Sashe 7
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda kai kake neman rufin asiri da rashin zubewar daraja babban rufin asirinka shine ri
e Sabuwa a gidanka ka ha
ata aure da
anka kaga shikenan sai asiri ya rufu.
Har abinda za'a haifa shima anyi mishi sutura.
Amman fa shawarace kyauta muddin kana son in tafi da'ita to zan tafi da'itamman a cikin
waryar garinnan sai kab sun san waye uban cikinnan.
Ai zancan gaskiya ne saina fallasa maka asirinka uban kowa sai yasan ka haifi baragurbi "
Baba Malam ya ja numfashi yace.
"Shikenan Allah ya rufa mana asiri baki
aya.
Sabuwa zata zauna kamar yadda aka bu
ata.
Shikenan ko?"
Cicib yace.
"Ciki lafiya baka lafiya.
Maigogul tashi maza muje kasan su Lantana suna Hotel suna jiranmu zamu kaisu Ges house din Mai nasara.
Da gayya yayi wannan maganar domin Baba Malam ya san da gaske su kawalaine."
ewa suka yi sukai ficewarsu ni kuma na bisu da idanu sama da
asa Allah bai bani ikon nayi musu ko na tanka ba.
Nima naji da
in hakan ta wani
angaren ko dan in cunkusama Babangida ba
in cikin da abadan bazai mance dani ba.
Ta wani
angaren kuma zuchiyata cike take da taraddadin abinda zai je yazo.
"Ke tashi muje ciki"
ewa nayi ina biye dashi har zuwa cikin gidan.
Ganinmu yasa mazan gidan duk suka daddare kowa ya nemi hanyar waje.
ofar
akin Malama Babba yayi sallama ya shiga nima nabi bayanshi.
Babangida yana
akin ya ri
afafuwan mahaifiyarshi yana bata ha
uri ita kuma ta ha
e kanta da guiwarta tana shar
ar kuka.
Jin shigowar Baba Malam yasa duk suka juyo a firgice.
Ganina yafi furgitasu fiye da ganin shi a toh.
"Tashi ka fitar mun a gida yanzunnan, mutumin banza mutumin hofi.
Da mugun sauri Babangida ya fice har yana buga kanshi a
ofar fita.
"Ke kuma ki zauna tare da Surukarki.
Sannan ki bu
e kunnanki da kyau ki jini.
Ba'a yawo a gidana, ba'a saka
ananun kaya, ba'a shaye_shaye, ba'a harkar dabanci.
Wannan wu
ar dake soke a jikinki ki mi
o mun ita yanzunnan"
A_a nifa gaskiya ba zaka wani tusani a gaba da irin wannan fa
an ba gaskiya.
Dan wallahi ko a gida ba'a haka dani"
Wata tsawa naji daga kaina.
MRS BUKHARI "
Hmm abun ba'a cewa komai sai dai muce Allah yasa mu dace Ameen
[8/14, 7:22 AM] +234 802 205 9556: https://chat.whatsapp.com/IUKFTeul76p2VaAvQ5nk0U?mode=ac_t
IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA HU
INA MI
A SA
ON GAISUWA A GAREKU MASOYANA NA FA
IN DUK DUNIYA.
A INA ALFAHARI DAKU SON SO
Ina godiya ga Allah daya bani damar rubuta muku wannan littafi mai cike da
umbun darasi.
Wannan littafin ya ha
ani da manyan matan da zatona bai zaci ko kusa dasu zan iya zuwa ba.
Amman sai gashi sanadin rubutu Allah ya ha
Hajiyoyi son so.
LABBAI TACE TANA GAISHE DA
AKIN SHARSHI SON SO
"Kul kika sake bu
e bakin ki kice zaki yima mahaifinmu rashin kunya.
Duk fitsararki ki tabbatar kin ajjiyeta zuwa ranar da Allah zaisa ki bar gidannan.
Bar ganin Babangida ya zubar da mutuncinshi a idanunku mu masu mutuncine.
Kuma ko banza ya fiki da tarbiyya daga ke har uban naki"
Wawo ne yake fa
amun wa
annan maganganun cikin muryar kuka da hargagi.
