← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 46

Sashe 11

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har anyi lokacin da ya dakatar da ita Malama Babba zuwa duba Hannen sai dai ita tazo ta dubata.

Gadararta shine mijinta hamsha
in mai kudine kuma su
an boko ne sosai.

Kuma tana matu
ar son Malama Babba tana taimaka mata.

Duk wani kwancen kayanta masu tsada tsada Malama Babba take bama ita ta soma bata kwancen gwal, ita kuma ta soma bata kwancen atampa supa da aura.

"Babba kisa Yarki ta tafi ta jiraki a can falonki"
Bata da yadda zata yi tasan halin mijinta ba da
i gareshi ba yana da bau
en hali.
yar ta jaye Yaya Hanne ta fita zuwa falonta.

"Ke Saratu haka mijinku yake tsinkaki a gaban kishiya?"
Ta fa
a tare da
ance idanunta irin na masifarnan.

"O_o _o_o
anki ne ya jawo mun.

Kinsan tunda ya aikata wannan abun wallahi in fa
a miki Malam bai sake sakin fuskarshi dani ba."
"To meye naki ke a ciki halin
an yau?

To ni dai ki cire tsoro ki sanar mishi ciki bana Babangida bane fa
at.

Kuma kiyi
arinki cikin ya zube ki tabbatar yarinyarnan taci maganin dana kawo miki.

Ji yarinya a tsakar gida tanaima mutane kallon
aya almura idanta kamar soyayyar gya
Malama Babba da sauri ta fita ta koma wajen taron.

"Wawo a bu
e taro da adda'a"
Wawo yana daga zaune ya bu
e taron da adda'a kafin Baba malam yace.

"Dangane da batun wancan shashashan
an iskan yaronne Babangida.

Shine dalilin taruwarmu anan sabida tunda abun ya faru inata aikin nazari da binciken duk daya dace.

Kuma naga saka hannun mahaifiyarshi ta
angarori manya wanda hakan ba
aramin mamaki ya sanya ni a ciki ba.

To abu na farko dai shine.

Kamar yadda nace Babangida ya bar gidana, to ina nufin ko bayn raina ban yadda yaronnan ya dawo cikin gidannan ba zaici gaba da zama tare da Manga.

Kai Manga"
Baba malam ya dubeshi.

Cike da tsantsar ladabi ya amsa.

"Na'am Yaya"
"Sai kasa idanu sosai akan su
asimu dan gudun kada ya lalata maka tarbiyyarsu ya rusa maka ginin daka da
e kana ginawa.

Ni da a so nane ma yabar gidan naka ya shiga uwa duniya.

Amman dana je Ringim nake labartama Kawu da Goggo Amfana halin da ake ciki.

Suma sai suka ce lallai Babangida ya zauna a wajen naka tunda dai kai kaji zaka iya.

Wannan itace maganata ta farko.

Maganata ta biyu kuma itace.

Sabuwa zata ci gaba da zama a gidannan har saita haihu zata bar gidannan.

Sannan na saka doka duk wanda a cikinku ku mata matannan kuka sake takalar yarinyarnan tazo tana mana rashin mutunci a gida zan sa
a muku.

Idan ta haihu zata bar gidan izuwa gidan Babangida zan sa a
aura aurensu ta tare a matsayin matarshi suje can su reni abinda suka haifa yafi ace suna yawo gidan rawa_ gidan rawa, dan wani cikinma sai ya sake
irka mata ba komai bane."
Shiru yayi yana nazarin fuskar kowa.

A cikinsu babu wanda yaji da
in hukuncin daya yanke musamman mata_matan.

Malama Babba kam hawaye ma take ta sharewa.

"Dangane da batun
ata tarbiyyar da nace Babba na da saka hannu ciki shine.

Na da
e da hana Babangida mu'amalar abota da yaronnan Mustapha
an gidan Baba na shago.

Sabida yarone da sunanshi yayi
auri a unguwa.

Bincike ya tabbatarmun da sahalewar Babba yaci gaba da abotarshi da yarannan ba tare da sanina ba.

