← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 46

Sashe 44

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Samira ma bata da
e ba ta tafi dubu arba'in ta
irga taba Yar Shuwa data rakata mota tana zaune ac na dukanta ta dam
a mata ku
"Baby sai yaushe zan jira zuwan naki?"
"To zanyi
arin sanin yadda zan ninkeshi baibai.

Shi mutumne mai zargi da kulle wallahi gashi baya barin ayi tafiya amman zan san yadda duk zanyi zan zo"
Shafa
irjinta tayi murya
asa
asa tace.

"Kiyi
ari kisan duk
aryar da zaki yi mishi ya barki ki tawo sabida mu samu mu tattauna kuma in gabatar dake ga manyan mata a matsayin sabuwar Baby na."
Da wannan suka rabu
ar Shuwa ta dawo Cikin gida.

Suna ha
a idanu da Ramatu sai taga tayi saurin sauke kanta
asa.

Murmushi tayi a ranta ta ayyana magani ya cisu kenan.

Anjima in tayi abincin rana zata ma Sumy garga
i akan kada ta sake yin girkinta daban duk ranar girkin ita
ar Shuwan kamar yadda aka saba.

Hakan kuwa akayi bayan
ar Shuwa ta kammala girkinta na rana ta kira Ramatu ta kawo kularta ta zuba mata sai muzurai take yi mata.

Tsulum ta mi
e ta nufi
akin Sumy ta sameta a zaune tana shan
anzon masara na kwali da madara (cornflakes)
"Yayi kyau wato ke an
aure miki
uru ko duk ran girkina sai ki nemi abun ci sabida baki da mutunci ko?'
arfi take maganar wai ita ga shugaba.

Ai kuwa ranar an kwashi
an kallo dan Sumy data mi
e saita watsa mata
anzon masarannan a fuskarta ta jawota suka soma dambacewa.

Ko da Babangida yazo lefin
ar Shuwa ya gani cikin
osawa ya raba girki baki
aya sabida ya gaji.

Kuma ku
inshi na wajen Alhaji Abubakar Baban bola ya fito miliyan goma sai kawai ya raba girkin abun dai baima
ar shuwa da
i ba sam ga ku
i da aka narka a wajen boka amman ace Ramatu ce ka
ai ta mallaka.

Ai dama Sumy ta mallaka da abun yafi mata sanyi.

Haka abubbuwa suka jagwalgwale ma
ar Shuwa.

Gashi duk dabararta Babangida ya
i barinta tayi tafiya bare ta je ta samu Samira a Bamaina.

Suna dai waya, kalaman soyayyar da Samira take yi mata ko namiji albarka Saida biki ya taso a Maiduguri sai tayi amfani da wannan damar.

Mama da kanta tazo ta ro
i Babangida akan zasu je biki da Yar Shuwa Maiduguri ba jimawa zasu yi ba kwana biyar kawai zasu yi.

Shine Babangida ya amiince ba dan ranshi ya so ba, ba kuma dan ya yadda dasu ba gabaki
ayansu ba.

Idanunshi ya lumshe yana jin zafin rashin Sabuwa a rayuwarshi.

Komai nashi ya sukurkuce sabida Sabuwa har koyarwar ma baya wani maida hankalinshi.

Gashi yanzu ya kama waje yana siyan kayan baban bola in ya tara sai masu kamfani su zo su siye a kwashe a mota.

Ku
en shiga sai suka
aru mishi,iyali kuma ya
ara musu ku
in cefane kuma kullum ko wacce ita da yaranta da shayi da
oyi da mummu
i suke karyawa kunsan dama ta
angaren ciyarwa babu wasa mutumin naku
Amman kullum zuchiyarshi babu da
i hoton Sabuwa da tunaninta shine abincin cin shi da shanshi.

Wani jirin jarabar sonta da kishinta yake ji.

Matanshi kab sun san halin da yake ciki cikinsu babu wacce bata
orafin rashin samun lokacinshi da suke yi musamman ma
ar Shuwa data damu kanta ta hana kanta sukuni sai bokaye mayaudara ke cin ku
inta a
arinta na ganin ta mantar da Babangida Sabuwa abun ya ci tura.

