Sashe 19
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A cikin wannan wahalar Allah ya
addara na haifi Malama haihuwar da tafi ko wacce haihuwa bani wuya kenan.
Haihuwar da bazan mance rikice_rikicem dake cikinta ba.
Haihuwar da ko awo ban ta
a zuwa ba.
Allah ya
addara aka sama yarinya suna Saratu.
Sunan da har gobe mai sunan na nadamar da
iyata aka saka ma wannan sunan take yi.
Cikin yarannan gu
u dana haifa in aka cire mardiyya basu ta
a saka daidai da wando ace na ubansu bane har saida suka girma da abun duniya ya isheni shine nayi tattaki na sanarma Baba Malam duk halin da nake ciki tun daga farkon auren har zuwa lokacin da nakai
arar.
Shine Baba Malam yaci mutuncin Babangida sosai da sosai kuma ya zamana yana yawan tuntu
ata halin da nake ciki da yaran.
Bayan Hamida Babangida ya auri mata biyar sune Zainabu, ita tana da
a dashi yana hannun Kawu manga.
Farida itama ta haifi
iya mace dashi, sai Abida basu da rabo,
ar shuwa, Ramatu.
A ta
aice iyakar abinda zaku samu kenan a cikin haiwayen da akayi.
Ragowar na barku da hasashe.
Amman kuimun adalci wajen nazari mai kyau kafin ku yanke hukunci.
Inci gaba da zaman
anci da auren Babangida.
Ko in matsa in gina sabuwar rayuwa?
Mrs Bukhari
[8/14, 7:22 AM] +234 802 205 9556: IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA TARA
DAWOWA DAGA LABARI
Babangida:.
Yana zaune a benci shi ka
ai.
Maza masu majinyata a asibitin wasu suna kwance a tabarma, yayin da wasu suke zaune a tabarmar.
Babangida dai sai aukin kiran lambar Sabuwa yake yi, abinda yafi komai
aga mishi hankali jin wayar tata a kashe yanzu_yanzu.
"To mutuwa wayar tayi, ko kuwa kashe wayar Sabuwa tayi ne?"
Shiru yayi yana tunanin yadda ya damu akan son jin jikin Sabuwa.
Kwatsam yaji wayarshi tana ruri
ur ya
urama ba
uwar lambar idanu.
Tabbas yasan kiran na dole ne in aka duba lokacin da akayi kiran lokacine da mafiya yawan al'umma baccinsu tuni ya jima da yin nisa.
A kasalance ya
aga wayar kirjinshi na dokawa
"Babangida Adama yar Lolo ke Magana"
Babu shiri ya bude baki har yana har
e harshe wajen furta.
"Adama kaddai jikin na Lolo ne ya
Zaka iya fuskantar tashin hankali sosai a muryarshi
"Uhm Babangida dama jikinne da sau
i.
Lolo fa ta gudu bata gidanka.
Kuma bata gidanmu ma dan yanzu muka gama waya da
an gida"
Baisan sanda ya mi
e tsaye ba sai jirine ya dawo dashi ya zaunar da karfi.
Cikin rarrabe kalma yace.
"Adama kika ce Sabuwa ta gudu fa ba'a san inda take ba?
Hasbunallahi wa ni'imal wakil.
Gani nan zuwa gidan yanzu"
it ya kashe wayar tare da dafe gefen zuchiyarshi da yake jin tamkar zuchiyar tsaga
irjin zata yi ta fa
Ashe Sabuwa haka ta tasirantu a rayuwarshi shi yananan yana haukarshi baisan itace cikon numfashinshi ba?
ewa yayi cikin dauriya duk da dai jiri na dibarshi amman dole yaje gida yanzu abi duk inda za'abi dan ganin matarshi ta dawo gida cikin
oshin lafiya "
akin jinyar ya shiga ya tarar Sa'a bacci take yi a zaune.
Malama Babba kuma yana da tabbacin sai zuwa gobe allurar baccin da akai mata zata saketa juyawa kawai yayi ya futo bakin asibitin zuchiyarshi cike da ciwo da tunanuka.
