Sashe 22
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sabuwar doguwar riga yar kanti ce a ledar da mayafinta.
Sakawa nayi nawan dana cire na mayar cikin ledar.
Saida na
auro alwala na sake biyo bango na dawo gadona.
A lokacin ne na samu zarafin
arashe biyan bashin sallolun da ake bina.
Sun cika, a_a nayi sun wuce wallahi a lokacin ban sani ba.
Bani na sake gane kaina ba sai washegari.
Babangida:.
Bayan an sallamesu daga ofishin
an sanda kai tsaye gidan Mustapha suka wuce yaje zai
auki mashin lifan da Mustapha ya bashi kyauta da ya
i kar
i shiga gidan Babangida yana jingine a bakin get
in gidan har Mustapha ya fito jaye da mashin jin.
"Bari in fito da mesa a wanke kaga tayi
ira dake ba hawa nake yi ba."
Mashin jin sabone sosai dake siyan jin da
ine, haka hawanma na ra'ayine.
Mustapha da kanshi ya wanke mishi lifan din ya dan
a mishi kin.
"Gashi bafa aro na baka ba kyauta ne.
Babangida me zai hana ka koma sana'arka ta baban bola.
Shi kanshi Alhaji Abubakar Baban bola ya kamata a sake tuntu
arshi kan ku
enka dake wajenshi, inta kama ma sai mu koma kotun kome kake gani?"
Idanu ya lumshe saida ya haye mashin
in kana yace.
"Yanzu batun Sabuwa shine abunda yafi komai mahimmanci a wajena Mustapha.
Nagode da kyautar lifan.
Sai ka jini."
Mashin
in ya tayar ya bar wajen zuwa gidanshi kai tsaye domin yaga a wanne halin su Mardiyya suke.
A tsakar gidan ya tadda su
ar Shuwa suna ta hira.
Yaji duk munafurcin Sabuwa da
ar Shuwa take yi da irin watsar mata da daraja da take yi.
Ba
aramin sha
a yayi ba.
Wucewa yayi da mashin dinshi
angaren Sabuwa ya ajjiye a bakin
ofar
akin.
A kitchen yaga Mardiyya a tsaye tana musu girki.
Aminu kuma wanke wanke yake yi.
A
a'u da Malama suna zaune su kuma suna
are Maggi.
Turo
ofar yayi ya shigo.
"Sannu da dawowa Baba"
Cewar yaran dukka.
"Baba anji labarin inda Ummi take kuwa?"
Mardiyya ta tambayeshi muryarta na rawa.
Kafa
arta ya dafa yayi
asa da muryarshi.
"A_a Mardiyya.
Amman ku kwantar da hankalinku umminku tana cikin
oshin lafiya a duk inda take.
Kuma zata dawo
akinta tayi fishine dani, amman zata sakko ta dawo mu yi rayuwa mai kyau"
Shiru Mardiyya tayi kawai shi kuma Babangida ya dubi tukunyar dake kan gas kayan miya take soyawa.
Agogon hannunshi ya kalla azahar tayi.
"Ba'a baku abinci bane naga kina girki, ko ummomin naku basu san kunanan bane?"
Ya tambaya da mamaki.
"Sun san munanan sun shigo ma
azu suna tambayar ko munji labarin anga Umminmu"
Kai ya girgiza kawai.
"Ku sauke tukunyarnan zansa a kawo muku abinci.
Ku shiga ciki.
Ku kuma Aminu ku yo alwala mu je masallaci."
Yana tsaye har su Aminu suka fito.
Sake wuce matan gidan suka yi dai a inda ya barsu.
Ganin zai fita da yara yasa
ar Shuwa ta mi
e ta biyo shi da sauri.
"Baban Fati ina kuma zaka je, kazo ka wuce alhalin kasan a
akina kake?"
Kallonta yayi kawai tare da girgiza kanshi kawai bai samu zarafin ce mata uffan ba.
Wucewarshi yayi ita kuma tana tsaye har saida taga sun shiga masallaci.
"Allah ya soka wallahi.
