Sashe 1
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
[8/14, 7:22 AM] +234 802 205 9556: IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
SHAFIN FARKO 1
TSOKACI
*MU KULA A YAYIN DA MUKE KARATUN LITTAFI* *MUFI MAYAR DA HANKULANMU AKAN DARUSSAN DA LABARIN YA
UNSA, HAWA DA SAUKAN LABARIN DA YADDA MATSALTSALUN AKA WARWARESU*
*ABINDA AKA TSINTA MARAR KYAU BA'A KOYI DASHI MARUBUCI BAI RUBUTA DOMIN KAYI KOYI DASHI BA, YA HASKAMA WATA RAYUWACE MUMMUNA DOMIN KASAN ANA YINTA KUMA YAJA HANKALINKA DAN GUDUN AIKATA IRIN WANNAN LAIFIN*
*YA HASKAMA NE KA GANI WALA ALLAH KANA CIKIN IRIN RAYUWAR SAI KAGA HANYOYIN DA ZAKA WARWARE MATSALOLINKA CIKIN SAU
*MARUBUCI GYARAN TARBIYYA YAKE YI BA GUR
ATA TARBIYYA BA*
*MARUBUCI MADUBINE DAKE HASKA RAYUWAR AL'UMMA AL
ALAMI YAFI TAKOBI*
Har zuwa wayewar gari Sabuwa bata san a wanne halin take ciki ba.
Jakarta tana cikin motar Dr Kamilu, shi kuma tunda ya jefa jakar a mota bai sake tunowa da wata jaka ba a haka har wayar ta mace mus.
Dr Kamilu bashi ya shigo asibiti ba sai da yamma a lokacin Dr Mu'awiya na shirin tafiya yaje ya huta.
Kai tsaye ofishin Dr Mu'awiya ya shiga ya taddashi a zaune dai amman ga jakarshi akan teburin gabanshi.
"Ah Dr ka shigo?
Kaga yanzu nake
arin nima in kashe na'urarnan in tafi in huta."
Masauki Dr Kamilu yayi ma kanshi a kujera yace.
"Sai yanzu na samu shigowa.
Nazo ne inji me yake damun mara lafiyan dana baka sannan yaya jikin nata?"
Sai da Dr Mu'awiya ya gyara zama kana ya soma da cewa.
"Tana cikin wani irin mawuyacin hali gaskiya.
Ciwon damuwa ke
awainiya da'ita.
Ga jininta ya hau sosai, sannan tasha maganin maye mai
arfin gaske.
Kasan hawan jini da kayan maye, da damuwa abokan gabane?
Halamu sun nuna tana cike da wata damuwa a ranta.
Kafin nurse suyi mata allura sai sambatu take yi tana dai kiran wani suna da basu fahimta ba.
Zai iya yiyuwa zafin ciwo ne.
Zai iya yiyuwa kuma a bige take, zai iya yiyuwa
imuwace.
An dai mata allurar bacci tana kwance, sai kaci gaba da kulawa da'ita tunda kazo"
Kai kawai yaci gaba da girgizawa yana mamakin dalilin da yasa Sabuwa zata sa rayuwarta cikin ha
ari irin haka.
Allah yasa a hotel data fa
o jikinshi ya ri
eta da
ila inta fa
asa ta samu mutuwar
arin jiki.
Tabbas da yanzu wata maganar akeyi ba wannan ba, Allah ya turoshi domin ya zame mata garkuwa.
"Allah ya kyauta Dr Mu'awiya.
Mata yanzu sun lalace da shaye_shaye kome yake jefa su a irin rayuwar sai Allah"
"Hmm Dr kenan.
Kasanfa mafi akasarin masu shaye_shayen muyagun
wayoyi suna yine domin samun mafitar wata damuwa data tu
e musu.
Basusan jefa kansu suke ga halakaba.
Yanzu baiwar Allahn daka kawo kyakkyawar mace kamarta bai kamata ace ta jefa rayuwarta cikin irin wannan halin ba"
Dr Kamilu ya mi
e tare da jan numfashi yace.
"Tana wanne room ne?"
