← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 46

Sashe 46

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Watsarmun da jakata Uzairu zuchiyata yayi ya kwasa a guje yana ambaton
"My Heart ( zuchiyata_ zuchiyata)
Ni kuma na tsugunna zan kwashe kayana da suka zubo a jaka wannan Alhajinma ya tsugunna zai kwashe mun.

Ganin ya rigani tsugunnawa sai ni na mi
e inata kallonshi hardai ya gama kashewa.

A tsanake cikin nutsuwa ta jini ya ke komanshi hatta murmushi
an gayu yake yi.

"Ga jakar taki shalele.

Amman dai tunda hakane ki saka mun lambarki ta najeriya Allah bashi in muka koma gida sai in kiraki in kawo miki ziyara ma har gida.

Alhaji Baba ma nasan zaiyi farin ciki da wannan ha
in ko?

Allah dai yasa ban yi miki tsufa ba kinganni da furfura"
Murmushi kawai nayi mishi gabana na tsananta fa
uwa na kar
i jakata.

Wayarshi ya mi
o mun na amsa na rubuta mishi lambata na mi
a mishi.

Sai ga Uzairu zuchiyata da Felisha sun
araso hannunsu sar
e dana juna abinka da turawa.

Rungumeni Felisha tayi tana farin ciki tare da yi mun sannu da zuwa
asarsu mai albarka.

Aka sumbaci gefe da gefen kuncina dai
Ni dai sai murmushi kawai nake yi.

Alhaji ya tambayi Felisha ina zamu je ta fa
a mishi har adireshin gidansu naga ta bashi sai ya dubeni yace.

"To shalele abinda zaifi zan zo in sameki a gidansu Felisha sai mu tattauna dukkan abinda ya dace ayi a gama kawai uhm?.

Felisha can i have your number? ( Felisha zan iya samun lambarki)"
Ya tambayeta tare da
are maganar da murmushi.

"Yeah of course " ( E sosai ma)
Nan ta bashi lambarta ni dai ina tsaye Uzairu zuchiyata sai kashe mun idanu yake yi.

Dala ya ciro a ajjihunshi ya zura mun a cikin jakata yana murmushi yana kallon cikin idanuna ya suri akwatinshi ya wuce mu.

Takunshi na bi da kallo har sai da Uzairu Zuchiyata yace.

"Lolo muje kin kafe bawan Allah da idanu.

Nifa dama tun a gidan cin abinci naga hakan wallahi.

Tabbb wannan ba dai mai
o ba, naga dala ya dunbuzo ya cunkusa miki ke mu dai watanmu ne ya tsaya
yam ya maman maza.

"
Dariya muka yi harda Felisha da bata sam me muke cewa ba sai dai muna tafe inaji tana tambayar Uzairu zuchiyata waye wannan Alhajin.

Uhm wai kunji Uzairu zuchiyata yadda yake karya harshe irin na turawa kuwa?

Sai ku rantse da Allah yayi digiri da digirgir lallai karanta
amus yayi rana.

A madadin mu fita a Airport sai muka zagaya
akin jira ashe jirgi zamu sake shiga daga nan Canada zuwa Alberta.
arfe goma dot jirginmu ya tashi.

Awanmu hu
u a zaune a jirgi dan masifa Felisha sai nan nan take yi damu gata kyakkyawa duk da dai ba yarinya bace, amman dai shekarunta sunyi daidai a matsayin matar Uzairu zuchiyata tunda dai ba na yau bane shi
inma.

Mun sauka a jirgi a cikin Airport
in YYC CALGARY INTANATIONAL AIRPORT. da misalin
arfe biyun dare kai tsaye muka wuce gidan cin abinci dake cikin Airport
in.

Dan Uzairu zuchiyata yace yana jin yinwa sosai dan ta fa
a mishi daga nan Alberta kai tsaye birnin CALGARY zamu wuce a mota sai mun yi tafiyar awa hu
u da rabi.

Dole muka ci abinci muka rama sallolin da ake binmu ni dai duk na gaji ma wallahi.

Anan Airport
in muka samu masu tasi suka
aukemu.

Ananne muka sha kallo muka kashe
watar idanunmu.

Kai an tafi anyi mana nisa najeriya sosai.

Gari tsab komai akan tsari ga shukoki masu ban
awa a hanya takota ina simintinnan a lailaye wasu titinan ma da muka wuce su intalock ne ba kwalta ba.

Ga lantarki tako ta ina gari kamar rana
Ba dai mu muka shiga cikin gidan iyayen Felisha ba sai da safe.
ari ai tun daga bakin
ofar shiga muke taka jajayen fulawowi da muka shiga cikin babban falon gidan kuwa balambalone sunfi
ari kala kala duk an watsar dasu.

Uzairu zuchiyata yana tallafe da Felisha har gaban iyayenta da mutanen gidan nasu.

Mun sha runguma da sumba a kumatu tako ta ina anata wa
in tarbanmu abinda yafi komai bani mamaki shine wato Uzairu zuchiyata ba karamin ta
adarin baduniye bane hannu ta saka a ajjihu ya ciro wani
an akwati mai
auke da zoben daimon ya dur
usa a
asa yana nuna ma Felisha zobennen tare da kakkafeta da idanunshi.

