← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 46

Sashe 35

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin
anin lokaci yara yara da mata dake kan layi zasu unguwa wasu zasu makaranta babu shiri layin ya zama shiru duk sunyi tsit a cikin gida sai dai le
e ta katangu.

"Ke Adama wuce gaba muje wallahi na samu Babangida saina daddatsashi
an abu ta kazan uba.. na da
e da cikinshi ai kowa yasan ya azabtar da Lolo."
Maigogul yace.

"Gaza tunda dai an rabu na fa
a maka ka rabu da Babangida yafa yi
ari fiye da sauran surukai da akayi a baya kai harda wanda ma za'ayi a gaba"
Gaza ya bu
e baki yace.

"Au haka kake ma kanka fata?

Duk irin Akuyancin da yayi maka kana fatan samun wanda ma ya fishi kenan?

Gaka ga duniya Dattijo.

Maza mujenku ciki duk wanda sukai muku ku saka musu sara wallahi ba wani shege "
u suka nufi
ofar gidan banka
a get
in gidan sukai da mugun
arfi karnukansu ne suka soma shiga gidan.

Take matan gidan da
an biki da suka soma taruwa suka dare tsakar gidan ya zama sai fili da kwanukan wanke_wanke da kayan wanki, harda su kayan cefanen biki.

"Adama ku ku shiga, mazaje ku bisu kuje ni da Dattijo zamu tsaya anan kuje a ciro komai da komai.

In ga uban da zai hana ku, har
wayayen wutar lantarki ku ciro kar kubar komai.

Kayan abinci ma a kwashe kai komai a kwaso hatta shara muna son abunmu.

Ko ba haka ba Maigogul?"
Gaza ya tambaya yana zaro wata shinfi
ediyar wu
a mai zarto.

"Hakane a kwaso komai tunda uban Babangida ne yayo mata.

Kuma yace ta kwashe abunta ai kaga bama bar musu ba"
Dariya kawai Gaza yayi ma Maigogul.

Haka su Adama sukaita fito da kaya Mardiyya kuma ta ha
annenta suka takure a waje
aya tana ta hawaye tana sauke ajjiyar zuchiya.

Malama ce kawai bata kuka itama yarinta ke damunta amman dai ganin
an uwanta suna kuka ga kayan Umminsu anata fitarwa sai jikinta yayi sanyi ta rirri
an uwanta gam.

Har aka gama loda komai da komai a mota babu wanda ya le
o ga Gaza yasa karnuka sai haushi suke yi bisa umarninshi.
ar Shuwa tana ciki da
annenta duk ta tsure bata samu kwanciyar hankali ba har saida taji shiru babu haushin karnukan halamun su Gaza sun bar unguwar kenan.

Tsoronta Gaza tasan zai iya cewa a fito da'ita yayi mata abinda yaga dama tasan babu abinda zai faru.

Ajjiyar zuchiya ta sauke.

Kawai taji an
allo
ofarta Rahine na gaba Gaza na baya suka ha
a idanu da
ar Shuwa.

Wallahi sai ga fitsari sharshar yana bin
afarta.

"Ke Adama da Labbai ku shiga kui mata dukan shan gishiri.

Ni eh in nace zan ta
ata mutuwa zata yi wallahi."
Yana tsaye bakin
ofar su Adama suka shiga suka rufe
ar Shuwa da dukan mutuwa Labbai kuwa fuskarta ta samu taita duka ta tara mata jini a idanunta bakinta kuwa le
asa tsagewa yayi tsabar azaba.

Gaza yasa Rahine tayi fitsari a tsakar
akin suka kama hanya suka fice
Sai lokacin mutane suka samu sukuni.

Fuska a kumbure aka wuce da
ar Shuwa asibiti.

Saida akayi mata
inki a le
enta, idanta ya tara jini ta ciki sosai.

Cikin
anin lokaci halittarta ta canja fuska da baki suka aune.

SABUWA:.

Ina tsakar gida muna magana da Rakiya muka jiyo tsayuwar motar su Gaza.

