← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 46

Sashe 33

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yaro bari kada kyanka ya ru
eka.

Kuma ina laifin a madadin ka
auke Rakiya ka kyara musu gidan?

Maigogul yau kuma shine Dad
in.

To nima in ka
auke Rakiya sai nima in gyara ma maigogul gidanshi in mishi aure ba shikenan ba tunda Ummin Mama ta kafe tana ciki.

Wallahi Allah har mamaki take bani.

Shima maigogul
in murmushi yayi da Labbai ta kawo mishi ta
in."
uwa Rakiya tayi mun.
ewa tsaye yayi ya shiga jujjuyawa yana wata mayaudariyar dariya gashi a tsaye a kanta.

"Tabb na rantse da Allah ba duk turawaba wannan kyau nawa.

Motsa jikima zan soma tace
irjina tana
anso yafi haka fa
i kinga banci ta zama ba wallahi lolo ke bafa wasa bil ha
i Auruwa zanyi a turai tsab"
Rakiya ta kwa
o mishi takalmi duk muka kwashe da dariya.
an ba
o ji abinda yake yi sak ubanshi.

Ina tuno sanda Maigogul yake kamarshi.

Ai har Uzairu zuchiyata ya mutu bai isa ya kamo
afar gayen Maigogul ba.

Tunda a yanzun ma shiga yake jerin gwanon manyan masu ku
i in dai a sutura ne ya saje harma ya fisu kwarjini.

Ai lokacin da yake zuwa zance wajena wallahi da yamma
an matan layin sa'annina da wanda suka girme mun firfitowa suke yi ko wacce ta zauna a
ofar gidansu.

In maigogul ya tunkaro layinmu zo kuga kallo a lokacin farinshi har kashe idanu yake yi halin rayuwane kawai ya mayar dashi haka.

Amman maigogul yana halin a so shi"
Tafi Uzairu zuchiyata yayi yace.

"Yau dai
aya bayan an ci dambe Rakiya ta yabi Dad.

Uhm ai Maigogul na baza capacity.

Jiya naje gidan cin abinci ni da wata yarinyata muna fitowa Maigogul ya paka wata
atuwar ba
ar jeep ya fito.

Wallahi tsabar yadda yayi kyau ni da kaina nakai mishi yarinyar suka gaisa.

Yanata murmushi ga ha
oran makanshi sai
yalli suke yi.

Rakiya kinga yadda ya sake
aga mun aji kuwa ita kanta fa sai da tace wow gaskiya Dad
inka ya iya wanka kamar ka.

Gaskiya in bikina da Felisha ya taso zai
aga mana aji a wajen turawa"
Dariya muke ta yi tamkar bani da damuwar komai nice har da birgima a
asa Uzairu zuchiyata
an iska ne lamba
aya wallahi.

Gidanmu gidan da
i a kullum ina adda'ar Allah ya kawo wani sanadi da zai zama tsani wajen shiryar da
an gidanmu ko wanne ya hau kan gwadabe tartibi.

SU ADAMA:.

Gaza mota biyu yayi
aya bus da zaratan
an iska su biyar ko wanne da sandarshi ga karnuka sunfi biyar a motar ba
e masu dogon harshe.

Sai ofun bodi ta
iban kaya babba.

"Wai Maigogul wai dakai eh zamu je ne wai ya haka.

Kai mai zai kaika wani
ebo kaya ehhh?

Kana zubar mana da mutunci meye haka wai.

"Babu shakka wa
annan
an iskan daka ciko mota dasu wato Gaza kai baka gudun abun magana ko?'
Gaza yace.

"Kamar yadda kaima baka gudu ba ai in hakane kaina gado ehh wallahi"
Matsa ma su Adama yayi duk suka shige mota harda Maigogul.

Nan yaran Gaza suka shiga Gogoriyon gaishe da Maigogul.

Shi kuwa sai fara'a yake yi musu.

Ga matasa har matasa amman tamkar ba
iyan musulmai ba tamkar
iyan arna.

Ga gashi an tara, ko wanne ba'a rasashi da tabon sara sabo ko tsoho.

Ga kwallin rashin mutunci duk sunbi idanunsu zizara.