"Tana room 4 gado na biyu anan take.
akin duk masu irin lalurarta ne shi yasa na ha
asu tare basa son hayaniya bacci wadatacce suke bu
ata"
Kai kaqai ya gya
a tare da ficewa zuwa room 4 .
akin shiru babu kowa face majinyata hu
u da ko wacce take kan gadonta a kwance suna aikin bacci.
Ko wacce durowa ta gefen gado sha
e da kayayyakin marasa lafiya dangin lemo ayaba, da filas na abinci dana shayi, harda ma gwangwamayen madarori.
Gadon sabuwane babu ko tsinke a kan durowar.
ura mata idanu yayi duk da ba saninta yayi ba amman da ganinta kasan tayi rama halamu sun nuna kamar dama a cikin ciwo take.
Bai jima a
akin ba ya fita ya shiga ofishin shi ya zauna.
Sai zuwa lokacin ne ya tuno ai jakar Sabuwa na bayan motarshi.
A zabure ya mi
e yana shirin zai fita Nurse Samira ta shigo da sauri.
"Dr akwai mara lafiyan daka Kawo jiya ta farka, batai magana na ba, amman sai hawaye idanta yake fitarwa.
SABUWA:.
A hankali naji idanuna na bu
ewa tare da jin wani irin mugun nauyi a duk sassan jikina.
Da
yar idanuna ya bu
e sai dai dishi_dishi nake gani na kasa tantance a inda nake.
Na dai ji murya a kaina ta namiji yana cewa.
"Allurar baici ace ta saketa yanzu ba.
Yaya akayi to ta farka?
Muga allurar da kukai mata"
Daga haka banma sake sanin inda nake ba wani irin mugun baccine ya sureni farkon ha
uwata da Babangida yaci gaba da tariyo kanshi a
walwata hankali da tunani basa jikina ina cikin halin da nayi imani ko ma
iyi sai ya zubar mun da hawaye.
CI GABAN WAIWAYE:.
"Kefa menene sunanki kyakkyawa?"
Sabida yadda Babangida hannunshi ke yawo a jikina saina kasa bashi amsa kan kari sai da nayi da gasken_ gaske kana na iya furta sunana.
"Sabuwa, ai kuwa sunan ya dace dake.
Muje mu
an tattaka rawa.
Bansan ko kina shan sigari ba balle insa a kawo miki ba"
Dama dai kunsan nayi kewar kayannan har wani tsinkewar yawu naji.
"Zo muje"
Ya ri
o hannuna muka shiga wajen da ake rawarnan a caccaku
e cike da rashin daraja da rashin tarbiyya.
Abubbuwa a tsakanina da Babangida sun faffaru a wajen rawarnan sosai da sosai.
Ga sigari bazan iya tuna kara nawa na sha ba.
Hannuna Babangida yaja muka fice daga cikin club din zuwa dogon falon da zai sadamu da
akunan zangon ba
Wani
aki ya tura muka shiga anan muka tadda abokanshi.
Mustapha, Gaddafi, Hannafi, sai Sani wanda shi Allah yayi mishi rasuwa.
Ko wanne budurwarshi tana gefenshi anata hira da cin nama da shaye_shayen sigari.
"Mazaje wannan mai zafin fa?"
Cewar Mustapha har yana zaro harshe yana lashewa
Kafa
arshi Babangida ya buga.
"Kai dan abu ta kazanka.
Wannan ba irinsu Karina bace.
Dubeta fa da kyau ai kai da ganin kasan zata bada wuta.
Baby muje daga ciki"
Jana yayi zuwa cikin uwar
akin, su kuma abokanshi da
an matansu suna falo.
Gadon a mugun yamutse yake halamar anyi abubuwa akai dayawa.
Haka Babangida ya haye gadonnan tare da mi
o mun hannayenshi.
Wannan daren shine dare mafi muni a rayuwata dare mai
auke da tarihin da abadan ban isa manceshi ba.
Amman a ranar sai nake jin daren ya kasance darane na musamman a cikin sauran dararen dana saba kasancewa da mazan bariki.
Babangida yakai iyakar ma
urar kaiwa.
Amman fa bai wuce Khalid ba sai dai suyi kunnen doki.
