← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 46

Sashe 40

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Baba Adda ita take koyama su A
a'u karatu.

Ko A
a'u?" Ta
arashe zancan tana kallon A
a'u.

Mardiyya ta harareta dan bata so ta fa
a mishi ba"
"Mardiyya da gaske ne ke kike shiga ajinsu A
a'u.

Ri
warya aka baki ko ajin Baba Malam ya baki ne?

Kai amman nayi farin ciki gayaa"
"A_a ba ri
warya bane yace in dinga koyarwa a islamiyya ne kafin a dawo hutu sai in shiga sahun koyar da matan Aure tunda dai na kammala karatuna, kuma yace zai dinga biyana albashi duk wata.

Amman Baba inason zuwa jami'ar in yi digiri a fannin Islamic sitadis."
Murmushi farin ciki yayi lokaci guda kuma ya gintse ranshi jin ta ambaci jami'a"
"Kima cire batun jami'a Mardiyya.

Duk ilimin addinin da kike bu
ata Mardiyya ba sai kin shiga jami'a ba zaki iya.

Yanzu littattafai nawa kika haddace, hadisai
ari nawa ne a kanki?

Iyakar wannan ma Mardiyya ai sai dai ki gode ma Allah.

A mata_ mata jikokin Baba Malam babu wacce ta ta
a jan ragamar kar
an aji an dai samu a mazan.

Amman kinga ke cancanta tasa Baba Malam ya
aukeki kin zama Malama.

Ni dai nasihata daku a kullum shine ku ri
e kanku ku shafe duk abinda ya faru a baya.

Nayi muku al
awarin dawo muku da mahaifiyarku muzo mu rayu har
arshen rayuwarmu cikin aminci"
In yana hira dasu wallahi ji yake yi kamar kada ya motsa ko nan da can.

Wato yaran har mamakin nutsuwarsu da biyayyarsu yake yi.

Allah al hakim kenan ba
ar tukunya mai fidda farin tuwo.

Bayan ya gama karyawa ya basu ku
in mota kana ya fita.

A zaune a gaban kulolin abinci yaje ya samu
ar Shuwa taci kwalliya sai baza
amshi take yi da ita da
akin dukka.

Yara kuma suna cin abinci.

Zama yayi yana
an zolayarta ka
an dan ya sata farin ciki.

Ai kuwa duk tur
unewar da tayi sai da ta saki ranta.

"To ayagi zuba mun abincin ko?"
Kular ta bu
e ta zuba mishi sakwarar ta tura mishi gabanshi tana ha
a shayi tace.

"Amman yanzu ka sake ninka lokacin da kake zama a masallacine?

Naga da
ewar tana yawa"
Ta sani sarai wajensu Mardiyya yake zuwa ya shantake.

Itama ta ganshi ba sau
aya ba ba sau biyu ba.

"A_a kinsan dake bani da lokacin da nake ganawa da su Mardiyya shine na za
i bayan sallar asuba a matsayin lokacin da zanje in gansu inci abincinsu suji da
i kamar yadda ko wacce cikinku nake cin abincinta tare da yaranta."
Wani kishine ya turni
eta har tana
warewa so take tabi duk hanyar data dace dan ganin ta takura yaran so take ya rarraba ma matanshi su ta yadda ba zasu samu lokacin kansu ba sai dai a makaranta.

Amman ta rasa yadda zata kawo lamarin gabanshi ne.

Yau dai tana fatan zata fa
a ma boka sai ya bata sa'a akan hakan.

Dalilin ta kenan da yasa bata yi wata banzar magana ba.

Yana cin abincin yake tambayata abinda ya ha
ata da Sumy.

Nan ta kwashe labarin komai ta fa
a mishi.

"Hmm zan yima tubkar hanci.

Zan taraku inji ta bakin kowa yau inna dawo in sha ALLAH.

"
Ajjiye mata ku
in cefane yayi da ku
in motar zuwa suna, harda ku
in barka ya bata.

