Sashe 32
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk wanda yayi mana warki in sa yara su far
e shi eh wallahi Allah Rakiya naga eh kina haratata ne ai"
A haka suka barshi.
Ni dai
akin Rakiya na shiga na kwanta.
A
akin na tarar da Uzairu Zuchiyata da Salaha.
Salaha yaushe kika zo garin?"
Na fa
a muryata da sanyi duk da zuchiyata fal farin ciki.
"Ban jima da shigowa ba Lolo ashe dai auren ya mutu to barkan ki na taya ki murna.
Nima yaji nayo ke ni auren wallahi ya isheni haka.
Zagi da cin mutuncin ya isheni.
Su Adama ne suka shigo duk aka bararraje gidanmu gidan da
i duk da ko wacce da matsalarta ba'a zama ayi jigum sai dai ayi ta hira ana musu ana nisha
i.
Jin tashin muryoyinmu ne yasa Gaza shima ya shigo aka ci gaba da hira dashi.
"Adama kunji labarin Aisha tayi
ari ko?
Tana asibiti bata ma wai gane wanda yake kanta.
axunnan
anwar mijin ta kira waya"
"Wayyo cikinne ya zube?
Zaki je ne Rakiya ki zauna da'ita ko ni gobe sai in shirya in tafi?"
Rakiya tace.
"Gara ke kije
in dai gaskiya ni kam bazan iya wata doguwar tafiya ba.
Kafinma ta rufe baki sai ga kiran waya ya kuma shigowa wayar Rakiya Aishan ce wai suna hanya ita da mijin zai kawota gida tayi jinya anan.
"To ai shikenan tunda saida kuka kamo hanya zaki sanar.
Da zamanki kikayi a
akin ki ai yafi dama yanzu muke maganar Adama gobe zata tawo"
Tsaki Rakiya tayi ta kashe wayarta ta shiga mita.
"Kai wato a gidannan dai dole mutum ya dage ya zama mai ku
i ko dan ya huce takaici wallahi.
Kai da naka amman sai ya ba da kai jibi Rakiya yadda eh kike tsaki fa dan kawai Aisha zata zo jinya, eh ba gara tazo ba"
Cewar Gaza kenan.
Ni dai sai ido kawai nake binsu dashi har wani murmushi nake yi wanda sai dai kawai naji yazo mun sabida a cikin farin ciki nake duk da yarana suna tsaye a raina.
Abu
aya nake tunawa inji hankali na ya kwanta na watsar da batun yaranma.
Yafi mun alkhairi in fuskanci abu na gaba.
Khalid ne naji ya fa
o mun a raina.
Amman sai take zuchiyata ta garga
eni da fa
"Kada ki sake ki koma
ar gidan jiya.
ila matsalar da zaki samu tare da Khalid ta danne ta gidan Babangida.
Auren Khalid tamkar an rabu da bukar ne aka haifi Habu.
Ajjiyar zuchiya na sauke na gamsu da zuchiyata
ari bisa
ari tuni nayi fatali da tunanin Khalid.
Yanzu burina shine sake gina sabuwar rayuwa ina fatan ta kasance mai inganci.
Da yamma lis sai ga Aisha sun iso ita da mijinta da
iyarta muna can
akinmu ana tattaunawa akan batun inda in an
ebo kayana za'a ro
a a ajjiye Aisha ta shigo duk ta rame ta lalace ta saje ta zama
auye sai dai idanunta har gobe yananan a bu
e tar kallo guda zaka yi mata ka gane hakan.
"Kun iso kenan.
Ina shi mijin naki ko yana gidansu Rakiya ne?"
Cewar Adama dake zaune tana ma Laraba kitso.
A wahale tace.
"Yaje ya siyo magungunan da aka rubuta mun a asibiti ne.
Wallahi tunda na fito daga wannan
auyan na fito kenan tunda ashe shima yafi son in zauna anan tare dashi dangin mahaifinshi ne suka zigashi.
