← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 46

Sashe 15

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To kul a gidannan mu ba'a haka.

Duk abinda kike bu
ata ki sanar mun ni zan isar miki wajen Malam
in dan ba sa'anki bane.
unshi da lallai kuma zan turo Yahanasu tayi miki maras kunya"
Ahh to naga ai zamanshi nake yi"
Na fa
a ina
unkunni.

"Au zaman Malam
in kike yi?"
"E mana to da zamanki take yi?

Ku dai gidannan akwaiku da tsurfa kaiii kuna da zuzuta
aramar magana ta zama babba.

Wai dama haka malaman suke ne?"
Rahama ta fa
a tare da juya kai tamkar ba ita tayi maganar ba.

Haka dai Malama
arama ta fice.

Ba'afi awa biyu ba mai kotso tazo.

Mune har bayan isha muna abu
aya.

Kitso dai sai da akayi guda
ari da hamsin.
unshi kuma salateb aka jeramun suffa.

Sai takwas na dare aka gama.

Washegari na fito fes dani.

Tun asuba muke ta harha
a kaya ni da Rahama, muna kan tattare kayan Malama
arama tayo sallama ta shigo hannunta ri
e da ba
ar leda cike dam da alawa da goro na
aurin aure.

"Gashi ke goron
aurin auren ne.

Malam kuma yace ku shirya bayan la'asar za'a kai ki."
Wani sanyi naji a raina jin wannan aure ya
auru.

Murmushi nayi dana tuno rantse_rantsen da Babangida ya dinga mun akan bazai aureni ba.

Rashin sani yafi dare duhu ashe daga ranar da zan tare a matsayin mata a gidan Babangida da ranar matsalata ta bu
e sabon shafi mai wuyar biyawa.

Yamma nayi akace mu futo ba ai taro ko
is ba asalima ko yaran gidan basu zo ba.

Mardiyya na bayan Rahama ta goyata muka fito tsakar gida da kayayyakinmu.

Malama
arama, da Goggo, sai Larai sai kuma ni da Rahama aka
auke mu a mota zuwa gaba can da unguwarmu.

Gidan gidane mai cike da jama'a.

Da sallama muka shiga sunata hada _hada a tsakar gida, yaran gidan sunata tsalle tsallensu akwai yalwar tsakar gida sosai a gidan.

"Sannunku fa da aiki matan gida.

Ga abokiyar zama kun sake samu"
Cewar Larai kenan.

"Ayya sannunku da zuwa.

Ai mu da muka ga irin dukiyar da aka zuba da gyaran da akayi mun zaci amaryace munga idanta a bude tangararan"
Cewar wata zabiya uwar rawar kai ta ci wani pink din janbaki baki sai kace babanin akuya.

Goggo tayi dariya tace
"Ba Amarya bace ga
arta a baya ma.

Allah dai ya baku zaman lafiya"
Suka amsa da ameen .

Ni dai ina tsaye a gefe.

Malama
arama ce tai mana jagora zuwa
akina.

Lallai Baba Malam ya zuba mun dukiya ko diyarshi ce ni iyakar gatan da zai yi mun kenan.

Goggo dai saida ta lalle
a ko'ina tana girgiza kai.
ama tashi mu tafi kinji."
Tashi suka yi suka fita babu wanda suka kula, muma bamu ce dasu uffan ba.

"Ke Lolo yanzu duka wannan aljannar duniyar wai naki ne?

Uhm cikin shege yayi miki rana, mu ne dai muka hadu da jar masifa Adama dai Allah ya yanke mata wahala."
Tashi nayi na cire mayafina harda
ankwalina muka shiga kitchen ga kayayyakinan a jejjere, wasu ma suna kwalinsu, ga gara tubarkallah Baba Malam yayi mun.

Muka tafi
akin gado shima yayi kyau, ko ina kefet ne mai laushi.

Zama nayi a bakin gadon nayi shiru haka suddan kuma sai nake jin fa
uwar gaba mai tsanani.

