← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 46

Sashe 10

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Malama Babba babu shiri tayi
asa da kanta tana jinjina girman munafurcin
arama.

Da kuma kalar rashin tarbiyyar Sabuwa.

"Ya zame mun dole in san menene mafita.

Duk da Yaya Hanne tace in bar komai har zuwa gobe ta iso"
Malama Babba a zuchiyarta take maganar.

Wucewar Baba malam ne ya dawo da'ita hayyacinta.

Taji dai sun yi magana amman Allah cikin ikonshi bata ji me yace ba.

A tsaye a wajen ya barsu.

Yana
ulewa Malama Babba ta sha gaban
arama dake
arin barin wajen.

"Wato sabida dama kina hassada da irin son da Malam yake yima Babangida shine kika tawo sanar dashi halin da ake ciki sabida ya sake tunzura ki kara mishi wutar tsanar Babangida ko?"
Murmushi Malama
arama tayi tace.

"Wallahi ko
aya a tunanina dukka kuna nan tare tunda nasan kece da miji.

Kuma a gabana kika zo kika wuce zuwa turaka.

Babba babu dalilin da zaisa in yi hassada da soyayyar da Malam yake ma Babangida.

Babangida
anane, kuma son da Malam yake yi mishi ai baya nufin su ragowar yaran baya sonsu.

Sannan hatta ni dake ko wacce tana da
a mafi soyuwa a gareta wanda tafi
auna.

Babu kyau dai nuna fifikone domin ina tunanin yana daga cikin kuskuren da aka aikata har aka samu wannan matsalar ma data afku"
Tana kaiwa iyakar nan tayi tafiyarta.

Malama Babba dake jan numfashi da
yar sabida ciwo da kuma nauyin kalaman da
arama ta fa
a mata yasa ta kasa ma magana.

Wannan itace rana ta farko a cikin tarihi da
arama ta mayar ma da Babba martani a iyakar tsawon rayuwar da suka yi tare.
yar ta daddage ta shiga
akin Baba malam ta kwanta a kan doguwar kujera tare da shiga dogon tunani da fargaban abinda zai biyo baya.

Ta wani
angaren na zuchiyarta tana ro
on Allah yasa kada Sabuwa ta sake tako gidannan.

Baba malam kuwa yana fita ya le
akin samarin yaranshi su shida da sukai ragowa.

Auwalu, Ramadan da Magajin malam ya taso suka soma zagayen neman Sabuwa cikin tsakiyar dare unguwar babu motsin kowa da komai.

Suna shan kwanar layin dake bayan layinsu daidai lokacin Babangida ya faka motarshi kenan.

Kashe fitilun motar da yayi yasa bai hasko su Baba Malam ba.

Sabuwa ce ta fito tana kun
unni Babangida ya biyota tare da matseta a jikin motar.

"Babu shakka Babangida"
Cewar Malam daya iso inda suke"
SABUWA:.

Da mugun sauri Babangida ya sake ni jikinshi har rawa yake yi.

Baba malam kuwa sabida tsabar tashin hankali da ru
u kusan fa
uwa yayi daga tsaye.

Da sauri magajin malam da Ramadan suka tareshi.

Babangida kuwa kanshi ya sauke
asa jikinshi na wani irin kakkarwa.

Ni kuwa sai tsilli_tsilli nake yi da idanuna"
Baba Malam ya kafe mu da idanunshi kallon
yama da tsana yake watso mana.

"Daga ina kuke Sabuwa?"
Ya tambayeni murya a kausashe.

Daga gidan rawar dare muke"
"Shi ya nemi kuje kenan.

Dake ke shashashace wacce bata da hankali baki san inda yake miki ciwo ba shine kika bishi?

Mutumin da yayi miki ciki ya kafa tarihi mai muni a rayuwarki ya nemi ya tsere miki shine har kika kuma bashi yadda.

Kuma a gidana za'ayi wannan iskancin ni Baba Malam?"
Ni dai ban tanka ba.

