Sashe 5
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita wannan musulunta tazo yi ne?"
Hannu Malam Baba ya
aga ma Manga cikin dakiya da dauriyar da ya aro ya yafa yace.
"Babu wata damuwa Khairan in sha ALLAH.
Ku je kawai"
Haka Kawu Manga ya tusani a gaba har zuwa gidanshi.
Ya dan
ani a hannun uwargidanshi a matsayin wacce tazo zata musulunta.
aki ta shigar dani, ta kawo mun ruwa da abinci.
"Ga abinci kici baiwar Allah.
Allah sarki na taya ki murna sosai gaki kyakkyawar gaske.
Allah ya ha
aki da miji na gari wanda zai koyar dake addini da kyau"
Uhm bance mata ba.
Ina zaune na fa
a zurfin tunani.
Baba Malam:.
Da idanu yabi bayan Sabuwa.
Sai da yaga fitarsu ya mi
e tsaye tare da sauke numfashi.
awa yayi wajan almajiran ya yafito babban Almajirinshi wanda almajirai
an uwanshi sukai mishi
alani da magajin Malam.
Da sauri ya iso hannunshi ri
e da bulala.
"Magajin Malam ka kula da almajiran ni zan shiga gida akwai abinda zanyi"
Cike da girmamawa magajin Malam ya amsa.
Baba malam ya shige cikin gida izuwa turakarshi.
Zama yayi a bakin gado yayi shiru yana nazarin maganganun su Maigogul.
Tare da tunanin irin tarbiyar da ya bama yaranshi da irin gwadaben da ya
aurasu a kai.
Babangida shine
a tilo mafi soyuwa a zuchiyar Baba Malam wanda har ya kasa
oye son da yake yi mishi tun yana yaro balle daya girma asalin kamanninsu ta sake bayyana.
Ko Magana Babangidan yake yi yana mamakin tsantsar kamannin muryarsu.
Haka inya hango Babangida daga nesa yana tawowa kamar harta
aci.
A ranshi yasan shi ba ku
i ba, ba
an siyasa ba, babu wani dalili da zaisa su Maigogul su zo da nufin sharri.
Wani
arayi na zuchiyarshi na fa
a mishi kuskure suka yi ba gidan suke nufi ba, ba kuma Babangidan gidan ake nufi ba.
Wata zuchiyar tana sanar dashi cewar.
Girman lamarin da suka zo dashi yafi
arfin ace wai
atan kai suka yi.
Amman tambayar anan meye ha
in Babangida da wannan
ar barikin.
Meye ha
inshi da Hotel, meye ha
inshi da Club, meye hadinshi da karar sigari?
annan tambayoyin su suka hana wannan Dattijo sukuni.
Ya shafe tsawon awannin da suka haura uku yana karanta wasi
ar jaki.
Har Malama Babba taima kanta masauki a kusa dashi baida wata masaniya har saida ta ambaci sunanshi kana ya
ago idanuwanshi da babu wasa cikinsu ya sauke a kanta.
"Yaya akayi har makaranta ta tashi kenan?"
Ya fa
a cikin magidanciyar kamilalliyar muryarshi mara wasa.
"E Malam amman abunda ya bani mamaki shine a karon farko tunda ka kafa wannan tsangayar ban ta
a ganinka a zaune a
aki alhalin makaranta nayi ba.
In ba'a ganka a makaranta ba to kana wajen kar
aurin aure, ko ra
in suna, ko jana'iza, ko kuma al
alanci.
Amman yau abun mamaki kaine kayi zaune tunaninka ya tafi wani wajen.
Na tabbatar hakan baya rasa nasaba da wa
annan mutane marasa tarbiyyar islama da suka zo wajenka ko?"
Murmushi yayi kawai tare da cewa.
"Babba kenan.
Hakane damuwar dana shiga tana da hala
a da zuwan nasu.
Amman wannan damuwar ba komai bace akan damuwar da zamu shiga dukkanmu in abinda suka zo dashi gaskiya ne"
Shiru tayi tana son tambayarshi abinda ke tafe dasu, amman tasan halin mijin nata da ace yaso fa
a mata da kai tsaye zai soma maganar.
