← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 46

Sashe 16

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kaga ai ko babu komai ka samu ribar bariki kuma ko na fita a rayuwarka har gaba da abada ba zaka manta ni ba"
Tsaki naja nayi ficewata na barshi yana ta kwa
a mun kira da
arfinshi na gaske.

"Ke Lolo ba kina ji mijinki na kiranki ba?"
Cewar Maigogul daya biyo mu kitchen.
yaleshi Maigogul rigima yake ji ina daidai dashi ni kuma."
"A_a Lolo yanzu dai duk tsiyar Babangida mijinki ne kije kiji menene"
"Rabu da'ita ai dama
ar balaja'u ce yaushe zata iya biyayyar Aure ko da yake bata da laifi kai ka koyar da'ita"
Babangida ne fa ya rike labule ya dubu tsabar idan Maigogul yake fa
a mishi hakan.

Shi ko wallahi ko gezau sai ma wannan dariyar mai sani ba
in ciki ita yayi.

Uzairu zuchiyata ne yace.

"Ai ko mutuwa tana jin kunyar mahaifa ka duba taronmu nan duk
anshi ne amman ji irin furucin da kake furtawa"
Harara Babangida ya zabgama Uzairu zuchiyata yace.

"Kai kuma mai zubin
an daudu ba dakai nake yi ba.

Cin abinci ne dai ya kawo ku da sassafennan sabida dama tun asali mai
on gidanmu da darajar gidan namu kuke bi.

In ba haka ba meye naku na zuwa da safe haka kusan ku ashirun wannan rashin kaine fa"
Tsaki yaja ya koma ciki a hakanma bai isheshi ba yaci gaba da maganganu yana ta ya
o musu.

Su dai kowa yayi shiru Hauwa kuwa sai cewa tayi.

"Uhm ayi dai mu gani in tusa zata hura wuta.

Dama shi bariki iyakar ribarta kenan"
Rakiya ta dubeta tare da
ance idanu.

"Me kike nufi da iyakar ribar bariki kenan?"
Maigogul dake
ofar kitchen yace.

"Toh zaku ci gaba da raba hali a gidan yarinya salan mijinta ya sake fitowa yayi mana tijara ko?"
Yana gama fa
a haka yace.

"Adama ku
ara sanwar naga taliya hu
u kuka ciro yaushe zata ishemu fisabilillahi?"
"Zamu
ara da makaroni leda
aya Maigogul.

Kaga kaje ka zauna bai kamata fa kana cikin kitchen
innan ba gaskiya.

Kana jin wancan maras mutuncin abinda yake cewa."
Labbai bata gama Magana ba muka jiyo Hauwa na cewa.

"Abinda nake nufi ai kin sanshi.

Ke da kikai aure a barikin baga mijin naki ba har gobe kuna cukume_cukume ba?

To ga kuma
arki mijinta ya leko yana gargasa mana Magana."
Kafin Adama ta fito Maigogul ya tsallako kitchen
in ya kama taliya yana bude mana.

"Hauwa dan ALLAH bama son neman fitina ku daure in kuka koma gida sai ku
aura daga inda kuka tsaya."
"A_a fa ya za'ai ta fa
a mata magana irin haka?"
Cewar Labiban Hauwa.

Adama tace.

"Na ci ubanki wallahi in ha
aki da bango in sha
eki.

Ji yarinya figigiya da'ita wai ni zataina rashin mutunci."
yar dai fitina a falon ta lafa sakamakon kallo da na fito na saka musu.

Uwar
aki na koma inaso zan dakko ku
i in ba su labbai a samo kayan miya ko da da kifin gongonine muyi girkin dashi
Babangida yana ban
aki dan ina jin saukar ruwa daga cikin ban
akin.

Jakata na dauka na fita.

Dubu biyu na ba Labbai da Sadiya.

Basu da
e ba sai gasu da kayan miya harda kifi
anye.

"Lolo ai a gidannan naku ana saida kifi ashe kala kala kin gansu manya.

