Sashe 13
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni kuma tea kakkauta na ha
a cikin
aton kofi, na saka lokaci a cikin kular da aka sha
o mun da lafiyayyar jallof mai nama da kifi.
Sosai na zage ina cin abincin.
Na jiyo Rahama tana ta dura ashariya a tsakar gida.
Ban dai ji muryar kowa ba halamu ya nuna wani abun ta gani shi yasa.
Muryar Baba malam naji yana garga
inta akan ba'a mishi hayaniya bare ashariya a gida, ta kiyaye in ba haka ba zata koma inda ta fito.
Daga nan na jiyo takun tafiyarshi zuwa
akin da nake.
A bakin
ofa ya tsaya.
"Sabuwa an kawo miki kayan shayi da sabulai?"
E an kawo gasu nan"
"Akwai wani abu ne da ake bu
ata wanda ban siyo ba?"
Shiru nayi ina nazari gaskiya yayi
ari ya sai komai da komai ko
an halak albarka.
A_a babu a yanzu dai"
"To shikenan gobe za'a soma miki naman gashi.
Ki zauna da shirinki kina yin arba'in zaki tare a gidanki.
Allah zai rufa asiri ko babu yawa ni zanyi miki kayan
akin sai ki sanar ma iyayenki"
Nan ya tafi ya barni da mamaki baki a hangame jin wai zai mun kayan
aki.
A idanunshi ka
ai inna kallla ina hango
iyayyar da yake yi mun, amman duk da haka yana
arin lallai sai Babangida ya aureni.
Murmushi kawai nayi naci gaba da kora tea.
Malam Baba:.
Daga wajen Sabuwa kai tsaye
akin Malama Babba ya wuce.
Suna zaune ita da Yaya Hanne suna tattaunawa dangane da batun haihuwar Sabuwa suka jiyo muryarshi da ma abinda suke sa
awa mummuna.
Basarwa yayi tamkar bai ji ba dan ko a fuska bai nuna ba, Malama Babba kuma sai tasha jinin jikinta.
Ganin babu damuwa a fuskar Malam yasa ta fito da fara'arta shi kuma ya riga da yaji komai murmushi kawai yayi.
"Yauwa Babba batun auren Babangida da Sabuwa ne.
Ki fa
a ma
anki ina neman dubu
ari biyu a hannunshi kafinnan kafin sati uku.
Kafinnan kuma ya kawo ku
in ragon da za'aima
arshi hakika nera dubu talatin cib.
Ku kuma mata ta
angarenku sai ku soma shirye_shiryen biki"
Mamaki yasa Malama Babba ta kasa rufe bakinta data hangameshi hangangan.
Har Malam ya kusan barin
arayin sai taga ya juyo.
"Af Babba na mance.
Zai soma iya fara neman gidan haya tun yanzu kinsan gidajen haya tsada suke yi"
Dole ta ha
iye malolon daya tokare ma
oshinta murya a dashe tace.
"To Malam zan fa
a mishi sa
onka."
aki ta shiga ta zauna da
as a kusa da Yaya Hanne.
Sai salati kawai suke yi a cikin wannan yanayin Babangida ya shigo da sallama ya samesu.
Yasan baya raba
ayan biyu shi yasa ma bai tambayesu meke faruwa ba.
"Babangida kaga dai abinda ka jawo mana yanzu muna ji muna gani zaka auri wannan yarinyar maras tarbiyya ta zamema uwar
anka.
Wannan wanne tarihi Malam yake son kafa mana mai zafi haka.
Yaya Hanne duk wani shirinmu ya rushe ki duba sunan uwarmu ya saka ma yarinyarnan sabida ya nuna ma
arama iyakata"
Babangida ya razana sosai da wannan labari daya riskeshi.
Har
asan zuchiyarshi baya jin ko
igon son Sabuwa face zallar sha,awarta.
Manufarshi shine cin moriryar ganga kawai kamar yadda akema duk wata karuwa.
Sai gashi yaci biredi yana tunanin ya yaga leda ashe ledar bata yagu ba.