Ita kuma Sabuwa ta fita a rayuwarka kenan.
Ko banza nayi galaba a kanta.
Nasan ko aure zata yi a gaba ba dai ta samu irinka ba.
Inma ta aurun kenan.
Dariya ta kwashe dashi ta koma cikin gida.
Babu Sallah sai sake share wajen zaman gulma da suka yi harsu Babangida suka dawo.
"Ku shiga ciki ina zuwa zan kawo muku abinci"
Wucewa yayi
akin
ar Shuwa ya nemi kan kujera ya zauna.
Atampopi guda biyu da leshi
aya ya gani a ajjiye a hannun kujera.
Tabbas atampar ankon
anwarta ya gani leshin ma anko ne da yace bazai iya siyan mata ba bashi da kudin.
Bai gama tunanin ba sai gata ta shigo ta nemi waje ta zauna.
"Sannu da shigowa.
Yaya na ganka da sabon mashin siya kayi, shine da nace kayi mun ankon gidanmu ka
i kayi ko?
Ai babu damuwa gasunan ka gansu
azu Mama ta aiko amaryar dashi ta kar
o mun bashi a wajen dillaliya tace za'ayi mata biya biyu zuwa bayan biki"
in ciki kamar ya halakashi haka yake ji.
"Baki yi girki bane?"
"Nayi aina
auka bama zaka iya cin abinci ba sabida Sabuwa data gujeka.
Ashe duk yaudararmu kake yi kana son matarka bariki kawai kake yi mana.
Hmmmm bari in
auko maka abincin.
Mikewa tayi tana wata tafiyar iskanci ta
akko mishi abinci a plate abinda yafi tsana kenan shi a rayuwarshi yana son food flaks (
ibi da kanka) sosai.
"Ga abincin bari in kawo maka zo
Yawu ya ha
iye kawai ya bu
e abincin shinkafa da wake da mai da yaji ne, sai maggi star gu
aya a ciki harda lemun tsami
arami aka yanka mishi.
Yatsa yasa ya ta
a abincin tarara babu ko
umi.
Da kallo ya biya harta kawo mishi zo
on ta ajjiye mishi a gora da kofin roba.
"Nace wai baki san abincin da sanyi bane kika kawo mun a haka?"
Da fa
a yayi maganar dan ya zo wuya.
Ita kuwa cikin salon sake cunkusa ba
in ciki tace.
",kasan ba ku
in gas ka bani ba, baka bani na kalanzur ba gawayine.
To ni wallahi bana iya kunna gawayi kalanzir na siyo gora
aya kuma tas ya
are."
ur yake kallonta yana ji kamar ya rufeta da
an banzan duka.
"To naji kulolinki kuma me ya same su, kinsan bana cin abincin da aka kawo a plate.
Kai da gidanka ba za'a kawo ma abinci a kula ka
ebi da kanka ba.
Sannan ya na bayar da ku
in kayan miya zaki dafa shinkafa da wake har talaucin nawa ya kai wannan matakinne?"
Baki ta zum
ure kawai bata ce mishi uffan ba.
ewa yayi yana tsaki yayi ficewarshi zuwa
arayin Sabuwa.
Gas ya kunna ya tsayar da sanwar Taliya dama Mardiyya ta riga ta soya jajjage.
Firiza ya bu
e yaga suna da komai kifi guda
aya ya
akko ya daddatsa.
Murmus
hi yayi dsya tuno Maigogul sanda yake yanka ma su Sabuwa kifi a Kitchen washegarin aurensu.
Jin wannan datsar yasa yaran suka le
"Baba bari in dafa."
Da sauri Mardiyya ta amshi kifin shi kuma ya shiga ciki.
Kai tsaye ban
akinsu ya shiga.
Bayinnan tsab tsab dashi sai
amshin sabulun wankan Sabuwa na ruwa yake yi.
Idanunshi ya lumshe ya sakarma kanshi ruwan sanyi.
Tunanin Sabuwa na sake bujiro mishi da irin maganganun banzan da Khalid yayi mishi shi da matarshi.
