← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 46

Sashe 36

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai Zuchiyata menene, Lolo yaya akayi ko dai sabon bazawari kika samu ne?"
Salati Rakiya ta rabka tace.

"Da iddar a kanta kake mata maganar sabon bazawari?'
Baki ya ta
e kawai.

" Iddar ba saura kwana uku ta
are ba to kuma menene?

"Maigogul
wallonane ya shiga raga.

Shekara da shekaru sai yanzu Allah ya cika mun burina.

Mata na samu a
asar Canada.

Mahaifinta ne ya bu
aci ganina domin su sanni sai a tsayar da maganar aurenmu."
ewa Rakiya tayi tana murna.
asar waje fa kace Uzairu Zuchiyata ko dai
aryar daka saba ma
an mata a waya muma ita zaka mana?"
"A_a wallahi Rakiya kinga Felisha ma ta bu
aci in tawo da
anwata Lolo dake ita ka
ai na ta
a ha
ata suka gaisa.

Yanzu bazama zanyi nemo masu dola account za'a turo mun ku
in paspo nawa dana Lolo.

Zasu nema mana takaddar yardar shiga
asan.

In suka turo mana zasu biya mana ku
in jirgi sai Canada.

Lolo gobe sassafe zamu je Kano ayi mana paspo na fita
asar waje da zaran bizarmu ta fito zamu wuce.

In muka je ma Kanon ma san yadda za'ayi ku
in a turo.

Muna cikin alkhairi dumu dumu"
Nan Maigogul ya shiga murna har yana cewa.

"Kash Uzairu Zuchiyata ni dai da ka bar Lolo mun tafi tare ayi duk wacce za'ayi gemu da gemu inta kama ma sai a
aura auren kawai.

Canada fa kabar Lolo kawai gobe muje Kano ayi mana paspo.

Su gobe a Malam madori ma zasu kwana."
Rakiya tace ina wuta ta saka Maigogul.

"Maigogul kwantar da hankalinka zaka Canada acan za'a
aura auren dole da kai za'aje.

Yanzu shirye_shryen bikin kawai za'ayi kuma ita Felisha ta ganni ido da ido.

Sauran batun zai biyo baya."
"To shikenan Amman dole ko kwalli ko turare in sama maka ka shafa sabida soyayyar tayi
arko Canada ba wasa ba Uzairu Zuchiyata.

Lallai kai ka gajeni a fagen farin jinin mata masu ku
addarace tasa na auri mata fa
arahu alal lalurati ka gansu dai.

Dama_ dama ma ita Uwar taku.

Kiran da Khalid yaimun ne yasa na fita a
akin.

Hauwa nagani a la
e a bakin
ofarmu ta kasa kunne tana sauraren abinda muke cewa.

Kai kawai na ka
a ina hasaso irin tashin hankalin da zai afku da ace Rakiya ce ta fito ta samu Hauwa a tsaye tana mata la
Baki na ta
e nayi ficewata ina fita muka ha
a idanu da Khalid wanda ya
urama cikin gidanmu idanu ko
ibtawa bayayi.

Shiga gaban motar nayi sanyi da
amshinshi na asali suka bigeni.

BABANGIDA:.

Basu suka iso jigawa ba sai da daddare sosai sau biyu mota na lalace musu a hanya abinda yasa sukai dare sosai kenan.
an Rakiyan rabuwa biyu suka yi rabi suka bi Amaryar Mustapha, rabi suka biyo su Sumy gidanta.

Duk da cewar darene bai hana danginta sakin gu
a ba.
ar Shuwa dake manne a jikin taga ta le
o tana
wafa ga baki da fuska a aune.
ur tabi takun amarya da idanunta tana share hawayen ba
in kishi dake zubo mata gashi ko ina ciwo yake yi mata a jikinta tafa daku iyaka.

A kujerar falonta ta dawo ta kwanta.

Yau Babangida zai shigo gobe ne taji shiru bai shigo ba, tasan ba kwananta bane a tunaninta zai le
o ya sanar mata dawowar tashi.

"Lallai dole saina mi
e zan iya kwasan
ancina a gidannan.

