Sashe 6
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Littafin ahalari nazo siya dama na bar yara su ka
ai, yanzu sai kiga kafin ka koma sun yi ma ba daidai ba."
Littafin ta
akko ta mi
a mata, ta bata ku
in suka fito tare.
Ita ta nufi waje, ita kuma ta nufi kitchen ta
auki gidauniyar abincin malam Baba ta nufi
arayin nashi gabanta na ta fa
uwa.
Gashi taga Malama
arama ta kafa ta tsare tana son gani da jin gulma.
Wannan a fa
ar malama Babba ne.
Da sallama Malama Babba ta tura
ofar ta shiga.
A hankali Baba Malam ya amsa sallamar yana zaune a bakin gado ya cire hularshi.
"Sa'a bata fa
a miki sa
ona bane, ko kuwa mantawa kikayi ne?"
Ya jefo mata wannan tambayar tare da
are mata kallo.
Jikinta a sanyaye ta nemi waje ta zauna.
"Ta fa
a mun asalima shi yasa ban shigo na gyara maka
aki ba.
Naga baka ci abincin rana ba, ya kamata kaci abincin dare kaima Allah kayi ha
uri"
Hannu ya
aga mata halamun tayi mai shiru.
Kafin ma yayi Magana suka jiyo sallamar Malama
arama a dokin
ofar.
Malama Babba bata so ya bata uzinin shigowa ba.
Amman dake macece mai kissa da son mulki sai tayi sauri ta koma kan gado kusa da Malam.
A haka Malama
arama ta shigo ta taddasu.
Tsugunnawa tayi a gefen
afar Malam Baba tare da cewa.
ine da kai amman magajin Malam ya shimfi
a musu tabarma a zaure na uku kamar yadda yace.
Shine nace bari inzo in sanar maka afito lafiya"
Tana dasa Aya ta fice abunta.
Hular daya cire a kanshi ya saka ya fice yabar Malama Babba a zaune cikin bugun zuchiya.
Yana fitowa tsakar gidan yaci karo da Wawo yana gaisawa da Malama
arama.
"Kai me kake yi a cikin gida?
Maza wuce makaranta ka bar
alibai na jiranka"
Da sauri Wawo ya juyo ya fice harda
an ha
awa da gudu.
A hankali Baba Malam ya shiga ratsa zaurukan gidan nashi, yana jiyo yanda su Maigogul ke
aga muryoyinsu har ya iso cikin zauren da sallama
auke a bakinshi.
"Sannunku da zuwa.
Ina zuwa bari a kawo muku abinci"
"A_a ba abinda ya kawo mu kenan ba.
Kawai munzo ne muji ba'asin Magana."
Cewar Maigogul kenan.
Kallonshi Baba Malam yayi yace.
"Toh shikenan ina zuwa bari in sa yara su dubo Babangidan"
Yana kaiwa nan ya fice ya kirawo magajin Malam.
"Ka kirawo mun Babangida yana makaranta.
In baya makaranta ka duba shagon kwanansu kace yazo" shi kuma Talle kace mishi nace yaje gidan Manga ya kirawo Manga da ba
uwa haka kawai zaka ce mishi.
In kuma ka ha
u dashi Mangan a makaranta sai ka fa
a mishi kuyi maza.
Ku same ni a zaure na uku."
Umarnin daya bayar kenan ya dawo ya zauna suna jiran
an aike."
SABUWA:.
Haka na wuni a
aki cur ga azabar ciwo na cina, ga ba
in cikin Babangida na cina shima.
Azahar nayi wannan matar tazo ta tasheni na
an samu bacci kenan
"Baiwar Allah muje in koyar dake yadda zaki yi alwala sai ki bini muyi Sallah tare"
Ina mi
ewa na cabke kuguna na dubeta da kyau.
Kin ganni nan?
Da musulunci aka haifeni.
Ni musulmace gabana da bayana, sabida haka kada ki sake mun kallon arniya"
Ina fa
an haka na koma na kwanta.
"Ikon Allah.
Toh Allah ya kyauta"
Iyakar abinda tace kenan ta fice.