Ita kuma ta lashi takobin ko tsirara zata yi yawo saita cire Sabuwa a zuchiyar Babangida hatta su Mardiyya sai ya koresu a gidan.

Ta saka su a gaba da zagi da hantara yarannan.

Kullum a cikin azabtar dasu take amman a bayan idanun Babangida.

Sai dai labarin na dawowa kunnenshi ta bakin Sumy.

Suna
auki babu da
i da yar Shuwa sosai kullum suna cikin fa
a kuma yana fa
a mata ta cuceshi data shigo rayuwarshi dan shigowarta ne ya tunzura Sabuwa har ta dage saida suka rabu.

Ya mai nadamar saninta a rayuwa baki
aya.

MRS BUKHARI.
[8/26, 8:43 AM] BADA'AT IBRAHIM: https://chat.whatsapp.com/EEK9H2V5iSOFXz0Xud5E
ox?mode=ac_t
Yar uwa ta, kin dade kina neman in da zaki samu nighties da lounge wears masu musulmin kyau, saukin farashi da kuma kyan gani?

To ki daina nema!

A thrift bae closet, mun bude exclusive group inda za a dinga kawo thrift nighties, lounge wears da sauran su masu kyau, kamar Sabbi kuma farashinsu abin mamaki ne, very affordable
A nan ne za ki kasance cikin na farko da za su ga sababbin kaya kafin su kare.

Idan kina son kada ki rasa mafi kyawun kaya kafin a sayar da su gaba
aya, to shiga cikin group
in yanzu kafin ya cika
https://chat.whatsapp.com/EEK9H2V5iSOFXz0Xud5Eox?mode=ac_t
IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA ASHIRIN CIB
SABUWA:.

Yau dai sassafe muka fito da akwatunanmu zamu wuce garin kano.

Dani sa Uzairu zuchiyata da Maigogul daya tubure shi sai yayi mana Rakiya har izuwa Lagos kafin ya dawo.

An yi juyin duniya ya
i yarda haka Uzairu zuchiyata ya ha
ura.

"To Rakiya Hauwa mufa arziki ya kiramu dama dai ance kashine to ni dai na tako nawa.

Kuma ko babu komai ta sanadiyyata Sabuwa zata keta hazo."
Baki Hauwa ta ta
e ba tare da tace uffan ba.

Maigogul bai ce uffan ba sai gyara zaman hularshi yake yi ya ca
a adon burgewa.

Gaza da madamcy suka fito muka yi sallama muka kama hanyar zuwa kano bayan mun yi sallama da
an uwa, dan Adama ma a gida ta kwana sun samu sa
ani da mijinta.

Layuza ma dai auren ya
are dama igiya
aya ce jol take yawo a kanta to ya tsinke igiyar da yaga ya soma samun faraga.

Gata da goyo amman a hakan ya korota Maigogul dai yace yana dawowa daga Lagos zai tusa Layuza a gaba a mayar da goyon
an nata.

Da misalin
arfe sha
ayan rana muka shiga Kano.

Kai tsaye daga tasha muka yi shatar tasi ta kaimu har Airport na kano dan jirginmu na zuwa Lagos
arfe biyu cib zai tashi.

A Airport muka yi sallah muka ci abinci.

Maigogul sai waye_waye yake yi da jama'arshi ta Lagos dan baya rasa mutane a ko wanne jaha yanda kuka san wani mai babban mu
ami a hannu."
"To Shikenan mun samu an kama mana babban Hotel a Lagos
aki biyu Lolo naki
aya, sai ni da Uzairu Zuchiyata mu ri
aya.

Amman lolo akwai wani Alhaji da matarshi ta mutu yana ta son ya sake aure shine nake son in tambayeki in Khalid bai shirya ba me zai hana in ha
aki dashi?"
Wani irin kallo nayi ma Maigogul wanda shi kanshi saida ya dibibice mamakine
arara a fuskata da abinda naji yace.

