Sashe 3
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
KO KUMA SHIGA CIKIN ZAURENTA DOMIN KASHE
WATAR IDANU
"shikenan Lolo yanzu duk jan hankalinki da nake yi saida kika sake yadda wani shegen ya durka miki wani cikin.
Kin mance da jar wahalar da kika sha, da garga
in da likita ya bayar akan ki, ke da kamar ba ma zaki rayu ba.
Ai shikenan, ke kuma Hauwa hankalinki ya kwanta, kai kuma me son ji Lolo to cikine da'ita sai kayi abinda zaka yi akai."
Tana fa
an haka tayi shigewarta
aki.
Tana kutuntuma zagi.
Maigogul ya da
e a tsaye yana nazari kamar ma bazai ce komai ba.
Hauwa kuwa sai shewa take yi tana fa
"Bana dai
ar so za'a wuce gidan miji tunda ita ba sai tayi ciki sau uku da namiji
aya yanzu duk cikin daya shiga dole a haifeshi.
Uhm lallai nagode Allah da yasa a
akin Rakiya za'a soma kafa tarihin
an kuka, Maigogul da Rakiya za'a sha raino.
Mai arzikin dai da ake nema ake fata ba'a samu ba Alhamdulillah.
Yadda yaranmu aka cusa su kema dole a cusa ki."
Da ido maigogul yake ta bin Hauwa abun al'ajabi baice uffan ba.
Waya Maigogul ya zaro a ajjihunshi ya danna kira, jim ka
an aka
auki wayar.
"Cicib kazo ka same ni a asibiti zaka raka ni wani wajen daga asibitin"
Iyakar abinda ya fa
a kenan ya kashe wayarshi.
"Ke Lolo ki shirya dan ubanki zamu je asibiti daga asibiti kema kinsan sauran zancan.
Ke kuma Hauwa ki kaimun ruwan wanka yanzunnan in watsa mitsiyaciya mai neman maganar tsiya yau dai in baki bi Rakiya a sannu ba tana iya danda
aki"
akin Rakiya fuu ya shige.
Hauwa kuma ta juye mishi ruwan wankan tana ta wa
en baka.
"Lolo kije ki shirya kafin ya fito.
Ki dena
aga ma kanki hankali cikin shege ba kan ki barau ba kuma ba zaki zama
arau ba.
Wanne irin cikin shege ne ba'ai a gidannan ba?"
Cewar Adama.
Labbai tace.
"Kuma ba'a
akko shirin denawa ba.
Shima Maigogul fa
an gan_gan kawai yake yi.
Kuna zuwa aka bashi ku
i shikenan fa zancan ya
are duk da naki lamarin ya dakeshi ya sha bambam da namu"
Ni dai zama nayi a cikin
an uwana nayi shiru babu uhm banu uhm_uhm.
A wannan ranar Rakiya da Maigogul ba karamin rikici suka yi ba.
Tun suna yi a daki har suka fito tsakar gida Rakiya na cukume da wuyan Maigogul.
Da dai yaga Rakiya na neman ta kwashe mai
afafu ta zuba shi da
asa ai sai dambe ya kaure Rakiya na Kururuwa.
Abun kunya matan ma
otane da Malam Habu ma
ocinmu mutumin Labbai suka raba wannan rikicin.
Kuma akaimun terere akan nayi cikin shege ne.
Ni kam a lokacin ko a jikina dam bamu san wata kunya ba.
Har Maigogul ya fito wanka ya shirya su Labbai nata godona akan in shirya nima na
i fur.
"Taso muje Lolo asibiti a tabbatar mun cikin ne in shine kuma wata nawa"
Carab Hauwa tace.
"Wannan cikin zai iya kaiwa wata biyar ko hu
ar bakin Maigogul yace.
"To da shike ke kika yi mata ko?
Hauwa ki kiyayi Rakiya a gidannan yau."
Rakiya ce ta fito mayafinta a kafa
"O_o batta tayi ai duniya ce.
a gasu nan jibge a
akinta.
Lolo kuma ita ta siyo mun abinda Hauwa ta samu nasara a kaina.