Ya shirya tsab abunshi
Haka suma ragowar matan ya bibbisu da ku
in mota kana ya saka kai ya tafi nema.
ar Shuwa na kammala abinda take yi ta shirya ta saka doguwar rigar lace mai
an karen tsada ga takalmi ga jaka masu tsada.

Yaranta ma kayansu masu tsada.

A gurguje tayi ma kowa sallama ta nufi gida.

Ko data shiga yaran kawai ta ajjiye suka tafi ita da mama sune har Ringim garin su Babangida.

Sunje sun samu wajen mai maganin cike dam da dandazon mata zasu yi ashirun.

A zuwansu har mutum biyar ne a bayansu suma.

MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI TAKU CE
[8/25, 8:18 AM] BADA'AT IBRAHIM: Na dade ina fama da bushewar ,kaikai da warin gaba , Na gwada magungunan asibiti da na gargajiya amma babu wani sauki.

Sai wata kawata ta gabatar min da Oriflame Feminelle Wash mai dauke da lactic acid, prebiotics, hyaluronic acid, da peach extract
rayuwata ta canza.

Yanzu Alhamdullillah no more itching ,odour and dryness
Dm to get yours
Yana da laushi a fata, pH-balanced, kuma cike da sinadarai masu kare ki.

Ki huta daga wahala, ki rungumi kwarin gwiwa.

Contact me
Tru:08022059556
IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA SHA TAKWAS
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
Sabuwa:.

Sai gamu a zawaciki gida dubu.

A cikin jerin gwanon kyawawan gidajen gidan Abokin Uzairu zuchiyata suke.

Maigadine ya bu
e mana get muka shiga.

Masha Allah tsarin gidan yayi yau ga fulawowi tako ta ina.

"Maza Allah yayi yau mun ha
u ido da ido.

Gaskiya ashe kafi kyau a fili.

Am wannan ba wannan sister
inka bace da kake yawan saka hotonta ba?"
Abokin Uzairu zuchiyata ke magana da baturiyar hausa ina nufin Hausar
ar zamani anayi ana lankwasawa gayu a dole.

Ai nan shima naji Uzairu zuchiyata ashe shima ya iya.

Ni dai ina biye dasu da
aramar jakar kayanmu har zuwa babban falon gidan.

Wata dattijuwa muka tarar a falon tana zaune tana cin abincin safe dankali da
wai.

"Sagagi ba
on naka ne ya iso kamar a Kano ya kwana?"
Sasagi yayi dariya.

"Wallahi Mum nima shi ya tasheni a bacci da asuba suka tawo.
arasawa nayi muka gaisa da Dattijuwar.

Cikin fara'a ta tarbemu tana tambayar ya iyayenmu.

"Ah suna lafiya sunce ma a gaisheki Hajiya"
Cewar Uzairu zuchiyata daya koma kamar bashi ba musamman in naji yana magana hausa_ hausa turanci_turanci.
ewa tayi tace.

"Ku hau teburi kuci abinci.

Ni kam zan fita ne ma.

In kin gama Sasagi zai kai ki
akin
annenshi mata ki zauna tare dasu."
Toh Hajiya mungode sosai."
Bayan mun gama karyawa Sagagi ya shiga dani
akin
an matan gidan su kuma suka shiga gari sai wajajen azahar Sasagi ya shigo kirana zamu je yin paspo.

A lokacin muna hira da Sakina
anwarshi.

Macece mai fara'a da son hira.

Tare muka je da Sakina aka yi mana paspo suka ce gobe mu dawo a bamu kayanmu.

Muna komawa gidansu Sakina aka tarbemu da abincin rana shinkafa da miya da salak inji kanawa.

Ina ban
aki ina alwala wayata ta shiga ruri.

Har na fito wayar sai kira akeyi.

Nasan dai bazai wuce
an biki ba.

Ilai kuwa su
inne Amarya da kanta ke kirana
Ina dariya na
auki wayar tare da zama a bakin gado"
"Lolo ku dai taya ni murna gamu a Malam madori Allah ya
addara nima na shigo babban family.