Rakiya inaga a siyar da ragowar kayan kawai.

Katifa da sib kawai zan bari inaso mu sake
aki wancan dasu Adama suka kama yayi ka
an gaskiya kinga wataran har su Sadiya suna zuwa mu kwana."
"To amman Lolo in kika sake samun wani mijin ayi yaya?

Ke kinsan dai bamu yi miki a auren farko ba ba zamu yi miki a aure na biyu ba ko?

Duk da bamu da wajen ajjiye kayannan a dai zube su a tsakar gida muga yadda zata kaya.

In kuma kince a siyar to"
A siyar kawai ko
an kunne na siya in ma
ala a kunnena in auren yazo sai in siyar zaifi mun tunda dama ina da wasu"
ewa Rakiya tayi ta zare mayafinta a igiyar shanya.

"Bari inje Lolo banci ta zama ba.

Dillali zan kira yaima kayan ku
in goro kawai a siyar.

In yaso kayan kitchen
in mata sa zo su sissiya inaga hakan zaifi."
Ai kuwa hakan akayi dubu
ari da saba'in aka sai kayan dukka banda katifa da sib amman har firizata babba na siyar da'ita.

Ragowar kayan kitchen
ina kusan Layuza ce ta sai rabi da kwatan kayan sai wani fele
e take yi mun gashi kusan kullum tana gidan.

Mun bazama neman
aki ciki da falo cikin sa'a muka samu a farkon layinmu gidan Baban Anya.

Sai lokacin muka samu sakewa mu hu
u ne da
akin zamu dinga ha
a ku
i mu biya.

Ko wacce dubu goma goma.

Haka lamura sukaita tafiya rayuwa tayi ta juyawa.

In aka
auke tunanin Ya
ana da da matsalolin gidanmu da sai ince bani da damuwar komai jina nake tamkar sabuwar mutum.

Sai dai kash matsalolin gidanmu na yau daban na gobe daban.

Gaza da matarshi sun sake lalata mana gidan da hayaniya sosai.

Bamu muka samu sukuni ba har saida Gaza yaje ya rikito wani jarfan aka sake wucewa dashi gidan yari.

Ita kuma Madamsy tace ba zata zauna yinwa da rashin gata ya kasheta a gidanmu ba zata tafi can garinsu ga
aramin ciki a jikinta.

Maigogul yayi juyin duniya akan kada ta tafi ta zauna ta haife abinda ke cikinta amman sai wayar gari akayi babu madamsy babu dalilinta.

Gaga_gaga rayuwa ta tafi sosai.

Wata ranar asabar ina zaune akan katifa ina chart da Dr Kamilu.

Su Adama kuma sunata zancan bikinta gobe da yardar Allah za'a
aura aurenta zamu je mu kaita can Malam madori.

Har munje mun yi jere babu laifi komai sabo Adama ta siya sabida Alhajinta ya sake mata aljihu babu laifi.

Itace ta hu
u ga tarin yara a gidan maza da mata gidan dai gaskiya gidan yawane har surukan Adaman suna cikin gidan.

Da ganin irin tarbar da akayi mana ya nuna mana suna adawa sosai da auren babu wanda yake maraba da zuwan Adama, gashi garin
auye ne duk da dai babu laifi suna da wayewa akwai makarantu kuma akwai ruwa da wuta.

Kuma in aka duba baya sai dai muce ya fima Adama sau dubu
ari.

Sai dai fa abincin gidan na gandu ne miyar gidan babu komai a cikinta face daddawa da gishiri.

Muma masu jere dashi dai aka taremu da farau_farau.

Babu suturun arziki a jikin matan Alhaji da ma su yaran gidan.

Amman gaskiya gidan yana da kyau, kuma
akunan matan tubarkallah, a haka dai gobe za'a rurrufa akai Adama ta zauna a haka ta dage da adda'a shi
inma da yaya akayi har bikin yazo.

Sai da Maigogul yaita yawo da'ita wajajen masu magani ana mishi kiranye kafin yazo dan abun yafi
arfin Maigogul, sai da aka rufe bakin mahaifiyarshi ma kafin itama ta amince.