Bata da
e ba ta kawo mun abinci.
Shinkafa da miya harda kaza da fanta.
Zagewa nayi na cinye tas na kakkarya
asusuwa yadda ya dace.
Sai da akayi sallar la'asar yamma sakaliya na ha
a azahar da la'asar.
Tunda dama tazo ta ajjiyemun hijabi a gefena.
Inata waye_waye da
ar Shuwa ina sanar mata halin da ake ciki"
"Wai ko in zo ne
awata?"
"A_a kiyi zamanki ai ni warki ce daidai
ugun kowa kema kin sani.
Ni da Babangida shege ka fasa"
A haka muka gama wayarmu ta karshe.
Tafe_tafe nice har wajajen taran dare kafinnan aka aiko wai inzo.
Ajjiyar zuchiya na sauke na fito na tadda wannan mutumin daya kawoni a tsaye.
"A_a ki koma ki saka hijabi.
Ba mutunci bane mace ta dinga tawo tsirara ba"
Ai ba da hijabin nazo ba.
Babangida kuma ya kamata ku tusa gaba kuna ma wa'azi ba wai ni ba"
Ina gama fitsarata na yi waje ai zan iya gane gidan tunda hanyace fetal babu wani kwana.
Ina jiyo takunshi a bayana har muka isa zaure na uku a inda su Maigogul suke da zama.
Waje na samu na zauna bance komai ba.
Wani almajirine ya
araso da sallama.
"Malam duk inda ya kamata a samu Babangida ba'a sameshi ba"
Kai Baba Malam ya girgiza tare da cewa.
"Magajin Malam dama Babangidan yana kaiwa haka a waje ne kaine
akinku yake kusa, ka fa
a mun gaskiya"
asa magajin Malam yayi da kanshi halamun babu amsa.
A raina nace .
Ashe Babangida
aramin
an balaja'u ne ma a gidama ba'asan waye shi ba.
Baki na ta
Ana kan mayar da zance sai ga Babangida ya shigo saye da dogayen kayan farar shadda harda zanna bukar a kanshi.
Idanu muka ha
a dashi ya kalleni cike da ma
aukakin mamaki, ni ko gajeren tsaki na saki kawai na juya kaina.
Baba malam yayi tsam yana kallonmu tare da nazari.
Shigowar Mazan gidanne wajen yasa Baba Malam yace.
"Kai Babangida nemi waje ka zauna.
Wawo kaima haka.
Ashiru shiga gida ka kiraqo iyayenka mata su zo su samemu ka biyo su.
Ku kuma Ramadan kuna iya shigewa ciki"
Duk wannan jawabin da yayi kanshi na
asa jikinshi yayi wani irin mugun naushi.
Jiki a mace Babangida ya nemi waje ya zauna a
arare.
Cikin mintunan da basu wuce biyar ba Malama Babba da malama karama da
an aike suka dawo.
Daga gefe can su Malama suka raku
e a tsugunne.
"To ga mai gayya mai aikin ya iso.
SABUWA zan baki dama ki mana bayanin ala
arki da Babangida.
Ke muke saurare.
Ku kuma ku bu
e kunnuwanku ku zama shaidu.
Dukkannin abinda Babangida ko Sabuwa zasu fa
e ku yi nazari akai"
Cike da rashin sanin girman manya nace.
Saurayinane da muka ha
u a gidan rawa dashi.
A takaice ina
auke da cikinshi na wata kusan hu
u.
Na kirashi na sanar dashi yau kwana biyu kenan wayarshi a kashe.
Shine Babanmu ya rakoni muzo gidansu domin asan da zaman cikin, wannan shine dalilin eh zuwan namu"
Ina magana ina ciccije le
e ina karkace bakina, irinna yaran da basa ganin uban kowa da gashi "
Salati kafatanin
an wajen suka saka banda ni da su Maigogul da suke zaune Cicib na yatsina
"Sannan yaronnan kwararo_ kwararo babu inda baya
aukar
ata su tafi, hotel _hotel babu wanda baya kaita suje su kwana.
Ya
irka mata cikin kuma ace kada mu kwato mata
ancinta.
