← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 46

Sashe 28

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA GOMA SHA UKU
Harta ciro kwano zata zuba mishi sai yace ta zuba mishi a cikin kwano da taci.

Ko data zuba mishi bai wani ci sosai ba.

Ta mi
a mishi ruwa yasha sai yace.

"To Sauban mu fa tafiya zamu yi Ummansu ce zata zauna a wajenta.

In kaje gidan ka gaishe da Sa'a"
Tare suka fita dashi Mardiyya ta hau mashin
in Babangida Sauban ya shiga motarshi kowanne ya nufi gida.

Saida Babangida ya jima tare da su Mardiyya a
akinsu kafin yayi musu sai da safe ya nufi
akin
ar Shuwa yana mur
awa yaji ta kulle
akinta saida yaita bugu kafin tazo ta bu
e mishi ya shiga.

Yana zaune a bakin gado tunani yayi mugun yi mishi yawa sai ya jiyo muryar
ar Shuwa a kanshi.

"Aina
auka acan dukka zaku kwana a wajen ita yarinyar shi yasa ma na kulle dakina.

"Zauna muyi magana
ake"
Fuskarshi a mugun murtuke take babu ko wasa dis a fuskarshi, sai jikinta ya mutu.

Zama tayi a kusa dashi tana saurarenshi.

"Da farko inaso in tambayeki ki tabbatar kin fa
a mun gaskiya in kikai mun
arya ranki zai
aci kuma zan sa
a miki"
A sanyaye tace.

"Ina saurarenka"
"Kulolinki ina suke danna lura kin dena saka mun abinci a kula.

Sai yau naga wata ko
diyar kula a ciki kenan kika zuba mun abinci, sannan ina kika samota dan ni ban sanki da wannan kular ba naga kuma ba sabuwa bace."
Gabanta ya fa
i ras da jin abinda yake tuhumarta akai.

Dama tasan za'a rina shi yasa tun kafin azo hakan taso ta samu kula ta siya ko sakan ko sabuwa mai
an rangwamen ku
Ita kanta jin Ramatu ta sai kula mai tsada ya matu
aga mata hankali.

Gashi shima ya tare ta da maganar.

"Kulolin suna gidanmu ne da ragowar kayan wutana sabida kaga kitchen
ina babu kanta ga
anta kulolina manyane ba zasu zauna a kitchen
in bane."
ur yake kallonta.

"Sai kuma kika kasa cire mun kular da zaki dinga zuba mun abinci a ciki?

Sannan har sai kin kai kuloli gidanki ga
ashin gado ga store naga tarkace ne a ciki me yasa baki ajjiye a ciki ba"
Tsuru_tsuru tayi mishi.

Shi kuma bai yadda da abinda ta fa
a mishi ba.

Shi zarginshi siyarwa tayi tayi hidimar bikin
anwarta dasu dan yaga ta dinka kayayyaki manya harda su takalmi da jaka.

Kuma hakanne a dalilin bikinne ta harha
a ta ka
ar dasu sabida ta fita kunya dangi suna ganin tana auren mai ku
i ace an tashi bikin
anwarta ba'aga tayi bajinta ba har
aramin zobenta na gold saida ta siyar duk a bikin dan kawai tayi bajinta.

"Hmmm ki kira waya gobe a dawo miki da wasu kulolin na fa
a miki kenan.

In kin fahimta ni namijine mai son kula
ebi da kanka wannan tsarinane kuma kin sani ba tun yau ba.

Magana ta biyu itace me yasa inna bada ku
in gawayi sai in dawo in same ki kina girki da risho."
"Ai Ramatu ma a rishon naga take yi"
A tsawace yace.

"Yanzu dake nake yi ba Ramatu ba.

Ko so kike mu kafa teburinta a
akinki?

Wato na fahimci rayuwar
arya daga ke har ita kuke son yi.

Bazai yiwu kuje ku jawo mun jarfa ba.