Ana tafe suna busa haya
i suna ihu
A haka har suka isa layin duk wanda ya gansu saiya kauce wani irin tu
in jahilci suke yi tamkar zasu bige yaran mutane.

Dattawan anguwa da matasan unguwa kowa yayi cirko_cirko yana baza idanu yaga ina motar zata tsaya, sai ga mota a
ofar gidan yawa ta ci burki.

Babangida:.

Jikinshi a mace, zuchiyarshi cike da ra
i ga zafin maganganun su Sa'a da yadda suke nuna
iyayyarsu a fili ga Mardiyya.

Tabbas akwai ranar da dole ya zaunar da Mardiyya ya fa
a mata gaskiya inma ba haka ba
ila ta tsinci maganar a bagatatan ko a bakin Sauban ko a Bakin Sa'a da kanta.

Tura
ofar
akin
ar Shuwa yayi abun mamaki tana zaune a falo taci uwar kwalliya harda lalle da sabon kitso taje aka yarfa mata tamkar sabuwar Amarya.

Dama ga
an gyare_gyare da suka
anyi na zuwan sabuwar Amarya.

Tsakaninta da Ramatu ko wacce gasa take wajen ganin
akinta ya fito fes kafin dai Amarya tazo suga da wacce tazo.

Sababbin manyan kuloli ya gani jere a daining mai kujera biyu.

Baisan ta sai daining ba ai kuwa yayo kyau.

Kuma wannan daining ba
aramin
agama Ramatu hankali yayi ba gani take shikenan
ar Shuwa ta cinyeta.

Ga wasu sababbin plates da jug sabo sha
e da zo
o mai
ari.

"Sannu da zuwa Jannaty sai yanzu ka shigo?"
Bai gama mamakin abinda ya gani ba ta kuma saka shi a wani mamakin ta hanyar ri
o hannunshi ta zaunar dashi ta cire mishi hularshi da agogon dake
aure a tsintsiyar hannunshi mai
auke da kwantacciyar gargasa.

"Yaran ban gansu a falo ba a
aki kika shinfi
esu ne?"
Yayi tambayar
ne kawai amman baisan ma abinda yace ba har saida ta bashi amsa ya gane me yace.

"Suna store na mayar musu dashi
akinsu duk na fitar da tarkacen saina
an sai musu
aramin katifa na yar musu.

Idanu kawai ya lumshe tare da jingina a jikin kujera kunnenshi babu abinda yake tariyo mishi face muryar Sabuwa.

"Wanka zaka soma yi ko abinci zaka ci?"
Yajiyo muryar
ar Shuwa.

A hankali ya bu
e idanunshi ya
ura mata idanu cikin tuhumar da saida ta tsargu a karan kankin kanta.

"Uhm kina farin cikin Sabuwa ta fita fit a cikin rayuwata ko Aisha?

To baki sani ba rabuwata da Sabuwa tamkar an kashe macijibe ba tare da an sare mishi kaiba.

Nasan duk wannan kwalliyar, da sababbin kula da wata sabuwar tarairaya duk sabida kinji labarin da kike mafarkin jine tunma baki zama mallakina ba.

Lokacin kina
ar kwalta kina yawon bina hotel_hotel muna aikata
arna."
Sai yayi wani murmushi wanda shi ka
ai ya barma kanshi sanin fassararshi.

Mi
ewa yayi ya shige ban
aki.

"Baka yi
aryaba Babangida burina shine Sabuwa tayi rayuwar wula
anci,
askanci kuma ta hau layi.

Duk da ko sanda take gidan naka sharar gidanka ta fita kima da daraja.

Sabuwa naci nasarar rabaki da yaranki da Babangida.

Saura nasara ta gaba
anta yaranki da kuma damejin
walwar Mardiyya da sannu zata san cewar wannan gidan bana ubanta bane,
annenta ba nata bane, uban da take ta
amar itace babba a wajenshi ba nata bane."
aran wayar Babangida daya ajjiye a kujerane ya katse ma
ar Shuwa sa
arta da mugun zare wanda take ta sa
awa a zuchiyarta.

Ganin sunan Sumy yasa ranta ya
ara yin matu
ar zafi.

