Sashe 14
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nima Malama ce da taimakonka na zama hakan.
arama
ar gidan malamai ce.
Kaf surukanka daga gidan malumta suka fito.
Taya zamu ha
a iri da Sabuwa"
Dariya yayo sosai wanda ya da
e bai yi irinta ba.
A ba
ini kuma zuchiyarshi ji yake tamkar zata fa
o dan ra
i.
Yafi kowa
in Sabuwa yafi kowa
unsan ba
in ciki da takaici in yaganta, ko yaji muryarta da duk danginta da abinda ma ya shafeta baki
aya.
Shi ta
angarenshi zai aurama Babangida Sabuwa ne sabida ita yarinyar da aka haifa, an riga da an ha
u ko ba'a soba.
Dalili na biyu zai aura mishi itane a matsayin horarwa dan yayi imanin Babangida zaifi son ya auro
ar mutunci,
ar manyan mutane,
ila ma
ar malamai kamar yadda sauran
an uwanshi suka yi hakan.
Na uku, zaiyi hakanne a matsayin hannunka mai sanda ga sauran yaran gidan.
Duk da baya fatan a sake samun Babangida kashi na biyu, amman kashi na farkon ma ai baisan za'a samu ba.
Hausawa suka ce gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah.
Dalilinshi na hu
u shine ita kanta Sabuwan ai mata adalci a taimaki rayuwarta a tsamota daga cikin duhun da take.
ila ta sanadinta
an uwanta su shiryu.
Domin har ga Allah duk yadda yake
in Sabuwa yafi
in Babangida fiye da'ita.
Ita gaskiya gaskiya ce baya bayan kowa sai bayan adalci.
Wa
annan sune manyan dalilinshi.
"Yanzu dai mu kwanta da safe ma
arashe maganar na gaji, gashi ina da ra
in suna da asuba"
Yana fa
in haka ya juya mata baya.
Zuchiyarta fes ta kwana amman da asuba kafin ta bar turaka Malam ya kankare mata hadda ta hanyar wasu kalmomi marasa yawa sai firgitarwa da sare guiwa.
"Babba ki sake sanar da Babangida batun ku
ennan lokaci nata gabatowa, sannan ya tabbatar a satinnan ya nemi inda zai zauna sabida ayi fenti da komai.
Za'aje ayi mata jere ranar talata mai zuwa rana ita yau kenan."
Yana gama fa
in haka ya nufi hanyar waje saida ya fita ya girgiza kai yace.
"Mata kenan mai ilimi ma kenan ina ga jahila kuma?"
Haka dole
anwar na
i Malama Babba ta saduda, ita ta sai da sar
arta ta dan
ama Malam Baba dubu
ari biyu daya bu
ata a wajen Babangida.
Shi kuma Babangida ta barshi da neman haya.
Harma an samu ciki da falo da bayan gida da kitchen sai dai gidan gidan yawane sosai.
A haka aka kama akayi duk gyare_gyaren daya dace kamar yadda Baba malam ya bu
ata dai.
Ta nashi
angaren kuma Malama
arama ya kira ya bata dubu
ari biyu da hamsin.
Da wasu dubu
ari uku daban.
ari biyu da hamsin
in kayan lefe zaki ha
o mun ke da Larai.
Wannan
ari ukun kuma kayan gado da kayan kitchen nake son a sai ma yarinyarnan kina ganin zasu isa ?"
Sai da Malama
arama tayi murmushi kafin tace.
"Na lefen dai ya isa zata samu kaya da yawa.
Ammman kaga na kayan
akin a gaskiya ba zasu isaba in dai kaya masu kyau za'ayi mata.
Sai dai in irin kayannan na bakin kasuwa za'a sai mata"
Kai ya girgiza yace.
"A_a ayi mata komai mai kyau.
Kamar yadda kuke ma yaranku.
Yanzu to kawo
ari ukun ki gani.
In yaso duk abinda ake bu
ata a rubuta komai da kudinshi da jumulla.
