← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 46

Sashe 43

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ga yara ta barsu a gidan Mama dan ta kasa tsayawa a fito dasu ta tawo dasu sabida sauri ta dai ce ma Mama gobe a kawo su.
akinta a gurguje ta bu
e hannunsu ni
i_ ni
i da ledoji da fantimoti mai taya suka shiga Samirah ta zauna a kujera tana
arema
akin kallo.

"To bari in yi sallah in zo in
aura abinci ko azahar banyi ba gashi har magriba ake kira"
"Nima banyi ba bari inyi nima"
ar Shuwa ce ta soma shiga ban
aki ta
auro alwala a gurguje so take kafin Babangida ya shigo ya zamana ruwan tuwonta na wuta tunda dai tana da miyar ku
ewa
anya
Ai kuwa ina suna kan Sallah Babangida ya le
a uwar
akin da sallama ganin mata biyu ne yasa ya dawo falo ya zauna ranshi ya
aci sosai.

Ya rasa sai yaushe zaiyi magana
aya a kan abu ne a dena.

Idanunshi ya lumshe tunanin chus na ragargazar ruhinshi dama gangar jikinshi.

Wayarshi ya zaro ya shiga cikin ma'adanar hotunan dake cikin wayar folda ta musamman sha
e da hotunan Sabuwa ya shiga yayi ma hotonta
ur shi ka
ai yana murmushi yana kallon bakinta.

Fitowar Yar Shuwa ne yasa ya kashe hasken wayar ya zuba mata idanu.

"Sannu da dawowa ka ganni sai yanzu ko?

Kasan yanayin ruwa yanzu ma zan
aura girki amman kafin isha ma na Kammala in sha ALLAH" tana fa
in haka ta fice ta je ta kunna risho ta
aura ruwan tuwo kafin ta dawo taja ta zauna tana son sanar dashi batun yaje
akin Ramatu ya kwana.

"Amm dama ba
uwa nayi
ar uwarmu ce daga Maiduguri tazo shine nace ko zaka je
akin Ramatu ka kwana ne tunda ni ina da ba
uwa gobe zata tafi ma"
Kallonta yayi kawai yayi murmushin da shi ka
ai yasan fassararshi.

Tashi kawai yayi ya fice zuwa can
akin su Mardiyya.

Yayi zamanshi cikin yaran yaje ya samesu suna cin shinkafa da miya harda latas.

Hannu ya saka shima ya shiga ci yana tambayarsu yaya sunan ya kasance da suka je
Malama baki abun magana itace ta shiga bashi labari.

A haka har suka gama ci ya ja hannun su A
a'u zuwa Masallaci.

A masallacin bayan sun idar da sallah na
ocinsu ya tareshi yake sanar dashi A
a'u ya tare yarinyarshi a hanya an aiketa ya
wace ku
in dake hannunta.

Bayan haka kuma yaran anguwa suna kiranshi da
arawo dan har kaji yake sacewa.

Hankalin Babangida ba
aramin tashi yayi ba take ya shiga ba wannan bawan ha
uri da godiyar dole kan fa
a mishi halin da
anshi yake ciki..

Hmm ranar a
akinsu Mardiyya ya kwana a falo a tsakiyar su A
a'u.
ar Shuwa ta kawo mishi abinci yace baya ci.

Tayi juyin duniya akan sai ya bar dakin ya koma
akin Ramatu sabida tafi kishin yaran Sabuwa fiye da yadda take jin kishin Ramatu da Sumy.

"Kije bana son damuwa dan ALLAH.

Gobe da safe in ba
uwar taki ta tafi kya bani labarin abinda ya kai ki Ringim ko?"
Gabanta ya tattake ya fa
i babu guiwa a jikinta da
yar
afafuwanta suka iya janta zuwa ciki.

Murmushin takaici da ba
in ciki kawai yayi.