Yafi kowa sanin rashin tarbiyyar gidansu Sabuwa shi a iyakar saninshi ma bai ta
a ganin gida maras tarbiyya da kowa
an iskan kanshi bane kamar gidansu Sabuwa ba, wai ashe Malam Baba zai yarda a auro Sabuwa a matsayin surukar gidan malamai gaba da baya?
Tunaninsu duk barazanace duk da sun san malam kaifi
ayane amman duba da tarbiyyar gidansu Sabuwa yasa suke tunanin ba za'ayi auren ba"
Iska ya busar yana jin wani zazza
i_zazza
i na buso mishi.
"Saratu ku kwantar da hankalinku.
Gobe ki tambayi Malam zuwa
auyensu in ya barki zamu je a motata.
Inma hagu ta
i yi zamu koma dama.
Kinsan Allah Babangida bazai Auri wannan yarinyar ba.
Kuma dena damun kanku"
"To Yaya Hanne ai bazai ta
a barina zuwa
auyansu ba sabida yasan abinda zai kaini.
Kuma kinsan kafiyar Malam kuwa?
Balle wannan abun yadda ya
aukeshi da zafi.
Kuma duk ya fimu tsanar Sabuwa da danginta ma."
Yaya Hanne ta dafa Malama Babba tace
."zanzo gobe zaki ji zuwa da dawowan Saratu.
Kai kuma saika kiyaye gaba kana ganin halin da kasa mahaifiyarka a ciki.
Gata da kishiya sun samu abun goranta mana marar goguwa."
Shi dai Babangida yama kasa cewa komai, zuchiyarshi sai tu
a mishi take yi.
Duk duniya babu wanda yake so sama da sabuwar budurwarshi wadda a lokacin ita ce a gaba.
Duk da baya jin aurenta, amman tana da dukkan abinda yake bu
ata a jikin mace.
"Ka fasa bankinka ka ciro dubu talatin zan kaima Malam ku
in sayen rago kamar yadda ya bu
ata"
Cewar Malama Babba.
Haka dole Babangida yayi abinda Malam yace musu.
Malama Babba taje ta sameshi ta bashi ku
angaren Babangida yamma nayi ya isa majalisarsu nan akaita kacancana zancan masu zugashi ya aureta ya koya mata darasi sunfi masu cewa kada ya aureta yawa.
Ya gamsu da ya aureta yai mata wula
anci na fitar hayyaci yai mata sakin wula
anci.
Murmushi mugunta yayi da ya hango irin rashin mutuncin da zaiyi mata.
Sai yaji hankalinshi ya kwanta a sauwa
e zai koyar da'ita darasin rayuwa.
Washegari."
Malama Babba tai ta jiran Yaya Hanne ba ita tazo ba sai wajajen sha biyun rana.
Abunda tazo mata dashhi yafi
arfin tunaninta bata ta
a zatin haka ba.
"Kinga wannan maganin ?
Kina zuba ma Malam a abincinshi wallahi zancan wani aure ya
are.
A ta
aice duk taurin kanshi sai yadda kika yi dashi Allah"
Jikinta da hannunta har rawa suke yi ta amshi maganin.
A ranta ta gamsu kota wanne irin haline da dai a auro Sabuwa gara ta kauce hanya.
"Amman Yaya Hanne babu abinda zai sameshi ko?"
"Babu abinda zai sameshi.
Ke dai ki saka mishi maganarnan a kasheta kowa ya huta"
Haka ta amsa akan nan da kwana biyu in girkinta ta zago zata zuba mishi."
SABUWA:.
Sassafe Malama
arama tamun wankan jego, tayi ma jinjira wanka, Rahama kuma ta wanke kayan da muka cire har da nata.
Ina daga gado ina cin tuwo Rahama kuma tana waya dasu Rakiya tana sanar dasu halin da ake ciki biki saura kwana talatin da bakwai kenan.
"Rakiya inaso kije ki samu Zahira ta gidansu Malam Bala ta ha
o mana magunguna zamu biyata daga baya sabida a tari abun da wuri kunga bamu da lokaci"
"To ba zuwan bane matsalar ba.
Kuma nasan Zahira zata baku bashi.