Yanzu ku gama na lefen tukunna"
Ai kuwa haka akayi a cikin kwana biyu da Malam Baba ya basu suka ha
a akwatuna guda biyu da kit sha
e da kaya masha Allah.
Malama Babba tana zaune tana lissafin yadda ta zama bora a gidan mijinta sai ganin Larai da akwati kici_kici tayi.
annan akwatunan kuma daga ina Larai"?
"Kayan auren Babangida ne Baba malam ne ya bamu kudin muka ha
Da mamaki ta kalli Larai ta dubi Wawo dake zaune yana dama ma Baba malam fura.
"Kuma sai baki kai
akin uwarki ba tunda itace uwar bikin ba?"
" Baba malam ne yace a kawo miki"
Kafin ta kuma cewa wani abun sai ga Malama
arama ta shigo da sallamarta.
Sai da ta nemi waje ta zauna kafin tace.
"Babba ga akwatin Babangida nan na ha
o.
Toh Malam yace da magriba Wawo da Bashiru su kaimu gidansu Ita Sabuwa mu kai musu akwatin.
Sai ki ma Yaya Hanne Magana.
Goggo ma tana kan hanya tare zamu je akai."
Sai da Malama Babba ta hadiye yawu mu
ut kafinnan tace.
"Toh shikenan.
Allah ya kaimu da rai da lafiya."
"Ameen Babba Allah ya albarkaci auren kawai zamu ce"
Tana gama fa
in haka ta fice.
Malama Babba tace.
"Har fishin da Malam yake yi dani yayi irin wannan
amarin?
Taya zan
aunaci wannan yarinyar ai har gaba da abada"
MRS BUKHARI
[8/14, 7:22 AM] +234 802 205 9556: IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LITTAFI NA UKU.
SHAFI NA BAKWAI 7
"Ai muma Malam Baba ya tutsiyemu na harha
o kan mazan gidan dubu
ari uku muka ha
a mishi.
Babangida ma saida ya bayar.
Bai fa
a miki bane?"
Kai ta girgiza tace.
"Bai sanar dani ba.
Damuwar dake damunshi yaushe zai bashi damar sanar mun da wani abun.
Yau bamma saka shi a idanuna ba.
To me Malam zaiyi da kudi?"
"Sai Allah bazai wuce duk akan bikin bane"
Haka dai sukaita tattaunawa ta
aga waya ta sanarma Yaya Hanne duk abinda ake ciki.
Kafin magriba sai ga Goggo ta iso dama dai
akin Malama Babba ce anan take sauka.
Ta sauka ko samun damar tattaunawa basui ba.
Suna yin sallar isha suka wuce kai kayan lefe.
GIDANSU SABUWA:.
Tun yamma Maigogul ya kafa ya tsare a
ofar gida domin tarbar masu kawo akwati.
A cikin gidan kuma Rakiya jallof
in shinkafa da kifi tayi ma
an kawo akwati sai lemun kwalba da aka siyo guda biyu rak sai ruwa guda biyu shima.
Da
yar Maigogul ya bayar da dubu uku wai ku
in salala.
Rakiya ta bi kan yaran
akinta kafin su fita gantalinsu da
yar ta ha
a kudi suka kama dubu biyar.
Suna zaune a tsakar gida takwas daidai suka jiyo sallamar mata daga zaure.
Maigogul ne ya soma shigowa ri
i _ri
i da akwati a ka su Malama
arama na biye dasu.
Dama tun magriba Rakiya ta shiga gidansu
ar Shuwa ta sanar ma da mahaifiyarta to ta shigo tananan sai matar
anin Maigogul itama tananan tazo.
"Ku shiga ga
akin uwar Lolon nan, kunga ma uwar tata nan.'
Ya fa
a yana dariya tare da shigewa da akwatin a kanshi.
"Marabanku ku shiga"
Rakiya ta fa
a tare da mi
ewa tabi bayansu.
Goggo sai ta
e bakinta take yi.
Bayan an gama gaggaisawa a zatonsu Maigogul kuma zai basu waje ne amman sai Goggo taga zama dam.