Sana'ar kayi nayi na ta fiye mun wannan kaddararren gida, da
addararren miji, da
addararriyar jar makirar kishiya wallahi dukkanku bakwa gabana"
Tana kaiwa nan ta wuce.
"Ke Adama tawo muje ki raka mu ayi komai a gabanki."
Tasowa Adama tayi muka rankaya asibiti.
Muna kan bin layi Cicib ya
araso yana rausaya mu uku muka shiga
akin Adama aka barta a waje.
"Ku kuje daga waje Baba inna gama dubata zan kiraku"
Wannan likita ta fa
a ranta a
aure.
Haka su Maigogul suka fita.
Likita ta gama aune aunenta ta tabbatarma da su Maigogul cikine na wata hu
u babu sati
aya a jikina.
"Lolo ina fatan kinsan wanda yayi miki cikinnan, sannan kinsan gidanshi ina nufin gidan da matarshi da yaranshi suke ko?"
Maigogul ne yayi mun wannan tambayar cikin dakewa da kakkafeni da idanu.
Saurayine bashi da aure.
E nasan gidan amman"..
Dakatar dani yayi da hannunshi.
"Wuce ki kaimu gidansu tunda dai kinssn gidan.
Saurayine, magidancine, talaka ne, ko mai ku
i wannan kuma ke ta shafa"
"A_a Maigogul me zai hana shi yaron a kirashi tukunna ya sameka in yaso in yayi musu sai a dangana da gidan iyayen nashi.
Kaduba abubbuwan da suka faffaru a baya.
Sannan Lolo kes
inta ya bambamta ita dai babu halin zubar da ciki ya kamata a nemeshi ayi magana ta nutsuwa dashi, in aurenta zaiyi sai ya aureta su rufama juna asiri"
Maigogul ya dubi Adama data gama magana ya dubi Cicib dake tsaye yana gyara mayafinshi.
Nima ya kalleni tsab.
Cicib yace.
"Yarinya tazo da hanzari.
Yanzu Maigogul abi a hankali din.
Ita Lolo ta kirashi ta sanar dashi mu muna nemanshi zuwa da daddare
arfe takwas.
Barsu su yi tafiyarsu kasan na baro ba
i ."
Sai da naga su Maigogul sun
ace kafin na sauke ajjiyar zuchiya mai
arfi.
Muna cikin abun hawa Adama taga nayi shiru ina tubkewa ina warwarewa.
"Ke Lolo da mun koma gida sai ki kira shi saurayin naki ki sanar mishi halin da ake ciki.
Amman ina ganin zaifi kyau ki sanar mishi cewar ana nemanshi a gidanku.
Duk da dai nasan babu al
awarin aure a tsakaninku.
To yaya zamu yi a haka muka tsinci rayuwarmu.
Maigogul da kanshi yaita ingizamu zuwa shiga duniya sabida kyan da Allah ya huwace mana.
Gashi duk kyanmu ya zama kyan
an maciji.
Ajjiyar zuchiya na sauke duk abinda ta fa
a babu gyara a cikinshi
Amman Adama kai tsaye sai inga kamar in nace mishi ana nemanshi ba tare dana sanar dashi dalilin neman ba.
Ba lallai bane yazo, amman in yaji akwai ajjiyarshi a jikina zai iya zuwa ko dan tsoron tonuwar asirinshi tunda gidansu gidan malamai ne."
"Toh hakane kam kince wani abun kuma.
Shikenan ki sanar mishi yayi
ari yazo in ba haka ba sai yayi dana sanin saninki a rayuwar baki
aya dan wallahi Maigogul suka je gidansu za'ayi
auki babu da
ine."
Haka mukaita tattauna matsalolin kanmu da kanmu har abun hawa ya saukemu a kofar layinmu.
Gidan ko da muka shiga Hauwa ce ka
ai a gidan sai
ar Shuwa dake ta shafa hoda halamun fita zata yi ita mahaifiyarta ta sama mata miji wani
an uwanta zata aura harma magana tayi zurfi yazo ya ganta sau biyu kuma ya yaba, itama
ar Shuwa tayi na,am dashi.