"Yayi kyau ki wuce mu tafi.

Daga yau in kika kuma fita wallahi zan yi mummunan sa
a miki zaki yi mamakina sawa zanyi a ban
areki"
Iyakar abinda ya fa
a kenan ya juya magajin malam da Ramadan na ri
e dashi
Bayansu na bi muka bar Babangida a tsaye a wajen.

A tsakar gida kuma Alawiyya da Malama
arama muka tadda
"An ganota kenan Malam?"
Kai kawai yake girgizawa ba tare daya iya furta wata kalma ba.

Malama Babba tana kwance taji shigowar Baba malam ya tsaya a kanta yana kallonta.

"Kin cutar dani sosai Saratu.

Amman ki sani abinda kika aikata sai yafi damunki fiye da ni.

Za kuma kiga matakin da zan
auka wanda daga ke har Baban naki bazai muku da
i ba."
Zama yayi yana huci kawai.

Ji yake yi tamkar ya cire zuchiyarshi ko ya huta da irin zugin da take yi mishi.

Vidiyon Babangida da Sabuwa sai sake haska kansu da kansu suke yi a
walwar Baba malam.

Tunda yake bai ta
a ganin mace dana miji a rungume da juna a cikin gida ma ba a waje ba.

Amman sai gashi yau yaga Babangida ido da ido rungume da mace a tsakiyar layi.

Idanunshi kawai ya lumshe.

Tsugunnawa tayi a gabanshi tana hawaye.

Tayi magana ta kasa sabida ba tasan me zata ce ta kare kanta ba.

Tasan bata isa ta iya fahimtar da Malam har ya sake yadda dasu ba, shi sau
aya tak yake yadda da mutum.

"Ai dole Saratu ki kasa furta kalmar da zaki kare kanki da
anki.

Ki fitarmun a
aki bana ko
aunar in bu
e idanuna nayi tozali dake.

Babangida kuma har abada ya fita a raina kenan.

Kinsan Allah ba shi ka
ai ba hatta da zuriyar da Babangida zai tara bazan ta
a jin na
aunacesu ba abadan.

Tashi ki fita, ki fita nace ko in bar muku gidan baki
aya"
arashe maganar cikin
aga murya.

Cikin
acin zuchiya ta saka kai ta fice tana rausa kuka tamkar yarinya
arama.

A wannan dare haka wannan iyaye suka sake kwana idanunsu biyu ras.

Asubar fari Baba malam ya sanar da ya dawo da zaman da za'ayi yau.

A kira yaran duk a sanar musu takwas na safe za'ayi zaman."
Babangida:.

Su Baba Malam na juyawa ya runtse idandunanshi gabaki
aya babu laka a tattare dashi.

Bawai tsoron dan an gansu tare yake yi ba, tsoronshi a yadda aka gansun, dakuma irin tashin hankali da zai
ara saka Malama Babba a ciki su suka fi komai
aga hankalinshi.
yar yayi da gaske ya shiga motar ya ja zuwa Club
in.

Da ba dan mai motar na can yana jiranshi ba bazai koma ba.

Amman ko da yaje bai wuce uku da rabi na dare ba suka saukeshi a bayan layi ya shige gidan Kawu Manga ta hanyar haure katanga.

Ko da ya shiga
akin ya tarar da
asimu yana kan dadduma yana ta tilawa da halama sallah yayi ma.
e girar sama data
asa Babangida yayi dan ko da
asimu ya juyo da nufin tuhuma fuskar Babangida saita tsoratashi sosai
Babu shiri ya mayar da hankalinshi kan abinda yake yi.

Babangida ya mi
e ya fita tsakar gida dan bacci ya gagareshi..

Ruwa ya diba a randa a bokiti ya shiga ban
aki ya tsarkake jikinshi kana ya dawo ya ta da Sallah.

Da asubar Fari Malama Babba tayi kiranshi akan za'ayi zama yau ba gobe da Malam Baba yace ba.