Gamu dukka amman babu ke babu su mardiyya sai banji da
i ba"
Nima ina jiyo hayaniyar
an biki duk sai hankalina ya koma can wallahi.

Sukaita kar
an wayar suna sake rikitani.

Kashe wayata nayi na mi
e da hijabin Sakina a hannuna zanyi sallah.

"Sai kinyi sallah zamu ci abincin wai nifa ke nake ta jira kuma wallahi yinwa nake ji sosai"
Dariya nayi mata.

Na lura Sakina wayaiyace sosai gata da mugun saurin sabo.

Zama nayi na saka lokaci muka soma cin abincin.

"Amman bazawarace ke kamar ni ko?

Dan naga ba yarinya bace da ganinki"
Kallonta nayi saida na cinye abincin bakina tukunna nace.

Bazawarace mai yara hu
u harda
ar budurwa" id
anu ta zare tace.

"Yanzu a hakan da wannan jikin naki me kyau har budurwa gareki?

Masha Allah gaskiya kin more jiki.

Nima bazawarace mai yara uku amman
ananune.

Butulci da tozarcin
a namiji ne ya fito dani daga gidan aurena na tsallake na bar yarana.

Duk da iyayena sun tsaya mun amman al'ummar gari ban tsira daga maganganunsu ba.

Cewa suke yi wai aikina na za
a akan auren kuma wallahi ba haka bane Sabuwa.

Toh duk da dai hakan gashi wani dai auren dole zan sake yi.

Inata adda'ar Allah yasa a karo na biyu a dace."
Hmm to ameen Sakina ai mu dai mata muna ganin rayuwa.

Ni kin ganni sai jibi zan gama iddar ma.

Saina nutsu kafin na soma tunanin wani auren duk da ni mazan duk sun fice mun a kaina.

Kuma sai in dinga ganinsu a cikin riga iri
aya"
Dariya tayi tace.

"Wallahi nima hakan nake gani.

Amman fa hakan na da nasaba ne da wahalar da muka sha.

Ni dai nayi istikara zuchiyata kuma ta samu nutsuwa wallahi Sabuwa ko bacci bana yi sosai ina kai kukana wajen Allah akan wannan auren da zanyi na biyu in babu alkhairi duk yadda nakai da son inyi Allah kar ya bani damar yi"
Mun jima muna ta surutu kafin dai na gabatar da Sallah itama tayi tata sallar.

Da yamma list Uzairu zuchiyata da Sagagi suka
aukemu suka zagaya garin Kano damu sosai gaskiya kano tana da kyau sosai gasu da wuraren bu
e idanu da sha
atawa sosai har siyayya muka yi naga Uzairu zuchiyata sai facaka da ku
i yake yi.

Har kantin
an gayun maza muka rakashi ya sassai suturu masu kyau da tsada sosai abun yaita bani mamaki dai.

Nima ya sai mun dogayen riguna biyu masu kyau da takalmi.

Washegari bayan mun kar
i paspo
inmu Sasagi da Sakina suka kaimu tasha har saida motarmu ta cika kafin suka tafi.

Mun tsayar da al
awarin in sha ALLAH zan zo bikin Sakina dani za'ayi komai daya dace munyi musayar lamba ma.

Hajiyarsu ta bayar da dan
areriyar atampa tace a kaima Rakiya turare kuma a bawa Maigogul.

Wai ni Uzairu zuchiyata a ina kasan su Sasagi haka ni naga ba zuwa Kano kake yi ba?"
Hararata yayi yace.

"Kaji mun yarinya fa.

Au in zan zo Kano.

Zaunar dake zanyi in baki labari kenan.

Tunda ni gantalinku in zaku je kuna bani labarine.

Ina da abokai a kab garuwan arewa a kudu ne kawai bani da aboki.

Adam a zango ma abokinane"
Dariya kawai nayi mishi.

Wai Uzairu zuchiyata kaima kirista kenan zaka aura kamar yadda Sama ya auri matarshi?
Chapter 40 · 0% Book details