← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 46

Sashe 2

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ko wacce ta kawo
ari uku ku
in wuta dan sunce yau babu
aga
afa in bamu biya ba sai yanke wa.

Ke kuma Lolo har jikin naki yayi
warin da bama jeka ka dawo ba harda kwana sai kin je kin jawo mana masifa tukunna ko?

To ki dai tuna da maganar likita.

Ni wallahi da aurenku kuka yi da zai fi muku da wannan tamba
ar."
Ni dai
ari biyar na zaro na mi
a mata ina
unni.

Haka kowa ya mi
a mata duk taba kowa canji.

"Ko
ari uku ce ku bani zan sai sabulu in
an wanke kayana"
Nan fa wannan tace ita bata da ku
i wannan tace hidimar anko ce a gabanta.

Sai ni na mi
a ma Rakiya
ari biyun databani canji.

Sai naji tausayinta sosai wallahi, uwa kenan duk lalacewarta uwa ce dai,
ari biyar na kuma zara na bata.

Sai washe bakinta take yi, ta samun albarka babu iyaka.

Haka wunin ranar ya kasance mun gwanin da
i da farin ciki.

Tun yamma Babangida ya kar
o motar abokinshi ya zo ya
aukeni muka tafi zaga gari kawai.

Muna tafe muna hirarmu ta soyayya.

Haka wannan ranar ma ban kwana a gida ba wani
akin abokinshi dake bayan layinsu ya kaini abokin bayanan yayi tafiya.

Bayan komai ya lafa daf magriba Babangida yayi wanka a ban
akin dake
akin ya fito a gaggauce.

A lokacin ina kwance ina kallo a TV babu komai wallahi a jikina.

"Baby zanje masallaci in yi Sallah.

Amman bazan shigo ba sai
arfe tara.

Zan je gidanmu akwai makaranta da nake koyar da maza bayan sallar isha.

Makarantar ta mahaifinmu ne muna taimaka mishi ne.

Dana sallami
alibai zan dawo dame zan shigo miki?"
Idanu na bu
e harda baki.

"Me kake koyar musu, yanzu nan kai malami ne wai?"
Tsugunnawa yayi yana dariya yace.

"Kin
auka wasane ko?

Allah da gaske nake yi mahaifina Malami ne haka mahaifiyata malama ce.

Yayyena duk malamai ne muna taimakawa mahaifinmu makarantar tashi ce.

Yanzu dakin
ulle bayan layinnan zaki hango gidanmu da tarin tulin almajirai"
Kai kawai na jinjina ina mamakin
an malam ya
i halin Malam.

To yayi.

In zaka shigo ka tawo mun da fanta mai sanyi da balangu mai ruwa_ruwannan asa yaji sosai "
Hakan kuwa akayi da Babangida ya tashi tawowa yazo mun da sa
ona, kusan raba dare muka yi muna aikin assha aikin dana sani aikin sa
ama Ubangiji, aikin zubar da mutunci.

Ranar bamu je club ba a wannan
akin muka kwana da safe bayan nayi wanka na shirya inaso zan tafi gida Babangida ya jawoni na fa
o jikinshi.

"Amman fa kince mun ba da
ewa zaki yi ba, kar kisa inta jiranki a zaune anan.

Duk da inaso zanje gida in samu in gaishe da mahaifiyata.

To ni yaushe zaka kaini in gaisheta to?"
Dariya muka yi dukkanmu nasan a raina Babangida ba aurena zaiyi ba morar
uruciyata kawai yake so yayi.

Duk da yayi mun rantsuwar aure zamu yi.

Hakan baisa nayi ma kaina fa
a ba saima sake dulmiya a kogin sanshi da nake yi a ko da yaushe.

Ko dana koma gida kayana na
iba kala bakwai na dawo wannan
akin abokin Babangida a ciki muka ci gaba da rayuwa tamkar mata da miji.

Ina komawa gida duk bayan kwana biyu inje in kwana sai in kuma dawowa.

Munyi rayuwa irinta a'uzubillah ni da Babangida.

Gaga gaga rayuwa taita shurawa soyayya mai karfi muke ma juna ni da Babangida.