Agogo ta kalla ta girgiza kai.

"Lallai wannan yarinyar sai na saisaita mata hankalinta.

Sha
aya da rabi na dare zata kira magidanci sabida iskanci bayan jibi za'a
aura auren ma"
Tana cikin surutanta Babangida ya shigo falon
aure da tawul a
ugunshi.

Shagala kawai tayo wajen kallonshi Allah ya jarabceta da wata iriyar soyayyar Babangida tun a ha
uwar farko da suka yi.

Amman shima sai ya nufo wajen sabuwa kamar dai yadda Khalid yayi mata.

Kuma fa duk abinda shi babangidam zaiyi mata soyayyarshi rufe mata idanu take yi wannan itace
addararta ta yadda.

Domin daga lokacin da Babangida ya talauce ta gane Babangida ne
addararta.

Gashi shi yana da wasu matan bayan ita, dama karuwan da bata sansu ba na waje masu juya
walen mazajen wasu abar matan gida da cizon yatsa.

Ko tayi yin
urin son barin gidan sai taji inta bar Babangida kamar rayuwarta tazo
arshe ne.

Har ya
araso inda take bata sani ba ta yi zurfi a tunani.

Gira ya
aga mata.

"Bani wayata nasan Amaryace tayi kira."
"Amarya ko karuwarka ba.
ar iska ya za'ayi ta kiraka a irin wannan daren in ba ka nuna mata mu matan gidan bamu da wata daraja ba tama isa?"
Wayarshi ya fisge ya wuce daining ya zauna yana daddannawa.

Daidai
ar Shuwa ta karaso zata zuba mishi abinci ita kuma Sunmy ta dauki wayar.

"Hello Amaryar Babangida har yanzu baki yi bacci ba ko dai
okin gobe zanzo ne ya hanaki bacci?"
Wannan maganar a iyakar fatan bakinshi kawai ta tsaya ita kanta Sumy tayi mamakin furucinshi ballantana yar Shuwa da take tsaye tana ji tamkar ta danneshi ta kar
e wayar ta dankarata da
asa.

Sai dai shi ya
i ai
an zamba ne.

Tananan tana jiran shigowar Sumy tayi al
awarin saita raina kanta kuma bata isa ta wuceta a zuchiyar Babangida ba.

Murmushin takaici kawai tayi ta zuba mishi abincin ta ja kujera ta zauna tana fuskantarshi sonshi na cin
asan zuchiyarta kamar son Babangida zai halakata haka take ji.

Gashi talaucinshi ya gama isarta Mamansu ma sai lokaci take bata na kaso auren, in ta yin
ura sai taji ina ba zata iya ba.

Mrs Bukhari
Tabb ko yaya zata kasance dasu Gaza masu zuwa
ebo kaya oho
[8/22, 11:42 AM] BADA'AT IBRAHIM: https://chat.whatsapp.com/EEK9H2V5iSOFXz0Xud5Eox?mode=ac_t
Yar uwa ta, kin dade kina neman in da zaki samu nighties da lounge wears masu musulmin kyau, saukin farashi da kuma kyan gani?

To ki daina nema!

A thrift bae closet, mun bude exclusive group inda za a dinga kawo thrift nighties, lounge wears da sauran su masu kyau, kamar Sabbi kuma farashinsu abin mamaki ne, very affordable
A nan ne za ki kasance cikin na farko da za su ga sababbin kaya kafin su kare.

Idan kina son kada ki rasa mafi kyawun kaya kafin a sayar da su gaba
aya, to shiga cikin group
in yanzu kafin ya cika
https://chat.whatsapp.com/EEK9H2V5iSOFXz0Xud5Eox?mode=ac_t
IDAN KAYA YA GAJI..

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA SHA BIYAR
Babangida har ya shige ciki, sai kuma ya fito ya zauna a falon.
angaren Sumy kuma cewa tayi.

"Goben yana nan dai a matsayin ranar da zaku tawo
in ko, sannan jibi nanan a matayin ranar
aurin auren ko?

Ga gidanmu cike da
an uwa na nesa dana kusa.
Chapter 33 · 0% Book details