Dana matsa ma sai ya dena magana.
Nifa Babba bana ganin lefin Yaya sabida a tsari na tafiyar rayuwar Yaya shi yadda da amincewa
aya ne tak.
Daga ranar daka ci amanarshi ko ka aikata abinda zatonshi bai zata ba shikenan kai dashi yadda har abada"
Malama Babba tace.
"Toh shikenan babu komai tunda haka Malam ya za
a ai.
Babangida nayi nayi dashi ya
ebi kadarorina yayi amfani dasu tunda yana da ido a harkar baban bola amman ya
i.
Filina sukutum na mallaka mishi ya samu ya gina ya zuba matanshi a ciki ya
i amsa, nice zanyi mishi ginin yaronnan wallahi ya
i.
Ni ba da
in wannan fa
i tashin da yake yi nake ji ba.
Nace to ya sai da filin ya samu mota ya
an dinga hawa yana sana'a da'ita duk dai abinda aka kawo Babana ya
i yadda."
Babangida yace..
in amsa nayi ba.
Ke Malama ce kina da saninki kada sona ya rufe miki idanunki.
Ba daidai bane ki
auki wani shashe na dukiyarki ki bani ni ni ka
ai ba tare da kinba sauran yaran naki ba.