Kayan miyanma gida biyu ne tsakaninku mai kifin ce ta kwatanta mana muka siyo.

Maigogul yasa hannu ya kar
i ledar kifin yana dubawa.

"Babu laifi yayi kyau.

Kinga kin huta gya dinga siye.

Uhm Aisha matsa kiga in yanka muku kifin sai in soya muku."
Matsa mishi Aisha tayi ya karasa inda wajen wanke_wanken yake ya soma yanka mana kifin.

Mu kuma muna ta hira.

Duk da zuchiyata a cunkushe da maganganun da Babangida ya zubo ma su Rakiya take.

Hakan bai hana mu wasa da dariya ba.

Babangida ne ya le
o kitchen
in ko me zaiyi oho.

Ganun Maigogul a bakin famfo yana wanke kifi yasa ya bu
e bakinshi galala yana kallonshi
Shi kuwa Maigogul sai ya hau dariya.

"Uhm kifine nake yanka musu ba iyawa zasu yi ba baka jiba da
ara sosai wai nace inna soya musu ai na taimaka musu.

Kasan lokacin suna yara wallahi ni nake yin girkin gidana safe rana dare, sai dai ranar da bananan sai iyayensu suyi.

Kasan nayi girki a hotel gashi na iya haka siddan akaimun ma
ashiya aka koreni ina kan ganiyata"
Tsaki Babangida yayi yace.

"Ni Babangida na shiga ukuna wannan wacce iriyar
addarace ke bibiyata haka?"
Aikin banza aikin wofi"
Na fa
a da tsiwa tare da hararar Babangida na ja dogon tsaki.

Ta gefenshi Maigogul yake so ya ra
e ya fita.

Ni ko dan in
ara ba
anta ma Babangida sai cewa nayi.

Dama kayi mana miyar kifin Maigogul yaushe rabon muci girkin da kayi mai da
innan"
Yana jin haka ya washe bakinshi yana farin ciki.

Sai naji tausayinshi ya kamani.

Babangida na tsaye na kunna ma Maigogul
ayan gas
o abun tuya da mangya
a.

Lallai yau zaku ci miya
ar kwatano takumbo kenan"
Babu shiri Babangida ya koma ciki fu.

Da harara na bishi, su Adama kuwa sai
unshe dariyarsu suke yi.

Haka muka gama dafa farar taliya da makanoni sai miyar jajjage wacce ta wadatu da kifi.

Maigogul da kanshi ya rarraba mana shima ya zuba nashi, Uzairu zuchiyata ya dinga rarraba musu.

"Lolo wannan ki kaima mijinki"
Ya mi
o mun abincin a plate.

A_a yadda yake ciki da rashin mutuncinnan nasan ko na bashi ba ci zai ba.

Ku dai kuci ku
oshi kawai"
"A_a Lolo ke dai kai mishi koma baici ba kin bashi.

Kinga irin wannan daular da Allah ya huwace miki samunta?

Kada ki sake Babangida ya sake ki duk wuya duk rintsi.

Kai mishi dai ki zo kuci abinci da
an uwanki"
a nayi na shiga uwar
akin.

Yana kwance yana waya da mace dan naji ya ambaci baby.

Baki na ta
e tare da ajjiye mai abincin a durowar gefen gado ina
arin wucewa ya ri
o hannuna.

Da sauri na juyo ya wani kashe mun idanu.

"A_a Baby zamu ha
u da yamma.

Yanzu ina gidane inaso nayi bacci.

Amman baccin ma ya gagara jama'a ce cike da gidan nawa ma"
Tsaki nayi tare da fusge hannuna ina shirin fita yayi saurin kashe wayar ya cabkeni ya jefa a gado yana nunani.

"Wai dame kike ta
ama ne.

Ni kike ma tsaki dan uwarki?"
Ba dai uwata ba kasan uwar da kake zagi dai"
Ina fa
an haka ya duro a kaina.

Muka shiga dambe da gaske.