Yanzunma shine yace zai zo daga Maiduguri bai wuci kwalliyar tarbarshi akeyi ba dan a
akin Rakiya suke zancan.
A tsakar gida Adama tayi zamanta mu biyu ne a
akin.
"Sabuwa anya kuwa cikin dake jikinki kuwa na Babangida ne?
Ni sai nake ganin kamar na wannan Alhajin da yazo Jamus ya ha
aki dashi ne.
Ko dai kin mance ne?
Gashi shi ba'asan ma a ina yake ba.
Ko dai a hakan kike so ki
abama Babangida?
Kinsan dai mitsiyacine baida wani ku
i ke rayuwarsu Layuza bata zame miki abun duba ba, yama kika yi sake ciki ya shiga ne?
"
Ras gabana ya fa
i nama rasa ni kam mai zance dan shab na mance da batun Alhajin da Jamus ya ha
ani dashi, kuma cikin yayi daidai da lokacin da muka ha
u.
To amman Yaya zanyi?
Tunda dai wannan Alhajin ni bansan inda zanma sameshi ba.
Shi kanshi Jamus in wu
a za'a saka mishi baisan inda yake ba kuma baida lambarshi, duk da dai babu tabbacin cikin nashi ne gaskiya.
ar Shuwa yaya zanyi ni dake ka
ai muka san wannan
ullin inaso mu ha
u mu binneshi a tsakankaninmu.
Dole Babangida zan li
ama cikinnan.
Tunda bamu da tabbacin ba nashi bane tunda shima ai muna tare dashi a lokacin."
Shigowar Adama tare da Rahama da tazo yanzu tana tafe ra
e_ra
e da yara yasa dole muka rufe shafin nan aka bu
e sabon shafi.
"Lolo kiyi
arin kiran saurayinki tun yanzu ni dai na fa
a miki"
Kafinma ta ha
iye yawo kiran Babangida ya shigo wayata.
anewa nayi
uryar katifar Rakiya.
Allah ya taimaki mai martaba sarki a cikin zuchiyata.
Koda yaushe zuchiyata da gangar jikina cike suke da kewarka.
Dama ko baka kirani ba daman ni zan kira akwai abinda ya taso ne"
"To bari in gama sauraren sarauniyar dake da babbar fada a zuchiyata.
Lokacina naki ne ke nake saurare"
Kai tsaye nace dashi.
Cikine dani, kuma kasan cikinka ne tunda bana kula kowa.
Shine Maigogul yace kazo yana so ya ganka zaku yi maga.."
it Babangida ya kashe wayarshi.
Da mamaki na zare wayar a kunnena da gaske katsewa yayi?
Sake kira nayi sai ga wayarshi a kashe abun almara.
A karon farko dana ta
a jin wayar Babangida a kashe kenan.
Hmm bariki kenan alalan gero kunun wake, ni Babangida yake so yaima akuyanci?
Ashe baisan wacece Sabuwa ba labarin Sabuwa yake ji?
Ni da na zauna a kango na kwana na tashi a cikin ru
un shegu.
Na taka duk ubanda naso.
Naba Babangida kwana biyu matsawar bai neme ni ba kuma bai zo ba zan nuna mishi nawa kalan barikin"
ar Shuwa ce ta duro gadon, na kalleta kawai ina harare_harare, gasu Adama sai mayar da zancan cikin suke yi."
Labartama yar Shuwa nayi tare sa
aurawa da cewa.
Wallahi saina kuikuyama Babangida rashin dajarar da sai yayi dana sanin shiga bariki.
Waini Lolo yau ni namijin bariki zai nuna ma bariki ni da tsabar yagewan idanuna dayan ya ha
e da
ayan."
Dariya muka saka harda tafiwa.
"Tabb ustaz ya taro mach
in da bazai iya bugawa ba.
Da yasan waye Sabuwa da Maigogul wallahi bazai kashe wayar ba, kuma bazai
i amsa wannan gayyatar girman da babuma wanda ya ta
a samu ba."
Da daddare sai
aryar Babangida yayi tafiya zuwa jibi zai dawo nayi musu.
"To naji jibin ka
ai kike dashi wallahi.