Wayata ce tayi ruri Khalid ke kirana ikon Allah ko dai yasan aurena ya mutu ne?

Na ayyana hakan a raina tare da
aga wayar tashi.

Ajjiyar zuchiya ya sauke wanda saida duk wata tsiga ta jikina ta tashi.

"Sabuwa gani a
ofar gidanku ki fito in saka ki a idanuna dan ALLAH ko zuchiyata zata samu nutsuwa"
Idanuna na lumshe da muryar jan hankali yake maganar irin ta mayunwacin zakin daya ga akuya"
Wanne gidan namu kake kofar shi Khalid?"
Murmushinsa yayi mun kafin yace.

"Ki gafarceni
ofar gidan aurenki.

Wallahi Sabuwa mafarkinki ne ya dameni dan ALLAH ki fito ni ko hannunki in ri
Hmm Khalid ka karya al
awari amman.."
"E naji amman a soyayya ai akwai afuwa ko Babyn Khalid shi ka
ai har abada?"
an murmushi nayi kawai.

To ai shikenan kazo gidanmu can ka sameni"
Ajjiyar zuchiya ya sauke.

"An gama ranki shi da
e gani nan zuwa.

Saima na biya na siyo miki nono mai sanyi nasan kina so.

Ko in bari in nazo sai muje mu siyo tare Baby, kinga daga nan ma ehh..."
an saurayin dariya muka yi dukkanmu ni dai kashe wayata kawai nayi.

Ina girgiza kaina.

Khalid duk bala'inshi a wannan karon bazai ta
a ribatata ba, ko dan in kiyaye martabar yarana.

"Lolo mai lallen har yanzu bata fa zo ba inaga ke da Labbai ku le
ota dan ALLAH "
Cewar Adama da take jin ta matsu kamar ta jawo gobe haka take ji.

Ga dahuwar tattabara ta tusa gaba sai ha
a take yi tana ha
awa da wasu irin tsumi da
awarta ta dafo mata.

To Labbai muje mu dubo ta."
Kafin mu yin
ura ma sai gata ta shigo da sallamarta.

Yauwa kinga yanzu dama zamu je mu
akkoki kamar Amarya.

Amman dan ALLAH Adama a soma yi mun kinga nawa babu yawa ke ko Amaryace sai afi awa nawa ana yarfa miki"
Hararata Adama tayi tace.

"Lallai yama za'ayi kice a soma yi miki.

Ku bari ta gama dani ga kitso za'ayi mun kuma zanje gidan Ladidi zamu je kar
inkinmu a shagon tela, ga
an ragowar siyayyan
ananun abubbuwa da ban
arashe ba."
Baki na ta
e nayi kwanciyata.

Uzairu zuchiyata muka jiyo muryarshi kusan tun daga waje yanata raka
o mun shegen kira.

Da sauri na fito tsakar gidan daidai shigowar Matar Sama da cikinta a gaba.

Ahh Rita kin
araso kenan, ina shi Sama
in?"
Murmushi tayi da kwa
iyar hausarta tace.

"Baya nan yana Lagos ya tafi neman ku
i.

Ko waya ma Bama yi"
Nii tausayi ta bani Allah yasa ba gidoga yayi mata ba.

Kai gidogarce ma indai Sama ne.

Ban kai ga bata amsa ba Uzairu Zuchiyata ya shigo ya finciki hannuna muka fice a guje.

Bai saki hannuna ba sai a filin
akin Rakiya.

Rakiya na tsintar shinkafa Maigogul yana gaban madubi yanata shafa hoda.

"Lafiya zaku shigo da gudu kamar wasu
awayen Amarya menene hakan, ko wani sabon salon iskancinne zaku fa
o mun kai"
Maigogul dake gyara zaman gogul
inshi yace
"Kash Rakiya kin fiye fa
a wallahi.

Daga shigowarsu kin taresu da balbalin masifa.
Chapter 35 · 0% Book details