Sashe 23
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ke Qamriyya jin zafin an sakeki yasa ta zazzage uwar miji tas har tana mata barazanar duka a haka dai tsiya tsiya aka rabu ta dawo taci gaba da yawonta ga ciki a jikinta.
Uzairu zuchiyata kuma kusan abun nema ya samu ya samu wata baturiya da suka hadu a yanar gizo kamar dai wasa suke abota har abun yakai da sun mallaki number juna suna magana ta manhajar WhatsApp.
Uzairu sosai ya zage yake bama Felisha kulawa duk da dai ba'a kai ga soma furta love you_love you ba.
Amman da dukkan alamu Uzairu zuchiyata yayi kasuwa.
Kuma bashi da wani burin daya wuce Felisha ta Aureshi ya bar najerian ma baki
aya ya huta ma ranshi.
A ko da yaushe bashi da mafarkin daya wuce na barin
asa.
Wannan kenan.
Mrs Bukhari
[8/16, 9:11 PM] BADA'AT IBRAHIM: IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA UKU
SHAFI NA SHA
AYA (11)
*AKWAI WATA BAIWAR ALLAH DAKE FAMA DA CUTAR SANKARA WATO KANSA A TURANCE*
*SUNA BU
ATAR TAIMAKONKU KASANCEWARSU MASU
ARAMIN
ARFI YANZU HAKA TANA GADON ASIBITI CIKIN MAWUYACIN HALI GASHI
AN UWANTA BA MASU
ARFI BANE
GA MAI SON TAIMAKA MUSU A LAMBAR ASUSUN BANKINSU DA LAMBAR WAYARSU
8168309714,HAUWAU ABDULLAHI,OPEY, PHONE NUMBER 08055695830 ALLAH YASAKA DA ALJANNAH
Sabuwa:.
*Bayan wata guda harda
oriya*
Ina zaune a bencin
ofar
akin dana gama jinya dan yau aka sallameni kuma alhamdulillah jikin nawa da sau
Kuma na samu sau
in damuwa sosai dan Dr Kamilu ya ha
ani da terafi Dr mace, da farko dai duk yadda taso dani ta kasa shawo kaina.
Sai da muka soma sabawa ne har na saki jiki da'ita dake Allah yayi musu wata iriyar baiwa sosai.
Sun iya tarairayan marar lafiyansu kuma suna da hanya da salo_salo sosai na dukan cikin mara lafiya, da bashi misalai wanda har sai mara lafiya ya gamsu
ari bisa
ari dasu ya fasa cikinshi sun san matsalarshi.
Duk da akwai abubbuwa da yawa wanda na sakaye ma Dr Fatima ban fayyace mata ba.
Iyakar irin rayuwar da nake yi a gidan Babangida da dalilin fitowata ka
ai na sanar mata.
Amman ban fa
a mata a Club muka ha
u da Dr Kamilu ba sabida ya gabatar dani ne a matsayin
anwa ta jini.
Sai ta fahimta a matsayin auren dole kawai akayi mun.
Duk da a cikin zuchiyarta wallahi bata yadda da labarin dana bata
ari bisa
ari ba.
Kuma tana yawan tambayata in dai nutsu in fa
a mata gaskiya dan a magance matsalar dake damuna.
Dolen doliya na fasa mata cikina taji duk sirrina, tayi mun rantsuwar wannan sirrin a ofishinta za'a birneshi babu mai ji.
Uhm bayin Allah makaranta wai ku kunga matan auren da suke zuwa wajen terafis kuwa? ( Allah yasa ina fa
an sunansu daidai.
Ayi ha
uri ban iya turancin bane amman nasan kun gane
) Hmm Allah yayi yawa dasu, wasu iyayensu ke kawo su, wasu kuma
annensu, ko yayyensu ke kawosu.
Mata ana cikin damuwa da jarabawa gaskiya.
"Sabuwa kin gama ha
a kayan naki har kin fito?"
Cewar Dr Kamilu dake tsaye a kaina.
E Yaya na fito asibitin duk ya isheni wallahi"
Dariya yayi harda tuntsurawa.