Babu irin soyayyar da baya nuna mun.

Duk da bai kai rabin Khalid ku
i ba amman Babangida komai shi yake yi mun, ga lokacinshi da nake samu a ko da yaushe, ko ina zamu muna tare a manne da juna.

Sanadiyyar Babangida idanuna ya kuma bu
ewa a yawon dare da yawon zuwa club shima, sabida Babangida kullum sai ya je club.

Ko yaya saurayi ya kulani Babangida zai cukumeshi sai inda
arfinshi ya
are, ba wuya ya fasa kwalba, fa
a dai akaina yayi da yawa, ya jima samari rauni da yawa.
angaren gidanmu kuma Maigogul ya koma sana'arshi ta kawalci.

Gaza ya fito daga gidan yari Magazin kuma ya bar gari sakamakon wata
arna daya aikata.

Uzairu zuchiyata kuwa baya
akkowa kowa magana shi dai a barshi da lalata yaran mutane da kalaman soyayya kawai.

Kwatsam wata ranar asabar na tashi da zazza
i mai zafin gaske ko tashi bana iyayi sai an taimaka mun.

Ga wani irin ciwon mara da nake ji tamkar bayana zai dare ya fashe.

"Sabuwa ki kira Babangida a waya ko zai kai ki asibiti mana naga jikin naki kuma tsanani yake yi"
Cewar
ar Shuwa kenan.

Rakiya dake zaune tana shan tea da wainar
wai tace.

"Ato gara ta kirashi dai su je asibiti ina jiye miki in dai cikine dake wallahi kin shiga uku"
Bata rufe bakinta ba Maigogul ya fa
akin da sauri.

"Rakiya kaddai ciki Lolo ta kuma kwasowa?

To wallahi a wannan karon watan barinki gidannan ne ya tsaya kinsan Allah duk wanda yayi miki ciki sai kin aureshi na gaji da wannan masifar"
"Ka sassauta murya haba.

Ba cikin bane garga
i dai nake yi mata da jan kunne.

Ka adana fa
an naka tukunna in akaje akace cikinne sai kayi wacce zaka yi.

Ni jin suna ta wannan tababar ma sai naji tuni na nemi ciwon ma na rasa.

Babu shiri nace.

Nifa ba ciki bane dani, shikenan ba dama mutum yayi ciwo sai ace cikine?."
uwa Maigogul yayo mun ina zum
ure baki na mi
e zaune na jawo jug din tea mai kaurin da Yar Shuwa ta ha
a mana zamu yi kumallo na soma sha.

Ita kuma Rakiya
auyensu ma zata tafi yau zata je bikin Tsahare ita da Labbai.

Tana gama karyawa suka kama hanya har tasha muka rakasu muna dawowa muka tadda Babangida a
ofar gida yana jirana.

"Kaga Babangida soyayya da
i wato kaji mutuniyar taka shiru shine ka biyota ko?"
Cewar
ar Shuwa data zauna a dakalin da Babangida yake zaune.

Shi kuma gabaki
aya hankalinshi yanaa kaina.

Zama nayi daf dashi ina
akaro murmushi dan bana wani jin da
in jikina.
ar Shuwa meke damunta ne naga jikinta babu
wari?"
Yayi mata tambayar yana
ara kallona cike da kulawar da take sake dulmiyani a soyayyar Babangida.

"To yau dai da ciwon mara ta tashi mai tsanani.

Abinda ya kashe mata jiki kenan.

Da harma zamu kiraka ko zaka kaita asibiti a duba lafiyarta sai kuma ta warke"
Kai ya girgiza tare da cewa.

"Sannu Babbar yarinya.

Ko asibitin zamu je?

Nama kira wayarki a kashe, ke da baki da lafiya to ina kuka je harda kwalliya haka?"
Sai lokacin nayi magana.

Ba sai munje asibitin ba jikinma da sau
i.

Rakiya ce tayi tafiya shine muka kaita tasha"
"Wacece kuma Rakiya?"
Ya fa
a tare da kafeni da idanu.

Ni kuma cikin rashin damuwa nace.

