Sashe 37
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sabida sun san wannan kamar ana iya samunta ko da ba'a ma ta
a ganin juna ba.
Magungunan mata da Sumy tai ta dibga sunyu aiki sosai a jikinta.
Washegari ya ha
a kan matanshi a
akin
ar Shuwa tunda itace babba.
Tayi farin cikin girman data samu amman tana kishi da Sumy sosai musamman yadda taga Babangida na wani kallonta.
Gata
ar duma duma da'ita fatarta akwai kyau da gani zata yi laushi sosai.
Baki ta ta
e daya fa
a musu
anta zai zauna a hannunta.
Haka dai ya tsara yadda za'a dinga girki da kar
a_kar
an kwana a tsakaninsu.
Rayuwar dai taita shurawa aiyuka sukaima Babangida yawa sosai dan yana koyarwa a makarantu fin uku.
Ku
i yake tarawa yana so in Allah ya dafa mishi zai koma sana'ar Baban bola irin na unguwa da ake kawo musu suke siya, in sun tara kamfani tazo ta kwashe.
Tsakanin
ar Shuwa da Sumy kuma ana buga kishi da kirsa na
arawa sosai Sumy suke zaman gugar jigida da Yar Shuwa abin duniya
yabi ya damu
ar Shuwa sosai.
Ramatu kuwa tana gefe dan wannan fa
a yafi
arfinta nesa ba kusa ba, basa ma ta tata sam.
Duk juma'ar
arshen wata yana kwasar yara ya kai gidansu Sabuwa.
Amman gudun fitina sai dai ya jira su Mardiyya a bakin layin su Sabuwa ya basu awa
aya suje a gaggaisa sai su fito ya maidasu gida
Allah baisa ya ta
a ganin Sabuwa ba tunda dai ta bar gidanshi.
Adama ko Labbai dai su suke rako yaran wajenshi.
Gaga_gaga haka rayuwa taita garawa har zuwa tsawon wani lokaci.
Yana tsaye a bakin mudubi yana gyara tsayuwar hularshi
ar Shuwa ta shigo ta sameshi ya buga shadda mai ruwan toka.
Wani
ududun ba
in kishine ya turni
eta ta tsani juma'ar
arshen wata kamar yadda ta tsanii mutuwarta sabida tasan Babangida sabida Sabuwa yake son zuwan.
Amman in ba haka ba ai yaran sun san hanyar zuwa gidan ya barsu su tafi da kansu mana.
A duk lokacin da zaije kaisu kwalkiya ta musamman yake yi.
Duk da ta baza
annenta suna mata c i d kuma sun tabbatar mata Babangida baya haurowa layin shine ma ta
an samu sassauci amman fa ba sosai ba tunda tasan gurbin Sabuwa yananan.
Kuma wani fa
a da suka yi duk kishinta sai da ta ro
eshi ya cikace mata hu
u ya kulle
ofa ita zata fi samun nutsuwa.
A wannan fa
anne yace da'ita har gaba da abada gurbin Sabuwa zaici gaba da kasancewa dan bai cire ranshi da dawowarta
akinta ba.
"Lafiya wannan irin kallo kamar zaki hadiyeni.
Tunanin me kike yi haka inata magana shiru?"
Cewar Babangida dake magana da yar Shuwa yana fesa turare.
"Hmm naga sai sake gyara zaman hula kake ta faman yi tun tuni sabida zaka je gidansu tsohuwar matarka.
Ai na riga dana bugo jirginka duk wannan kwalliyar sabida ita kake yi.
Wai ni Babangida zawarcin Sabuwa kake yi ne ko?"
Murmushin cusa haushin daya saba shi
in dai ya kuma yi kafin tace.
"Me kika gani?"
Yayi tambayarne sabida yaji abinda zata ce.
Yana mamakin yadda tafi kishin Sabuwa fiye da sauran kishiyoyinta.
"Sabida naga yadda kake
aukar wanka da aro motar abokai in zaka je wajenta abun yayi yawa.
Sannan tunda dai Sabuwa taso rabuwa dakai ta makaka a kotu ka dena baccin kirki kullum kana Sallah.