Ya tsugunna ya debe mun kayana dana ha
a nima na
ebi wasu muka wuce har zuwa wajen motarshi.
Saida muka kama hanya yake sanar mun wajen mahaifiyarshi zai soma kaini saina murmure kafin su rakani gida.
Kuma zasu yi tsayuwar daka kan kes
ina tun ina asibiti yayi mun wannan al
awarin.
Nagode sosai Yaya da irin taimaka mun da kayi.
Itama Umma ina godiya sosai a gareta."
Dariya yayi kawai.
Bamu tsaya a ko ina ba sai a gidansu Dr Kamilu.
Gidane na mutane tsaka tsaki su ba za'a kirasu talakawa ba, ko za'a kirasu masu ku
i sai dai irin masu
udin da
innan.
In kayi la'akari da irin ginin gidan na jan bulone tagogi da
ofofin gidan duk mada'in dane. (made in da)
A rabkeken tsabtataccen falon gidan muka samu Umma a zaune da wata
ar mata haka dan da gani ba budurwa bace suna
an hirarsu harda dariya.
"Ahh masha Allah Kamilu marar lafiyanka ta samu kenan?
Sabuwa maraba da zuwa"
A gabanta na zube na kwashi gaisuwa wannan yar mata da suke tare na juyo muka gaisa sai lokacin na gane ashe yawan fara'ar Dr Kamilu gadon gidansu ne.
"Allah ya kara sau
i Sabuwa.
Sannan nasihar da zanyi muku ke da Mariya itace ku kama Allah ku kasance masu taurin zuchiya domin ku fuskanci duk wani kalubalen da zai bijiro muku.
Kin ganta itama ta shiga halin da yafi naki ma muni.
Da taimakon Allah da kuma ita wannan terafi da nasa Kamilu ya ha
a ku har ta samu kanta.
Ku ri
a ha
uri da
warara xuchiyoyinku ku zama jarumai.
Sannan kamar yadda nayi al
awarin kafin ki koma gida inaso ku zanta da lauyanki ku tattauna da kyau.
In yaso sai ki koma gida da sammacinki a hannunki na
aukaka
ara.
A matsayina mai rajin kare hakkin
an adam zan tsaya miki irin tsaiwar da nayi ma Mariya.
Kuma kada ki sake tunanin gudu ki bar danginki ki shiga duniya ko da wannan auren bai mutu ba.
Ballantana ikon Allah ne ka
ai zaisa ya
i mutuwa, ko kuma ke kice kin janye"
Ni dai sai godiya kawai nake yi nama rasa godiyar wacce iri zanyi musu dukkansu.
akinmu
aya da Mariya kuma shekarunta ko ya haura nawa zai zama da ka
anne.
Gidansu gidan karamci ko shara sun hanani, duk abinda na tashi zanyi da zummar taya aiki sai Umma da Mariya su hanani fur.
Ana gobe zan koma gida ina kwance shiru, Mariya da Umma sun sun tafi umara, asalin tafiyar ta Mariya ce ta kaita ne domin ta ro
i Allah ya cire mata son tsohon mijinta a zuchiyarta.
Sun yi mun al
awarin da sun dawo zasu sa Kamilu Ya kawo su har inda nake. ina tunanin yadda zan koma mu kwashe da su Maigogul.
Ga sammaci har an yanka goben magatakarda zai kaima Babangida sabon sammacinshi.
Ni da lauyana kuma duk abinda ya kamata ya sani dole na sanar dashi kuma ya ajjiyeni akan magana
aya babu gargada.
Idanuna na lumshe
Ko yaya su Mardiyya suke, kuma yaya suka ji lokacin da labarin
atan dabo na ya bayyana musu oho.
ar Shuwa na tuno nayi wani murmushi wanda ni kaina bansan ma'anarshi ba, girgiza kaina kawai nayi ta yi.
Washegari da wuri na shirya Baba Haule mai aiki ta kawo mun abincin karin kumallo.
"Mai sunan Malam yace in kin gama ki fito yana jiranki"
Gabana ya tattake ya kuma yankewa.
Tunda dai na tashi nake cikin faduwar gaba.
