Sashe 31
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan al'amarin ya faru mu barshi a
ddarar da bawa bai isa kauce mata ko nuna wayonshi ba."
Hannu Baba Malam ya saka a aljihu ya ciro takaddar saki ya mi
a ma Kawu manga.
"Wannan takaddar sakin Babba ne.
Tuni na rubutata ina jiran irin wannan ranar domin nasan zata zo.
Babba in tana so taci gaba da zama a gidana wallahi bazan hanata ba ai itama gidanta ne.
In kuma a gidanka zata zauna in ta gama iddarta ka aureta ni zanfi son haka.
Wala Allah ka gane wacece Babba daga lokacin da zata tarwatsa maka ahalinka.
Maganar yafiya ma Babangida Manga mu jingineshi a gefe.
Yaron da bai gaji da neman Magana da saka mutane a uku ba shi kake nemama gafara?
Ince gobe zaku naushi hanya aje a
auro mishi aure ko?
A hakanne kake godona saina janye furucina akanshi ko?
To inanan akan bakana in bai gaji ba nima ubanshi ban gaji ba.
Ni zan shiga gida"
Ya shige gida ta bar Kawu Manga a tsaye da takaddar sakin Malama Babba.
an kuka kenan mai jama uwarshi jifa.
Da sallama ya shiga cikin gidan har zuwa babban falon nashi.
Da Malama Babba suka ha
a idanu ko wanne cikinsu da abunda yake sa
awa a zuchiyarshi.
Waje ya samu ya zauna ya jima a zaune kafin ya mi
a ma Malama Babba wannan takaddar wanda bata da bu
atar bu
ewa balle tasa a karanta taji saki nawa ne.
a tasan tayi rashin masoyin da babu wanda zai iya maye mata gurbinshi abadan dan malam guda ne harda
ari.
Kuma tasan cewar Malam yayi ha
uri da'ita kuma yayi mata gata daya
aurata a gwadaben karatu yau gashi malamace ta addini.
Gauron numfashi ta ja data ga halamar tunaninta na son ya mayar da'ita baya.
"Allah yasa hakan shine mafin alkhairi.
Amman ya janye furucinshi akan shi Baban nawa?"
ar bakin Sa'a sai cewa tayi.
"Mu muna ta taki.
Ke kina ta wannan marar kirkin yaron wanda baisan mutuncinki ba.
Harfa yanzu bai daina halinshi ba.
Ni bikinshi ma bazanje ba dama ke kika tursasani tun farko amman tunda har yayi miki sanadiyyar aurenki da mahaifinmu nifa na fita sha,aninshi dana iyalanshi kuma.
Sannan kai ka sani Babangida na tsani dukkan abinda ya shafeka da iyalinka.
Kuma ko ana ha maza ha mata Sauban bazai ta
a auren Mardiyya ba narantse maka da Allah bazan ha
a iri da Sabuwa ba a rasa wa za'a li
a mana sai
ar gaba da fatiha?
Yarinyar da sanadinta uwarmu ta rasa aurenta, girmanta, gidanta, dama lafiyarta
mrs Bukhari
Aimun afuwa ba zaku jini ba sai ranar asabar ko monday in sha Allah
Dan Allah aimun Uziri dole ce tasa
[8/21, 2:25 PM] BADA'AT IBRAHIM: IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA SHA HU
Saukar mari taji a kuncinta Kawu Manga ya falla mata.
"Wai Sa'a baki da hankaline ina kike barin iliminki da tarbiyyar da aka baki ne?
Ya
an uwanki ido da ido ki dinga nuna
in kininshi.
A tunaninki dan bata hanyar aure ya samu Mardiyya ba zai
ita ne?
Ki bar ganin yana zafafa
iyayyarshi ga uwarsu dasu kansu.
Nayi imanin a yanzu da Sabuwa zata dawo cikin rayuwarshi zai fi kowa farin ciki da samun nutsuwa kuma in fa
a muku soyayya zai nuna ma matarshi sosai.
