Sashe 27
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma saina saka mata ba
in jinin da ko kallonta wani
a namiji bazai kuma yi ba wallahi sai dai ta dawwama a gaban shegun iyayenta Khalid kuma saina rabasu ya dawo hannuna domin tun kallon farko ni Khalid naso ba abokinshi ba."
A titi Babangida yasa aka sauke su Mardiyya shi kuma ya wuce kemis aka wanke mishi wajen yankan a can layinsu.
Kai tsaye gidam Kawu Manga ya nufa.
Yana shawo kwana ya hango Kawu Manga tare da Baba Malam a
ofar gida harda Sa'a tana gurfane a gabansu.
Baiso Baba Malam ya ganshi a wannan halin da yake ciki ba amman babu yadda ya'iya haka ya nufesu.
",ina wuni Baba Malam yaya kufan jikin naka?"
Baba Malam sai ya yin
ura da
yar ya mi
"Manga zan shiga daga ciki in kwanta.
Ke kuma Sa'a duk bijirewar da zaki yi daidai ne.
Sauban ai
anki ne kina da ikon za
a mish mace ta gari kam ai naki da sau
i akan abinda
aninki ya aikata ai duk wata
araka daga wajen mahaifiyarku ne"
Yana kaiwa nan ya shige.
Ai kuwa yana shigewa Sa'a tace.
"Duk Babangida ne ya ja mana bala'innan.
Ni kuma taya ina kallo
ana zai auri yarinyar da aka sameta bata hanyar aure ba.
Da uwar
ar da uban
ar duk gasu ga kamarsu.
Inace ita uwar wajen saurayinta ma ta gudu da aurenta..."
"Yafa isheki Sa'a.
Ki sani nima daga yau na soke maganar auren Sauban da Mardiyya.
ata ko zata rasa miji ni ni ka
ai ubanta na isa in sanyata a farin ciki.
Kawu zan koma dama nazo in sanar muku Sabuwa ta dawo, amman gidansu ta wuce kuma ta sake mayar dani kotu"
Yana gama fa
in haka ya wuce yana jin tsabar jiri tamkar ya fa
i.
Da
yar ya iya kai kanshi gida.
akin Sabuwa kai tsaye ya shiga bai zarce ko inaba sai kan gado ya kwanta yana sha
amshinta wani al'amari na bijiro mishi a zuchiyarshi game da sabuwa shi ba
iyayya ba kuma ba jin haushi ba.
Kiran wayar Sumy ce ta dawo dashi hayyacinshi wanda yayi daidai da kiran sallah azahar da aka soma a masallacin unguwar.
aga wayar yayi a sanyaye.
Yana
auka yace.
"Sumayya bari inje masallaci inna fito zan kiraki"
"To shikenan ina fa jiran kiranka ato dan ina da magana fa ato."
Kai kawai ya gya
a ya kashe wayar ya mayar aljihunshi ya fito falo.
"Aminu kuyi alwala bari in sake kaya sai mu je masallaci ko?"
Sai da ya sake ta
a jikin Malama kafin ya fita har zuwa lokacin da zazza
i kau a jikinta.
Shi sai yake jinma kamar zazza
aruwa yayi.
Dole ma ya
aru ai irin wannan jafa'in daya faru a gabansu ai dole ya sake assasa hauhawar zazza
akin Ramatu ya shiga ya ko tadda
akin ma
il da mata.
Sabida haushi kawai sai ya fita ya nufi
akin
ar Shuwa ya saka ki ya bu
e ya shiga.
Yana tsaye a cikin uwar
akinta zai cire kaya Ramatu ta shigo.
"Haba ranka ya da
e ya zaka shigo nan kuma alhalin kasan nice nake dakai har sai anyi la'asar girkina zai fita.?"
ur yayi kawai yana kallonta yama rasa mai zaice mata.
Sai a lokacin ne taga yankan dake tafin hannunshi dana wuyanshi mammanne da filasta.
"Subhanallahi wannan ciwon kuma fa daga ina haka?"