Har Rahama ta gama jera kayana dana Mardiyya ban ko motsa daga inda nake ba"
"Lolo kinji magriba ake kira bari kiga in yi Sallah sai in kama hanyar gida kuma"
Kallonta nayi tana shimfide Mardiyya a kan gado..

Gidanki zaki koma?"
"Wa?

Can gida zanje gobe zamu zo muyi namu bikin ai, kuma a gyara miki wajen da kyau"
Tana bayan gida aka aiko yara biyu ko wanne da kwano a hannunshi na abinci.

Toh kuce musu an gode ko?"
Na amshi kwanukan da fara'a na ajjiye akan teburin tsakiyar falon.

Na koma ciki ina
ara
arema
akin kallo.

Rahama ta shigo daga ban
aki ta sameni a tsaye ina ri
e da labule ina duba kyansu.

"Uhm Lolo anyi
akin kai.

Kinsan Allah ke kam ha
uwarki da Babangida alkhairi ne.

Jibi waje Lolo komai mai tsada.. kab cikinmu babu ma wacce ta ta
a samun arzikin irin gidan hayarnan da aka kama miki.

Dan wallahi da gani tsada zaiyi in kika duba yanayin tsarin ginin.

Kitchen
inki jibi sha
e da kayan arziki ga su kayan kallo a falo."
Dariya kawai nayi mata na shiga ban
akin ita kuma ta tada Sallah.

Na fito na sameta a tsaye ta gama shiryawa tsab.

Rahama nace ko zaki farke katan din taliyar dake kitchen ki tafi muku da ko uku ce kwa karya dashi?"
"Sosai ma muje to in bu
e kinga har su maggi da mai na
iba.

Ai kuwa hakan akayidan mangya
a ma da muka rasa a ina za'a zuba Rahama ta bu
e ruwan gora na swan ta kwankwa
eshi tas muka cika da mangya
a.

Abincin da matan gidan suka kawo ma a leda na juye mata nace ta kaima Rakiya.

Mardiyya na goya na
auki jakata na kalle
akin na rakata har bakin titi saida ta samu abun hawa kana na dawo.

A hanyata ta dawowa na tsaya na sai biredi da
wai a shago da taliyar
an yara dan ba
aramar yinwa nake ji ba."
Babu kowa a tsakar gidan sanda na shigo ko wacce tana
akinta da iyalanta.

Nima ina shiga na rufo
ofata na kwantar da Mardiyya a kujera na shiga kitchen
in na kunna gas na
aura ruwan zafi.

Sannan na fito na yi Sallah a falo.

Taliyar
an yars na dafa da kwai sai tea mai kauri dana ha
a dama muna da kayan tea da mika tawo dashi a kaya.

Nayi
at na shiga da kwanukan kitchen na wankesu na mayar dasu inda na
auka
ata na
auka muka shiga ciki muka hau shirin bacci.

Kaya masu sau
i obarol na saka ma Mardiyya ni kuma wata doguwar riga mai sau
i na saka wacce nake bacci da'ita tunda na koma gidansu Babangida.

Na kashe hasken
akin nayi baccina raina
Wani irin bacci nayi wanda ban ta
a yin irinshi ba.

Bani na farka ba sai bakwai na safe shima sabida bugun da aketa ma
ofatane yasa na bude idona a hankali gari tangararan.

"Lolo kizo ki bu
e mana
ofa"
Na jiyo muryar Maigogul ta windon uwar
akin nawa.

Da sauri na duro na zo na bu
e musu.

Dukka
an gidanmu ne suka zo harda
akin Hauwa.

A mazan dai daga Uzairu zuchiyata sai Ma'aru ne suka zo.

Daman sune basu fiye yawo ba a gidanmu bar Uzairu zuchiyata dai da yaudarar mata, shi kuma Ma'aru
an yankan ajjihune ranar cin kasuwannin
auye yafi fita.

"Kai kai kai Lolo haka Allah ya kashe ya baki, irin wannan ka
akin arziki haka?