Da
yar na kwace kaina na fito.

Muna gama cin abinci ba'a da
e ba su Maigogul da su Rakiya, da su Ma'aru sukai mana sallama.

Kafin su tafi saida maigogul yayi mun miyar sutu mai da
in gaske taji soyayyen kifi.
su Adama kuma muna gama hutawa.

Adama taima Mardiyya wanka na shiga na
akko mata kaya lokacin Babangida yana bacci.

Wankan nima nayi na saka atampata daga cikin kayana da suka kawo mun daga gida.

Duk da
ar Shuwa ta kwashe rabi da kwatan kayanma.
wanke_wanke da gyaran kitchen da bubbu
e wasu kayayyakin da ba'a bu
e ba muka soma.

Muna ajjiye komai a muhallinshi bamu muka kammal ba sai azahar.

Lokacin Sallah nayi Babangida ya fice.

Allah ya taimakeni bai dawo gidan ba.

Abincin dana kai mishi kuwa ko ta
awa bai yi ba.
wafa nayi na
auki plate
in nakai na rufe abincin a kitchen.

Labbai na kitchen
in tana mana jallof mai kifi
amshi duk ya kaure ko'ina kunsan kifi da
amshi.

A ta
aice dai sai magriba su Labbai suka bar gidana.
ibar musu abinci mai yawa musamman ma Rahama.

Babangida bai tashi dawowa ba sai wajen biyun dare yazo yana buga mun
ofa.

Cikin bacci na jiyoshi haka nazo na bu
e mishi.

Nayi komawata gado na kwanta.

Shi kuma yana tsaye yana jera kayan sawarshi daya tawo dasu cikin jaka.

Gaga_gaga haka rayuwar taci gaba da garawa.

Babu da
i sam zaman gidan Babangida.

Dan bamu da aiki sai fa
a, har dukana yake yi duk da nima bawai barinshi nake yi ba.

Matan gida bamu da
e ba suka gane Babangida maras kirki ne ta
angaren iyalinshi.

Mu'amalarshi mai kyau da mutanene da kuma sakin fuskarshi, ga yawan larabci da kawo hujjoji da hadisai yasa ake ganin kamar nice marar kirki ba shi
in bane.

MRS BUKHARI
[8/14, 7:22 AM] +234 802 205 9556: IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA TAKWAS 8
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI.

To kunsan sha'anin gidan haya musamman gidan yawa.

Sai ya zamana ko a hira sai kuji suna fa
a mun magana.

Ni kuma a lokacin ba kanwar lasa bace ya zamana bana shiri da kowa a cikin gidan sai mace
aya Maman Hidaya itama tsohuwar
auriyace shi yasa tamu ma tazo guda.

Haka dai al'amura suka ci gaba da tafiya.

Watana hu
u a gidan Babangida babu abinda ya ta
a shiga tsakaninmu na mu'amular aure.

Kuma ya dena kwana a waje sai dai fa sai dare ya raba yake shigowa cikin gidan yaita buga mun
ofa matan gida na jinmu kullum.

Wani sa'inma daya shigo zamu kaure da rikicin da zai iya kaimu har asuba muna abu
aya.

Dan wallahi in rikicina ya tashi da kaina nake rarumarshi da damben, ko in fasa mishi wayarshi da zaran wata
ar bajala'u ta kirashi.

Daya ga haka washe garin dana fasa wayar da mace ya kwanta a gadona ya jefoni falo a
asa na kwana ina kukan ba
in ciki.

Mardiyya kuwa bai ta
aukar yarinyarnan ba kwata_kwata ko kuka take yi a kusa dashi baya
aukarta baya kuma rarrashinta sai dai yaita kallonta kawai.

A wata biyar
innan sau biyu naje gida, shima da
yar Babangida ya barni.

Saida na sauka a
ofar layinmu na gane ashe Babangida na biye dani a machine.

Bai gushe ba har saida yaga na shige gidanmu tukunna.
Chapter 16 · 0% Book details