"To Shikenan na fahimci bakya so.

Amman ni sonki da arziki nake yi babban hamsha
ine Lolo shi kanshi ma ba lallai fa ya amince da tayin nawa ba dan babbane a mu
ami abokin hul
ata ne"
Idanuna na lumshe kaina ya wani sara mun.

Uzairu zuchiyata ne yace.

"Maigogul ai daka bar Lolo ta nutsu ta fitar da wanda ya dace ya kuma yi daidai da rayuwarta.

Sannan shi mutumin da kake so ka hadasu ya yanayin
arfin ku
inshi yake?"
Dariyar da Maigogul da Uzairu Zuchiyata suka saka abun mamaki sai kawai naga sun tafa.

Nan Maigogul ya dinga
arin zance yana ba Uzairu zuchiyata shi kuma tuni yai na'am da wannan mutumi har hotonshi ya nuna ma Uzairu zuchiyata a waya.

"Wallahi ke Lolo da sa'arki ma dai aka haifoki wallahi irin wannan mai arziki haka a rayuwarnan wa yake son wahala?

Jibi Adama fa yadda a lokaci
ani tabi duk ta lalace har ta yo yaji.

Ni dama Maigogul ne ya dage saita auri
auyannan amman wallahi ni nasan dama ba za'ayi abun arziki ba.

Shifa
auye baifa san cima mai da
i ba fa ku
inshi ba bana ci bane na cizo ne"
"Ai in fa
a maka wallahi a lokacin da aka haifi Sabuwa mun samu alkhairai da yawa fa.

Ai a lokacin ne Alhaji tsalha ya biya mun kujerar umara fa naje, shi yasai ragon sunanta.

Wani maigidana Marigayi Alhaji mutta
a shima ya sai rago ti
e ya bani.

Ya
akko dubu ashirin ta zamanin baya ya bani.

Uzairu zuchiyata a sunan Lolo shinkafa da miya aka ci saida kowa yaci ya
oshi shi yasa take da sa'a"
Uzairu zuchiyata yace.

"Amman ni lokacin da aka haifeni fa?

Gara inji insan wacce iriyace sa'ata ya
arfin taurarina suke na zahiri?"
Harara na zabgama Uzairu zuchiyata na ba
in ciki da takaicinsu su duka biyun.

A jirgi ya
arashe mishi labarin yadda sunanshi ya gudana, ya dinga soki buritsun zance Uzairu zuchiyata yana
ara turashi dama shi haka halinshi yake.

Karfe uku cib muka sauka a Airport dake garin Lagos.

Ni dai dana shiga jirgi na sake gane Allah da girma yake.

Ashe jirgi haka yake da girma amman a sama a hangoshi
arami?

Isarmu titi ke da wuya muka tare abun hawa zuwa hotel
in da aka turama Maigogul adireshin a waya da lambar
aki kamar haka uku sifili da uku
aya (30 da 31) Eco Hotel Banana Island.

Wannan hotel
in a tsada in akwai wanda ya fishi tsada a Lagos to tsadar da ka
anne amman abinda na sani hotel ne wanda yawanci turawa da hamsha
an kasuwane suka fi iya kamawa sabida bala'in tsadarshi.

"Yauwa Sabuwa ke shiga mai uku sifilin kiyi odar duk abinda kike so akwai abinci kyauta ko sau nawa zaki ci.

Kuci ku
oshi banza ta fa
i.

Ni dana huta zan shiga garine"
Ni dai
akin na bu
e na shiga na shiga
arema ha
uwar
akin kallo.

Zamana nayi akan gado ina ajjiyar zuchiya.

Ni bana ma jin yinwa tunda munci abinci a Airport.

Mayafina na zare kawai na haye gado inaso inyi bacci.

Sai nayi shiru kawai ina kallon yadda ac yake buso haya
in sanyi, sanyin na ratsa jikina.

Fuskar Alhajin da Maigogul ya nuna ma Uzairu zuchiyata ce ta fa
o mun na lumshe idanuna.
Chapter 44 · 0% Book details