Amman bata san ko za'a bu
aci yazo ayi zaman dashi ba.

A sanyaye Babangida ya sauke wayar a kunnenshi tare da sauke gwauran numfashi.

SABUWA:.

Ni kam ta
angarena ina komawa ciki nayi baje_baje akan katifa sai bacci.

Sai daf asuba Alawiyya ta tasheni.

Da ruwan sanyi na tsarkake jikina ina idar da Sallah na yi komawata gado.

Abuna, bani na farka ba sai wajen bakwai da minti goma, shima
in Adama ce ta kirani a waya.

Adama da sassafe kira haka kin tashe ni a bacci"
Sai cewa tayi.

"Wallahi kuwa kinga dama dai yau zamu sake zuwane Maigogul ne ma yace zai kawo mu ke harda magazin babu wani shege ko shegiya da zasu hanamu shiga yau.

A shirye sosai zamu tawo"
Dariya na saka.

Kice unguwa yau zata
auki harami ga Maigogul ga Mazagin kinga ai babu magana.

Sai kun zo dan ALLAH Adama in zaku tawo ki kawo mun littattafan hausa zan
an kakkaranta nifa zaman ya isheni ban saba da haka ba.

Jiya ma na fita ai.

Nan na labarta mata duk yadda fitar da dawowar ya kasance.

Dariya tayi.

"To zan yo miki rentin amman ina kawo miki zaki lale ku
en mutane ki basu dan mai rentin
in bata da mutunci ko na mis
ala zarratin dan ko da
ewa littafinta yayi saita yi rashin mutunci kuma sai an
ara mata ku
Baki na ta
e ganin shigowar Alawiyya da masa da miya da kunun tsamiya.

To shikenan sai kun karaso baro in karya sai zuwa anjima"
Datse wayata nayi na kar
i abincin dake hannun Alawiyya.

Tana bani ta fita.

Ni dai ina daga
aki matan gidan masu aure duk wacce tazo sai ta
aga labule ta ganni ta ta
e bakinta.

Ko wacce da irin nata salon da take le
owa dashi.

Ni dai inata harkokin gabana ko in kula dasu har dai suka gaji suka gama.

Gidan cike da hayaniyar muryoyin maza da mata, harma da yara
ananu.
ila wani taron akeyi a gidan yau.

Ina gama fa
ar haka a zuchiyata na mi
e na fito tsakar gidan na yi zamana a kan turmi ina yanke farce, ina kallon yadda suke ta shigewa
arayin Baba Malam.

Murmushi nayi ni kaina nasan ba
aramin saka Babangida da iyayenshi nayi a uku ba.

BABA MALAM:.

Manya manyan taburmaine malale a farfajiyar shayyar Baba Malam.

Yana zaune a kujera wan sita.

Yaranshi maza da matan suna ta shigowa kamar dai yadda ya bu
ata.

Sai daga can kusa da
arshe can sosai kafin Malama Babba ta tawo Yaya Hanne na biye da'ita.

Baba malam yayi
ur ya zuba ma Yaya Hanne idanu, ya mayar da idanunshi tsakiyar idanun Malama Babba.

Sai da suka nemi waje aka zazzauna kana Baba malam yayi gyaran murya ya soma da sallama.

Duk suka ha
a bakunansu wajen amsa sallamar tashi.

"Kafin in soma magana a kan abinda ya tara mu anan.

Hanne inaso ki yi ha
uri ki jira Babba a
akinta.

Wannan taron na cikin gidane"
Yaya Hanne ta dubi Baba malam ta dubi Kawu manga kafin tace.

"Zamu tafi ni da Manga
aninka kenan?

Dan in ni bare ce a cikin wannan maganar to Manga ma ai bare ne ko?"
Baba malam bai yi mamakin abinda Hanne tayi mishi ba.

Dan a baya ma babu irin zigin da bataima Malama Babba ba akan dole saita
okare mishi.
Chapter 10 · 0% Book details