Ni na rungumi
addarata ace ku matana kun kasa
aukar
addararku kullum
orafinku kifi nama, ko ban bada kudin kifi ko nama ba sai in dawo in gani a girkinku alhalin nasan ba sana'a kuke yi ba.

To wallahi in kuna son zamanku lafiya ya zame muku dole ku dawo cikin taitayinku.

Duk da a cikinku duk sabida ku
i kuka aureni Sabuwa ce ka
ai a lokacin dana aureta
arma
arma kawai nake yi.

Kuma daga yau dole a ha
e girki duk wacce take da miji zata yi girki na dukka gidan har da su Mardiyya"
Baki zata bu
e tayi magana a zafafe ya nuna mata yatsa.

"Kimun shiru maras kunya fitsararriya kawai sai in fasa bakin ki Allah.

Bar ganin nayi sanyi ki zaci zan
auki take_ taken iskanci wallahi
aryane. wallahi baku isa ku juya ni yadda kuke so ba wannan doka ce na kafa daga gobe ki
aura girkinki da kowa."
Yana gama wannan maganar ya haye gado yayi kwanciyarshi.

Shinfi
a ta fita falo tayi ma yara ta dawo ta juya mishi baya a gado.

Cikinsu babu wanda yayi bacci sai tubkewa da warwarewa suke yi.

Ita ta
uduri niyyar gobe sassafe zata je ta kai
aranshi wajen Malama Babba dan tayi rantsuwar ba zata ta
a ha
a girki da kishiya ba har taci abincin kishiya ba
Shi kuma Babangida da tunani biyu ya kwana tunani na farko na sabuwane da wannan namiji daya gansu tare.

Sai kuma Malama dake gadon asibiti.

Har mafarki yayi Sabuwa ta dawo cikin rayuwarshi suna ta zuba soyayya harma sun sake samun karuwar
iya mace mai kama da Mardiyya sak.

Farkawa yayi da asuba sai yaji zuchiyarshi ta sake yin nauyi sosai.

Yana dawowa sallar asuba sai yayi wanka ya kintsa
ar Shuwa tana gado tana baccin asara.

"Aisha ki tashi ki dafa shayi zan siyo kayan tea"
Cikin magagi ta amsa mishi amman harya dawo bata tashi ba.

Ga yara a falo sai kawai ya juna ruwa a hita ya tafasa ruwan tea ya soya musu
wai.

Ya zuba nasu Mardiyya ya cika musu jug da tea
wansu ya zuba a kwano ya kira Aminu yazo.

Daidai futowar
ar shuwa daga
aki tana mu
Da kallo tabi Babangida da Aminu da aka mi
a mishi jug.

Yawu ta ha
iye mu
ut bata ce uffan ba ta koma ciki.

Da kanshi ya sallami yara tsab,
an asibiti kuma ya ware musu nasu harya zuba a basket.

Yana gama karyawa ya mi
e ya ajjiye mata ku
i nera dubu biyar.

"Ga ku
in cefanen rana dana dare dukka ayi da
an asibiti"
Ficewarshi yayi baibi ta kanta ba.

Itama ko a dawo lafiya bata ce mishi ba.

Ta zauna tana ta tunanin
ila lokacin rabuwarta da Babangida ne yazo dan ita bata tsara rayuwar gidan aurenta a haka ba"
SABUWA:.

Washegari
Sassafe Mardiyya tayi kiran wayar Adama take sanar mana Malama a asibiti ta kwana ba lafiya.

Abunka da sha'anin
a da uwa sai hankalina ya tashi ba shiri su Labbai suka soma girkin asibiti.

Taliya da kifin gongoni suka dafa sai shayi mai kayan
amshi ko basket bamu dashi a leda muka zuba komai.

Jikina babu
arfi nayo wanka tas na zura doguwar rigar kanti daga cikin rigunan da Dr Kamilu ya sai munne.

Labbai sai ta saka
aya doguwar rigar tawa, Adama kuma ta saka lace muka fito sai ga motar Dr Kamilu a
ofar gidan isowarshi kenan.

Gilashin motar ya zuge yana mun murmushi nima murmushin nayi mishi.