Ni kuma nace wallahi bazan koma ba"
Tashi zaune nayi nace mata.
Shi to me yace dake ina kuma yarinyar taki kika barota?"
"Cewa dai yayi na
an zauna a gida ko na wata shida ne ya gani tukunna zai san yadda zai shawo kansu su ha
ura mu zauna anan.
Sai ya kwaso mun kayana mu kama haya a nan yarinyar tana wajenshi, tare amman zasu koma tunda ni jinya nazo yi."
To hakan yafi zaman
auye tsakani da Allah su ya kama.
Amman Rakiya ta san komai?"
Idanu ta zare tace.
"Ina fa a hakanma sai zagina take yi wai na tawo.
Nifa nakai sati a asibiti cikin yakai kwana goma da
arewa kuma maganar gaskiya zubarwa nayi kawai sabida zaman garin bai yi mun ba.
Shi kanshi ya fice mun akaina bazan sake jiki inta sum
ulo
aba wallahi kazo duk ka tsofe."
Bakina na ta
e kawai.
Adama kuma bazawarinta dakaci ne ya iso dama da shirinta tsab mayafi kawai ta saka ta fice.
Labbai kuma ta dubeni.
"Lolo ku ha
o ku
in cefane ayo sai a
ora sanwa.
Kema Aisha ki kawo.
ari biyar na mi
a Aisha ta bada
ari uku anfa soma kenan.
Da daddare mu hu
u akan katifa
aya kuma bawai shida da shida (6 by 6) ba
aramar katifa ta gadon bono fa.
Wallahi baccinma kasawa sam nayi saida na dawo
asa na kwanta a leda shine na
an samu sassauci, zafi da sauro suka gallabeni naita juyi ina tsaki.
Labbai kuwa kusan raba dare tayi tana waya tana kashe murya.
Adama ma tayi nata ta gamane ta kwanta.
A ranar na sake tabbatar da tsayin dare.
Washegari muka tashi da sabon lamari fa
a tsakanin Maigogul da Rakiya wallahi har waje.
A guje muka fita muka samu Rakiya ta cukume Maigogul ta shakeshi fa sosai har idanunshi sun yi ja.
An cika layin ma
il kullum a cikin abun kunya mu dai muke a gidanmu.
yar Gaza ya raba fa
an ya ja hannun Rakiya ya jefata zaure.
a ya zaro a
ugunshi yana ta
ebo ashariya yana
umawa jama'ar da suka fito gulma.
Daya karta wu
ar a
asa kuzo kuga gudu.
Ni wallahi dan takaici da ba
in ciki ma ko magana na kasa yi su Adama suka biye ma Gaza akaita duma zagi na borin kunya.
Maigogul ya shiga gida suka
aura rikici daga inda ya taya.
"Tur wallahi da wannan gidan.
Ni wallahi ba dan Madamcy ta matsa sai mun zauna a gida ba wallahi
a ba zaku sake ganina ba ma har abada nima fa ji nayi kamar in sha
e Maigogul
in dan ba
in ciki.
Ya wanna zubar da mutunci a layi haka.
Dan Allah ya ba za'a dinga kore muku samari nagari ba?
Ku fa duba eh duk fa masu zuwa neman naku duk
an balaja'u irinkune suke zuwa har ita Lolon mijinta
an kunamane fa."
Adama tace.
"Gaza bar wannan sokiburutsun dan ALLAH ya batun
ebo kayan Lolo nace?"
Wukarshi ya mayar
ugunshi.
"Ku jirani zan tawo da
an iska cikin bus tare da motar kaya.
Zan kiraki ku fito titi mu ha
u mu wuce.
Eh duk wanda yayi mun wani wata wata bazai ji da
i ba wallahi in na dama sai an shanye."
Ya wuce fuu zuwa
asan layi.
Mu kuma muka shige cikin gida.
Ashe_ashe wai Rakiya kama Maigogul tayi yana gulmarta a
akin Hauwa shine fa akayi ta dambarwa daga
arshe fa
a ya koma kan Hauwa da shi dai muka karya mu kam.