Duk shi ka
ai sai bama mutane wahala yake yi duk sabida shi ka
ai iyayenshi na kwance basa iya gane kansu shi ko wanne irin son kaine dashi haka ne?
Kai ya girgiza yanata aikin istigifari a fili da zuchiya ga kukan zuchi da yake yi wanda yafi na zahiri ciwo da duka.
Titi tamkar an share shiru babu gilmawar ko mota
aya.
Babangida ganin wankin hula na shirin kaishi dare yasa dole
anwar na
i ya kira Mustapha a waya dan ya kawo mishi
auki.
Wayar dai ta shiga sai ruri take yi, Babangida na adda'ar Allah yasa Mustapha ya
aga.
Ai kuwa Mustapha ya
auki wayar muryarshi tarwai ga sautin ki
a na tashi a inda yake da dukkan halamu baya ma gida yabi dare yana shuka tsiya tare da
an iska.
"Ustaz kaine a cikin darennan ko dai ruwa ka koma ne?"
Girgiza kai Babangida yayi irinna wanda yayi nadamar gaske yace.
"Allah yaimun tsari da komawa wannan ruwa mai cike da
azanta.
Kaima bazan gushe ba ina maka nasiha akan kaji tsoron Allah ka tausayama iyayenmu, matanmu, da
anmu.
Mustapha ko a ina kake kazo bakin asibiti ka kaini gida.
Sabuwa ce akace mun bata gida ana zargin guduwa tayi"
Mustapha yace.
"Guduwa kuma?
Wani abun ya sake faruwane banda wanda ya faru a kotu?"
Sai da ya lumshe idanunshi da suke mishi yaji kana yace.
"Shidinne kasan dole abun ya jijjigata.
Kai dai tawo dan ALLAH "
Murmushi Mustapha yayi yace.
"Kaci sa'a ina kusa bani minti goma in sallami Ruda"
it ya kashe wayarshi.
Kafin ya kashe Babangida yana jiyo
aran summatar Ruda da Mustapha yake yi.
Shi kuwa dake a cikin damuyoyi yake masu girma tare da lissafin rayuwa da kusakuren daya yai ta tabkawa Sai yaga Mustapha ya iso da wuri alhalin saida yaci mintuna ashirin masu kyau.
Zama yayi a gaban motar ya rufe idanunshi zuchiyarshi na dokawa da
arfi.
Mustapha yayi juyin duniya su
an tattauna Babangida ya
i fur.
"Allah ya kyauta.
Ka kwantar da hankalinka babu inda zata je fa.
Inma zata gudu taje wani wajen bafa zai wuce wajen Khalid ba.
Kum....
"Ya'isheka Mustapha kada ka sake jifan Sabuwa da wannan kalmar.
Bana jin Sabuwa zata hugu taje wajen wani
an balaja'u da aurena a kanta.
Yaya kake son nayi ne in ha
iye zuchiya in mutu kaima ka huta ko?
"..
arashe maganar cikn haki.
Haki
a Mustapha ya sake jefa rayuwar Babangida a cikin garari ya kunna mishi wutar kishi bisa wutar da take ta tafasa jini da tsokar jikinshi.
Suna isowa
ofar gidan Babangida bai jira Mustapha ya gama gyara tsaiwa ba ya dire kawai.
A baya Mustapha ya bishi da sauri sai a falon Sabuwa suka ha
Su Adama suna zazzaune a falo sunyi shiru ciki harda Mardiyya.
"Adama kika ce Sabuwa bata nan.
Kuma bata gida?"
Babangida ya tambaya a kidime"
"Wallahi kuwa Babangida.
Ni ko dana farka nayi tunanin tana ban
aki ne.
Ashe Sabuwa ta hau dokin zuchiyar abinda su Rakiya sukai mata, da irin tashin hankalin da ka jima kana jefata a ciki.
Ta yanke hukuncin tunda ba zaka saketa ba ta shiga duniya.
Mu fa
a ma kanmu gaskiya Babangida kayi ma Sabuwa cin zarafin da ba duk mace ba.
Ko mu
an uwanta ka wula
antamu.