Ita to bata san waye ba kuma irin matannanne ita masu fa
a da yawa.
Sai cewa tai
"Hala kaine Babban wan Amaryar dai ko?"
Maigogul ya gyara zaman gogul dinshi yace.
"Ni ubanta ne nina haifeta.
Baiwar Allah kuyi abinda ya kawo ku ina da wajen zuwa dama isowarku nake jira"
Baki Goggo ta rike tana mamakin wannan abu.
."Toh kayane ai gasu na Sabuwa.
Sai a bubbu
a a gargani bisa al'ada ko?
Duk da banga jama'a masu tarbar masu kawo kaya ba kamar yadda al'ada ta tanadar."
Babu dai wanda ya kulata Mama ta mi
e ta bubbu
e akwatin ta shiga
aga kayayyakin ana gani harda Maigogul a
aga kayayyakin bacci da aka zuba ha
e da kayan kwalliya."
"Tabarakallah kaya sunyi an gode.
Maigogul sai ka fita ko zasu ci abinci"
Mikewa yayi tare da bibbige malum_malum dinshi a kansu, su dai mamaki ya ishesu.
"To ni kam na tafi.
Rakiya bikine damu ni kam sai jibi ma zaku ganni.
Ba
i munga kaya Sabuwa tayi goshi ba'a ta
a wata yarinya rabin abinda akaima lolo ba, lallai da sa'armu muke tafe kafa
a da kafa
Ya saka kai ya fice yana dariya.
Goggo tace.
"To Malama
arama inaga ai sai mu tafi ko?"
Umma tace
"Abincin fa?"
"Zamu tafi dashi kar muyi dare"
Cewar Goggo tayi hakanne danta kuresu domin a kallo
aya da taina gidan ta gane suna cikin talauci"
Ai kuwa kwanon da suka gani na abincin ya tabbatar da zarginta.
Har gaban mota Mama da Tani suka rakasu suka dan
a dubu Biyar
innan a hannun Malama
arama dan sunga tafi Goggo sau
Gidan Malam:.
Ai fa suna dawowa aka bu
e sabon faifayin surutu abinka da mata.
Wannan ku
in salala da wannan abinci akaita maganar a tsakar gida har dai yaje kunnen Baba malam sai da ya tsawatar.
Washegari Malama
arama da Larai suka wuce kasuwa cikin kwana biyu suka gama siyan komai aka jibge a gidan Kawu Manga .
Baba malam da kanshi yasa aka je aka sanarma da su Rakiya ranar da zasu zo a debi kaya aje jere.
SABUWA:.
Gaga gaga abubbuwa sukaita faruwa, ni dai hankalina kwance daga ni har Rahama mun yi
iba sabida cin da
i, haka ma jajiriyata tayi kiba duk wanda ya ganta sai ta bashi sha'awa.
Saura kwana
aya in yi alba'in wanda yayi daidai da gobe
aurin aurena.
Ni da kaina da safe naje na samu Malam a waje cikin almajirai.
Yana ganina ya girgiza kanshi ya taso ya same ni a zaure.
"Lafiya Sabuwa me kuke da bukata?"
Babu kunya dan a lokacin bamma santa ba nace.
"Kitso da
unshi nake son ayi mun.
To ina da me kitso kar tazo a hanata shigowa"
Hannu yasa ya rufe baki da dukkan halamu maganar ta matu
ar bashi kunya.
Da
yar yace.
"Jeki zan turo
arama"
Na wucewata ina mamakin dalilin da yasa ya bu
e baki.
Na koma ciki Rahama tace.
"Ya ake ciki me yace miki?"
Uhm wai in dawo zai aiko kishiyar babar su Babangida "
Bamma rufe baki ba sai gata ta shigo.
"Ke Sabuwa
unshi da kitsonne ba zaki iya fa
a mana ba sai Malam kika tsallake mata a tsakar gida kika sameshi shi.
Dake ku a gidanku babu manya.
Uban naki ma bai kama kanshi ba bare ku.