Babangida bansan wanne irin mayen mata bane a rashin ku
inma saida ya
aro aure kuma fa in yaga dama sai yace zai cike gurbin Sabuwa ko?"
Murmushi tayi tace.

"Duk yadda zanji zafi ba kamar in Sabuwa bace akace yau ta dawo sunci gaba da aure da Babangida ba.

Amman wannan
in nasan da wacce tazo tunda naga ko a waya kulawa ta musamman yake bata.

Kuma tana iya kiranshi a duk sanda taso ta kirashi.

MRS BUKHARI
Ina
an rakiya zuwa Canada suke a soma rubuta sunayen masu zuwa biki
Su Lolo za'aje Canada
[8/23, 2:29 PM] BADA'AT IBRAHIM: https://chat.whatsapp.com/EEK9H2V5iSOFXz0Xud5Eox?mode=ac_t
Yar uwa ta, kin dade kina neman in da zaki samu nighties da lounge wears masu musulmin kyau, saukin farashi da kuma kyan gani?

To ki daina nema!

A thrift bae closet, mun bude exclusive group inda za a dinga kawo thrift nighties, lounge wears da sauran su masu kyau, kamar Sabbi kuma farashinsu abin mamaki ne, very affordable
A nan ne za ki kasance cikin na farko da za su ga sababbin kaya kafin su kare.

Idan kina son kada ki rasa mafi kyawun kaya kafin a sayar da su gaba
aya, to shiga cikin group
in yanzu kafin ya cika
https://chat.whatsapp.com/EEK9H2V5iSOFXz0Xud5Eox?mode=ac_t
IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA SHA SHIDA
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
Haka
ar Shuwa taci gaba da tubkewa tana warwarewa zuchiyarta sam babu da
i.

Tasan kamun Allah ne yasa soyayya Babangida tayi mata matu
ar yawa a zuchiyarta har take jin in ya rabu da'ita tamkar bama zata iya rayuwa ba.

Da ba dan hakan ba wallahi da ko ya
i Allah saiya bata takaddarta tuni.

Babangida:.

Tunda dai ya sallami abokanshi, ya sallami Amarya da danginta da su tsire da lemukan kwalba.

Sai ya nufi
akin Sabuwa.yana tura
ofar ya shiga kanshi ya juya mishi sosai ganin babu ko tsinke a
akin sai bargo da yaran suke kwance dukkansu kawai.

Duk sunyi bacci yaran banda Mardiyya da idanunta biyu idanuwanta sunyi jawut halamun taci kuka irin na fitar hayyaciinnan.

Tsugunnawa yayi a kusa dasu ya rasa abinda zaice yayi shiru na tsawon lokaci masu yawan gaske.

Ga wayarta Sauban yanata kira biyayya irin nata ta
aga wayar, da idanu Babangida ya kalli wayar kawai.

Sai can yace da Mardiyya.

"Sabuwa da kanta tazo ta
ebe kayanta shine ta kasa bar muku katifa?"
Ajjiyar zuchiya na tashin hankali ya sauke ya sake ja ya sauke.

"Ba ita tazo ta kwashe kaya ba su Maigogul ne suka zo dasu Gaza"
ur yabi Mardiyya da idanunshi tausayinta ya kamashi sabida itace babba yanzu hankalinshi ya dawo kanta ne baki
aya burinshi ya kawar da'ita a gabanshi kawai amman rayuwa mai kyau da inganci yake nema mata ba Auren Sauban da Sa'a zata ta cusguna mata ba.

"Shikenan kuyi ha
uri ku kwana a hakan gobe in Allah ya kaimu zan siyo muku gado da katifa.

Mardiyya kece babba ki kula da
annenki kinji?

Sannan kada ki
aga wayar Sauban na riga dana rabaku, akwai abinda nake so in zaunar dake mu tattauna
iyata.

Akwai abinda kuke so ne?"
ewa zaune tayi ta gyara zamanta da kyau.

"E Baba mu dai so muke zan dinga mana girkinmu daban ba sai mun jira kowa ba dan Allah Baba"
Wallahi Babangida sai yaji hawaye na zubo mishi tsabaragen rauni.

