← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 46

Sashe 29

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri ya shiga
aki ya bugo kwalliya ya fito yana ta baza
amshi yayi kyau tabbas tamkar wani minista ko
an majalisar jaha fa haka yake ado komai nashi mai daraja ga kyau Allah ya huwace mishi idanunshi farare tar_tar gashi da suma mai laushi da furfura jefi_jefi.

Uzairu zuchiyata shima ya bugo nashi wankan dama dai jirgi
aya ne ya kwaso su yasa wani
aton takalmi sai she
i yake yi hmmm.

"Dama nace akwai kayan abinci Yaya Adama a mota ko yara zasu shigo dashi?"
Dr Kamilu ya yi maganar yana kallon Adama.

Maigogul yayi carab yace.

"Muje kaji in kwaso in dire musu sai mu tafi"
"A_a Maigogul su Sadiya kuzo muje ku shigo da kayan.

Anfa gode sosai"
Nan su Rakiya da Hauwa suka shiga godiya.

Dubu goma_ goma yaba Rakiya da Hauwa.

Ga
aton buhun shinkafa da katan na taliya da mangya
a an dire a kofar Rakiya.

Mu kuma muka shige mota Maigogul yana gaba sai labarai yake ba Dr Kamilu marasa ma'ana, daga yace
awarshi ta gari kaza, sai labarin sunje bikin
ar gwamnan gari kaza haka dai dama salon hirarshi suke. idanuna na lumshe wasu siraran hawaye suka gangaro mun.

Gashi Maigogul sai
arin saka su Labbai a hirar tasu yake yi.

Suma suka biye mishi sukaita hira har muka karasa asibiti.

Muna sakkowa a motar muka ha
a idanu da Babangida.

Dr Kamilu kuwa dama bai fito ba yace bazai shiga ba dan gudun fitinar Babangida.

Gaba muka yi ni kunya tasa na kasa tsaiwa muyi sallama ma.

A guje Maigogul ya biyo bayanmu yana cusa ku
i a ajjihu bakinshi kuwa har kunne.

A cikin
akin da Malama take muka tadda Babangida fuskarshi a mugun murtuke gashi ya shigo ya tadda Malama sai kuka take tana kiran umminta.

Muna shigowa nayi saurin isa bakin gadon na zauna na rungumi diyata ina shafa bayanta.

Sai tayi tsit tana ta sauke ajjiyar zuchiya ta
ameni sosai yarinyar tamkar tana tsoron kada in gudu.

Ana kan gaggaisawa muka jiyo sallamar Baba Malam da Malama
arama da Wawo sun shigo suma da abincinsu ni
i _ni
Har ga Allah banso muka ha
u da Dattijon ba domin bana so ya bani wani umarni in sa
a mishi.

Yako nuna farin cikinshi da ganina duk da yayi mun fa
a sosai akan kada in kuma tafiya ko'ina duk abinda ya dameni in garzayo in fa
a mishi.

"Babangida kaida waccan ku fice ku bamu waje"
Babangida dama a takure yake da sauri ya fice.

Ramatu tabi bayanshi sum_ sum_ sum.

"Maigogul gaka ga Sabuwa dama nayi niyyar zuwa gidan daga asibitinnan sai gashi mun ha
u.

A gaskiya ro
o dama zanyi Sabuwa ta dawo
akinta tunda labarin
arar data kuma shigarwa ya iso mun.

Tayi ha
uri in Allah ya cika mata burinta sai ta tafi gabaki
aya.

Amman yanzu ai ba daidai bane ace tana zaune a gida ba ko ba gaskiya ba?"
Maigogul yace.

"Wannan gaskiya ne ni da Rakiya munyi munyi da'ita amman ta
i komawa.

Kuma tun ranar data bar gidan nata tana asibiti babu Lafiya"
Nan ya kwashe labari ya ba Malam Baba harda
orawa da cewa.

"Yaronne ma ya kawo mu asibiti yanzu yaje gida dan mu gaisa sai dai fa Babangida yazo har
ofar gidan anyi
auki babu da
i daga zuwa ya runtuma a wuyan wannan bawan Allah ya kamashi da kokawa akaita turzawa.

Yaita rantsuwar dai bazai yadda ya saketa ba.

In sha ALLAH daga nan in aka sallami yarinyar zata koma gidanta kai tsaye in yaso sai a tafi da Adama da ita Labbai
in zuwa yadda shari'ar ta kaya.

Har cikin raina bana goyon bayan mutuwar auren Lolo wallahi "
Ni dai bance komai ba kuma bana jin a wannan karon zanyi ma Malam Baba biyayya nifa na baro gidan kenan.
i ya
akko masu yawa yace in ri
e a hannuna ya ba Maigogul ma harda su Adama.

A ta
aice dai kwanan malama biyar a asibiti muna jinya.

Kullum Babangida yana zuwa amman ko ga miciji bama yi ma juna yayi yin
urin samun damar magana dani nice ban bashi damar ba nace mu ha
u a kotu kawai.

Tunda matarshi ta fice a asibitin ranar da muka je babu wacce ta sake tako
afarta.

Daga dangin Babangida matan babu wanda yazo mazan dai sun zo Sauban ma yanata hidimar kawo abinci dasu lemo da ayaba.

Dr Kamilu kuma kullum sai munyi waya ya tambayi jikina.

Rana na shida aka sallamemu kuma a ranar ne zamu yi zaman kotu na farko.

Ni dai kai tsaye gida muka wuto da Malama dasu Adama duka.

Sunyi juyin duniya akan in koma
akina na
i fur.

Su Sadiya ma nasa suka je suka tattaromun suturuna da duk wani abu muhimmi suka kawo mun ai kuwa
akin dama ba girma ba duk saiya cike.

