Sashe 42
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka kurum
ar Shuwa taji wannan matar tayi mata wani bala'in kwarjinan da bata ko son dena kallonta.
Ita kuma idan suka ha
a idanu sai tayi mata murmushi.
Tunda dai suka zauna har azahar basu samu shiga ba saura mutum biyu a gabansu damma sau
inta bibbiyu ake shiga.
Wannan matar ce ta dafa kafa
ar Shuwa tace.
"Ko zamu je mota muci abinci kafin layi yazo kanmu Mama ta jire mana layin?"
Tayi maganar tamkar tana magana da saurayinta.
Mama tace.
"Kuje mana in layi yazo na kiraku"
ar Shuwa ta mi
e tana murmushi tabi bayanta sukaita ratsa taron mata har suka zo wajen da manyan matan da suke zuwa wajen bokan suke ajjiye motocinsu.
Wannan mata ta bu
e bayan
atuwar motarta fara.
"Bismillah ki shiga ta waccan
ofar ko?"
ar Shuwa ta zagaya ta shiga suka zauna tare a gidan baya.
Basket
in abincin yana kujerar tsakiya.
Wannan mata ta bu
e lafiyayyar miyar ganyen da
amshinta ya mamaye cikin motar.
Da tuwon shinkafan daya tu
"Guda nawa zaki ci?"
Ta fa
a tana rausaya idanu"
"Biyu zaki saka mun ya isheni"
Murmushi kawai tayi ta saka mata ta sa mata colali itama ta saka nata.
Motar tayi tsit baka jin komai sai
aran cokali kawai, gashi ta kunna musu motar ac sai ratsasu take yi.
Irin rayuwar da
ar Shuwa ta da
e tana burin kasancewa kenan.
Kamar tana karantar zuchiyarta sai ji tayi tace.
"Macce tana iya zama duk abinda take son ta zama sai dai in taso ta damkwafe a waje
aya.
Kin saba zuwa nanne dama?"
arashe maganar da tambaya ga idanunta masu kwarjini ta zuba ma
ar Shuwa.
"Yaune zuwana nan wajen na farko.
Mijina nake son mallaka sai kishiyoyina da nake son a saisaitama zama, da kuma tsohuwar matar mijina da yake son dawo da'ita.
Kefa kishiyar ko mijin kika kawo?"
Dariya suka yi duka.
"Ni abinda ya kawo ni ma duk ba wannan bane.
Kinsan duniya cike take da abubbuwan ban mamaki.
Aini namiji bana mishi kallon ishasshe balle har in kawo shi wajen malami balle kuma kishiya"
ar Shuwa tace.
"To hala akan kasuwanci ne ko?"
"Ashe kin gane in banda abunki ana ta ku
i wa yake ta
a namijin da yanzu zaka iya sakinshi ka auro duk wanda kake so in kana ganin da takura"
ar Shuwa sai taji matar ta kuma burgeta.
wasa
ofar motar da aka shiga yine yasa suka juya.
"Kinga Mama ta biyo mu
ila layinne yazo kanmu"
ar Shuwa ta
alle murfin motar ta fita dama ta gama cin abincin.
Wannan baiwar Allah kuma ta fito da kula
arama a hannunta ta mi
a ma Mama.
"Ga naki Mama dama nace in muka gama kema sai a kawo miki naki"
Mama ta
arba tana godiya.
"Ga
ata ko zaku yi
awance tunda naga kamar kin fita wayewa.
Kin ganta mijine yake yadda yaso da'ita kishiyoyinma ba
yaleta suka yi ba.
Ni auren ma naso in kashe to mijin nata irin almajirannanne ya kafeta a gidan bata ko son ayi batun rabuwa.
Kyau iya kyau kin ganta dai tubarkallah mijin nata karayar arzikice ta sameshi yanzu ticha ne fa."
Baki ta ta
"Ticha fa Mama.
Yanzu kamarki mijinki ticha ne?
