Sashe 25
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zubewa yayi a kujera ba
in ciki goma da ashirin ya ha
e mishi.
Sai da Ramatu ta
araci surutunta kafin ta shigo
akin.
"Lafiya ka dawo alhalin lokacin dawowarka cin abincin rana bai yi ba?
Kaga ni ko cefanen banyi ba ma wanda zan aika ya siyo mun kayan miya na rasa kuma yaran waccan matar naga basa gidan.
"Wacce matar kike magana akai Ramatu?"
Yayi tambayar cikin tuhuma jin kamar muryarshi a
ace yasa ta ha
iye maganarta.
urum
ar Shuwa ta shigo
akin da shirinta tsab na fita uunguwa.
Zama tayi a kujera.
"Sannu da dawowa?"
"Hmm yauwa sannu"
Sai ta
anyi murmushin dole kafin tace.
"Dama yanzu na fito zan le
a makaranta in sanar maka Mama ce ta kirani wai tana son ganina da gaggawa shine dama"
ur yayi mata da idanunshi kamar yana karantar wani abu daga motsinta.
"Amman bana hana a dinga biyo ni makaranta ba.
Shin wayar hannunki meye amfaninta da ba zaki kirani ba?"
"Allah ya huci zuchiyar mijina da girman kujerarka.
Wayarce babu kati shi yasa wallahi.
Aimun afuwa"
Sassautowa yayi ka
an.
Hannu yasa a aljihu ya ciro dubu guda ya mi
a mata.
"Kar kiyi dare kinsan ke zaki kar
i girkin dai yau ko?"
Murmushi tayi harda wani kallon gefen da Ramatu take tako tsume.
Sai ta saki murmushin kissa.
"Ni ko nasan ni zan kar
i girki Jannati.
Ai kamar yadda kake zumu
in zagayowar kwanana nima inayi.
Ko zaka bani ku
in cefanen nayo a gida dana dawo girki kawai zan
aura"?
Hannu yasa a ajjihu ya ciro dubu biyu ya bata.
"Me kake so to a girka?"
Saida ya
an yatutse fuska kafin yace.
"Tuwo zaki yi miyar ku
ewa
anya kisa nama kona
arri biyar ne na gaji da cin shinkafa shinkafa "
ewa tayi tana dariya.
"An gama harda kifi ma zan ha
a in saka maka.
Ni saina dawo.
Ramatu na fita"
Ciki ciki Ramatu tayi mata saita dawo.
Ledarta data ajjiye a
ofar
akin ta
auka yara na biye da'ita taima matan gida sallama.
Gidan dillaliya ta shiga.
Tako yi katari babu kowa a gidan dillaliya kamar ma fita zata yi.
ar Shuwa kece da hantsi haka ta samu kenan?"
"Uhm dillaliya duk wanda kika gani a gidanki ai siya ko siyarwa yazo yi.
Tukunna ma dan Allah an samu kulolin kuwa?"
Dillaliya tace.
"Bana kuloli sunyi wuyar samu wa
anda na samu gaskiya masu tsada ne irin na
arfennan dubu har
ari da goma.
Jiyannan kishiyarki ta siye su wallahi.
Idanu
ar Shuwa ta zare harda dafe
irji ta furta.
"Na shiga uku.
Kikace fa dubu
ari da goma kuma Ramatu ta siye dama Ramatu na da ku
i haka?"
Dillaliya ta fashe da dariya tace.
"Ki dai zauna ta fiki fada.
Kinga tun lokacin da kika ha
o kan kulolinki duk kika siyar
ayar mai shegen tsadan saida nace miki kada ki siyar amman kika
i ji.
To ga kishiyarki tasai wa
anda suka fi naki tsada kuma babu mamaki dan tasan kina da sune.
Wa
annan fa in sababbine zasu iya yin
ari hu
u ma"
ar Shuwa duk saita ru
e abubbuwa suka ca
e mata goma da ashirin.
Atampopi biyu ta zaro ta mi
a ma dillaliya tana ha
iyar yawu.