Ai abinda ya faru tuni ya riga daya faru harma ya wuce tunda yau ina Sabuwan take? .
In Sauban bazai aureta ba ai shikenan sai a ha
a auren da Mahadi yaron Wawo ko kuma Surajon Kudidi ba shikenan bane?
Mardiyya ai ba zata rasa mijin aure ba a haularmu ba.
Ki guji
acin ran Yaya a kanki ina garga
inki"
Malama Babba tace.
"Shikenan wallahi Mango.
Abinda Sa'a take yi sale_salin
ata zumunci ne tunda shi Sauban ai yana son Mardiyya so mai tsanani sosai.
Sannan ai ba wannan maganar ake yi ba"
Wawo ne yayi gyaran murya kana ya
aura da cewa.
"Ni kam wannan maganar a barta tukunna ayi batun inda Malama Babba zata zauna tukunna.
Dan Mahadi yana da wacce yake so
iyar
anwar mahaifiyarshi zai aura shekararsu guda suna nema"
Wani yawun ba
in ciki da takaicine ya taru a bakin Babangida da
yar ya ha
iye yawun dan ba
in cikin yadda Ahalinshi suke zu
ewa kan Auren Mardiyya.
A zuchiyarshi ya
udurce Mardiyya zata auri bare a waje can inda za'afi gane darajarta kuma kome za'ace sai dai ace amman bazai ta
a cusa yarinyar a inda zata sha wahala ba zumuncine zai lalace a banza.
"Ke Babba ki daure ki koma
akinki kiyi zamanki Malam yayi miki wannan alfarmar.
Yarannan zaki duba ko ba gaskiya ba Wawo?"
"A_a Kawu ni ina ganin kawai mu ha
u mu siya ma Malama Babba gidan da zata zauna a cikin layinnan, su Nusaiba sai su koma hannunta islamiyyarta da take koyar da mata sai ya koma cikin gidan kawai.
Amman zaman ba da
i zaiyi mata ba.
a kam ai Auta ne ka
ai a gabanta shima kuma mata zai fito dashi yayi aurenshi a huta"
Kudidi tace.
"So samu a sai gidan da shi Auta zai iya zama tare da matar tashi in yaso sai su dinga
ebe mata kewa tunda su Nusaiba
akin miji zasu tafi suma."
Nan suka tsayar da matsaya akan hakan.
Babangida kuma Malama Babba da Kawu Manga da Wawo sukai tayi mishi nasiha kanshi na
asa hankalinshi gabaki
aya baya ma wajensu yana dai jin abinda suke cewa fahimtace dai baya wani yi Sabuwarshi kawai yana tunowa a inda tayi sujjada a harabar kotu na godiya ga Allah bisa rabuwarsu.
Idanunshi ya lumshe kawai.
Da wannan taron ya watse akan Malama Babba zata zauna a gidan Wawo kafin a samu gidan da za'a siya mata ta koma.
Bayan Babangida sunyi Sallah a masallaci sai ya wuce kai tsaye majalisarsu data soma taruwa da abokanshi.
Nan daga masu tsine ma Sabuwa albarka sai masu ganin gara da aka saketa uban kowa ya huta.
Daga haka suka shiga tsara yadda tafiya
aurin auren gobe zai kasance.
asimu yace.
"Ohh Allah dai yayi cewar dole_dole sai Sumy ta zama matarka.
Wane karsashi ko zumu
i angon da yasan amaryarshi ciki da bai zaiyi?
Ai nasan babu wani marmari ko mis
ala zarratin tattare da kai dubi sauran aurarrakin da kayi a baya irin zumu
i da abubbuwan da kake yi."
Musbahu yace.
"To wannan auren ai auren dole ne za dai a yishi ne sabida rufin asiri.
Bawai dan ana so ba"
Babangida dai sai ido duk wanda yake magana idanunshi a kanshi.