Tasan bai shirya fa
a mata ba.
Kawai dai tunda taji harda Babangida a cikin maganar ta kasa samun nutsuwa.
Haka ta tafi ta bama malam Baba waje domin a
a'idar gidan da rana haka basa shiga turaka sabida kunya da sakayawa kasancewar almajirai ko da yaushe cikin shige da fice suke a gidan, yaransu ma dake gidajen mazajensu kullum suna gida kasancewar sune malaman makarantar Malam Baba dasu akeyin abincin rana tamkar yadda da gidan yake cike da yara.
Da Baba Malam da Malama Babba haka suka wuni a cikin damuwa.
Ko da akayi abinci da rana Sa'a ta kai mishi abincin.
A tsaye ta sameshi ya kai mari ya kai gwauro
"Sa'a ki mayar da abincin.
Ko wacce cikinku da kunci abinci ku koma gidajenku.
Sannan ki sanar ma iyayenku mata kada wanda aka bari ya shigo
akinnan har su ka
aici kawai nake so.
Babangida ne ka
ai in ya shigo za'a yi mun Magana.
Ku hanzarta kuci abinci ku tafi"
MRS BUKHARI
Tabb wannan lamari da girma yake
[8/14, 7:22 AM] +234 802 205 9556: https://chat.whatsapp.com/IUKFTeul76p2VaAvQ5nk0U?mode=ac_t
IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA UKU 3
Cikin dakewa da rashin wasa yayi maganar.
Dama wannan
abi'ace ta Malam ba Mutum bane mai sakewa a cikin gidanshi ba.
Hakan yasa ko kara ya gindaya babu Wanda ya isa tsallakewa yaranshi ashirin da uku da Allah ya bashi kowanne cikinsu yana kiyaye
acin ran Baba Malam Kuma umarni sau
aya rak yake bayarwa babu wanda ya isa tsallake wannan umarnin.
Har iyayensu mata babu wanda ya'isa yaji dalili madamar bashi yaso sanar dasu dalilin ba.
Da haka Sa'a ta koma a sanyaye ta mayar ma Malama Babba abincin tare da zayyana mata a yadda ta shiga ta sameshi da kuma sa
on daya bata.
"Kudidi ni kam tafiya gida zanyi tsoro ya kamani sabida bamu san Abinda zai biyo baya ba.
Ko meye ha
in Babangida da wa
annan mutanen sai Allah"
Cewar Sa'a data zura dogon hijabinta tana tsaye tana
aura ni
abi.
Malama Babba tace.
"Ni kaina jin sunan Babangida a cikin Maganar yafi komai tayar mun da hankali.
Gashi wayarshi sam bata shiga sam ko ina yau ya shige oho.
Allah yasa ba wani babban abun bane.
To ma me Babangida zai yi?"
Sa'a tace.
"Ai da ganin yanayin Baba Malam lamarin fa da girma.
Ke dai kiyi ta adda'a kawai.
Yarinyar da ta zaro wu
arnan tana gidan Kawu Manga fa Baba Malam yace a ajjiyeta acan har zuwa Babangida ya dawo.
Ni dai zan tafi koma menene gobe da safe in nazo naji.
Bana so Baba Malam ya fito ya same ni a gidannan."
Ai duka suka mi
e ko wacce ta kama gabanta.
Bayan Sa'a ta sanar da yaran
akinsu Alawiyya, suma wasu abinci ma suke ci, amman duk suka suri hijabansu.
Suka bar Malama Babba tana tubka da warwara.
Ta jima sosai a zaune har Autanta ya shigo ya zauna bata sani ba.
"Malama Babba lafiya kuwa inata magana amman baki ma jini ba?*
Ajjiyar zuchiya kawai ta sauke ta fuskanci Autanta.
Kafin tace wani abun suka jiyo sallamar Malama
arama a kofar
akin.
Amsawa tayi tare da bata izinin shigowa.
Labule ta
aga
afarta
aya a waje
aya a ciki.