Sai abu na biyu tana sane da yawon dare sarai da Babangida yake yi.

Da saninta yake yin wannan yawon daren.

Sabida bata son
acin ranshi ita a kullum ta saka Babangida farin ciki.

Wanda daga tsakiya ga abinda yaje ya jaji
o mana jibi yanzu ba hawaye take yi ba?

To in dai Babangida ne kukanma banyi tunanin in an soma ba.

Sabida a cikin wannan halin da ake ciki har rashin kunyar Babangida ta kai ya kira Sabuwa su fita zuwa gidan rawa har yana iya rungumeta a layi wa'iyazubillah
Tarbiyya, da ilimin addinin dana
aurashi akai bai amfaneshi da komai ba kaico.

Magajin malam sunji tsoron sanar dani fitar dare da Babangida yake yi dan gudun su jefani a mawuyacin hali.

Wai ashe har
ananun kaya yake sakawa yaita yawonshi a gari ma.

Kuma ita Babba tana sane sarai"
Duk wa
anda suke cikin wajen taron hankalinsu ba
aramin tashi yayi akan lamarin Babangida ba, dama abinda ya aikata jiyan.

Wannan wani sabon lamarine a cikin wannan zuriyar mai
auke da
umbun tarbiyya da ladabin yi nayi bari na bari.

Malama Babba taji tsoro da fargaba irin wanda bata ta
a ji ba a rayuwarta.

Shikenan ashe ma duk abinda suka Tsara da Yaya Hanne babu aikin da zaiyi anan.

Bata da kalmar da zata iya dawo da martabarta da kimarta a idanun Baba malam ko Qur'ani zata ha
iye tana aman surori bazau kuma yadda da'ita ba.

Ita yadda
aya ce a wajenshi, baya kuma bayar da wata dama ta biyu bare har aje ga ta uku."
Kai Baba malam ya girgiza yace
"Ko akwai wanda yake jin yana da magana ko wata shawarar?"
Babu wanda yace shine ba dan basu da abinda suke son fa
e ba.

Sai dan kawai gudun fishin Baba malam da fa
in abinda ka iya tunzurashi yayi fishi da mutum"
"To shikenan tunda babu mai magana na sallameku dukka, banda kai Manga "
Kafin su soma yin
urin tashi suka jiyo hayaniya mai
arfi a tsakar gidan harda ihun wani almajirin Baba malam da halamar wata muguntar akai mishi.
uu suka fice matan harda
an gudunsu dan son ganin menene ke faruwa.

Suna fitowa suka tadda
an uwan Sabuwa ne a tsakar gidan Almajiran Malam Baba na
arin hanasu shiga shine har aka yanki magajin malam a hannunshi."
SABUWA:.

Ina zaune a tsakar gida na jiyo hayaniya daga nesa tanata tahowa.

Murmushi nayi dan nayi imani su Adama ne suke shirin zuwa ganina.

Ai kuwa ban aune ba sai gasu a tsakar gidan almajirai nata faman tattaresu.

Magajin malam magazin ya ri
e yana ja ai kuwa kamar
ibtawa da bismillah Magazin ya zaro wu
a ya yanki tsintsiyar hannunshi ya sake shi babu shiri, tare da yin wani ihu.

Ihun da yayi sanadiyyar fitowar su Sa,a
uu.

"Meye haka ke faruwa.

Me zan gani?"
Cewar Malama Babba wacce dama a cikin ba
in ciki take.

"Abinda kika gani shi kika gani
.

Ku dai kuna da neman fitina wallahi.

Babu damar azo ganin Lolo sai ku hana Malam ya hana Malam ya hana.

To ko makawuyane yau dai dole yayyen Lolo su ganta"
Maigogul ke magana cikin
aga muryarshi akan Malama Babba."
Tare da Kawu Manga Baba Malam ya
araso wajen.

Zuwanshi yasa yaranshi suka soma zamewa, ko wacce na jaye
anta.

Malama Babba tace.

"Allah ya wadaranku ku dai baku da kunya ban ta
a ganin marasa kunyar iyaye kamarku ba.

