← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 46

Sashe 12

Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Su Maigogul kuwa an
auke
afa gudun kada a fasa aurena.

Sai dai su kirani a waya mu gaisa kawai.

Da lokacin daya kamata na soma zuwa awo yayi Baba malam ya ha
ani da malama
arama ta rakani muka je.

Duk wata hidima Baba malam ke yi mun.

Duk abinda nake so zanje in sameshi a makaranta in fa
a mishi in sha Allahu kuwa zaisa a aiko mun dashi.

Babangida dai ya samu da
yar an ro
i malam ya yarda zai dinga shigowa gaishe da mahaifiyarshi amman shi baya bu
atar gaisuwarshi.
iyayya babu irin wanda ba'a nuna mun a gidansu Babangida ba.

Ni kuma zaman gidan ya dameni nayi yin
urin guduwa har sau biyu Baba malam yana hanawa.

Kuma koma dai yayane ina ganin girmanshi kwarjini gareshi bana wasa ba.

Ranar da cikina ya cika wata tara cib na haifi diyata mace a asibiti
Nasha ba
ar wahala dan anyi tunanin ma na mutu
Baba malam duk ya shiga damuwa ainun
MRS BUKHARI
[8/14, 7:22 AM] +234 802 205 9556: https://chat.whatsapp.com/IUKFTeul76p2VaAvQ5nk0U?mode=ac_t
IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA SHIDA 6
Na sha wuya sosai, abun har ya gagara ansa hannu za'ai mun aiki sai kuma na sauka da kaina.

Ana haihuwar kuma duk wahalar sai ta wuce.

Sai washegari na samu kaina
Duk da yarinyata
ar gaba da fatiha ce sai naji duk duniya babu abinda nake so sama da wannan yarinyar.

Gashi babu ta inda ta baro Babangida Kunji wata
udurar Allah.

Yarinyata tana gadon jarirai a kwance Malama Babba data iso yanzu da malama karama da muka tawo tare duk sun
i su
auketa har sai da Baba malam ya
arasone yasa hannu ya
auketa.

Ya da
e sosai yana kallon yarinyar.

Nasan dai bazai wuce tsantsar kamanninta dashi yake mamaki ba.

"Allah mai yin yadda yaso, yarinya ta raba duk wata kaddama.

Sabuwa sannu ko.

Akwai abinda kike bu
atane?"
A_a so nake dai
an gidanmu su san halin da nake ciki"
Kai ya gya
"Nasa a sanar musu zasu zo nan asibiti su sameki.

Mahaifiyarki zata zauna ta kwana dake anan zuwa gobe a sallamemu sai mu koma gida"
Malama Babba tace.

"Nayi tunanin ai a gidansu zata yi wanka.

Kasan haihuwar fari tana bu
atar kulawa daga ita har jaririyar.

Sannan duk wannan kamannin ai yana da kyau a sake tabbatarwa ko?

"
Kallo mai
auke da tuhuma yayi musu du su biyun.

Sai da yayi ma jaririyar adda'a kana ya dubeni yace.

"Akwai wani suna da kike so a saka mata ne.

Ko Babanta ya riga da ya za
a mata sunane?"
Dukkansu su ukun ni suke kallo.

Ni kuma sai numfashi nake saukewa.

Babu sunan da muka za
a mata"
Kai ya gya
a yayi.

Mata hu
uba da suna Mardiyya kana ya mi
o mun yarinyar na rungume abata ina jin motsin sonta a zuchiyata.

"Yarinya nayi mata hu
uba da sunan kakarta mahaifiyar Babba wato mardiyya.

"
Daga malama Babba har malama
arama sun ka
u sai dai babu halin tankawa.

Ramadanne ya shigo da abinci.

Malama
arama ta zuba mun, farfesun kayan ciki ne sai kunun gya
a.

Nasa hannu na amsa dan dama ba
aramin yinwa nake ji ba.

Ga jikina babu
arfi kwata_kwata har rawa yake yi nasha wahala fa sosai.