Bayan dillaliya ta gama jujjuyasu saita bu
e jakarta ta zaro dubu sha uku ta ba
ar Shuwa.
"Haba dillaliya bafa kayan sata bane.
Ya atampopina masu tsada zaki mun haka?"
in ta mi
a ma Dillaliya ita kuma ganin haka yasa tace.
"Kai da
ina dake gajen ha
uri yanzu iyakar abinda ke wajena kenan.
In kika dawo ki biyo
Allah bashi na sama miki wasu kulolin kinga sai mu wanye.
Dariya
ar Shuwa tayi tace.
"Dillaliya kin yarda dai ina binki bashi ko?"
Dariya suka saka duka.
A tare suka fito har titi daga wajenne kowacce ta kama gabanta.
Rai babu da
ar Shuwa ta shiga gidansu da sallama an je munafurci.
MRS BUKHARI
Gobe bazan samu zarafin turowa ba haka jibi ma sai zuwa talata in Allah ya kaimu cikin masu rai
Aimun afuwa bani da lafiya ne yanzu haka ma daga asibiti muka dawo.
Nagode sosai son so
[8/18, 7:50 AM] BADA'AT IBRAHIM: IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA SHA BIYU
*KUYI HA
URI BA KULLUM ZAKU DINGA SAMU BA HAR SAINA SAMU LAFIYA NAGODE SOSAI*
SABUWA:.
Idanuna ban bu
esu ba har saida na jiyo amon muryarsu Mardiyya.
Malama ta fa
o jikina tana kiran sunana.
Naji jikinta kau da zafi.
Da sauri na mi
e zaune kaina ya wani mugun sara mun har saida na dafe.
Mardiyya bata da lafiya ne Malama?"
Dawowa suka yi kusa dani dukkansu sai tatta
ani suke yi.
"E Ummi bata da lafiya mura da zazza
i take yi amman Baba ya siyo mata magani.
Yace ma da yamma zai kaita asibiti.
Ummi ina kikaje dan ALLAH kada ki sake tafiya ki barmu"
Murmushi kawai nayi musu.
A
a'u yace.
"Maman Fatima kullum saita dake mu kuma taita tsine miki Ummi."
Adama tace.
"Zata rina.
ar abu ta kazan...
Zan rakaku gidan in zaku koma wallahi sai munyi kare jini biri jini da'ita dan Yar Shuwa zuma ce sai da wuta."
Nan wannan yace wannan wannan yace wancan.
Ni dai ina ma
ale da yarana.
"Ummi baki da lafiya ne kin rame sosai?"
Mardiyya bani da lafiya tun ranar dana barku ina kwance ne a asibiti ko gane wanda yake kaina bana yi."
Nan yaran suka shiga aikin yi mun sannu da jikina.
Rakiya ce ta aiko ai kiranmu dukkanmu.
ewa mu ka yi muka
iba yuu zuwa gida.
Gaza na tsakar gida ya gwafe sai wanke kaya yake yi.
Ga wasu lesuka ya dauraye harya shanya.
Naga ga wata mata mai kama da
an daba taci riga da wando ta
ame a zaune a gefenshi tana ta shafa kan Rahine.
Ga magina a cikin gidan sun tayar da ginin
aki harma an gama zance dan baifi bulo
aya za'a
aura ba a kashe ginin.
"Allahu Akbar kaga Lolo Sabuwa mai sabon aiki ba ehh ashe kin samu kanki yarinya kin waiwayo gida?
Bafa zan
oye miki ba gara da kika dawo duk tsiya ku mata ne kar ku sake ku shiga bariki gara ku zauna ehh a gabansu Rakiya kuyi duk wacce zaku yi.
Duk da ehh na sani da gabansu da Bariki duk
aya amman ko yayane zasu yi muku garkuwa dai"
Maigogul dake zaune akan turmi yana yanka nama yace.
"Loko kizo ki shirya su Adama sui miki rakiya gidanki dalilin kiran da Rakiya tayi miki kenan tun kafin uban mijinki yazo kinsan zaice miki ki koma
akinki dai kafin a gama shari'ar da kika nace"
Na bu
e baki zanyi magana Gaza ya daga mun hannu tare da tsame hannunshi a wankin.