"Bayan wannan kuma me kike so Mardiyya dan Allah kiyi gaggawar sanar dani zan sama muku shi"
Ya ambata a
agauce cikin zabarin son jin me take so kuma.

"Shikenan Baba, kuma muna so duk juma'a tunda babu islamiyya mu dinga zuwa wajen Ummi muna dubata.

Baba ba da
ewa zamu yi ba.

Inma kaine zaka dinga kaimu ka jiramu duk babu damuwa"
"To shikenan zan duba in gani.

Bawai bana son kuje inda Umminku take bane, gidanne kawai bana son kuna yawan zuwa.

Amman zan
arta ko sau
aya a watane zan dinga kaiku."
Da wannan matsayar suka tsaya.
akin Ramatu yaje ya kwanta, amman tunanin Cus da ba
in rashin kunyarta wanda a yanzu yake jin dama zata dawo tazo tai ta yi mishi fitsarar idanu zai zuba yaita kallonta tana
ara burgeshi ya hanashi bacci
Washegari gida ya kaure da yinin biki, shi kuma ya tsallake gidan ya siyo ma su Mardiyya gado da katifa, sai katifa tasu Adda'u.

A wajen Mustapha ya amshi ku
in bashi, duk da Mustapha ya sanar mishi babu bashi tsakaninsu amman shi ya kafe kan saiya dawo mishi dashi.

Yana isowa yaga Sauban da Mardiyya a
ofar gida Sa'a tana dukan Sauban tana zaginshi daidai isowar Babangida.

Ranshi ya kai iyakar sosuwa murmushi mai ciwo yayi kawai ya sakko a gaban motar kaya.

Sa'a na ganinshi ta shige gida Babangida ya
araso ya dafa kafa
ar Sauban.

Mardiyya dake kuka ya kalla.

"Ki shiga gida Mardiyya kada ki sake kuka"
"To Baba"
Juyawa tayi ta shige, Babangida yabi takun yarinyar da kallo har saida ta kule ya dubi Sauban.

"Sauban kayi ha
uri Mardiyya
iyata ce, kai kuma Sa'a ce mahaifiyarka.

Tunda dai ta nace bata sonka da Mardiyya kayi ha
uri Allah zai
ullo mata da wanda zai sota a yadda taken wani bare can.

Yarinya bai kamata a hukuntata da laifin iyayenta ba.

Shin Sa'a ta ta
a fa
a maka wani abunne dangane da dalilin da yasa za'a ha
a Auren naku?"
"A_a Kawu na sha tambayarta ma dalili amman bata fa
a mun.

Amman Kawu ni koma menene inason in auri Mardiyya kuma mahaifina ma ya amince.

Kawu dan girman Allah kada ka rabamu.

Jiya yadda naga rana haka naga dare, yanzu haka zazza
ine a jikina, a duba lamarinnan kawu"
Murmushin gefen baki Babangida yayi.

"Sauban kenan.

Kayi ha
uri dai wannan auren bazai yiwu ba.

Ina mai baka umarnin kada ka sake zuwa wajen Mardiyya kuma kada ka sake nemanta a waya ka barta zuchiyarta ta warke, ka yarda ta manta dakai, kaima ka daure ka mance da'ita kada akan ku ku biyu zumunci ya ruguje"
Hannunshi ya sauke a kafa
ar Sauban
Da haka Sauban ya
auke
afa a rayuwar Mardiyya sai dai fa ya
udurce a ranshi shi da aure har abada bazai yi ba in dai ba Mardiyya aka aura mishi ba.

Haka yaita jinya a tsaitsaye yaro duk ya zauce ya fita kamanninshi fa.

Ango Babangida dai haka ya kwana a
akin amarya ga
ansu a falo Amir abun dai babu armashi amman ya riga daya rungumi
addararshi kawai.

Kuma yaji canji akan da sosai.

Ko da su Sa'a suka ga Amir tabbas sunce kamarshi sak da mardiyya kamar kwabo da kwabo.

Amman tunaninsu bai basu cewar
an na Babangida bane.
Chapter 36 · 0% Book details