Bakinta ta rufe tana kuka iyayenta da
an uwanta suka shiga tafi.

"Will you marry me ( zaki Aure ni?)
Ya furta.

Nan
akin yahau sowa anata ambaton " Yes_yes ( E_E)
"Yes ( E) ta furta tare da mi
o yatsunta ya zura mata wannan zoben ya mi
e ya rungume kayanshi.

Hmm ni naga fitsara a wajen turawa saida komai ya lafa aka nuna mana
akinmu na saukar ba
akin da aka bani yana kallon na Uzairu zuchiyata.
aki na fa
a da sauri gudawa nake ji sosai, ina zama akan sita na soma yi ina sauke numfashi sai lokacin na samu zarafin
arema ban
akin kallo komai na ciki kalan sararin samaniya ne, ga tsari harda kafet a shimfi
e a bayan gidan, wajen wanka kuma
atoton bawone na wanka a lokacin shi ake yayi mu a Najeriya ma sai gidan wane da wane ko gidan masu ku
in da
innan.

Saita ruwan wanka nayi daidai yadda zan iya na gargasa jikina sannan naji da
i alwala na
auro na fito na zauna akan kujerar doguwa.

Kai turawa sun iya tsara waje marar hayaniya.
akin
aramin gadone sai kujera sai madubin bango da tebur a
asan mudubin inda anan mai da su turare suke, ga kafet mai laushi malale a
akin, sai wani
aton taga kusan bango guda babu labule a jiki daga ciki kuna hango waje wasu fulawowine koraye shar masu sanya mai kallo nutsuwa a bayan tagar.

Man dana gani a gaban mudubin shina shafa na
auki doguwar rigata na zura ni dai bana ce ga gabas ba
ofa kawai na kalla na gabatar da sallolin da ake bina ina sallama ta
arshe Felisha ta bu
e kofar bata shigo ba tace dai in fiti muci abinci.

Uzairu zuchiyata mutuminku yana kan tebur daga shi sai gajeren wando da riga amles da wata hula yana ta hira da mahaifin Felisha suna dariya.

Waje na samu a gefen wata
ar budurwa na zauna muka sake sabuwar gaisuwa turancin nawa da suka lura babu
arfi sai suka fi mayar da hankalinsu a kan Uzairu zuchiyata.

Soyayyen dankalin turawa da soyayyar kaza mai zuma aka zuzzuba ma kowa da wata iriyar miya ita bata siga ba ita bata mazar
walla ba dai
Ni dai dankalinne na
anci babu laifi amman kazar da
yar na cinye yanka
aya za
i ne cau a jikinta na kora da wani lafiyayyen jus
in kwakwa dake cikin wani kwali mai da
Uzairu zuchiyata kuwa ranshi fes Felisha take bashi abinci a baki yana amshewa harma da tambayarta wanda yayi girkin.
an jima ana hira daga bisani iyayen Felisha da
annenta suka tafi suka basu waje.

Nima wajen na basu nayi komawata ciki.

Rigar baccin da Uzairu Zuchiyata ya sai mun itace a jikina ina kwance na rufa a lallausan bargo Felisha ta turo
ofa ta bani wayarta wai ana son magana dani.
a nayi tare da kara wayar a kunnena sai naji muryarshi mai sanyinnan yace.

"Shalele da fatan kun sauka cikin
oshin lafiya ko?"
Idanuna na lumshe nace.

Lafiya lau gani ma a kwance inaso in
an yi bacci duk na gaji"
Murmushi yayi mun tare da cewa.

"To babu damuwa ki kwanta kiyi bacci.

Gobe zan kira ki ki saka mun ranar da zanzo in ganki domin mu tattauna wata muhimmiyar magana"
Idanuna na bu
e tare da cewa.

"To shikenan nagode
warai sai munyi magana a huce gajiya"
Da haka muka yi sallama na mayar ma da Felisha wayarta na dawo
aki.

Murmusawa kawai nayi
mrs Buhari
Tofa mutanen Canada dai an sauka lafiya.

Ga kuma wani Alhaji ya
ullo
Ga Alhajin da Maigogul yayi ma Sabuwa tayi shima.
ar shuwa dai ta fa
a harkar ma
igo.

Anan littafi na uku yazo
arshe.

Littafi na hu
u dana biyar zai soma zuwa muku bayan mun gama dogon hutun da zanje.

Akwai sauran labari sosai a gaba.

Akwai cakwakiya masu yawa fa a gaba
Dan Allah na ro
eku a wannan karon aimun uziri zan tafi hutu mai tsayi kafin in dawo sabida idanuna sun tasanma ciwo sosai
To dole sai nabi a hankali da fatan za ku daure kuyi mun uzuri dan Allah?
4 6
Times New Roman
es New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Infinix X6525
TECNO LD7
WPS Office
319f7f0794c3491989321c99dbda1815
Chapter 46 · 0% Book details