Sai dai yafi Khalid iya lalla
a mace har mace ta dinga jin tafi kowa kyau da kayan atata ( Khadija maidoki).
Bayan komai ya lafa munje munyo wanka tare mun fito Babangida ya zaunar dani bisa cinyarshi cikin
asa da murya da narke idanu yace.
"Sabuwa ina sonki.
Lokaci guda kikai zabari da zuchiyata.
Amman ina da kishi yaya zaki yi wajen ganin kin kiyaye motsawar kishina, hauka nake yi sosai in naga yarinyata da wani namijin.
Sannan ina da naci naga kinyi daidai da irin halittata.
Yaya zamu yi?"
Cikin kissa nace.
So kake nayi watsi da duk samarina in ri
eka kai ka
ai wai tilo?" Na
arashe maganar ina murmushi na ciki irin wanda ba'a bu
e baki sai dai aga halamunshi a kumatu.
Kai ya
aga mun halamun "E" har yana sake gyara mun zamana a jikinshi da kyau.
"Abinda nake so kenan"
Amman kana ganin baka so kanka da yawa ba.
Sannan daga ganin sarkin fawa sai miya tayi za
Cakulkuli ya shiga yi mun.
Nan nahau dariya da shure_shure shi kuma dama musamman yayi hakanne da manufar ya sake afkamun a karo na biyu.
Ilai kuwa hakanne ya faru.
Kafin mu fito falo sai da Babangida yayi duk wani da
in bakin da kuka sani harna amince zan killace kaina dominshi shi ka
ai tare da al
awarin zamu dinga ha
uwa babu fashi.
Sannan zai dinga bani ku
i duk satin Allah.
A falonnan muka kwana dukkanmu da abokan Babangida, wasu dai sukan tafi
aki daga baya su fito.
Sai washegari da safe Babangida ya kawo ni har
ofar gida a motar Abokinsu Sani.
Da ragowar kazata, da lemuka, ya
irgi dubu goma ya bani.
in da ya bani na mugun raina sosai.
Amman yadda tasirin sonshi ya ya
u a zuchiyata lokaci guda harma ya shafe tarihin wanzuwar Khalid a rayuwata yasa nake jin zan iya bashi kaina kyauta bama sai ya biyani ba.
Godiya nayi mishi na shige gida.
ar Shuwa tana hangoni ta she
o a guje tazo ta rungumeni.
Zuchiyata cike fal da farin ciki da mararin kamuwa da sabuwar soyayyar da tasa nake jin ni nama fi ko wacce mace sa'a a duniyarnan.
aki muka shige muna dariyar iskanci.
Muna jiyo Rakiya nata zaginmu ko mu kula.
"Bani labari dan ALLAH.
Naga gayen da kuka fita tare ai.
Naga gayen yayi har yafi Khalid kyau"
Ai bama iyakar kyau ba yafi Khalid komai da komai ku
i kawai Khalid zai nuna mishi"
Dariyar da Yar Shuwa take yi sai ta dena.
Nasan halinta sarai da shegen son ku
"Ai ni duk ha
uwar saurayi in baida awalaja to Wallahi bazan saurareshi ba.
Ni bana soyayyar wahala kinga ku
i?
To sun fiye mun komai ke akan ku
i sai mu raba gari dake"
Dariya muka yi dukkanmu harda tafawa.
Labarta mata abinda ya faru na shiga yi ina yi ina farin ciki.
"Kar dai ki za
e kinsan dai bariki babu amana.
Ni ina mamaki da kike wani fa
awa soyayya lokaci guda.
Kin ganni nan inje inyi abinda zanyi a bani ku
ina a wuce wajen shi kawai na sani.
Kinsan dai in ba tsautsayi ba babu yadda za'ayi kiyi saurayi a club ya
aukeki ku kwana tare ya biyaki har kiyi tunanin zai aureki sai dai in asiri zaki sa Maigogul yayi mishi"
Dariya muka tuntsire dashi.
Soma shigowar
an matan
akin namu masu kwanan gida yasa muka sassauta hirarmu.
Ko wacce data zauna saita baje
unshin namanta.
Rakiya ce ta shigo tayi tsaye.