Wucewarshi ban
aki yayi ya sakar ma kanshi ruwan sanyi kawai idanuwanshi a lumshe yana hango Sabuwa a gaban Dr Kamilu harma da yaranshi.
Kanshi a mugun
aure yake ga tambayoyi cike a bakinshi ko ya fesar babu mai bashi amsarsu.
"Wato Sabuwa dai na lura ajalina take so tayi ta huta.
Ko wanne
an iskan ta kuma samowa oho.
Kuma iyayenta da
an uwanta suka mara mata baya.
Ni Sabuwa zata ci ma amanar Aure?"
Lafiyayyen hannun ya doka a bango yana jin wani irin
aikayi a zuchiyarshi.
A gaggauce ya dauro alwala ya fito.
A zaune fa a bakin gadon
ar Shuwa ya fito ya tadda Ramatu.
"Ki tashi ki fice mata a
aki.
Ai da tana nan ko labulen
akin baki isa kin ri
e ba balle har kima kanki masauki a kan gadonta ko?
Bana son neman jarfa ki barni da damuwar dake damuna dan ALLAH"
Jikinshi ya goge harya sauya kaya Ramatu bata fita ba tana kallonshi baki a ta
"Wai shin har sai zuwa yaushe zuchiyarka zata dena wahalaka akan Sabuwa ne.
Oho wato wannan ciwon ma
an gidansu ne suka sake ji maka amman ka saketa ka
i sakinta.
To ma dame tafi ragowar matan daka dinga saki in banda farar fata.
Tsinka mata mari yayi mai zafi
akin ya barta a tsaye yayi ficewarshi.
Shine dai ta biyoshi ta fito tana ri
e da kunci
Masallaci suka wuce da yaran ana idar da Sallah ya dauki Mardiyya da Malama a mashin sai asibiti.
Ai kuwa suna zuwa akace ciwonta ne ya tashi babu shiri aka basu gado da gaggawa.
Daga shi sai Mardiyya a asibitin har zuwa bayan la'asar kuma ya kira Malama Babba ya sanar mata a tunaninshi zata turo a zo a zauna dasu a asibitin shi kuma ya tafi neman ku
i sai yaji shiru.
"Mardiyya ki zauna da Malama ina zuwa yanzu
aya daga cikin Ummanku zata zo ta zauna da Malama su kwana ke kuma inna dawo sai in mayar dake gida"
"Toh Baba sai ka dawo Allah ya tsare"
Har wani tashi kan Babangida yayi sabida tsantsar da
Yana tafe yana lissafi har ya karasa gida.
Bai shiga gidan ba sai da akayi magriba tukunna.
akin
ar Shuwa ya nufa kai tsaye ya taddata a kitchen tana tu
a tuwo.
Bai kulata ba ya shige ciki, itama babu abinda tace mishi har saida ta gama tu
a tuwonta kana ta shiga ta sameshi yana waya da Mustapha yana labarta mishi an ba Malama gado.
Sai da ya gama wayar tas ya sauke kana ya dubi Yar Shuwa da tayi
uri tana kallonshi.
"Ki ha
a abinci a kula zan kaima su Mardiyya a asibiti Malama aka ba gado.
Sannan inason ki zuba ruwa a filas"
"Kash gashi abincin daidai cikinmu da yarana na girka sai kuma naka.
Ruwan zafin dai tunda da wuta bari in
aura a hita yanzu."
Ficewa tayi ta jona ruwan a
aramar robar fenti tana tsaye tana jiran ruwan tana magana a zuchiyarta ko kuma ince sa
a mugun sa
Biyota yayi ya dubeta suka ha
a idanu tayi kwalliya da
ananun kaya tayi kyau sai
amshin humra take yi.
"Ki ha
a nawa abincin a kula bari in samu Ramatu dan ita zata kwana dasu."
Nanma bai jira abinda zata ce ba ya shiga
akin Ramatu ya taddata suna cin abinci ga TV suna kallo ko ina kaca_kaca ga kayan
aki har kaya amman Ramatu irin matannanne da ba ko yaushe suke gyaran daki ba.