Baba Malam ya dubeshi bai iya cewa uffan ba shi dai.
Ni kuwa sai hararar Wawo nake yi ina
unni harda murgu
a bakina.
"Sabuwa nace ki kawo wu
ar jikinki ki kuma nutsu nan ba gidanku da kika saba rayuwa babu burki bane"
Ba wai dan tsoro ba wallahi na dai ga damane na zaro wu
ar na mi
a mishi.
"Wawo kar
a ka ajjiyeta a wajenka tukunna"
Yana fa
an haka ya saka kai ya fice ba tare da ya kalli kowa ba.
Daidai lokacin Malama Babba ta zuba guiwoyinta a
asa ta fashe da sabon kukan tashin hankali da ba
in ciki.
"Allah ya isa tsakaninmu daku.
In sha Allah kamar yadda kuka tona mana asiri sai kunyi wula
antaccen
arshe mai munin kwatance.
Tana kaiwa haka numfashinta ya
auke.
Wawo dake kaina a tsaye ba shiri ya yarda wu
ar hannunshi.
Ya shiga jijjigata yana ambaton sunanta.
"Wawo Lafiya meke faruwane?"
Malama
arama wacce ta iso a gigice take tambayarshi tun kafin ta iso.
Tana shigowa taga irin halin da Malama Babba take ciki.
"Ohh wannan lamari ya kwa
Bari in kirawo Ramadan maza a kaita asibiti."
Da sauri ta fita.
Ni dai ina tsaye
erere ina
are musu kallo ko a kwalar rigata, haka maza biyu suka shigo suka kinkimeta suka fita da'ita.
Na saka hannu na
auki wu
ata na mayar da'ita
uguna.
Sai a lokacin na nemi kujera na zauna shiru.
Na waiga ina neman soket ai kuwa na hango shi ta bayan
ofa harda chaja a jiki na ma
ala wayata dan a mace take mus ina son kuma inyi kira.
Malam Baba:.
yar ya fito daga cikin
akin har wani duhu yake gani.
Yana zuwa tsakar gida yaga Babangida ya tsugunna a daidai
ofar
arayinshi yana dakon fitowarshi.
Malama
arama tana zaune ita da Alawiyya da Ma'u
an matan da suka rage a gidan kenan.
Turus Baba Malam yayi ya shiga
arema Babangida kallo yana ha
iyar zuchiyarshi.
Babangida ya rasa da irin gwalagwalan kalmonin da zai soma ba Baba Malam ha
uri dan yasan mutumme shi mai zafi, gashi da kafiya, da mugun ri
Ganin tsaiwar tayi yawa yasa Malama
arama ta
arasa wajen.
"Malam lafiya kake tsaye baka shige ba?"
Sai lokacin yayi ajjiyar zuchiya.
"Kinga Babangida ya fitarmun a cikin gidana ya tarkata duk komatsanshi ya fitarmun a gidana.
Wannan gidan ya zama shi da shi sai hange, na cireshi daga yarana na barranta kaina dashi babu ni babu shi har gaba da abada"
Kafin Malama
arama tace wani abunne ta jiyo Wawo na ambaton sunan Malama Babba a gigice shine taje taga halin da take ciki.
Babangida na ri
e gam da
afafuwan Baba Malam har aka fito tiri_tiri da Malama Babba.
Da idanu Babangida da Baba Malam suka bisu ko wanne da abinda ke zuchiyarshi.
Malama
arama ta sake dawowa da sauri wajen hannunta ri
e da hijabi.
"Malam ya kamata in bisu ina neman izinin ka"
"Babu inda zaki je yaranta zasu kula da'ita.
Ki aiki Alawiyya ta kirawo mun magajin malam da Jamilu, da ja'afaru suzo yanzu "
A sanyaye ta bar wajen ta aiki Alawiyya kiransu magajin malam bisa umarnin da aka bata.
Har suka zo Babangida na ri
e da
afar Baba malam sai kuka kawai yake yi amman ya kasa furta kalma.
"Magajin malam ku kinkimi Babangida ku jefar dashi a waje.