Waye zai kawo muku gida babu kowa sai Uzairu zuchiyata kuma kun dai san halin wannan kafaffen tsohon."
Rahama tace.
"Aba Uzairu zuchiyata ya kawo in yazo
ofar gidan ya ba almajiran gidan zasu kawo nana."
"Rakiya tace.
"To shikenan zanje yanzu, dan dama gyalena na hannuna inaso zanje dubo Adama ne jikin dai ya
i ance kishiyoyinta sun rarrafa sun kaita
aramin asibiti kuma ga ba ku
i.
Da
yar na ha
a dubu biyu su Sadiya suka harha
a mun shine zanje.
Zan soma zuwa wajen Zahiran tukunna"
Da haka sukai sallama.
"Lolo kinji jikin Adama yayi tsanani kishiyoyinta nema suka kaita asibiti.
Ni dama gida Rakiya ta dawo da'ita duk da gidanma babu da
i.
Inma ta dakkota abinda zata ci shine aiki.
Amman wallahi da kashe auren akayi da sai yafi.
Kwananta nawa dama a gida tayo yaji da kanta yinwar gidan da rigimar gidan yasa ta kwashi jiki Aisha ta rakata ta koma
akinta."
Ai da tana jin magana da tuni ta kashe wannan
addararren auren.
Allah dai ya bata lafiya.
Amman Rahama ni da an bar wani maganin matan.
Ni ba auren soyayya ba ba komai ba ina ni ina wani shan magunguna azo a barni da biyan bashi."
Rahama tace.
"Ai ko ba aure zaki yi ba yadda kika haihunnan yana da kyau kiyi gyara sosai.
Ki bar ganin irin auren da zaku yi kenan.
Sanda zai lalla
o ya biyo dare mu muna ina?
Su Labbai su Adama da Layuza duk ba irin auren da suka yi ba kenan?"
Haka dai mukaita hirarmu muna daga
aki.
Da yamma sai ga kunun kanwa da naman gashi sha
e da kwano naci naci har saida na ture.
Ina samun kulawa a gaskiya fiye da tunani.
Kullum sai naci naman gashi, ga magunguna Rahama sai durkamun take yi harda nasu tsugunno a gaushi duk inayi.
Ranar suna aka yanka mun katuwar tinkiyata a soye marau aka kawo mun halamu sun nuna ko tsoka
aya basu
auka ba.
Ni dai nasa Rahama ta raba nama gida biyu aka kira Uzairu zuchiyata yazo
ofar gida Rahama ta bashi ya kaima Rakiya harda dubu biyar na bashi dan Adama tana gida auren nata ya mutu ga jinya har yanzu bata warke ba."
Malama Babba:.
angaren Malama Babba tayi iyakar yinta Malam yaci wannan maganin a ranar da yaci sai batai mishi maganar ba sai washegari ta tareshi da maganar suna kwance.
"Malam yanzu wai da gaske kake yi yaronnan Babangida shi zai auri wannan yarinyar
ar marasa tarbiyya?
Ka duba watan yarinyarnan ta shiga na gomaa kenan a gabanmu mahaifinta kawaline kuma maras mutunci yanzu duk girma da darajar wannan gidan namu mai daraja da surukan da yaranmu suka auro daga gidan malumta a rasa wacce za'a gaiyato cikin haular sai Sabuwa?"
Tsam yayi yana kallonta.
Tunda ta iya tunkararshi da wannan maganar tabbas yasan akwai abinda take sa
awa abinda yaji suna fa
a ta aikata kenan.
Sai yayi
arin gwadata ta hanyar cewa.
"To yaya za'ayi
anki ne ai ya jaji
o mana ita.
Sai nake ganin kamar dashi da ita
waryar sama ke dukan ta
asa.
Ko wacce
warya da abokin burminta, in banda abinki mugu ai shi yasan makwancin mugu, ba'a abota sai hali yazo
aya"
Yayi shiru tare da kafeta da idanu yana karantarta
"Malam bambamcinsu a fili yake.
Kai mai mutuncine, malami mai koyar da al'umma.
Ka duba makarantarka
alibai nawa garemu muna ba mutane karatu harda tarbiiya.