Fita Malam Baba yayi.

Ni kuma jinjirata na jikina na cinye wannan farfesun tas na kora da kunun.

Take bacci ya yanko mun.

Na da
e sosai ina baccin wahala ina farkawa naga Rahama da Labbai Sai naji wani sanyi a raina da naga
an uwana.

"Sannu Lolo kin tashi?

Ai kinsha baccin gajiya haihuwa ai ba wasa ba.

Allah dai ya raba lafiya saura haramar yin aure kuma.

Boyeki ya
are ai.

Cewar Rahama dake shan tea Labbai kuma na ri
e da Mardiyya.

"Kinga Lolo yarinya kyakkyawa sak ubanta babu inda ta baro shi.

Sai dai mun zo muka tarar babu kowa a wajenki ga jaririya a kwance kunata she
ar bacci."
Hmm ai basa zauna ba.

Gara da Allah ya kawo ku dan ni kam daga nan sai gidanmu.

Na gaji da wannan kullen da suke yi mun."
"A_a kada ma ki soma Lolo.

Gara ki koma can
in dai kinga kar maganar Auren naku ya rushe kuma.

Za dai ayi magana zan zauna dake acan
in sabida a kula dake yadda ya kamata.

Ki
an ha
a da shan magungunan mata dana gyaran jiki tunda yanzu batun aurenku ne abu na gaba.

Adama ce taso tazo ta zauna dake to bata jin da
ine a kwance take babu yadda take, ga babu ku
in zuwa asibiti.

Lusarin mijin nasu kuma baya ma garin yabi babbar mota wai zuwa Inugu.

Shi Babangidan yazo yaga yarinyar?"
Bai zo ba.

Kuma nasan bazai zo ba.

Ai hatta kayan jaririya, da duk wani kayan haihuwa Baba Malam ne yayi.

Babangidan da har yanzu ba'a amsa gaisuwarshi"
ar Shuwa ce ta katse mana hirarmu.

Ina ganinta nayi murmushin farin ciki nayi kewarta sosai duk da dai a rana ma mukan yi waya takai sau uku inma ta kama har fi.

Haka muka kwana mu uku ma a asibitin daga mu sai mu, an dai kawo mana abincin dare lafiyayyen tuwon shinkafa da miyar shuwaka har da man shanu.

Washegari sassafe su Rakiya da su Maigogul da
akinmu dukka suka zo ganin yarinya.

Anan Baba Malam ya tarar dasu aka dai gaisa babu yabo babu fallasa
A hakan Maigogul ya nemi Rahama zata zauna dani ta kula dani acan.

Allah cikin ikonshi sai tace .

"Dama ko baku bu
aci hakan ba ni zan bu
ata.

Sabida Sabuwa na yin arba'in a ranar za'a
aura aurenta a ranar kuma zata tare a gidanta in sha ALLAH"
Murmushi Maigogul yayi yace.

"To hakan yayi kyan al
awari cikawa.

Sai dai wani hanzari ba gudu ba.

Ni ina zanga ku
in kayan gado nan da kwana arba'in?

Ka gansu nan dukkansu lokacin aurensu su suke yima kansu kayan
aki.
arya da ciwo bani da ku
in da zanma Lolo komai.

Sai dai a
ara mana lokaci"
Rakiya tace.

"Gaskiya kam muna bu
atar
arin lokaci.

Dan inta wannan za'a daka ma auren bazai yiwu ba in dai da kudinshi za'ayi bikin."
Ai da fa
in haka Maigogul ya hau nuna ma Rakiya hannu tana fa
a yana fa
a har sai da ma'aikatan jinya suka zo suka musu magana akan su fita.

Baba Malam yana tsaye motsin kirki ya kasa yi sai zuwa can yace
"Ya yara ba zasu lalace ba ace yarinya ita zata ma kanta kayan
aki ita ba aiki ba ba sana'a ba.

Shin wa
annan wa
anne irin mutanene Babangida ya kwaso mana wai?

Hmm babu damuwa.