Sha
ayan rana a kotu tayi mana ni da su Adama da Rakiya Maigogul yace ba zashi wani kotu ba.

Sai gani gasu Malama Babba da Sa'a a harabar kotu sun zo suma.

Kafin mu shiga cikin kotun Dr Kamilu shi da lauyana suka
araso.

Sha
aya dot muka shiga
akin shari'a.

Nan aka gabatar da dalilin
arana lauyana ya zayyano hujjojinmu,
ali ya bu
aci shaiduna uku.

Baba Malam yayi mun shaida, Adama ma haka, sai Ramadan da ake yawan aikowa.

A
ali yayi musu tambayoyi dangane da abbuwan da suka sani, suka amsa gwargwadon saninsu.

Akaita turzawa.

Lauyan Babangida ya kakkkareshi da hujjojinsu na
arya.

Al
alinnan yayi shiru bayan ya gama sauraren dukkan bayani daga
angare biyun.

Sai ya bu
aci in fito cikin
an akwaku.

Na fito na tsaya zuchiyata a bushe.

Tambayoyi ya dinga jero mun ina amsawa cikin rashin tsoro ko na mis
ala zarratin.

Al
ali sai rubutu kawai yake yi.

Lauyan Babangida ya tashi a zabure ya dinga mun sharri irin wanda sukaita mun a kotun baya dai.

Haka aka
age sauraren
ara akan nan da wata
aya mu dawo domin yanke hukunci zuwa lokacin an gama bincike domin tabbatar da adalci.

Al
ali ya nemi Babangida ya sake ni ya nuna shi a sake bashi dama.

Ni kuma na nuna wallahi bazan sake zaman aure dashi ba abadan.

Da haka zaman kotun ya
are muka fito zuchiyata fes har wani murmushi nake yi dan da
Babangida da su Malama Babba kuwa hankalinsu a matu
ar tashe yake.

Baba malam ne ya tare mu.

"Sabuwa kizo gobe ki same ni a gida da safe zamu yi Magana dake."
A kunyace na amsa mishi
Washegari sassafe kuwa na isa.

Ku
i dubu
ari shida ya
irgo a ba
ar leda ya dam
a mini.

"Ga ku
i ko al
ali zai ce ki fanshi kanki da ku
i, duk da shima da kanshi yana da damar da zai iya sakin ki kuma kin saku bisa ga dalilai masu yawa da kika gabatar.

Na fahimci shi wannan al
alin yana al
alanci da gaskiya da amana zai raba auren naku ne kuma al
ali yana da damar da zai saki mace na sanshi tare muka yi karatu dashi.

Amman dai Sabuwa kin yadda har cikin zuchiyarki zaki rabu da Babangida dai ko?"
Cikin
arfin guiwa na amsa mishi ba wasa yaita mun nasiha akan kada in sake in koma kan rayuwata ta baya yaita mun nasihu har saida naji haka kurum tsohon ya bani tausayi.

Haka kwanaki sukaita shu
ewa a kwana a tashi har lokacin shiga kotu ya zagayo.

Muka je amman Babangida da lauyanshi basu zo ba.

Aka sake saka lokacin sati guda.

Muka sake zuwa amman Babangida bai zo ba, kuma anata aika mishi
an aike daga kotu.

Sai a zama na uku da aka aika mishi da takaddar garga
arshe dan kotu ba sa'arshi bace shine suka tawo dashi da lauyan nashi.

Babangida ya
i amincewa ya sake ni aka ka
a aka raya.

Ni dai duk zaman da akayi ina kan bakata.

Har sai da akayi zaman kotu na
arshe.

Bayan al
ali ya gama tattare bayanai ya jima yana nazarin can sai yace.
(229) Al-Baqara
Saki sau biyu yake, sai a ri
a da alheri, ko kuwa a sallama bisa kyautatawa.

Kuma ba ya halatta a gare ku (maza) ku kar
e wani abu daga abin da kuka ba su, face fa idan su (ma'auran) na tsoron ba za su tsayar da iyakokin Allah ba, Idan kun(danginsu) ji tsoron ba za su tsayar da iyakokin Allah ba, to, babu laifi a kansu a cikin abin da ta yi fansa da shi.

Wa
ancan iyakokin Allah ne saboda haka kada ku ketare su.

Kuma wanda ya
etare iyakokin Allah, to wa
annan su ne azzalumai.

Fasali ya ja kafin ya
aura da cewa
" A bisa hujjoji kamar haka
*Imam al-Dasuqi ya rubuta cewa:*
*Matar tana da damar samun saki daga mijinta saboda cutarwa (wadda ba ta halatta ba a shari'a), kamar barin ta ba tare da hujja ta shari'a ba, ko duka ta haka, ko yi mata zagi, ko zagin mahaifinta.*
*Asali:* al-Shar
al-Kab
r wa
shiyat al-Das
qal-Das
Saboda haka, mace Musulma na da cikakken iko ta nemi saki d
aga al
ali idan mijinta yana cutar da ita (*at-tatliq bil-darar*)
ko cutarwar tana da nasaba da duka ne, maganganu, ko ciwon zuciya (emotional abuse)
ba tare da wajabcin ta mayar masa da sadakinta ba ko wani diyya.

Ko da ba a samu shaidu ko hujjar gani ba, *shekarar da mace ta bayar cewa tana cikin cutuwa* na iya wadatarwa ga al
ali ya yi la
akari da sakin
musamman idan akwai wasu alamu ko yanayi da ke goyon bayan hakan.
*Imam Khalil ya rubuta cewa:*
ana: *Mace na da damar samun saki saboda cutuwa, ko da kuwa babu bayyanannen shaidu na cewa abin na faruwa sau da dama.
Chapter 29 · 0% Book details