Da al
ali ya saketa sai ka sake
aimi wajen sallarka ta dare ni shine na kasa gane maka.
Wai dama Sabuwa kana sonta duk abinda kaita mata a rayuwa har saida ka kaita ma
ura?"
Murmushi yayi kafin yace.
"Ina mamakin yadda kika tsani aminiyarki sabida ni.
Da gaske na
auka ni'imar da
awarki take ciki ka
ai kika biyo.
Sai daga baya na fahimci da wata manufar taki ta daban kika shigo ni tsanine kawai.
Kina bani mamaki in kina kishi da Sabuwa.
Sabuwa da kike gani mun rabu ne bamu rabuba wallahi.
Zauna kina nan zaki ji ana gu
ar shigo da'ita cikin gidannan a karo na biyu.
Dan tuni ciniki ya fa
Yayi hakanbe danya ha
a zuchiyarta da aiki na wuni guda, tunda yasan shi sakine mara kome itace jahila bata sani ba.
Ficewa yayi daga uwar
akin zuwa falo.
A guje ta sha gabanshi a ki
ime.
"Wai dan Allah Sabuwa zaka sake kwaso mana duk rashin tarbiyyar dake tattare a gidansu?"
Ranshi ya sosu da abinda tace akan Sabuwa har fara'ar da yake yi saida ta
auke.
"Da gidansu Sabuwa da gidanki duk
aya nake kallonsu.
Ki
addara gidanku yafi nasu tarbiyya amman ai kema tarbiyya Maigogul ne tunda a cikin gidan kikai rayuwarki.
Ashe ke butulu ce Yar Shuwa har haka.
Waime Sabuwa ta tsare miki ne haka?
Wallahi Sabuwa ko yanzu tayi miki fintinkau, ta tafi data tashi tafiya saita warce zuchiyata tayi tafiyarta dashi.
Aisha babu komai a
irjina Sabuwa ta tafi da komai, kuma bazan iya kar
owa ba.
"
Yana isada maganarshi ya ajjiye ku
in cefane akan kujera.
"Sakwara da miyar kifi za'aci yau a gidan.
Sannan kada ki cika ma doyar ruwa sakwara in ba Sabuwa ce tayi ba bana gane kanta duk saita sake.
Ko ita zaki kira a waya ta taimaka ta fa
a miki yadda take yi ne?"
arashe zancan yana dariya ya barta a wajen zuchiyarta kamar zata toye dan
una.
Su Mardiyya kuma Babansu na fitowa suma suka fito ko wanne cikinsu zuchiyarshi cike da murna.
Mota suka shiga Babangida ya ja motarshi fu.
Wayarshi ce tayi ruri Sumy ke kiranshi amman bai
aga ba dan tun da dai ta fahimci Babangida ta
are mishi bashi da komai saita bu
e faifayin rashin mutuncinta gashi tazo a lokacin da rashin Sabuwa ya ladabtar dashi da kuma al
awarin daya
aukarma kanshi in ba dai da wani ya kama matarshi ba, ko kuma tayi yin
urin kasheshi ba.
To babu batun saki haka su ukunnan zasu ci gaba da zama har mai rabawa ta raba su.
Suna isowa bakin layin ya hango motar Khalid a
ofar gidan.
Tabbas ya shaida motar sarai.
A madadin ya tsaya saiya kunna kan motarshi zuwa cikin layin.
Kafin ya
araso ya hango Sabuwa ta shige motar Khalid.
Wani yawu mai
aci ya ha
iye take jijiyoyin kanshi sukai ra
a_ra
a.
A bayan motar yayi parking.
Yana ta ambaton Allah dan har wani duhu_ duhu idanunshi suke yi.
"Mardiyya ku shiga gidan ku gaisa da kowa ku fito mu wuce"
Yadda yayi maganar ka
ai yasa kowa ya shiga taitayinshi kawai.
"To Baba"
Mardiyya ta iya cewa ta tusa
annenta a gaba.
Yana yin
urin fitowane ya hango mahaifiyar
ar Shuwa ta le
o tana waige_waige ga waya a manne a kunnenta.