Sabuwa ku shirya ga mota a waje an riga an baku sallama"
Yana gama fadin haka ya fice.

Su Labbai ne suka ha
a mana kayayyakinmu.

Suka kawo mu har bakin mota.

"To Rahama duk yadda ake ciki mayi magana ko ta wayane"
"To Rakiya.

Amman fa ni ina ganin babu bukatar a
aga aurennan.

Bari dai in muka isa can
in zamu yi waya"
Da wannan muka rabu.

Muna shiga gidansu Babangida Malama Babba dake tsaye a tsakar gida rike da bokiti ganinmu yasa ta sau bikitin.

"Ohh ni Saratu yanzu Malam ashe da gaske yake yi wannan yarinyar a nan
in zata yi jego?

Babu komai ai zata gama jegonne"
Rahama tace.

"To da a ina kike son tayi?

Akayi renon cikin da haihuwarshi ma sai wankan jegone ba za'ayi ba.

Ke Lolo inane
akin da zamu zaunan yake?"
Nuna mata nayi da hannu muka wuce muka bar Malama Babba na sababi a tsakar gida.

Ina kwance Rahama tace.

"Kinga Lolo tashi ki ba yarinyarnan mama tasha sai mutsu mutsu take yi.

Ko ruwan nonon bai zo ba ki bata in tana
an zu
a zai zo da kanshi."
ewa nayi nasa hannu zan kar
eta Malama
arama tayi sallama ta shigo da gaushi ta dire ta fita, bata da
e ba sai gata da ruwan wankan jinjira a sabon bawon na cikin seti da Baba malam ya bayar aka siyo.

"Gama bata Maman sai ki mi
ota ayi wanka.

Rahama ko?

Sai kuje kiyi mata wankan yamma.

Ni na dunga mata na safe"
Baki Rahama ta ta
e tare da mi
ewa.

"Lolo kafin ta gama sha bari in wanke kayan jinin da muka dawo dashi.

Baiwar Allah sabulu da omo fa"
Malama
arama tace
"Zan je in tambayo Malam duk yadda akayi ya manta ne bai siyo a siyayyar haihuwar ba.

Bari a gama ma Mardiyya wanka tukunna"
Tayi maganar babu annuri kamar a yadda Rahaman tayi mata kenan.
a mata jinjirar nayi na fita Rahama ta bi bayana zuwa ban
akin tayi mun wankan tawul ta gargasa mun jikina, in tasa tawul dinnan a
asan marata ta danna sai jini yaita zuba.

Naji da
in jikina sosai ana kiran sallar muka fito daga wankan.

Mun shiga mun samu Malama
arama harta gama yima Mardiyya wanka tayi mata gashin cibi tana wanke kayan da aka cirema yarinyar ne a cikin ruwan wankan.

Muna shigowa ta suri bawon ta fice tana fa
"Allah ya sauwa
e wallahi ko a cikin labaran hikayoyi ban ta
a jin labarin da yayi kama da wannan ba.

Wannan abun kunyar da yawa yake"
Tsaki muka ja ni da Rahama.

Ni dai tsabar da
in wanka har wani bacci_ bacci nake ji.

Ina gyangya
i Rahama na gyaran
akin Alawiyya ta shigo da
aton filas na ruwan zafi sabo fil.

Bayan ta ajjiye ta kuma shigowa da
atuwar leda sha
e da kayan tea komai na gongoni sai sikari ne ka
ai na kwali mai zaki ce, wasu na kiranta mai iyali.

Data sake shigowa sai ta dure
atuwar kular abinci da wata babbar farar leda.

"Ga sabulun da omo Baba malam yace a kawo muku.

Allah ya raya Mardiyya "
"Ameen in da gaske kike yi.

Shi zakaran da Allah yaso sai yayi cara ko ana shawo ana muzuru sai yayi caranshi."
Rahama na gama fa
in haka ta bu
e ledar ta suri
aton omo ta fice zuwa tsakar gidan.
Chapter 12 · 0% Book details