Yayi mamakin yadda rashin Sabuwa da gaske ya dakeshi kuma yana mamakin irin yadda yake fata da burin sake ganin Sabuwa.
Harma a ranshi ya gama yanke in Sabuwa ta dawo zai yi zama na mutunci da'ita zai sauke duk wani ratayayyen hakkin daya rataya a wuyanshi nasu.
Kuma zai mayar da Sabuwa ta daban cikin matanshii, zai nemo daraja ya lullu
eta dashi lib.
aran wayarshi dake cikin bayan gidan ya dawo dashi kan hankalinshi.
Kawu Manga ne
Babu shiri ya kammala wankan ya fito.
Maimakon ya fita saiya shige uwar
akin Sabuwa.
A nan ya tadda yaran suna cin abinci a faranti.
Yana zaune a bakin gadon yana waya da Kawu Manga Mardiyya ta kawo mishi abinci a kula ta
auro plate da cokali da abun diba irin yadda Sabuwa ta koyar da'ita.
Gaga_gaga haka abubbuwa sukaita tafiya wasane gaske ne Sabuwa dai babu ko labarin wanda yace ya ganta ma.
Duk wani neman daya dace ayi duk anyi amman ba'a samu labarinta ba.
angaren Baba Malam bai san da
acewar Sabuwa ba har saida ta cika kwana uku cib da
acewa a ranar ma Maigogul ne yazo duba jikin nashi shine ya fasa maganar har Baba Malam yaji.
Yaji damuwa sosai ya kuma yi al
awarin da zaran jikinshi ya warware zai du
ufa ro
on Allah akan ya dawo da tunaninta ta dawo cikin ahalinta.
Hakan ma yasa magajin Malam ya tattaro kan almajirai akaita adda'a har sauka Malam Baba yasa akayi.
Malama Babba kuwa labarin
atan Sabuwa kusan shi yasa ta samu lafiya kwananta uku aka sallamota sai tace Wawo ya kaita gidan Yaya Hanne ta gaji da zaman ka
aici da take yi a gidanshi.
Hakan kuwa akayi Malama Babba ta koma gidan yarta da zama tana jiran tsammanin ranar da Baba Malam zai huce ya bata izinin dawowa
akinta tunda wacce ake ta
addamar a kanta ta tafi yawon duniya a cewarsu.
angaren gidansu Sabuwa kab
akinsu cike suke da damuwar rashin sanin inda Sabuwa take.
Amman Rakiya da Maigogul ko gezau basu saduda ba.
Gara ma Maigogul wani sa'in in yaran suka mishi ba
ar rowa yakance.
"Allah ya ji
an Lolo ba dan ta mutu ba.
Kai Alkhairi Allah ya kai mata a duk inda take"
Ranar data cika kwana hu
u da
ata sai fa abun duniya yabi ya ishi Maigogul shine harda zazza
i, ranar a gida ya wuni a kwance sunata tabka rikici da Rakiya.
Ya kuwa zageta ta uwa ta uba akan halin ko in kula data nuna akan lolo.
A lokacin tabbas kab
an gidan sun yadda matsayin lolo ya bambanta da nasu a zuchiyar Maigogul.
Adama kuma Allah dai ya nufa bazawarinta ya kawo sadakinta amman yace ta jirashi har sai ya kammala gina
arayin da zai ajjiyeta kafin ayi auren.
Ita gudun ma kada ya ku
uce mata gaskiya taso a
aura auren taci gaba da zama a inda suke haya dan ita tsoronta kada ya fasa aurenta.
Duk da Maigogul ya baje tabarmar tsubbu ya ha
a mata turaren muhibba dan a binciken da Maigogul yayi ya gano ba
aramin dukiya Allah ya huwace mishi ba.
Gabaki
aya hankalinshi ya dawo kan Adama.
Yayin da su Labbai da su Sadiya suka ci gaba da zawarci Qamriyya ma har anci talatar laraba a gidansu tayi mata da ciki ma karami aka fafarota uwar mijin ashe ba'ai bincike ba sai daga baya uwar mijin taji shine fa tasa
anta gaba saida yayi sakin.