Ya
urama Adama idanu yana
an murmushi.

Yaya kaine sassafe haka?'
Na tambayeshi"
"Kin ganni dai dake na kwana cikin raina.

Yaya Adama ina kwananku yaya Lolo da jiki?"
Nan dai suka gaggaisa.

"Dama nazo in duba jikin nata ne sannan in gaishe da su Mama'"
Gabana ya yanke ya fa
i Adama tace.

"To sakko mu
arasa gidan.

Dama asibiti zamu je dubiyar
ar gidan Lolo karamar jiya a asibiti ta kwana.

Ai kuwa ya ajjiye motarshi muka
unguma zuwa cikin gidanmu
Shigarmu da sallama wallahi sai ji mukai an jefo bokitin roba tabb ya sauka a
irjin Dr Kamilu.

Gaza ne suke damben Allah tsine a tsakar gida shi da madamcy.

Ga su Rakiya a tsakar gidan kowanne harkan gabanshi yake yi.

Babu wanda ya damu da abinda su Gaza suke yi.

Hauwa na gaban murhu tana dumame, gasu Qamriyya a tsakar gidan duka.

Rakiya kuma wasu jemammun kayan gado aka kawo mata tana siye.

Ga Maigogul a kan turmi yana brosh.

Uzairu zuchiyata yana zaune akan kujerar tsugunno yana ta aikin goge
afarshi.

Su Sadiya kowa na zazzaune babu wanda ya shiga fa
an su Gaza.

Illahirin kunya ta kamani da mugun gudu Gaza ya biyo madamsy ita kuma ta nufo kanmu ai kuwa ta bangajeni sai gani a
asa jiki dama duk ciwo ya cinyeshi.

Gaza sai
uma zagi yake tayi.

"Ke Rakiya ga ba
o munyi fa"
Cewar Maigogul daya nufo mu da sauri.

Ni kuma a sanyaye Sadiya ta
aga ni na mi
e ina ka
e jikina.

"Bawan Allah kayi ha
uri ka shigo gidan ka tarar anata hatsaniya.

Shaye shaye kasan babu abinda baya sawa shi yasa.

Wannan rikicin tun dare ake yi da sassafe suka ci gaba da fa
ansu duk kamar a bige suke sun ci kai shi yasa.

Yanzu da zaka goyi bayan
aya sai cibi ya zama
ari,
ari ya zama
ababa shi yasa kaji munyi kurum.

Labbai surikinne aka kawo shi Allah yayi kenan?

To madallah"
Da sauri ya koma da kanshi ya
auko tabarma ya shinfi
a ya ri
o hannun Dr Kamilu suka zauna.

Gaza kuwa ya kama madamcy sai dukanta yake yi sai da ya daketa son ranshi kana ya rabu da'ita yayi ficewarshi ma a gidan.

A sanyaye Dr Kamilu ya gaishe da su Rakiya da Maigogul kafin Adama ta gabatar musu dashi.

Baki Maigogul ya washe.

"Allah sarki munfa gode da
awainiya wallahi Allah ya saka maka.

Itama muna ta lalla
ata ta daure ta koma
akinta wallahi kaga ta
i shi wannan mahaukacin wan nasu daya fita ya
aure mata baya akan ba zata koma ba.
an uwanta mata duk sun goyi da bayanta.

Kafa gansu cike da gidan duk zawarawane zaman auren ya gagaresu dama itace ta samu...

Carab Adama tace.

"Sauri muke yi Maigogul
ar wajen Lolo ce babu lafiya zamu je asibiti mu dubota dama gaisheku yazo yayi.

"Assha to ai sai mu tafi tare.

Kai Uzairu zuchiyata maza sako kaya muje asibiti.

Malam Kamilu da mota kake ne?"
"E Baba da mota ai sai in sauke ku"
"To to shikenan Allahu Akbar bari in shirya ai sai mu tafi baki
aya."
arashe yana wannan dariyar da in yayi sai inji kamar in ha
iyi zuchiya in mutu.
Chapter 28 · 0% Book details