To Sabuwa dai ta tafi"
Da mugun sauri ya wucesu zuwa uwar
akin Sabuwa.
Yayi tsaye kawai dan baisan abunda ya shigo dashi ba.
Idanunshi suka sauka akan akwatin data ha
a kayanta ta barsu.
Babu shiri ya isa ya bu
e akwatin yana kallon kayan data gwamutsa a ciki.
A haka ya bar akwatin a bu
e ya isa gaban sib duk ya bubbu
e ji yake tamkar zaiga Sabuwa a ciki.
Rigar baccinta ya zaro ya
ame a hannunshi tare da rufe idanunshi yana tuno ranar da yayi mata wani fya
e a lokacin tana sanye da rigar a jikinta.
A duk yawon biye biyenshi da duk samfurin matan daya aura ha
a Sabuwa tayi fice
anonta daban yake dana sauran matan daya sani.
Wannan yana daga cikin dalilan da yasa duk yadda yake nuna ma Sabuwa
iyayya a fili a can
asan zuchiyarshi akwai sha'awarta wadda ashe caku
e take da wata iriyar soyayya mai ha
e da kishinta wanda shi baisan wannan motsin soyayya bane sai a cikin kwanakinnan.
A tunaninshi motsin sha'awarta ne.
e idanunshi da suka rine yayi ya ajjiye rigar ya fito jikinshi a mace.
"Babangida inaga tunda da mota a darennan mu garzaya gidajen
anne ko Allah zaisa Sabuwa taje can
in sabida zukata su samu nutsuwa."
Cewar Labbai
Kamar wasa suka soma zagaye cikin dare tare da buga gidajen mutane.
Abu kamar ha
in baki dai har suka gama kara
ewa ko wanne gidan
awayen Sabuwa har gidan Layuza suka je zancen
aya ne Sabuwa bata zo ba.
Zuwa lokacin yaci in asibiti aka kai Babangida a bashi gado tare da bashi kulawar gaggawa.
Amman Mustapha ke ri
e dashi a masallacin layin gidansu Sabuwama sukai sallar asuba.
Su kuma su Labbai suka shiga gida.
Saida suka idar da sallar sannan sukai sallama a
ofar gida aka basu izini, sai ga Babangida a tsakar gidan su Sabuwa.
Yana shiga kiran wayar Sa'a na shigowa wayarshi sai lokacin ya tuno da batun Malama Babba ma.
"Assalamu alaikum Yaya Sa'a?"
"Babangida kana inane na futo Sallah ban ganka ba.
Kaddai kace mun baka kwana a asibitinnan ba.
Ko kuma Club
in ka zame jikinka ka tafi tunda ka saba jawo mana maganar da zata hanamu bacci?"
Idanu ya lumshe yana jin wani abu mai tauri a ma
oshinshi yana tokare mishi harshe.
Yana ji tana ta Hello Hello amman ya kasa bu
e baki ma yayi magana.
Ita a nata tunanin network ne yasa bata ji maganar Babangida ba.
Sai ta kashe wayar.
A hankali ya sauke wayar a kunnenshi cike da girma Babangida ya gaishe da Rakiya da Hauwa.
Nan aka shiga kiran
an uwa na
auye ko Lolo taje wajensu.
Babu labarinta sam.
"Babangida kaje ka nutsu Lolo ba
ata tayi ba ba kuma saceta akayi ba.
Babu mamaki Khalid ne ya hure mata kunne shi yasa ta gudu taje wajenshi.
A babban asibiti yake ko zaku je mishi da yan sanda a kamashi zai fito da Lolo nayi imani tana can."
Cewar Rakiya kenan.
Wata
atuwar ajjiyar zuchiya ya sauke yana jin duniya na juyawa dashi kamar gajimare zai sakko mishi a ka.
Matarshi wani
ato ya
auketa ta koma wajenshi bacin da aurenshi a kanta uwar
anshi.
Wai dama haka bariki
azantarta take ne?"
Kai ya ri
e kawai Mustapha ya ri
eshi suka fita.
"Mardiyya ja
annenki ku shiga ciki"
Cewar Adama kenan.