No nasan yadda zanyi Mama.
Mu dai jenku"
Nan suka rankaya suka koma wa
anda suke gabansu su biyunnan suna ciki sai sun fito zasu shiga Suna fitowa suka shiga dama bibbiyu ake shiga.
Ita wannan matar godiya kawai taje yima bokan ta
ara bashi ku
i masu yawa duk na godiya.
"Ku kuma meke tafe daku.
Ke ki dena wannan kalle kallen kar kije ki makance.
Mijinki kuma ba zaki iya mallakarshi ba.
Sai dai kishiyoyin naki.
Sabuwa kuma babu kome a tsakaninta da mijinki.
Yaran mijin dai zaki samu nasara a kansu amman sai kin zuba musu magani a abinci sunci da kansu zasu ro
i uban nasu suce zasu dawo wajenku sai yadda kika yi dasu"
ar Shuwa tayi mamaki Amman ba sosai ba kasancewar ba wai yau ta saba zuwa wajen bokaye ba."
"To amman boka"
"Ke iyakar abinda zai yiwu na fa
a miki yarinya duk ma inda kika je sai dai suci ku
inki Babangida ba zaki iya mallakarshi ba.
Kuma bazai ta
a dena son uwar Ya
anshi ba.
Sai dai fa ba zasu sake zaman aure ba."
ullin maganine ya fa
o daga sama guda biyu
aya a
unshe a jar fata
aya a
unshe a ba
ar fata.
"Wannan jan maganin shi zaki barba
ama kishiyoyinki a
ofar
akinsu su taka Muddin suka taka zasu biki zasu miki biyayya tamkar ke kika haliccesu.
Wannan kuma yaran mijin naki zaki sama a abinci suma in suka ci zaki samu duk abinda kike so daga garesu.
Sai dai akwai wani haske mai gauraye da duhu da yake tunkaroki sai kinyi a hankali.
Na hangi tashin hankali, da ru
ani, na hangi nadama, da dana sani.
Amman akwai dukiya,
aukaka, farin jini duk a cikin lamarin"
Kan su
ar Shuwa ya
aure sosai.
Mama taso jin
arin bayani amman ya
aga mata hannu dole taja bakinta tayi shiru.
inshi ya fa
a Mama ta kunce bakin zaninta zata
irgo.
"A_a Mama bari in bayar ai mun zama
aya"
in ta
irgo ha da
ari ta bashi suka fito tare.
Ta nemi ta rage musu hanya ai kuwa babu musu suka shiga.
Ai suna kama hanya aka
alle da wani irin ruwa mai cike da iska, ga garin yayi shegen duhu sosai.
Sai samun gefen titi suka yi suka tsayar da motar dan ko gabansu basa iya gani tsabar yadda ruwan yayi
arfi.
"Baiwar Allah kinga wata
udurar Ubangiji ko.
Da ba dan ke ba da ruwannan haka zai taremu a hanya.
Nace wai me sunanki ne kuma a wacce unguwar kike ne a Dutse?"
Mama ta
arashe maganar tana mai dariya.
Itama dariyar tayi.
"Sunana Samirah amman Mama ba'a Dutse nake ba ina cikin jigawa ne cikin garin Bamaina anan nake"
ar Shuwa kuwa hankalinta ba
aramin tashi yayi ba tana dai zaunene tana tunanin wacce
aryar zata yi in taje gidan sunan da tun safe ta fita zata je.
Ga kishiyoyinta suna can dole ma su sanar ma Babangida lokacin da taje gidan sunan ko dan gulma.
Sanda suke bin layi ma tana ganin kiran Sa'a
auka tayi sabida bata san me zata ce mata ba.
ar Shuwa wannan tunanin na meye haka zaki kashe kanki a banza akan wani talakan mijinki.
Muna hira hankalinki baya ma wajenmu yau ga tsiya"
Sai lokacin
ar Shuwa ta
an yi murmushi suka ci gaba da hirarsu.