Yaro a gidan malamai amman gashi
wallon shege"
Cewar Maigogul kenan.
Malama Babba dai kuka take yi sautin kukan na fita a hankali.
Wawo yace
"Amman Baba malam wannan lamarin n"
Hannu ya
aga mishi dole yayi shiru.
Manga ma yaso yin magana amman shima an tsayar dashi.
Dubanshi ya mayar wajen Babangida wanda yake ta zare idanu tamkar mazarin tsire.
Ya jima yana
are mishi kallo kafin ya girgiza kai.
"Kai Babangida.
Kasan wannan yarinyar?
Ka
ago kai ka kalleta da kyau ka bu
e bakinka kowa na ji"
Babangida da
yar ya iya
agowa ya dubeni.
Idanunshi tab da ruwan
walla gabaki
aya zufa ta ji
a mishi fuskarshi.
"Ka shaidata?"
Baba Malam ya sake jefo mishi tambayar"
"E nasanta"
Idanu Baba Malam ya runtse tare da jan wawuyar ajjiyar zuchiya ya karanto wasu addu'o'i kafin ya bu
e idanunshi kanshi a
asa yace."
"Kenan duka abinda tace gaskiya ne ko?" Yayi maganar muryarshi na rawa.
Malama Babba tayi carab tace.
"Ai wannan ko a mafarki bazai ta
a zama gaskiya ba.
Wa
annan mutanen kawai sun zo ne domin su ci mutuncinmu su zubar mana da darajar gidanmu, amman in ba haka ba yaushe Babana zai iya aikata wannan aika....."
Idanu Baba Malam ya zuba mata.
Kaifin idanunshi da rashin
aukan warginshi yasa tayi shiru.
A hakanma daurewa tayi furta abinda
ila zai zama kariya, ko
aura ma Babangida magana a bakinshi.
"Kar ka bari in sake magana.
Kada ka sake kayi mun
arya.
Duk da mazinaci babu abinda bazai iyayi ba, tunda har baiji nauyin Ubangijinshi ba ni kuma waye"
Babangida na share zufa yace.
"Ba cikina bane wallahi "
Wani kallo Baba Malam yayi mishi"
"To cikin waye?
Muna jinka bamu labari"
Kawu Manga yace.
"Yaya duk wannan tashin tashinar yafa kamata ace an barta.
Batun tone tone baima taso ba.
Babangida dai ya riga da ya jaji
o mana abun kunyar da zaita yawo kan haula, abin kunyar da har abada bazai ta
a goguwaba, kuma ya rasa yarinyar da zaibi sai
ar daba tatacciyar maras kunya.
Ha
a girma da darajar gidannan ta zube"
Kai Baba Malam yaita girgizawa.
"Babangida kayi mu'amala da yarinyarnan ko bakai ba?"
Da mugun sauri ya
ago kanshi hannunshi a saman bakinshi.
Da halama tambayar ta matu
ar gigitashi kuma ta matu
ar yi mishi girma.
Amman gudun kada ya hasala Baba Malam dole haka ya runtse idanunshi muryarshi na rawa yace.
"Na na na na yi?
Da gudu Malama Babba ta shige gida.
"Shikenan tashi kaje.
Wawo, Bashiru, Manga duk kuje na sallameku zan gana da iyayen Sabuwa "
Ba dan rai yaso ba, sai dan biyayya da rashin yin jajayya da iyaye yasa duk suka bi umarninshi.
Bayan sun shige Baba Malam yace.
"Maigogul yanzu me kuke so ayi?
Sabuwa zata koma gida tare da kune zamu
auki nauyin cinta, shanta, suturarta, kulawa da lafiyarta har Allah yasa ta sauka lafiya kafin mu
aura dana shayarwa?"
"A_a a gabanku Sabuwa zata zauna.
Kasan Allah duk barikancin yarana babu wacce ta ta
a haihuwar shege a gabana.
Ba kuma za'a soma akan Sabuwa ba.
Malam Baba ko?
Na fahimci kai babban malamine rufin asirinka dole kake nema.
Ni daka ganni taceccen kawaline abun kunya gaba na bashi ba baya ba.