Ya dubi A
a'u wanda yake bacci kamar shi sak da Yan gidansu Sabuwa gashi har dabi'unsu ya
akko dan dai shi tunda yake bai ta
a sata ba."
Yar Shuwa babu guiwa ta shiga
akinta ta tadda Samira tsirara haihuwar uwarta da ubanta da sunan tana shafa mai.

Zama tayi a kan gadon ba tare data ce uffan ba.

Matsowa Samira tayi ta rungumeta ta baya ta shiga mata ra
a a kunnenta.

"Tun sanda na ha
a idanuna dake naji a raina kin kwanta kinyi lub.

Shuwa ina son zan baki duniya ki juya duniya da mutanen cikin duniya yadda ranki yake so.

Ki mallaki gidaje, motoci, duk shekara kije umara dan aikin Hajj akwai wahala sau
aya ma ya isheki.

Amman in kin bani ha
in kan abinda nake da bu
ata a wajenki.

Sai dai ina da tarin tulin sharu
an da nake gindayama duk macen da zanyi mu'amala da'ita.

Wannan kuma in kin shirya zaki sameni ne a Bamaina."
Iska ta hura mata a kunnenta mai sanyi.

Tuni ta lumshe idanunta.

Abunda yafi komai bata mamaki shine yadda taji ta kwa
aitu da Samira.

Sakkowa tayi daga gadon ta zura rigar baccinta kana ta jawo musu leda mai cike da kaza da gurasa.

"Baby sakko muci kinji duk da dai na ganki a damuwa wani abunne?"
Ajjiyar zuchiya
ar Shuwa ta sauke ta sakko suna cin kazar tana fa
a mata halin da take ciki a gidan tsakaninta da kishiyoyinta musamman ma Sabuwa da yaranta.

Duk da a tunaninta ta gama da yaran Sabuwa.

"Hmm ki dena damun kanki da
a namiji kina tare dani.

Duk taurin kanshi nan gaba ka
an da kanshi zai dinga ro
onki yana so kuyi mu'amalar aure kina
i.

Daga lokacin babu wata kishiya da zata sha gabanki.

Su kam ki dena ma ta tasu baga magani kin kar
o ba?

Ai maganin bokannan yankan wu
a ne
Mijinki kuma ai ya baki wata damane da zaki yi nazarin abinda zaki ce mishi ya kaiki Ringim.

Ga dabara kice magani kuka je kar
owa da Mama na rashin lafiyarta.

Ba lallai bane ya tsananta bincikenshi ba.

Ke kofa ya tsananta an gano inda kuka je wajen boka ne.

Tuburewa zaki yi akan cewar ku baku sani ba kwatance akayi muku zuwanku na farko kenan"
Ajjiyar zuchiya
ar Shuwa ta sauke haka ta kwana cike da tunane _tunanen tayin Samira.

Ta riga ta jarabtu da soyayyar Babangida tsoronta Allah tsoronta kada ya kamata da wani abun da za'ace har aure ya
are a tsakaninsu ji take yi zata iya mutuwa.

Gashi tana son ku
i tana da burin ganinta a cikin sahun manyan matan da akeji dasu.

Washegari asussubar fari
ar Shuwa duk taje ta zuzzuba magungunan da boka ya bata a
ofofin
akunan wa
anda akeso su taka.

Har a
ofar
akinsu mardiyya saida ta barba
Sumy tana kitchen
inta zata dafa ruwan zafi taga sanda
ar Shuwa take mata barba
e a kofar
aki.

Sai da ta shige
akinta tayi dariya kawai. tana shiga ciki tayi fitsari a kofi ta fito ta watsa a
ofar
akinta ta cillar da kofin cikin kwandon shara.

Su mardiyya kuwa data basu abinci basu ci ba Mardiyya haka siddan taji jikinta bai bata ba ta ko juye abincin a ba
ar leda suka zubar.

Su Babangida asubar fari suka fito zuwa Masallaci bayan dashi da yaran duk saida suka yi adda'ar fitowa daga
aki kafin suka taka maganin suka yi wucewarsu cikin kariyar Ubangiji.

Kafin su fita daga gidanma saida suka yi adda'ar fita daga gida suka nufi masallaci.