Jikinshi ne ya bashi
ar Shuwa ce duk yadda akayi tasa a le
oshi a gani..zuchiyarshi na tafasa Allah _Allah yake yi ya fito yaje ya samu Khalid ya fesar musu da maganganun da suka da
e a zuchiyarshi.
Bai jira komawar Maman
ar Shuwa ba ya fito ya tunkari motar tasu.
SABUWA:.
ur mukaima juna ni da Khalid.
Wallahi har ga Allah har kuma a cikin raina inason Khalid.
Sai dai matsala guda biyu.
Na farko rayuwar da muka gudanar a baya.
Na biyu rayuwar da muke gudanarwa a yanzu tun da aurena a kaina.
Inna Auri Khalid banyi ma kaina adalci ba.
Kuma duk bala'in sona da yake yi bazai hanashi zargina ba.
Kuma zai iya fin Babangida rashin ganin darajata da kimata.
Zan iya komawa gidan da yafi na jiya.
Ai ina ganin zai fi mun sau
i in Auri mutumin da wani abun bai ta
a shiga tsakaninmu ba.
Duk da wannan shine abu mai wuya duk wani
an mutunci bazai zo neman aurenmu yazo
aya biyu
an unguwarnan su barshi yazo na uku ba.
Ina tunanin irin su Khalid sune daidai da irin rayuwarmu.
Ya Allah ka kawo mun
auki amman dai irin rayuwar da nayi a baya har abada bazan koma ba, ya Allah kayi ri
o da hannayena.
Hannuna da Khalid ya ri
e gam ne yasa na bu
e idanuna muka
urama juna idanu.
"Sabuwa naga kinyi
iba kin sake yin haske.
Da ganin yanayinki kamar kin samu
ar nutsuwa.
Na bu
e baki zan yi magana tare da yin
urin fisge hannuna kenan saina ga Babangida ya zuro kanshi cikin motar ta
angaren da Khalid yake.
Da sauri Khalid ya waiga jin hucin mutum a gefenshi.
Idanu suka ha
a da Babangida idanunshi sunyi jawur jijiyoyi duk sun tattaso a fuskarshi.
Da sauri Khalid ya saki hannuna ya ha
e ranshi shima.
"Kai a tunaninka kaci nasara ka rabani da Sabuwa ko?
Hmmm ka sani duk wanda yayi guga da nufin zai
ebi duniya ko ya jawo bazai ga komai ba.
Ka neme ta da aurena a kanta ma balle yanzu da saura kwana uku ta gama idda.
Ke kuma kin kyauta dama halinki ne.
Abu
aya nake son sanar muku wallahi _wallahi wannan mitsiyacin bai isa ya aureki ba.
Yadda na rasa shima sai dai ya rasa.
Sannan in dai irin hannun wannan
azamin kike son komawa ai kinyi gwari kuma kinci baya.
Mutumin daya nemeki yake kwanciya dake, ya kai ki hotel_hotel shine harda yo miki tsarabar rigar mama da
an kamfai, da sigari da aure a kanki shine kike tunanin gidanshi zaki koma kuma ki samu nutsuwa, shi kike tunanin ki aura Sabuwa?"
Murmushi yayi mun idanunshi tamkar zasu zubo da ruwan hawayen da suka taru yace.
"Kinyi gwari Cus kinyi gwari Cus.
Ajjiyeki zaiyi a gida yaita zarginki, kuma ba zaki ta
a burgeshiba neman matanshi zaici gaba dayi ya lalata miki rayuwarki a banza daga
arshe hawan jinin dana
aura miki ya kasheki a banza.
Dake ke jahila ce ai lissafinki bazai kawo mik..."
Ya isheka nace Babangida ka sani kai ba ubana bane.
Kuma na yarda na gamsu zam auri Khalid ko dan in
unsa maka ba
in cikin da zai yi ajalinka ko yayo maka sanadin kamuwa da cuta marar warkewa kamar dai yadda ka haddasa mun hawan jini.
Yaya kuke so in saka kainane"
"Rufa mun baki ko in bubbuge bakin naki wallahi "
aga hannu Khalid ya cabke.