Ace kana uba amman kaine jagora..." Da mugun kallo Baba malam ya kafeta
irjinshi na sama da
asa.

"Hattara Dattijuwa bari kul Wallahi.

Kin ganni nan na sari mutane sunfi dubu, har kisa nayi an kulleni amman na fito.

Wallahi ko a barmu muga Sabuwa ko in tsigema wata kunne a gidannan"
Kafin suce wani abun Babangida da shigowarshi kenan ya ru
une Magazin ta baya yana
arin fitar dashi.

Ai kuwa nan kokawa mai ha
ari ta shiga gudana a tsakankaninsu.

Magazin ya samu Babangida ya dinga naushinshi a duk ga
in da yasan zai karya mishi kuzarinshi.

Baba malam yana tsaye ya hana su Wawo raba wannan fa
an.

Sai gwabza dambe akeyi.

Zaro wu
ar da magazin yayi ne Babangida ya danna a guje magazin yabi bayanshi.

"Kuje Wawo ku raba fa
an maza"
Yayi maganar cikin ba da umarni.

"Maigogul na fahimci dukkannin take takenka burinka yin fito na fito da nine.

Burinka ka kunyatani a idanun duniyane.

Ku matan ku shiga ku ga Sabuwa, amman duk abinda zaku ce mata sai dai kuce mata ayau.

Wallahil azeem babu wacce zata sake shigowa cikin gidannan da zummar ganin Sabuwa In kuma da'ita zaku tafi gata nan.

Kuje ku yi duk shelar da zaku yi.

In aka sake kawo mata ziyara abinda kuke tunanin yiyuwarshi bazai yiwu ba.

Ya kamata ka gane jama'a na ganin
imata"
Juyawa yayi zai bar wajen.

Maigogul yace.

"Ai na fa
a na maya muddin muka tafi da Sabuwa to tabbas sai abinda kake son burnewa ya fito"
"Saime ya fito mana.

Nima bari kaji duk ranar da wani ko wata daga
angarenka ya sake zuwa da zummar ganin Sabuwa to tabbas
ana bazai ta
a aurenta ba ka sani bana magana biyu.

Ka kuma fice mun daga tsakiyar gida babba dakai a shekaru a ido gaka babu laifi sai dai kash hauka da hauragiya su sukai maka ado
Ke kuma ki shige
arayinku"
Fuu Baba malam ya fice a gidan yana fa
an maganganu domin ranshi yayi matu
aci ainun.

Jinshi yake yi kamar ba shi ba.

Hatta gidan da mutanen gidan gani yake ba su bane.

Jin wannan furucin sai jikkunanmu dukka suka mutu.

Maigogul babu shiri ya fita.

Ni kuma na ja su Adama muka shige ciki.

Yaya aka
are da magazin da Babangida oho.

Muna daga
aki muka jiyo kukan Malama Babba sai bata ha
uri akeyi.

Fuu ta shigo cikin
akin da nake ta rufeni da shegen duka.

Banyi niyyar ramawa ba sabida inason sake jefata cikin uku.
auke numfashina nayi da
arfin tsiya wanda hakan yasa nayi suman dole.

Su Adama kuma suka fasa ihun Malama Babba ta kasheni.
yar na yarda na farfa
o harma ana shirin kaini asibiti kafin na yarda na farfa
Baba malam ya dinga fa
a a tsakar gidannan tare da gindaya sharru
a masu zafi.

Ranar gaskiya an fusata Baba malam sosai.

Gaga_gaga al'amura sukaci gaba da tafiya ranaku suna shu
ewa.

Abubbuwa marasa da
i sun faffaru ciki harda yin
urin zubarmun da ciki da Malama Babba tayi har sau biyu bata samu nasara ba
Na biyun saida nayi sati biyu a asibiti kafin aka sallamoni.

Malam yayi fa
an yayi rikici sosai sai da akaita zuwa bashi ha
uri daga dangin Malama Babba kana ya hakura.

Babangida kuma bai ganni ba balle yayi nashi yin
urin.
Chapter 11 · 0% Book details