Babarmu ce.

Baice dani komai ba sai cewa yayi.

"Ni dama nazo in
aukeki ne mu fita"
Idanuna na lumshe nima ina jin kewarshi sosai.

To ai sai muje a shirye nake.

Waya da jakata kawai zan
akko"
Nan na shige cikin gida na bar
ar Shuwa tana yi mishi hira.

Qamriyya na hango Maigogul na tsine mata albarka har yana neman dukanta.

Bakina a ta
e na shige
akinmu ina tsaki.

Lokacin
an matan
akinmu duk sun dawo wasu na baje suna karyawa wasu na ramuwar baccin da basu samu yinshi jiya ba.

Wajen jakar kayana na nufa banko kula kowa ba.

Doguwar rigar materiyar na
akko na sake kayan jikina nice harda sake kwalliya da janbaki.

Jakata na zara nayi ficewata ina fitowa muka wuce da Babangida
ar Shuwa kuma ta koma cikin gida abinta.

Haka dai lamura sukaita tafiya, kasala da nauyin jiki nata
aruwanmun.

Tafe_tafe har wata hu
u dukkannin wani sauyi a lokacin ya bayyana a tattare dani ni kaina naga nayi
iba na sake yin kyau, ga wani irin haske bau dana sake.

Amman ban kawo komai ba duk da bana jinin al'ada dan yakan yi mun haka in nasha maganin zubar da ciki sai in yi wata shida al'adata bata zo ba, ko wata hu
un A wannan karon ma saina
auka hakannen.

Wata Ranar litinin na dawo daga wajen Babangida da safe mun kwana a club.

Rakiya dasu Adama duk suna tsakar gida har Maigogul yau ya tashi da gyaran fuska yana kan turmi da madubi a hannu.

Idanu Hauwa ta
ura ma cikina daya taso sai ta saki salati harda sakin bokitin hannunta.

"Maigogul yarinyarnan Lolo wlh cikine da'ita ga ciki har ya bayyana."
Ras naji gabana ya tattake ya fa
i.

Rakiya tace.

"Yau ba
ar hassadar taki akan Lolo kuma ta sauka.

To ta Allah ba taki ba.

Sabida Qamriyya tayo cikin shege za'ai mata auren dole shine kike son yima Lolo sharri?

Ke dai Hauwa anyi jar mitsiyaciya kunga Mata da shegen hassada.

Lolo dai tayi muku fintinkau wallahi nan gani kuma nan bari"
A zabure Maigogul ya mi
"Ke Rakiya yafa isheki haka.

Kinsan Allah a wannan karon babu sani babu sabo.

Bana neman wata magana ki duba mun Lolo cikinne da gaske ko kuwa?"
Rakiya zata yi magana Maigogul ya dan
aro ashariya ya dan
ara mata tare da doka
afarshi yana kumfar baki.

Allah dai ya taimaka Rakiya bata yi yin
urin ramawa ba ta nufo ni ni dai jikina har rawa yake yi dan ka
uwa.

Latsa cikina tayi ta dubeni muka ha
a idanu, ta sake latsawa.

Maigogul da Hauwa, da su Sadiya kowa yayi shiru yana jiran abinda Rakiya zata ce.

Jikinta a mugun mace tace.

MRS BUKHARI
[8/14, 7:22 AM] +234 802 205 9556: IDAN KAYA YA GAJI....

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA BIYU 2
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
https://chat.whatsapp.com/JmCasXpUuuT0J6dfLTWFNk?mode=ac_t
18066696785.

Hussaina Bello
HAJIYA KAYAN KITCHEN KIKE SO MASU SAU
I DA KYAU.

KO KUMA SARIN KAYAN KITCHEN KIKE SO KI SOMA KIN RASA INA ZAKI SAMU AKAN FARASHIN DA KEMA ZAKI SAMU ALKHAIRI?

H@H AVAILABLE WHOLESALE AND RETAIL DUNIYA NE
MAZA TUNTU
E HUSSSAINA BELLO KAI TSAYE A LAMBAR WAYARTA.
Chapter 2 · 0% Book details