Wu
a ya zaro a kugunshi ya shiga kartawa a wani
aton dutse da muke zama.
"Inaaa wallahi Allah daya ne Lolo ba zata koma gidan wancan
an akuyar ba.
Ko abinda ya faru a kotu wallahi Ni Gaza dan bana gidannane da bazai faru ba.
Nifa zan kashe Babangida uban kowa ma ya huta wallahi.
Ehh jibi yarinya yadda ta fita hayyacinta har ta gudu ta bar gida yanzu ta dawo ace zata koma.
Ai ko shine autan maza ehh gara ta zo ta zauna tunda ba dole bane sai tayi auren ba.
Dattijo a wannan karon fa Babangida zai iya rasa ranshi in baiyi sakinnan ba, wai anya kuwa ba'a caca aka ciyomu ba kuwa?
iyayyar da kuke ehh mana tun muna yara ai ta isa.
Ke Lolo ki shiga ki zauna ki bararraje."
Maigogul yace.
"Inta bararraje kai zaka
auki nauyinta ashe ko?"
"To saime tunda kai ba iyawa zaka yi ba saita rataya ai a wuyana.
Su kuma wa
annan yaran su bar gidannan tun kafin in yankasu Wallahi kar su sake zuwan mana gida.
Ku kuzo ku fice kafin in yanke ku ehh"
Da sauri ya nufo kanmu.
Matar dana gani a gefen Gaza da bansan wacece ba itace tayo carab ta ri
e wu
ar tana magana da muryan dabanci.
"Ahh huce Gaza ai su yarane kuma basu da lefi a kan komai.
Zasu koma shima ubansu bazai bari su dawo nan ba.
Eh su Maigogul a dinga sassauta musu iyayene koma yayane eh ba zaka so mu haifi Maigogul
arami yazo yana sa'insa damu ba"
Kaina a
aure cikin rashin kuzari nace.
Gaza wacece wannan
in?"
Ihu yayi da wu
a a hannunshi yana jujjuyawa kafin yace.
"Wallahi aure nayi fa Lolo da aurena na baro gidan yari ma kinji rabo.
Kin ganta nan
ar amana ake fa
a miki mace mai ha
uri da kulawa.
Kayanta nake wankewa ma kuka shigo.
Wallahi baki ga kulawa ba lokacin ina kotu harda nama take kawo mun.
Allah kin ganta da aikinta gandiroba ce mai tsaron
an balaja'u.
Idanu na zare kawai ina mamaki.
Rakiya tace.
"Ai sai ku koma tunda Gaza ya
aure miki baya zaki bijire mana."
"A_a kada ki ja magana Rakiya a bijire take fa dama.
Wai yau aka saba wannan rikicinne.
Ku dan abu ta kazan...
Kuzo ku bar gidannan nan ai ba gidan ubanku bane"
A gigice Mardiyya ta ri
e hannun
annenta suka fita.
Juyawa nayi na bisu a baya na jasu zuwa gidansu Adama.
Ina jiyo ihun Gaza yadda kuka san mahaukaci wallahi.
Yaushe ma dan Allah
walwata zata huta a gidanma.
Maigogul sai donna zagi yake yi shi kuma, girki ma yake yi yau a gidan.
Ku zauna anan nima yanzu zan dawo"
Nan na barsu na koma ciki na tadda matar Gaza a cikin su Adama a
akin Rakiya harda Gazan sai labari suke ana dariya.
"Lolo kinga gini inayi ko?
Madamsy nake ma gini kinsan bata tare ba har yanzu tana kwana dasu Rakiya ne."
Allah sarki Allah ya baku zaman lafiya"
Murmushi tayi tare da cewa.
"Ameen ai Lolo tun a gidan yari Gaza yaita bani labarinku
Sai bayan da mukai aure ya fito sai muka zo muka tarar ba'asanma inda kike ba.