To Haule nagode sosai.
Sannan na gode da kulawarki gareni.
In sha Allah zan dinga kawo muku ziyara lokaci zuwa lokaci."
A sanyaye nayi karinnan na sha magungunana.
arfe goma dot muka tsaya a daidai gidan da su Adama suke haya.
Tun kafin mu tsaya na hango Adama a tsaye a dokin
ofar da tsohon mijinta ga
atuwar leda a hannunshi yana mi
a mata.
"To ki sauka ki soma shiga sai ai mun iso ko?
Sai mu tafi gidan naku"
Ajjiyar zuchiya na sauke dan tun muna hanya na sanar dashi wajen yayyena zamu soma zuwa.
Tukunnan
Toh bari inje gama ya ta can a tsaye da mijinta"
Idanu ya
ura ma Adama har yana sauke tangaran
in jikin tagar motar tashi.
Daidai Adama ta dumo wani ashariya ta lailayama mijinta kenan.
Idanuna na runtse shi kanshi na fahimci zagin ya ki
imashi.
Abinda nake gudu
ila fa saiya faru, shi yasa tun farko nake ta neman hanyar zillewa amman dana lura bani da wata hanya dole sai Dr Kamilu ya ha
u da su Rakiya yasa dole muka tawo.
Tunda ko basu hadu a gida ba zasu ha
u a kotu ai.
A hankali na sakko sai kawai Adama ta ganni.
A guje ta shige cikin gidan
Sai gasu tare da su Labbai harda Uzairu Zuchiyata.
Gam muka rungume juna ni da Adama da Uzairu zuchiyata dukkanmu muka saki kuka ni ko da gaske nake rerashi kamar wata
aramar yarinyar goye.
"Iko sai Allah Lolo kece kika dawo ashe zaki dawo garemu mu har mun cire
auna da sake sanyaki a idanunmu.
Duk rintsi kada ki sake tunanin guduwa mu tsaya ma kanmu da kanmu"
Cewar Uzairu zuchiyata dake tsaye kusa daf da mijin Adama.
"Ya isa haka Adama ido ya soma yawa."
Labbai tayi maganar tare da
areni a jikin Adama
Tare muke da ba
o Adama.
Yana so yaga su Rakiya"
Kafin ma in rufe baki har ya
araso inda muke da sallamarshi.
"Allah sarki bawan Allah kaine ka tsinceta kenan?
Tawo mu shiga daga ciki.
Su Maigogul basa nan Hauwa ce ka
ai a gidan."
Kallonshi nayi nace.
Yaya mu shiga kaji basa nan.
In ka sake dawowa ka gansu"
Muna gaba yana biye damu har cikin
akin su Adama wanda naga sun samu arzikin gyarawa har da gas
arami, ga
an kayan abincinsu a gefe.
Waje muka bashi akan kujerar ya zauna shi da Uzairu zuchiyata wanda hankalinshi yana kan wayarshi ma.
Mu kuma muna kan katifa.
Gaggaisawa akayi Dr Kamilu ya kwashe kab halin daya same ni ya basu kabari da dai irin jinyar dana sha duka komai dai.
Ajjiyar zuchiya Adama ta sauke.
"Tabb ashe daman akwai bayin Allah irinka?
Bawan Allah mun gode maka da iyayenka baki daya Allah ya saka da alkhairi.
Ni na tashi daga bacci na tarar bata gidan cikin dare ta fice.
Kuma ta fita ne a cikin wani irin mawuyacin hali mai muni.
Alhamdulillah data fa
a hannu nagari.
Jiya jiyannan naje na dubo su Mardiyya inata dai basu ha
uri kan rashin uwarsu da irin zaman da suke yi a hannun matan uba.
To iyayenmu har yanzu suna kan bakarsu akan ba'a isa an kashe wannan auren ba.
Ita kuma Lolo dama tauri gareta inta botsare kamar gandar kai haka take.
Amman dai zamu kuma tuntu
arsu Allah bashi in suka ji irin halin data shiga fitar data yi ko zasu sassauto"
Dr Kamilu ya gyara zama yana kallon agogonshi.