Duk randa taso gyara wa dai zata gyara komai ta ajjiye komai a muhallinshi.
Jallof
in shinkafar manja da alaiyawo suke ci da ruwansu
an kamface a gabanta.
"Lafiya naga ka shigo
angarena kaga kar kasa jarababbiyar matarka ta biyoka"
Murmushin takaici kawai yayi.
"Ki gama cin abincin zan kai ki asibiti zaki zauna da Malama bata da lafiya an bata gado."
Idanu ta ware amman da suka ha
a idanu taga ya murtuke fuskarshi tamau bata ga fuska ba dole ta hadiye maganarta ta kora da ruwan sanyi "
Sallar isha da aka soma kirane yasa ya tashi tsaye.
"Ki tsimtsa kafin in dawo sallah sai mu wuce.
Su kuma yaran ki mi
a su wajen Aisha ko ki mi
a su
akinsu Mardiyya"
Yana fa
in haka ya saka kai ya fita.
Tare suka je masallaci da su Aminu.
A cikin masallacinne yake sanar musu Mardiyya na asibiti tare da Malama.
"Amman kunci abinci.?"
Aminu yace.
"E na dafa mana farar shinkafa dama muna da miya"
"To akwai ragowar abincinne ka zuba sai a kaima ita Mardiyyan?
Kafin Aminu yayi magana ma yace ya barshi kawai tunda a gida Mardiyyan zata kwana.
Suna shigowa ya kar
i abinci da filas
in ruwan zafin a cikin basket
arami.
Tun daga tsakar gidan Ramatu ta hau mashin
in tana ri
e da basket
in abincin aminu ya bu
e musu get suka fita.
Mardiyya na zaune
walam ta hango Babansu da yadikkonsu ajjiyar zuchiya ta sauke.
"Mardiyya yaya jikin na Malama ta farka kuwa?"
"Ta farka Baba tana ta kuka tana kiran Ummi ni kuma wayata babu kati ban kira mata Ummin ba.
Likita ma yace in ka dawo yana son ganinka."
"To shikenan bari naje.
Ramatu bata abincin taci sai in zo mu tafi."
Ficewa yayi.
Mardiyya kuma ta tusa wannan tuwo a gaba malmala
aya
arami da nama tsoka
aya ta cinye.
Ramatu kuma ta hakimce a bakin gadon jinyar sai hararar Mardiyya take yi.
Sauban ne ya shigo da kaya kici_kici harda su lemu da ayaba da abinci kula guda, da ruwa katon guda.
"Baba Ramatu ina wuni ya mai jiki?"
Sauban cikin girmamawa yake gaishe da Ramatu.
A gatsine ta amsa tana
arema ledojin daya jibge a gaban Mardiyya ido.
Ledar da kular take ciki ya bu
e mata.
"Kici abincin kince mun yinwa kike ji ko?
Kai ta
aga mishi kafin daga bisani tace.
"Baba ma ya kawo mun tuwo naci.
Sai dai tunda wannan kai ka kawo bari inci kafin mu tafi"
Abincin ta zuba a plate lafiyayyar jalof ce wacce taji
anyen kifi.
Ramatu kanta saida ta ha
iye yawunta.
Mardiyya na cikin ci Babangida ya shigo da sallamarshi.
Sauban ya kalla ya dubi ledojin daya kawo ya kalli abincin da Mardiyya take ci.
Idanunshi ya lumshe yaji wani abu na tafasa mishi ranshi.
"Baba ina wuni yaya jikin Malama?"
"Lafiya Sauban.
Jikinta da sau
i za'ace.
Kaine da wannan hidimar?"
Kai Sauban ya sosa tare da cewa.
"Ah ai wannan ba komai bane"
Zama Babangida yayi a farar kujera.
"Mardiyya zubo mun in
anci kafin mu tafi"
Mrs Bukhari
#Team Babangida
#Team Sabuwa
#Team Gaza
#Team Maigogul
[8/19, 7:41 PM] BADA'AT IBRAHIM: IDAN KAYA YA GAJI...