Shi ka
ai yasan irin zafaffakin da yake ji a zuchiyarshi dukane kawai tako ta ina bashi da ma hannun karewa.
Bashi ya nufi gida ba sai sha
ayan dare sabida gidanma baya
aunar ya koma.
Da ba dan ya tuba ba tabbas da yau a Club zai kwana ko dan ya samu sau
in zuchiya.
Amman dake ya tuba yana tafe a lifan dinshi yana rera karatun Qur'ani hakanne ma ya haifar mishi da
ar nutsuwa ka
SABUWA:.
Har
ofar gida motar Dr Kamilu ta kawo mu duk da saurin da yake yi hakan bai hana bayan dasu Adama suka sauka ya tsaya ya rarrasheni ba.
anwata kiyi ha
uri nasan dai hankalinki ya kwanta amman fa ba duka ba sabida rayuwar yaranki zaki duba.
Amman zan baki shawarar ki nutsu sosai ki kama kan ki, sannan kada kice wai ba zaki yi Aure ba da zaran miji ya fito miki kuma anyi bincike an tabbatar da nagartarshi kiyi aurenki kije ki huta hakan shine mutuncinki.
Sannan ki sani ba duka maza bane suka taru suka zama
aya ba.
Wani in kika aureshi sabida tsabar dadi ji zakiyi tamkar ba a wannan duniyar ta mutane kike ba.
Kar ki mance gobe kina da ganin likitarki kar kice ba zaki je ba.
Sannan ki dage da shan magungunanki da sun
akko
arewa ki sanar dani.
Kuma duk abinda kike bukata kada kiji nauyi ki bugo ki fa
a mun.
Ga kayan abinci a both na kuma kawowa ki nemi yara su shigar miki dashi."
Godiya nayi mishi sosai sai washe baki nake yi wai yau nice nayi firi babu igiyar kowa a kaina ni Sabuwa.
Sakkowa yayi ya sauke mun kayan abincin mu kai sallama ya ja motarshi ya tafi.
Sadiya ce ta shigo layin a mota, tsayawa nayi har dai ta gama sallamar ba
onta kafin ta taya ni muka kwashe kayan abincin muka adana a
akinsu Adama wanda anan nima zan zauna, muka koma cikin gida da sallama a bakina.
Rakiya sai zage _zage take yi ta inda ta shiga ba tanan take fita ba.
Ina shigowa tace.
"Ga filin tsakar gidannan Lolo ba dai zawarci ke baki sha'awa ba?
To gaki ga zawarci wallahi kun
aura ai.
Duk wa
annan ri
a ri
an banzan da suka cika gidannan ko wacce mafaka take nema ko wanda yafi mazajensu na baya talaucine yazo aurensu za suyi ko babu komai ai Aure yana da daraja."
Gaza ne ya le
o daga
akinshi labule a hannunshi yace.
"Rakiya yafa isa haka Lolo ba lafiya bace da'ita.
Shi kuma Babangida Allah ne ya so shi shi yasa ma al
ali ya raba auren.
Rakiya baki san me muka shirya mishi bane wallahi shi yasa.
Kuma babu wanda ya isa yasa Lolo ta koma mishi ta fito kenan.
Zawarci ai ba mutuwa bane.
Da yawan yaran gidannan sau nawa eh su ka yi aure eh suka fito kuma me ya cinyesu.
Wani auren dashi bama gara babu ba.
Ko ni nan da nasan ma haka aure yake da me zai aikeni in wani fa
a.
Ni naga abokaina sai rubibi suke yi ashe babu da
i auren"
Adama tace.
"Nima dai shi na gani.
Gaza ya batun
ebo kayan nata anjima zamu je tunda Baba Malam yace taje ta
ebe kayanta shi ya siya kuma aure ya bata?"
"A_a da yamma akwai inda zani an bani wani aiki.
Mu barma gobe ba sai in tattaro eh yarana muje a
ebo mata kayan ba?