Ka ha
a mishi kayanshi ka jefar mishi"
Baba malam ya fa
a a raunace tamkar baya son abinda yace a aikatan.
Malama
arama tana gani tana ji bata da ikon cewa uffan.
Sai korar su Alawiyya ciki tayi kawai.
Haka gardawannan suka
are Babangida a
afar Baba malam da
yar suka fice dashi.
Baba malam har da zai shiga ciki sai yayi waje shima.
To kunsan gardawa babu wanda ya fisu sha
iyanci da
eta, suna fitowa suka cillar da Babangida kamar Yadda Baba malam ya umarcesu.
Malam Baba da kanshi ya shiga shagon kwanan su Babangida su Ashiru da su Abubakar suna kwance Baba malam ya shigo ya ce.
"Waccece jakar Babangida Habu?"
Jikin Habu na rawa ya nuna mishi jakar tashi a gefen katifarshi.
Baba malam ya kinkima ya fice da'ita ya cillama Babangida dake wajen da aka jefar dashi Kawu Manga yana ro
onshi akan ya tashi.
Jakar ta sauka a kusa da
afafuwanshi yana
arin juyawa ya shiga gida kawu Manga ya tareahi.
"Yaya wannan tonan sililin kuma da kanka zaka yi.
Yanzu daka koreshi ina kake son yaje.
Hannunka baya ru
ewa ka yanke ka yar, duk lalacewar Babangida naka ne dole sunanka na ma
ale a sunanshi."
Kallonshi Baba malam yayi tare da dafa kafa
arshi.
"Manga kenan.
Har tsohon
an bariki mai shan sigari da zuwa gidan rawa, da zango ba
i a ce in an koreshi ina zashi?
Ga
an mata nan birjik a bariki irinsu Babangida suke nema.
Tonan silili kuma da kake fa
e har ya wuce wanda iyayen yarinyar da yaima ciki sukai mana
azu?
Yarinyar fa tana cikin gidana damu da ita mun ha
u har abada ko mun
i ko munso tarihi bai isa ya goge wannan lamarin ba"
Hawayene suka zubo a guraben idanun Baba malam lamarin daya gigita
anin nashi kenan.
Sai rirri
eshi yayi ya shiga dashi ciki.
Duk da yana ta cewa.
"Manga zan iya ka rabu dani tuni na amshi
addarar ai tunda har yarinyar na amsheta zata zauna damu."
"A_a Yaya muje dai in kai ka"
Sai da ya ajjiyeshi a bakin gadonshi kana yace.
"Zan ri
e Babangida ya dawo hannuna ya zauna da su
asimu."
Malam bai ko kulashi ba, dole ya fice.
A cikin wannan daren a cikin gidansu Babangida babu wanda ya runtsa tun daga kan yaran dake gidan, almajiran malam da akayi komai a gabansu, har zuwa wa
anda suke da aure ko wanne yana kwance a gado yana tubkewa da warwarewa.
Malama Babba kuma tana gadon asibiti ana mata
arin ruwa, kukan da take ta faman yi ne yasa akai mata allurar bacci dan ta samu nutsuwa.
Sa'a da Wawo, da Ramadan ne a wajenta
Sai faman waye_waye suke yi a tsakankanin junansu.
Hatta jefo Babangida da Malam Baba yasa akayi tuni labarin ya isarma dasu Sa'a.
Baba malam kuwa da
yar malama
arama ta dinga rarrashinshi da bashi kalma da tunasar dashi ha
uri da rungumar
addara duk muninta kana ya sauke nannauyan ajjiyar zuchiya ya amshi abincin yacinye kamar yadda dai ta bu
ata.
Amman dai maganar bacci babu a sallayarshi ya kusan kwana ga zazza
i mai
an karen zafi a jikinshi da
yar yake janyo numfashi daga huhunshi, kanshi ya
auke akwai tulin tambayoyi daya adanasu yana jiran Babba ta bashi amsarsu.
Babangida:.
Tunda ya shiga
akin kwanan su
asimu yaron Kawu Manga yayi shiru akan katifa yana tunanin yadda yayi alalan gero ya kwa
e mishi a bariki.