Ana haka Gaza yayo kiran Adama akan su fito su wuce
ebo kaya.
Adama da Labbai, da Sadiya, harda Aisha mara lafiya aka fice.
Labbai har da soke wu
a itama
Maigogul yace.
"Gara in bi yarannan kada suje suyi
atacciya nasan ba'a ha
a hanyar arziki da Gaza"
Aikuwa rigarshi ya bige ya fita da sauri na bishi na tsayar dashi.
Maigogul yanzu dakai za'aje
ebo kayan?
Nikam dan ALLAH "
Daga haka hawaye ya soma zubo mun.
Taya in banda gida irin namu ace a saki
arka kuma a matsayinka na mahaifi ace dakai za'a tafi kwaso kayanta.
Wannan abun kunyar har ina"
Tsaki yaja daya dubeni yaga bil ha
i kuka nake yi wiwi yace.
"Aikin banza da wofi ai baki yi kuka ba Lolo badai zaman wannan gidan kika za
a ba?"
Ya nuna gidan da bakinshi tare da
orawa da cewa.
Abinda nake guje miki fa suna da yawa.
Yanzu dubi da bala'in kayi nayi muka tashi a gidannan dashi muka karya fa.
Lolo wa yasan sanda zaki kuma wani auren.
Zamu je a
ebo kayan naga inda ma zaki ajjiye kayan naki a gidan uban naki da kike gadarar a sake ki ki dawo"
Ana ga ya
i Maigogul yana ga
ura.
Bai ko sake bi ta kaina ba yabi bayan su Adama suka gangara, ni kuma jikina a mace mus na shiga gidan.
A
aki na samu Uzairu zuchiyata da Rakiya.
"Zo lolo Felisha ta ganki"
Ya kirawoni na matso kusa dashi.
Wata baturiya na gani a kwance sai murmushi take yi.
Tana ganina ta fa
a murmushinta tana
aga mun hannunta.
Nima murmushin dole na
aro nayi mata na
aga mata hannu.
Turancin nawa bazai wuce gaisuwa ba sai yes da no su biyo baya a haka dai muka gama gaisawa.
Shi ko Uzairu zuchiyata yaji turanci da figi da yagi sabida aji da
in yin
arya har yanzu yana karanta
amus tare da wasu littattafan koyon turanci irinsu tech your self ( koyi da kan ka).
Kaina na girgiza kawai na zauna kusa da Rakiya ina sauke numfashi.
Uzairu zuchiyata sai zuba turanci bil ha
i yake yi.
"Nace wai in aka
ebo kayan naki ina za'a jibge miki su Lolo.
Ga kaya masu tsada kada a jibgesu a tsakar gidannan su lalace.
Gu Gaza da Sama su biyo dare su sace miki.
Shine nace ko gidansu Bala zan shiga in ro
i alfarma ko zasu ara mana
aki a ajjiye kayan kafin Allah ya
ullo miki da wani sha
undum
in?"
Uzairu zuchiyata da ya gama bidiyo da baturiyarshi sai yace.
"Kema kinsan ba zasu wani kar
i ajjiyar gidannan ba.
Ko sanda Auren Labbai na biyu ya mutu ba anje an ro
i za'a ajjiye kayan ba suka
i fur ba.
Amman lokacin da auren Halimar gidan Malam Habu tsohon mijin Labbai daya mutu su suka ajjiye musu kayan har tayi wani auren.
Ni Rakiya wallahi baturiyarnan in fa na aureta kinsan Allah
aukeki zanyi daga wannan gidan in sake miki gida.
Ranar girkinki Dad ya dinga zuwa yana dubaki, ban kuma yadda ya koma ba ke ka
ai zaki zauna ehe"
Dariya muka yi ta yi dukkanmu na dubeshi nace.
Amma a mafarki ko?
Wacce baturiyar ce zata aureka Uzairu zuchiyata?