Masha ALLAH "
Cewar Maigogul dake tsaye yana karema ko'ina kallo su Adama kuma duk sun zazzauna wasu a kujera wasu a kasan kafet.

"Ai kasan itafa Lolo tun tasowarta ta zama daban komanta ya bambamta dana
an uwanta"
Cewar Rakiya tana yi tana kallon Hauwa.

Dariya Hauwa tayi tace.

"Gaskiya mana ta haifi
ar shege, kuma taje ta haihu a gidansu Baban shegen kinga ai ita ka
aice hakan ya faru a kanta"
Nan cacar baki da habaice_habaice ya soma.

Ni kam suna cikin mayar da zance nayi komawata ciki su Adama suka biyoni dukkansu.

Zuwanku ne ya tasheni ma a bacci.

Bari in yi Sallah sai mu shiga kitchen.

Adama ashe haka abu ya faru?"
"Ke dai je kiyi Sallar tukunna dai akwai labarai ai"
Cewar
ar Shuwa kenan wacce ta
auki Mardiyya tana ta
a mata kumatu.

Ina cikin Sallah, su Adama sunyi baje _baje wasu a gado wasu a
asa Adama babu ko riga a jikinta daga ita sai bireziya da dogon wando hijabi ta ziro kawai.

Ina cikin sallah Sai kawai Babangida ya
aga labulen uwar
akin.

Daidai nayi sallama muka ha
a idanu dashi.

Wani irin wula
antaccen kallo ya watso mana na raini.

Yayi tsaye ri
e da labule shi bai shigo ba, shi bai koma ba.

Su Adama duk suka mi
e tsaye suna neman hanya.

Ina jiyo Maigogul yana gaishe da Babangida amman bai ko yi gezau ba.

Ai saika basu waje su wuce ko?"
Na fa
a cike da tsiwa.

Shigowa yayi yana muzurai su kuma suka fice
aya bayan
aya.

Mardiyya na kafa
ar Sadiya.

Zama yayi yana
arema
akin dani kallo.
ewa nayi na ninke sallayata na cire hijabina ina shirin ficewa a
akin naji yace.

"Ke Sabuwa"
Juyowa nayi ina kallonshi.

"Me mutanen gidanku suke yi a gidana haka cikin falo?

Ohhh nagane"
Sai naga ya mi
e ya iso har inda nake yana wani zazzare idanu.

Daf dani ya tsaya har ina sha
on kamshin jikinshi wanda yake caku
e da warin haya
in sigari.

"Sun zo ne a cinye garar da ubana ya hadoki dashi ba.

Ai kab
an uwanki babu wacce ta samu gida irin wannan.

Shine akazo za'aci banza harda tsohon najadun ubanki"
Maganar ta dira a zuchiyata sosai
Wallahi duk lalacewar iyayena da
an uwana ina son kayana, kuma ina jin zafin a zagesu.

Murmushi nayi nace.

Ai ko sunci bakai ka siya ba.

Da kake kiran ubana tsohon najadu, naka uban ko bai zama tsohon najaduba ya haifi
an duniya haya
in..."
Marin bakina yayi bub yana zare idanu.

"Ke ni zaki zaga dan iyayenki?

Ko da yake babu tarbiyyar bin miji a tattare da sha'anin gidanku.

Uwar da uban sa'insa suke yi ko shigowata.

Amman ki sani zan koya miki hankali kuma wallahi sai na gigita duniyarki.

Na tsanake ke da yarinyar da kuka haifa kike ikirarin tawace.

Kuma na lashi takobin sai da kanki kun yi nadamar aurena kin kuma nemi hanyar rabuwa danni kije ki sallamesu kizo ki sauke nauyin da Allah ya
aura miki"
Narantse da Allah sai dai mu gigita duniyar juna.

Babangida bari kaji in fa
a maka nima fa ba sonka nake yi ba kaddararmu ce kawai a ha
e.
Chapter 15 · 0% Book details