Ramatu kuwa tana fitowa ta taka wannan maganin taji wani zumm zumm a
afafunta yana haurawa a hankali har izuwa kanta.

Ta
an jima a tsaye saida taji kamar ta dawo daidai saita wuce
akin aminiyarta da asussuban dan gulma na cinta na kwanan Babangida a
akin su Mardiyya
Sai da safen Babangida ya zaunar da A
a'u ya dinga mishi nasiha yana karanto mishi illar sata da matsayin
arawo a musulunci.

Daga
arshe ya
arashe nasihar a kansu baki
aya kana ya fita zuwa
akin
ar Shuwa yana tafe yana ambaton Allah ya tattake asirin baiji ko gezau ba.

A falo ya samu
ar Shuwa da Samira suna cin ragowar
unamen kazar jiya.

Samira da shirinta tsab harma ta fito da akwatinta falo.

Zama yayi a kujera suka gaisa da Samira yake tambayarta yaya Maiduguri.

"Maiduguri alhamdulillah yanzu ma nake shirin inna karya in kama hanya garinmu da nisa.

"Allah sarki hakane kam.

To Allah ya tsare a gaida mutanen gidan"
ewa yayi ya shiga ciki.

Samira tace.

"Bishi kiyi mishi bayani Baby.

Ki tafi mishi da kaza in zaici."
ewa tayi ta ha
a mishi kayan kari ta shiga.

Ta wuce shi yana wanka bata da
e da zama ba ya fito da jallabiya a jikinshi zama yayi a gadon yana goge ruwan jikinshi.

"Ina kwana?"
ur ya
ura mata idanunshi yayi murmushi tare da cewa.

"Me kika je yi a Ringim a iyakar sanina baku da
an uwa a ko'ina sai a Maiduguri.

Sannan meye ya hanaki zuwa sunan Alawiyya da wuri har saida taro ya watse alhalin da safe kika fita da zummar tafiya gidan sunan?"
"Mamace babu lafiya harma asibity na kaita to shine wata
awarta ta mana tayin mai maganin gargajiya.

Kaji abinda ya kaimu Ringim kuma ko kafin mu isa nayi kiran wayarka bata shiga har a Ringim
in na kiraka wayar ta
i tafiya.

Ga ruwa ya taremu a hanya kaji dalilin da
ewar da dalilin zuwa Ringim "
ur yayi mata yana mata kallon tuhuma sai yaji bai gamsu sosai ba da abinda tace.

"Zargina kake yi da wani abun?"
Ajjiyar zuchiya ya sauke illar bariki kenan kab matan zarginsu yake yi da zaran sun tambayi zuwa anguwa baya ta
a samun nutsuwa har sai yaga sun dawo.

Wannan matsalar ma yanata kaita gaban Allah akan ya nutsar da zuchiyarshi waje guda
"Tuwon da kika yi jiya shi zaki kawo mun
umamen inci maza in fita kada inyi latti.

Da sauri ta fita kafin ta dawo ya gama shiryawa tsab.

Yana cin tuwonne ta soko mishi zancan dawowar su Mardiyya wajenta.

Ai sai ya ajjiye cokali ya kur
i ruwan shayi ya mi
e yana gyara zaman hularshi.

"Wannan maganar nace dake a barta kada a sake yinta ma.

Ai su Mardiyya basu da inda zai ishesu anan a ina kikeso su zauna sabida Allah in ba dai kin shirya son takurama yaran bane amman yaushe uhm dan ALLAH ya ma za'ayi haka?"
A ajjihu ya saka hannu ya ciro dubu uku ( bafa ta yanzu bace dubu ukun, ta da ce)
"Ga ku
in cefane nan kiyi shinkafa da miya da latas"
Ya fito yayi ma Samira sallama ya fita daidai yaran sun fito zasu tafi makaranta Mardiyya kuma zata tafi koyarwa.

Hijabinta har
asa kamarshi sak da yarinyar kamar an tsagakara.
Chapter 43 · 0% Book details