Sai wajajen biyar ruwannan ya tsagaita Samira taja motarta suka wuce.
Har
ofar gida ta sauke Mama ta wuce da
ar Shuwa gidan Alawaiyya.
A
ofar gidan suka tsaya har zuwa wannan lokacin ruwan ana yayyafi"
"To inaga abinda za'ayi saka number ki anan.
Na zama direbanki in kun gama ki kirani a waya zan zi in
aukeki in kaiki har gidanki.
Ni dama zaki bani wajen kwana ai sai in kwana a wajenki gobe in kama hanyata ban fuye son zaman hotel ba sabida mijina babban mutum ne kuma yana siyasa kinsan hakan ka iya haifar mishi da yarfe irin nasu
an siyasa."
"Ai babu damuwa duk da nice da miji akanki zan iya sadaukar da kwanan nawa ga abokan zaman nawa ma." Baki ta ta
e tace.
"Amman har sai kin sadaukar da kwananki shin baki da
akinki daban kike nufi tare kuke kwana a
aki
aya wai?"
Murmushi
ar Shuwa tayi tace.
"A da dai yana da turakarshi
akunanmu kuma a yalwace suke suma.
Amman tunda karayar arziki ta sameshi shikenan muka daqo gidan haya da zama haka dai aketa ha
uri"
Da haka dai ganin su Sa'a dasu Sumy sun fito suna dariya yasa
ar Shuwa tayi sallama da sameerah ta fito daga motar.
Kallonta Sa'a tayi da mamaki tace.
"Wai sai yanzu kika iso ke da akace tun safe kinma riga kowa fitowa shine saida taron sunan ya
are tas zaki zo?
Kin ganmu fa ko wacce guduwa zata yi ruwane ya
i ya tsagaita.
Da bama zaki zo ki tadda mu ba"
MRS BUKHARI
[8/26, 8:42 AM] BADA'AT IBRAHIM: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GV5vhgDl7ul6aRQ08xqvVy?mode=ems_share_t
Barka da zuwa wannan group me albarka,kina business amma kullin kina yawan ayimiki ,logo, sticker da sauransu
Kiyi joining wannan linki din insha Allah zan koya miki yanda zaki yi da wayan hanninki batare da ko sisin kiba
Ina nufin
Yes
Harma kidinga yima wasu kina samun kudin ki
Daga gida
Kawai waya kike nema da datan ki
Kawai kishiga group din for more update
Thank you
IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA SHA TARA.
Tsallakawa tayi inda suke.
Sumy ta kawar da kanta gefe.
Ita kuma
ar Shuwa tayi mata dariyar muguntar da yake
auke da fassarar zaki shigo hannune yarinya.
"Wallahi tun safe na fito sabida ayi aikin komai dani.
To kana naka Allah na nashi ina hanyar zuwa sai ga kira daga gida Mamanmu babu lafiya.
Duk wuninnan a asibiti muka yi shi amman da sau
i na mayar da'ita gida ma.
Ga kuma yanayi na ruwa"
Murmushi Sa'a tayi ta saki fuskarta tace.
"Allah sarki to Allah ya bata lafiya.
Ramatu ma bata da
e da tafiya ba Anty Sumayya ma tafiya zata yi nima gida zanyi ki shiga gidan dai babu kowa gaskiya duk kowa ya tafi sunan baiyi armashi ba sabida ruwa"
Sallama tayi ma Sa'a ta shige a tunaninta ruwa ai ta sha.
Taje taba maijego abinda zata bata tayi mata irin bayanin da tayi ma su Sa'a.
Mintinta arba'in ta kira Samirah akan tazo su tafi.
Bata haura minti goma ba sai gata ta iso
ofar gidan.
Sallama tayi da Alawiyya ta fice Samirah taja motarta suka nufi gidan
ar Shuwa zuchiyarta cike da tunanin yadda zata yi da B house.