"Babba dama batun girkin dare ne tun
azu Sahura tazo harfa ta gama jajjagen kayan miya amman baki fito ba shine nace bari in zo inga ko lafiya?"
Tsakankanin Malama Babba da malama karama ana gwabza kishi da gasa sosai fiye da tunanin masu karatu.
Sai dai dake ba fa
a suke yi a tsakankaninsu ba yasa Baba Malam ya zuba musu idanu kawai amman yana sane da irin zaman da suke yi.
Haka in wani abunne na jaje ya samu
an wasu
ayan
akin ko
arin
oyema
ayan
akin akeyi.
Abun alkhairi ne dai suke shelar sanarwa a tsakar gida.
Baba Malam ya ha
e kan yaranshi ne tun suna
ananu ta hanyar zaunar dasu duk asubar duniya yayi musu nasiha tare da jaddada musu mahimmancin zumunci da ha
in kai.
Har yanzu yana irin wannan zaman dasu duk Sallah sakamakon abubbuwa da suka sha kanshi da yawa.
Malama Babba ta ta
e bakinta ta mi
"Kin ganni yanzu zan fito sai ga Auta ya shigo shine kuma na zauna.
Kice mata ganinan"
Da "Toh" Malama
arama ta amsa tare da sake labulen ta fita.
"Auta kaga Babangida yau dinnan?"
"E na ganshi
azu a can majalisarsu da abokanshi su Mustapha.
Amman lokacin ma mota suke shiga naganshi da
ananun kaya..."
Da sauri Malama Babba ta rufe bakin Auta.
"Kul naji wannan maganar a bakin kowa Auta duk wanda ma ya tambayeka yayan naka kace baka ganshi ba fa
ewa tayi ta fice daga
akin zuchiyarta cike da tsoro.
A babban kitchen
in tsakar gidan ta tadda Sahura.
"Sahura ga kabewa can ki fereta baki
aya miyar kabewa zamu yi.
Akwai tanta
washi a rufe a kwano ki zuba a tukunya.
Zanyi Sallah yanzu zan dawo mu kwa
a alkubus"
Tana fa
in haka ta fito a kitchen
in ta nufi bakin rijiya ta
auki buta cike da ruwa tayi Alwala ta koma
akinta tayi Sallah tare da ro
on Allah yasa Babangida ya dawo kadayayi dare asirinshi na yawo ya tonu tasan in wannan asirin ya tonu kashinta ya bushe ma
iya zasu yi dariya sosai, za'aga Babangida da Baba Malam a rana.
Tana shafawa ta fice suka shiga aikin girki ita da Sahura har zuwa magriba kafin suka kammala yau aikin yayi musu dare kasancewar Malama Babba bata fito da wuri ba.
Gidauniyar abincin Baba Malam ta
akko ta soma zuba mishi, kafin ta zuba na
akinta, dana
akin Malama
arama, sai na Sahura, da almajiran Baba Malam
Saida ta kammala wannan rabon ta samu tayo wanka tare da alwala ta shigewarta
aki.
Tana idar da Sallah ta nutsu taita adda'a a zaune a inda tayi Sallah tasan Baba Malam inya fita tun yamma sai bayan isha yake shigowa.
Ita tsoron ha
uwa dashi ma take yi.
A sanyaye ta tashi tayo sallar isha ta
akko zaninta na super ta saka harda sabon
ankunnen zinaren data siya ta saka tana shafa turarenta na mai da
ar ba
ar humrarta mai
amshin asali ta jiyo sallama a
ofar
akinta.
Izinin shigowa ta bayar.
Sumayya
alibarta ce ta shigo da goyo a bayanta yarinyar sai kuka take yi.
"Ah Malama Babba kinyi kyau sosai"
Dariyar dole tayi tace.
"Toh mu mata duk tsufanmu sai da gyara musamman in kaine da kwana.
Kune yara_ yaran mata baku
auki gyaran jikinku a bakin komai ba"
Sumayya tayi dariya tare da cewa.
"Gaskiya ne Malama Babba.
Amman ai ku na musamman ne dama ku kuke koyar damu dabarun da zamu ri
e miji.